Sashe 48
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ki nuna masa yafi kowanne namiji ba tare da kin zubar da ajinki ba."
Sai da ta gama kwasar hu
uba sannan ta shige
aki.
Ta gama komai da wuri ta zauna jira.
Sha
aya da kwata na dare kuwa ta doka kira wayar Taj.
RAYUWA DA GI
I 21
Batul Mamman
This page is sponsored by _Scentmania_ by Sana.
A Kano take, amma
amshi babu ruwansa da gari ko
asa.
Wuyarta ciniki ya fa
a.
Za ku sami undiluted oil perfumes
inku a duk inda ku ke.
Bayin Allah babu cika baki.
Talla ne daga abin da na gani, na gwada kuma na amince dashi.
Gashi babu ruwanki da jiran sai asusunki ya cika ya tumbatsa kafin ki shiga jerin mata masu aji.
Da dubu biyar ma za ki ha
a kwalabe daban daban ki gigita wa
anda ya halatta su ji
amshin jikinki da yawan tambayar wane irin turare ne wannan.
Scentmania by Sana, na Naana Hauwa'u queen of oil perfumes.
Domin neman
arin bayani a tuntu
eta a wannan layin 07065525409 .
Da farko da taji
arar wayar cikin baccin da ya fara
aukarta tsorata tayi don ta manta da ita.
Niyyarta ta barta ta gama sai ta kashe, ko waye ya kira da kansa.
Ita ba mai son amsa wayar mutane bace.
Wani kiran ne ya sake shigowa immediately bayan na farkon ya katse.
Ta daure ta wartsake idanu ta kalli sunan mai kiran SALWA B.
Wani irin tunani ne ya shiga karakaina a
on ranta.
Meye ma'anar B
in?
Bichi, Bunkure?
Ba dai brother bane tunda sunan mata ne.
To ko dai baby yake nufi?
Ko bestie?
Haba!
Zuciyarta tayi wani irin kumburi ta taso mata har wuya.
Harda wani
aci-
aci kamar ta tsotsi flagyl.
Mantawa tayi da maganarsu da Abba a karo na biyu yau ta amsa kiran ido rufe.
Garin sauri harda _record_ ta danna a rashin sani da ta mannata a kunnenta.
"Ya Taj na tasheka ko?"
Salwa tayi magana da sassanyar murya da ta sha kwaskwarima domin yin tasiri a zuciyar wanda ake yiwa.
"Ayya ba shi bane.
Ya manta wayar ne." Hamdi ma ta mayar da zu
iyar murya.
Ba shiri Salwa ta zabura ta tashi zaune daga kwanciyar da tayi.
Da ta gama shirin yadda za ta dinga mirginawa hagu da dama saboda da
in murya da hirar da za su yi da Taj.
Gabanta na fa
uwa ta ce "Wace ce ke?"
Tana bu
e murya normal, Hamdi ta gane wannan wayar ba ta
ar uwa bace.
In ma
ar uwar ce to tabbas cousin ce.
"Suna na Hamdiyya." Ta ce a kunyace "manta wayar ya yi a wajena
azu."
Tsakin Salwa taji wanda ya yi mata ciwo matu
a kafin ta ji ta ce,
"Wai
ar gidan
an daudun da ya aura last week ce?"
"Laahhh, ashe kin sanni."
Hamdi ta amsa da sauran fara'a a muryarta kamar gaske.
Bata so tayi saurin kwafsawa kuma ya kasance Salwan
ar gidansu ce.
Cikin hu
ubar Mami harda kada ta ragawa yarinyar da ya aura.
Tunda ance musu sakandire ta gama sun tabbatar babu wayo da wayewa a tare da ita.
Tsorata ta da nuna mata ita
in ba komai bace zai taimaka sosai wajen samawa Salwa
anci idan ta shiga gidan Taj.
"Da alama kina da rawar kai.
To amma ba zan hana ki ba.
Lokacinki ne.
Ki dai sanya a zuciyarki cewa nan ba da jimawa ba wadda ta fi ki son Taj za ta shigo rayuwarsa."
Hanci Hamdi ta ja kamar mai shirin kuka "Anti Salwa nayi muku laifi ne har ku ke son bashi wata daga aurenmu?
Ita wadda za ku bashi
in bana jin ta kai ni son shi.
Don dai bamu ha
u bane da kema sai kin yaba min.
Tarbiyya da iya kula da miji duka
an daudu da miskiniyar da su ka haife ni sun koya min."
Amsar Hamdi ba
aramin tayar mata da hankali tayi ba.
Kai tsaye ta fa
a mata magana ta rama wadda tayi mata.
Tana so ta ce mata ita da kanta za ta auri Taj amma gani take fa
in hakan zubar da aji ne sai ta gimtse fuska cike da takaici.
"Ni ba
ar gidansu bace."
"Ikon Allah.
Kuma naga ya yi saving sunanki da Sister Salwa?
Cousin
insa ce ke kenan?"
"Sister Salwa???" Ba
inciki ya mamaye zuciyar Salwa a lokacin da take nanata kalmar "haka ya rubuta?"
"Uhm, da capital letters."
Tsanar Hamdi ta sake ruruwa a zuciyarta yayinda ta bata amsa.
"To ko ma dai mene ne kada ki saki jiki don ba zan zauna da kishiya ba."
"Lahhhhhhh, ko ke ce wadda ta suma ranar aurenmu?"
Salwa ta ha
iyi yawu da
yar saboda jin da alama suna da yawa masoyan nasa "suma kuma?
Shi ya ce miki akwai wadda ta suma a kansa?"
"Ba ke bace kenan." Hamdi ta fa
i da rashin damuwa "Allah Sarki.
Kada ki damu fa.
Ni bani da matsala ko ya ce zai
ara aure don na san a danginku dole a bashi wata.
