← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 97

Sashe 54

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Indai ciniki bai daidaita ba to ya kwana da sanin zai kar
e mall
insa ne ya bawa wani daban cikin
ansa.

Wannan abu ya yi matu
ar tayar masa da hankali.

Ya shiga fa
i tashin hanyar dawo da martabar mall
insu amma abu yaci tura.

Har an kai wasu masu kai musu kaya sun fara janye jiki.

A irin wannan yanayin na neman hanya kowacce iri ce Allah Ya ha
a Alh.

Usaini da Ummi.

Cutar hassada tayi mata lullu
i tun daga kai har tafin
afa a lokacin da taji labarin auren Hamdi da mamallakin Happy Taj.

Ranar harda kuka sai da tayi.

Zuciyarta a cunkushe tana fama da takaicin yadda
an daudu ta sami miji irin Taj.

Ta ta
a zuwa wajen da wani saurayinta.

Yadda taga Taj ta san wadda ta fita ma bata isa ta aure shi ba, balle kuma Hamdin da bata kama
afarta a gayu da rufin asiri ba.

Wani abin kayan haushin kuma jan kunne da garga
in iyayenta da yayanta akan
anwar Hamdi da ya aura.

Ko kallon banza ta yiwa Zee ya yi al
awarin canja mata kamanni.

Ranar da ta ha
u da Alh.

Usaini, cikin jin zafin auren Hamdi ta fito ds niyyar zuwa Happy Taj ta
ata ta a gaban Taj.

Sai da ta iso kuma ta rasa me ya kawo mata tsoro ta kasa
arasawa.

Haka kawai
afafunta su ka kaita Glory mall.

Ta je wurin snacks ta sayi meatpie da lemo ta sami wuri tana ci.

Amma hankalinta gaba
aya yana kan ginin Happy Taj.

"Ki tafi can mana idan nan bai yi miki ba."
Kallonsa Ummi tayi za ta fa
i ba
ar sai ta adana.

Mutumin zai yi shekara arba'in da biyar.

Ya sha shadda
ar ubansu da
inki na alhazawan birni.

Ga
amshi na wa
anda naira ta tsaga jikinsu ta zauna da kyau.

Murmushi tayi masa "ba kallon son zuwa nake ba.

Fatan abin da zai zo ya tayar da wurin gaba
aya koda gobara ce nake yi." Ta kashe masa ido.

"Ko zan san dalili?" Amsarta tasa ya sami interest akanta.

"Kaji da
in kaini gaba?

Allah Ya kiyaye." Ta tashi tsaye.

"Ko kusa.

Nima burina kenan.." ya kashe mata ido yadda tayi masa.

"Dalili?"
"Sun kashe min kasuwar mall
ina mana."
Zama ta koma tayi "nan wurinka ne?"
"Eh.

Amma yana fuskantar barazanar rufewa saboda su."
Dariyar mugunta Ummi tayi a zuci.

Daga ranar su ka
ulla ita da Alh.

Usaini.

Suna neman hanyar da za su nakasa Taj domin su gurgunta masa sana'a.

A wannan rana ta asabar da Salwa ta fito daga Happy Taj cikin
acin rai, ta fa
a Glory Mall saboda akwai mai POS daga bakin gate
insu.

Tana jiran mutumin ya idar daga sallar la'sar a gefen
ar container
insa take waya da Mami.

A ciki take zayyane mata duk fa abin da ta ce tayi ta gwada amma
arshe Taj yaci mutumcinta.

"Ni dai Mami da kin barni naje masa a yadda nake.

Na tabbata idan ina kwantar da kai zai dube ni."
Zaginta Mamin tayi ta ce mata kuma ta kwantar da hankalinta.

Ta sanar da mahaifinsu ya ce zai kira Alhajin su yi magana.

Tana da ya
inin yadda Alhaji yake ragawa Salwa don mutumcin babanta da yake gani nw.

Duk taurin kansa ba zai
i tayin
a ba.

