Sashe 28
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In ya so lokacin da ka bar nan
in sai mu dawo?"
Allah Ya sani kamar ya ce eh, to amma nauyi da tunanin me zai je ya dawo a rayuwar su
ar Ficika sai ya ce a'a.
Yau ka
ai da ya ha
u dasu ya ga wani irin farinciki da annashuwa a tare dasu.
Sun sake suna ta aikin abin da su ka fi
warewa wato girki.
Har sai da ya yi tunanin me yiwuwa tun dawowarsu babu wanda ya sami tarba mai kyau da mutuntawa sai yau.
Hamdi tayi kuka tun daga hanya har gida.
Da
yar ta iya labartawa Yaya abin da ta gani.
Abba na dawowa kuwa Yaya ta kawo zancen ita ma nata ran a
ace.
"Yaya Habibu ka sani cewa bahaushe na cewa abokin
arawo shi ma
arawo ne.
Yanzu duk wanda ya ganka da mutanen nan zai yi maka kallon irinsu."
Da laluma ya dubeta "Jinjin juya baya ba nawa bane ga wanda ya nemi taimakona.
Duka duka yaushe muka sami wannan rayuwar bayan ha
uwa da yaron nan Taj?
Ko har kin manta cin zarafin da aka dinga yi min akan neman shago?
Duk unguwar da naje sai su ce kada yaransu su yi koyi dani basa so."
"Naji kuma duk na fahimta.
Amma hanyoyin samun lada ai suna da yawa.
Shigowar mutanen nan rayuwarka a wannan lokacin da kake neman tada
imarka a cikin mutane gaskiya ba zai haifi
a mai ido ba."
Ta sake fa
i cikin fushi.
Duk yadda ya so
ullo mata ta
i amincewa.
Tsayuwa ya yi akan bakansa shi ma.
Yau dai
aya zai yi abin da yake jin ya dace ko ba zai faranta ran iyalinsa ba.
"A bar maganar nan.
Indai
ar Ficika ne, ba zan kore shi ba."
"To ai shikenan.
Allah Ya kyauta
acin rana."
Yadda Salwa ta matsawa Taj da waya da messages a duk wata kafar da zai gani, haka Anisa ma take yi.
Gashi dai basu san da zaman juna ba amma kowacce ta matsa lamba.
Ita Salwa banda
awa har Maminsu ta san irin soyayyar da take yiwa Taj.
Da fari ta nuna rashin goyon baya saboda
an tsohon miji ne.
Sai da taji ta kuma ga waye Taj a wani bidiyon girkinsa a youtube da Salwan ta nuna mata tayi mubaya'a.
Matashi ne mafarkin duk wata budurwa.
Burin duk wata uwa da take son
arta da arzi
i.
Ko da wasa girkinsa bai zo ranta ba balle ya dameta.
Yana da ku
i kuma ta san asalinsa.
To me ya rage?
"Kada ki yarda ya manta dake.
In ya tafi ki dasa kanki a cikin rayuwarsa."
"Ta yaya?
Ko sau
aya bai ta
a nemana ba da kansa."
Mami tayi dariyar manya "wannan ai duk ba wata matsala bace.
Ke ki dinga bibiyarsa.
Gaisuwa safe, rana da dare.
an abubuwan nan namu na mata ku baku iya ba.
Sai a zauna sakato ana jiran namiji ya yi komai."
Salwa ta sunkuyar da kai "Mami idan mace tana bin namiji fa wula
anta ta yake yi."
Taf...taji saukar duka a kafa
a.
Rai a
ace Mami ta ce "banda shashanci dama ai ba da soyayya za ki bishi ba.
Kulawa kawai.
Ko kissar ma sai na koya miki?" Ta harari
arta.
"Na fahimta Mami."
"Ko ke fa."
Da haka Salwa ta kafa masa
ahon zu
a.
Waya da sa
wanninta babu wani abu da zai bada ita har yasa Taj gudunta.
Yayana sama Yayana
asa ne dai.
Gaisuwa, bibiyar ayyukansa da yi masa fatan alkhairi.
Tun yana sharewa har dai bisa shawarar Kamal ya soma amsa mata a mutumce.
"Ba'a san inda rana za ta fa
i ba.
Ka daina wula
anta duk mai nuna damuwarsa a kanka."
"Kada ta sa rai ne Happiness."
Dariya Kamal ya yi "kai ma kamar wani
an yaro in kayi wani abin.
Ai yadda ta zo maka a
anwa haka za ka je a matsayin yaya.
Tunda baka so ta bijiro da zancen soyayya sai ka toshe
ofar."
"Kamar ya?"
"Ka dinga bata labarin wata a matsayin budurwarka.
Wataran ka ce ma tana gaisheta."
Girgiza kai Taj yayi kamar yana gaban Kamal
in "ba zai zama cin fuska ba kuwa?"
anwa fa tazo maka.
Kuma dai kayi mata hannunka mai sanda ta
aukar haske.
Ba sai ka bita ba kawai a tafi a haka.
Ya dai fi akan ka dinga shareta wanda za ta fassara a matsayin wula
anci."
A haka suke ta tafiya.
Ya Taj da
anwarsa Salwa.
angaren Anisa kuma bai san wane tudu wane kwarin aka bi ba sai ji ya yi Amma ta tado masa da zancen ko za su fara ha
a lefe kafin su koma gida.
"Lefe kuma?
Na wa?" Ya tambayeta kai tsaye babu mamaki a tare dashi.
"Kada ka raina min wayo Taj.
Ya ku ka yi da Anisa?"
"Anisa kuma?"
Amma ta
aure fuska "Allah idan na sake magana ka ce min 'kaza kuma?' Sai ranka ya
aci."