Tunda na samu na shiga sai dai in ce Allah Ya bawa mai rabo sa'a.
Mu kwana lafiya."
Katse kiran tayi ta ajiye wayar a kusa da tata tana murmushi.
Za ta so ganin idanun Salwan nan.
Irin yadda taji tana sauke numfashi da tana bata amsa ya kusa sanya ta dariya.
Ta riga ta san mahaifinsa baya sonta.
Abba kuma ya fa
a mata mahaifiyarsa tana maraba shi yasa ma ta nemi ganinta.
Duk da haka ba sakin jiki zata yi ba.
Dole dama ta sa rai da ganin wula
anci kala kala kafin ta bar musu danginsu.
Ko banza dai bata bari an
untata mata ba ta ce a ranta tana fa
a murmushinta.
Zee ta kalla tana ta sharar bacci.
Ina ma idonta biyu.
Yau da sun mannawa wannan cousin
in hauka.
Don Zee dake sakandire ma ta fita sanin irin wa
annan abubuwan.
Zamani na turawa, na baya suna zuwa da wayo da dabarun da wa
anda su ka gabacesu basu ta
a sani ba.
Bata san lokacin da tayi bacci ba saboda yadda abin duniya ya dameta daga baya.
Shin
an mata gare shi ko kuwa a dangi ake son aura masa daidai da shi?
Zuwa gidansu jibin nan kuwa shawara me kyau ce?
Da kuka Salwa ta kwana.
Ba kuma na auren Taj ba wannan karon.
Yadda yarinyar da ta raina ta
ata mata rai ba tare da ta rama ba ne yake damunta.
Wai bata da matsala ko zai sake aure.
Kenan ma alfarma za ta yi mata ta bari a aurota.
wafa tayi "sai zaman gidan Taj ya gagareki indai ni ce."
Da Abba zai fita kamar yadda ta fa
awa Taj ta bashi wayar.
Ya dubeta da kyau ganin fuskarta shar babu damuwa a tare ds ita.
"Hamdi kada ki manta da maganarmu.
Bana son abu ya yi nisa Alhaji yasa a
ora miki zawarci mai ciwo.
Gara ma ace ba kya son shi zai fi miki sau
"In sha Allahu Abba" ta fa
i tana mai sunkuyar da kai don ta san jiya dai bata wani ta
uka abin kirki ba.
"Garin yaya ya manta wayar?"
"Ina jin daga aljihunsa ta fito.
Sai bayan tafiyarsa na gani."
"To shike nan.
Ki kula dai.
Sai na dawo." Tsayar da ita ya yi kafin ta koma ciki "wannan hijabin Hamdi gaskiya ko dai ki ha
ura dashi ko kuma kada ki yarda wani ba
o ya ganki da shi."
Da sauri ta kalli jikinta "Abba wani abin ya yi?"
"Ki duba madubi."
A dawo lafiya tayi masa a soron da su ke tsaye su biyu sannan ta koma ciki.
Hannu ta
ora a ka da ta
arewa kanta kallo.
A haka fa ta fita wurin Taj jiya.
Da ta tuna an
auke wuta ne ma ta sami nutsuwar kama aikinta na yau.
Zee ce da girki idan ta dawo daga makaranta.
Ita kuma wanke wanke da shara.
Halifa kuma kullum shi ne da wankin ban
akuna da sharar tsakar gida zuwa soro da harabar gidan.
Duk wanda ya san gidan Abba ya shaide su da tsafta.
A kansu Anti Labiba ta
ara gane cewa babu wata
warar ala
a tsakanin talauci da
azanta.
Kowanne zaman kansa yake yi.
Yana cire lock
in wayar abin da ys fara gani shi ne (save - discard) na recording call.
Ya san da wuya Hamdi ta iya yin kira da wayarsa tunda yatsansa ne mabu
in wayar.
Amma wa ya kira shi ta
auka har su ka kwashi wa
annan mintuna suna magana?
Saving ya yi sannan ya shiga call log.
Nan ya tarar da missed calls
in Salwa kafin wanda aka
auka.
Da saurinsa ya nemo recording
in ya shige office
insa ya kunna.
Shi ka
ai ya dinga dariya.
Hamdi bata da dama.
Ta kuma burge shi.
Bata cikin irin
an matan nan da su ke zama a taka su son rai su shiga
aki su yi kuka.
Nisha
i fal zuciyarsa.
Salwa ce ma yaga dacewar ya taka mata burki kafin ta kai su ga
acin ran da wani zai ji su.
Kiranta ya yi kamar tana jira ta
auka.
in magana tayi gudun maimaicin abin da ya faru jiya.
Sai da ya yi sallama ta saki rai ta amsa ta gaishe shi.
"Kin kirani jiya ashe.
Hope ba matsala bace?"
"Eh wallahi." Ta gyara zama tana murmushi "babu wata matsala.
Kira nayi kawai mu gaisa.
Fa
a maka tayi na kira?" Ta
arashe maganar a hankali.
"No, missed calls
inki na gani.
Sai kuma naga alamun kun yi magana da Babe
ina har na kusan five minutes.
Lafiya dai ko?"
Wai Babe?
Siririn tsaki tayi kuma yaji.
Ba don yana son a yau ya da
ile komai nata ba da ya ajiye wayar.
"Na ce lafiya ko?"
"Naga kwana biyu baka nema na ne."
"In ce miki me Salwa?
Muna gida
aya nayi aure ki kasa yi min fatan alkhairi."
Tsayar da zuciyarta tayi wurin daina kwana-kwana a kansa.
"Ohhh, wai har kana saka wannan a jerin aure Ya Taj?
Ba ance babanta
an ..."
"Yes,
an daudu ne a da.
And one of the most wonderful people alive today.