Musamman tunda ba son wadda Taj
in ya aura yake yi ba.

"Kin nuna musu kin san baya son auren?"
"Eh, kuma ban fa
a musu cewa waya naji Yaya Ahmad yana yi da matan gidansu yana sanar dasu ba.

Har wani cewa yake su yi wani abu kada a raba Taj da wadda yake so.

Ni ko oho."
"Ki daina yin komai.

Da kansu za su nemi ki idan babanki ya yi masa magana."
Wayarta duka a kunnuwan Ummi da Alh.

Usaini wa
anda su ka yiwa juna wani irin kallo gami da murmushi.

Tana gama wayar Ummi ta matsa kusa da ita su ka gaisa.

Sai ta nuna kamar ita ma mai POS
in take jira.

Abin ka da mata in an ha
u.

Hira a ta
a nan a ta
a can sai gashi sun yi exchanging number.

Bayan Salwa ta ciri ku
in ne ta fito Kamal ya kirata.

Babu ja in ja ta fa
a masa inda take.

Shi ne su ka
auketa don darajar Ahmad kawai.

A hanya harda basu ha
uri wai ranta ne ya
aci.

Babu wanda ya kulata a cikinsu har su ka isa gidan.

Taj ya yi zamansa a mota.

"Happiness ka turo min ita in kaita gida kafin magrib."
Salwa bata ce musu komai ba tayi wucewarta ciki.

Ganin Kamal bai shigo ba ta tsaya ta goga hoda da lipgloss kafin ta shiga ciki.

Hayaniyar mutan gidan taji daga
an korido
in da ake ajiye takalma kafin a shiga falon.

Ta
ara yin tsaki.

Bata san za ta
i mutanen nan ba sai da taga yadda aka dinga kai kawo akan zuwan Hamdi.

Yanzu kuma da alama hirar ma da ita suke yi.

Sallama tayi ta shiga da wani irin farinciki a fuskarta.

Bata sha wahalar ha
a ido da Hamdi ba don ita ma
in sallamar tasa ta
aga kai ta kalli
ofa.

Murmushin nasara ta sakar mata.

Hamdi ta mayar mata.

Daga ita har Taj
in sai ta fanshe wannan
acin ran da su ka sa ta wuni cikinsa.

"Salwa ina ki ka je?"
an firgita tayi domin kuwa Ahmad ne ya yi tambayar da kakkausar murya.

"Da Ya Taj muka fita.

Cewa ya yi na raka shi Happy Taj.

Shi ne mu kaje harda Ya Kamal"
"Bangane ba?

Ya zai kawo matarsa kuma ya yi wani wajen.

To da izinin wa m
a ki ka fita?"
Kafin ta bawa Yaya Zulaiha amsa Kamal ya shigo.

Sai ta canja akalar tambayar.

"Ko dai soyayya ku ke da Kamal?"
Da wani irin sauri ya ce "Allah Ya kiyaye.

Ina da wadda nake so."
Jama'ar falon su ka kama ihun murna.

Harda masu cewa ko a dakatar da bikin Taj saboda dama indai da amana tare ya kamata su yi aure.

Wannan amsa ta Kamal ta
akanta ran Salwa.

Yadda ya fa
a tamkar wata abar
yama.

Ahmad kansa sai da yaji babu da
i.

Anti Zahra ta kallesu su biyun.

Idan Salwa ta cigaba da zama dasu za a iya samun matsala tsakaninsa da
an uwansa.

Ko me za ta yi ita ma jininsa ce.

"Ku tashi mu tafi" ya ce da Anti Zahra, bana son Magariba tayi min.

"Kai Ahmad, kamar kana dawa?

Don Allah ka zauna."
"Ai mun gaisa da
anwar tawa ko?" Ya yiwa Hamdi murmushi.

"An kusa kira Yaya.

So kake Ya Taj ya yi sallah shi ka
ai?" Bishir ya ce.

Fin
arfi aka yiwa Ahmad.