"Yi ha
uri Ammana." Ya yi mata murmushi.
Mayar masa tayi sai kuma ta sake shan kunu.
"Ka san sau nawa Daddy yana yi min maganarku?
Sai dai nayi ta kame kame saboda ka
i cewa komai."
Yadda su ka yi da Anisa da Hajjo ya fa
a mata.
"Ni na zata mun gama magana tunda ta fahimceni."
Yanayin Amma duk babu wani kuzari ta ce "Maganar da aka fara daga sama ai a can ya dace a
are ta.
Me yasa ba ka fa
a min ba?"
Ya yi shiru.
Ba zai iya ce mata yaga kamar tana so ba shi yasa ya kasa sanar da ita ba.
Anti da kanta tayi mata waya tana cewa wai ta kira tayi mata murna
arta ta sami miji.
Anisa da Taj sun daidaita.
Da murna Amma amsa mata da "cewa zaki yi na cigaba da tari.
Allah Yasa damu za ayi."
"Amin amin" Anti ta amsa da farinciki.
Da su ka yi waya da Daddy ma zancen kenan.
Har yana cewa idan su ka dawo da kansa zai yiwa Alhaji magana.
udurin Taj na aure bayan ya koma gida ba abin a kawo ido a zuba masa bane.
Dole su za su yi nasu
arin a yanzu da Taj ya zama successful su mayar dashi gaban mahaifinsa.
Ya gama tsare tsaren hanyoyin da zai bi domin bawa Alhaji ha
uri ya janye fushinsa.
Wanda hakan ya yiwa Amma da
i sosai.
Shi ne ta tayar masa zancen shi kuma ya nuna ba haka aka yi ba.
"Ni yanzu ya kake so in yi Taj?"
Ta ma rasa ta inda za ta
ullowa lamarin.
Idan ta nuna bata so a yanzu da maganar ta fito daga bakin kishiyarta da mijinta kowa ita zai zarga.
Za a ce ita ce bata so.
Sannan ga dukkan alamu ma dai gadar zare Hajjo take neman ko ma a ce ta
ulla mata.
Kuskure guda zai sa a ce tana gudun
ar kishiya.
Ko kuma a gorantawa Taj rufin asirin da aka yi masa.
Ta san Hajjo sarai.
Idan abu bai tafi yadda take so ba to mutum ya shiga
ari ba ma uku ba.
"Kasan me nake so da kai?"
Ya girgiza kai "ko mene ne zan yi miki Amma."
"Kada ka nuna musu komai ta waya yanzu.
Don Allah ko da wasa kada kayi abin da Anisa za ta sami maganar da za ta kaiwa Hajjo.
Idan mun koma gida sai ayi maganar a gaban kowa.
Yanzu ko me zamu yi a waya babu mai fahimta."
Ko da Daddy ya zo lokacin da za ayi mata send-off party na retirement basu nuna komai ba ita da Taj.
Lafiya lafiya yake waya da Anisa su gaisa.
Idan bata kira ba sai ayi sati biyu bai nemeta ba.
Bisa shawarar Anti da Hajjo da su ka kitsa wancan zance na amincewarsa duk da Anisan bata so haka ba take yawan kiransa ko ta tura sa
o ta whatsapp.
Wata gomq sun
are kamar
ifta ido da bu
ewa.
Duk wani shiri na komawarsu gida ya kammala.
Catering services
insa na Happy Taj ne dai bai rufe ba.
Duk lokacin da bu
ata ta tashi zai iya komawa ya yi aikinsa ya dawo gida.
Zuciyarsa a ranar da za su tafi tana cike da
okin sake ganin Hamdi.
Ba tare da saninta ba, duk wasu abubuwa musamman wanda su ka shafi samari yana sani a wajen
an uwanta.
Zee akwai surutu.
Ita ke fa
a masa irin abin da Hamdi take yiwa samari idan sun zo.
"Ni fa ina ganin kamar akwai wanda take so" ta ta
a fa
a masa watarana.
Murmushi yayi shi ka
ai da ya ji muryar Hamdi tana cewa Zee "gulmammiya, yau kuma faifaina aka bu
ewa Salman Khan?
Ki gama Yaya tayi mana shari'a don ba yarda zanyi ba."
Zee ta diririce, wayar da bata gama ba kenan ta tashi tana bata ha
uri.
Ita kuwa kaza huce kan dami tayi.
Mutumin nan na Abuja da bata san sunan shi ba ta riga ta cire shi a rai, tana kuma jin haushin yadda ya jirgata ta hanyar nuna kamar ya damu da ita.
Dogon tsaki mai madda da gunna Ummi ta saki a lokacin da Iyaa take duba katunan bikin Sajida da Yaya ta kawo da kanta.
"Allah Ya shiryeki Ummi.
In Allah Ya so ba zan ta
a aibata ki da bakina ba balle ki fi haka."
"Me kuma nayi?
Yanzu mutum bai isa ya yi tsaki ba sai an fassara shi?"
Tashi Iyaa tayi ta bar falon.
Idan ta zauna tabbas za ta
are da dukan Ummi da duk abin da ya zo hannunta.
Haka su ke ta fama tun bayan dawowarta daga makaranta.
Ummi ta kangare fiye da tunaninsu.
Maganar aurenta da aka sa ran yi da ta gama makaranta tabi ruwa.
Mijin dama na gida ne.
Duk shai
ancinta tana masifar son sa kamar rai.
Zancen duniya da baya
uya sai gashi mahaifiyarsa da su ke
an maza zar da Baba Maje sannan
ar mace da namiji da Iyaa ta zo har gidan neman
arin bayani.
Yayinda Ummi take ta tsula tsiyarta a makaranta bata ta
a tunanin akwai idon sani da za su iya kawo zancenta gida ba.