So yake kawai su shiga mota ya gamu da Salwa.

A dole ya bi
annensa waje su ka tare cikin motar Taj abin tausayi suna hira.

Aka sake tashi yin sallah.

Hamdi ta koma
akin Mama.

Salwa sai ta faki ido ta bi bayanta.

Su Mama suna
akin Umma ana ta shirye shirye.

"Washhh.

Wannan zirga zirga Ya Taj duk ya tara min gajiya."
in kulata Hamdi tayi.

Kowa yaci tuwo da ita ai miya ya sha.

Darajar inda su ke yanzu yasa ta kama kanta.

Amma ramuwa kam zata yi gwargadon abin da aka yi mata!

Gayya guda aka rako Hamdi bakin gate da sha tara ta arzi
i.

Har ta dinga jin wani iri saboda bata kawo musu komai ba.

Yawancin kowa a bayan mota ya ajiye kyautarsa.

Banda likitar gidan.

Yaya Kubra a hannu ta dam
a mata wata ba
ar pepper bag da aka rubuta Scentmania a jiki.
amshi a take ya cika gaban motar tun ba a bu
e ba.

Ya ha
e da sanyin AC sai ya bada wani irin ni'imtaccen yanayi.

"Zamu yi waya in miki bayanin turarukan kinji.

Mun kuma gode da wannan ziyara."
"Nima nagode sosai.

Allah Ya saka muku da alkhairi."
Suna ta
agawa juna hannu aka rabu a mutumce.

Daga nan kuma motar ta koma ta kurame.

Taga ta zubawa idanu tana kallon gilmawar ababen hawa da fitilunsu.

Taj ya kalleta yafi a
irga ya tabbatar da gaske shi ne bata son kulawa.

Murmushi ya yi.

Ya ta
a wayarsa wanda Hamdi ta gani da wutsiyar ido amma ta share.

"Hello, Salwa..."
Iya abin da taji ya ce kenan ta juya a fusace su ka ha
a ido.

Wayar a gefe ya ajiyeta.

Babu kuma wani abu da zai nuna mata wayar yake yi.

Dariyar kamata ya fara sai yaga babu fuska sam.

Ta tsuke baki kawai ta sake juyawa.

Har wani numfashi mai nauyi ya kula tana saukewa.

Gaba
aya sai yaji ya kasa sukuni.

Dama ya san za ta ji haushi.

Amma ya yi zaton za ta jira bayani daga gare shi.

"Mrs Happy"
Shiru.

"Hamdi" sunan nan har tafin
afarta take jinsa idan ya fa
a amma ko motsi bata yi ba.

"Please ki juyo.." nan ma biris tayi dashi " to kada ki ga laifina duk abin da ya biyo baya."
Gyaran murya taji ya fara ta ta
e baki.

Wato zai fara yi mata da
in bakin maza da take ji ....katse mata zancen zucin ya yi.

"Dil ne yeh kaha hain dil se (my heart has said this to your heart)"
"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.

Banda wa
ar India don Allah.

Wallahi kunya ma nake ji.

Bana son namiji yana..."
"Mohabbat ho gayi hai tumse (I have fallen in love with you)"
"Na shiga uku" Hamdi ta sanya hannuwanta biyu ta toshe kunnuwanta "ka bari don Allah zan saurareka."
"Meri jaan, mere dilbar (my life, my love)."
"Ya Taj wasa nake.

Ba ma fushi nayi ba..."
"Mere aitbaar karlo (have faith in me)"
"Happyyy" ta fa
i kamar tayi kuka wai yau ita ce miji yake yiwa wa
ar india.

"Jitna beqarar hoon main (how much restless I am)"
Titi yake kallo abinsa yana sakin baiti.

Ta rasa yadda zata yi dashi.

Kawai sai ta kai hannuwanta ta cupping fuskarsa wanda ya sanya shi
auke wuta na wucin gadi.

"Allah na ha
ura." Ta fada a hankali.
Chapter 54 · 0% Book details