Sashe 47
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dama niya tayi taje masa tana hamma ta ce bacci take ji.
"To uwar iya...haka yayi ko kuwa sai na cire hijabin?"
"Da yafi bada citta don wallahi har la
e sai nayi muku."
Hamdi ta tafa hannuwa "gulmawiya, shi yasa naga kin yi saving sunan Baballe da Sadiq a wayarki?
Wato
an zuwan nan da yake yawan yi har ya kwance miki hadda.
Kin manta kukan bakya so
in da ki ke yi."
Zee taji kunya sosai.
Sai ta cije don Hamdi ba za ta rabu da ita da wuri ba.
"So muke mu rigaku haihuwar da Ya Taj ya ce ku za ku fara yi."
"Na shiga uku.
Zee zancen haihuwa yayi miki?
Da wa zai haihun?"
Zee ta
yale da dariya "Hamdiyya Habib mana"
Tana fa
in haka ta fice daga
akin.
Hamdi ta gama jimamin maganar ta fito da
udurin fara cika umarnin Abba.
Za ta cigaba da nunawa Taj bata son girki da ma wasu abubuwan da take jin za su taimaka wurin
ata masa rai.
Danna waya yake su na chatting da abokinsa Wakili da su ka yi karatu tare a Indiya ta shigo.
Sallamar nan ciki-ciki da gaisuwar.
Taj ya yi kamar bai ji ba ya
i amsawa.
Sai da ta shigo cikin falon ya
aga kai ya kalleta.
"A dinga sallama
an mata."
Ta juya idanu "Ai nayi."
"Banji ba." Ya fa
i lokaci guda ya shagala da kallonta.
A garajen fitowarta hijabi ruwan madara ta saka mara kauri.
Da ka
an ya wuce babu a jikinta.
Rikita masa lissafi yaga tana neman yi ya wayance da cewa "ba za ki iya sallamar bane in tafi?"
Ta turo bakin nan "to Assalam alaikum."
"To wa alaikum salam."
"Guda nawa kake ci?"
"Me?"
"Indomie
in mana."
"Oh, ki kimanta." Ya gyara zama abinsa.
Tana son tambayarsa ko me da me za ta saka a ciki amma bata son yawaita yi masa magana.
Fita tayi ya ajiye wayar da dama amfaninta rage masa kallon
urillar da yake yi mata.
Ita ka
ai ta kama tsaki da ta tuna yanzu
ila fa duk yadda za ta dafa zai ji bata yi ba saboda sabo da girki.
Yanke shawarar yinta normal kawai tayi.
Ta
auko attaruhu da albasa za tayi grating amma bata san gejin cin yajinsa ba.
arshe dai guda biyu ta saka da
aramar albasa.
Ta raba jajjagen biyu sai taga kamar yayi yawa.
Ka
an ta saka ta dafa indomie
in dashi.
Sai ta kuma soya wani da curry da
an maggi cikin mai daidai suyar
wai.
Yana fara
amshi ta juye
wai uku da ta ka
a a kai.
amshinsa har falo.
Ta kawo cucumber ta yanka rabi a zagaye ta jera a gefen plate
in mai
an zurfi ka
an ta tsakiya.
Indomie
in tana
arasawa da sauran ruwa mara yawa ta juye sannan ta rufe kanta da
wan.
Yadda bata son ci da sanyi shi yasa tayi gaggawar kai masa.
Tana ajiye tray
in ana
auke wuta.
Taj ya kunna torchlight
in wayarsa ya hasketa tayi saurin rufe ido.
"Hamdi da zuciya
aya kika dafa min dai ko?"
"Me ka gani?"
"Wuta aka
auke.
Kin san mu a India yanzun nan sai mu fassara abu."
Murmushi tayi don ta fara gano tsokanarta yake da zancen Indiyan nan.
"To Shah Rukh Khan.
Da me ka fassara
auke wutar?"
Taj ya ha
iye abincin da ya kai bakinsa ya ce "Da lokacin wa
a cikin duhun dare mana.
Muna bin bango muna rawa."
Toshe bakinta tayi ta kama dariya.
Abin nasa azimun.
Wai bin bango.
Ganin ya tsura mata idanu amma bai fasa cin abincin ba shi ne ta ce.
"Bin bango kamar wasu
adangaru."
"Kin ci sa'a yunwa nake ji da na tashi na gwada miki yadda ake yi."
"Bana ma son sani" ta zare wayar fitila daga inda aka jona chaji ta kunna.
A take haske ya wadata a falon.
Ta bu
e fridge ta
auko ruwan sanyi ta
auko da kunun ayan da Yaya ta ha
a da rana.
Ta kawo gabansa ta ajiye a gefen tray
in sannan taje ta kawo kofuna guda biyu ta dire masa.
Kujerar nesa dashi taje ta zauna
"Nagode" ya ce bayan ya gama.
Abincin ka
an ya rage.
Hamdi ta kalle shi da wutsiyar ido "banlbu da
i ko?
Ba irin haka ka saba dafawa ba?"
"Ke dai ki ce kina son in yaba miki.
To nayi.
Yayi min da
i sosai."
Bata yarda dashi ba "duk iya girkinka?"
"Girkina daban, na matata Hamdiyya ma daban.
Zan dinga taimaka miki a kitchen amma ba kullum ba.
Ina son in dawo gida kamar kowane namiji in ci abincin da matar gidan ta dafa."
Yana lura da yadda maganarsa tayi mata da
i.
Ba dai ta son nunawa ne.
Shi kuwa indai tana da kunnuwa to ba zai fasa fa
in maganganun da za su yi tasiri a zuciyarta ba.
Tashi yayi ita ma ta mi
"Bari na
arasa gida na huta kuma."
Tray
in ta du
a ta
auka ya ce "na fa
awa Yaya ranar asabar zan zo mu je gidanmu."
"Gidanmu ko gidanku?" Ta ce a tsorace.
"Saurin me kike yi?
Gidan iyayena ba gidana ni da ke da
anmu ba"
are maganar yana kashe mata ido.
"Sai da safe" tayi masa fuskar shanu.
Hira dashi tana yi mata da
i amma biyewa zuciya ganganci ne.
"Oh, don Allah
auko min underwear
inki na sama da na
asa ana son ganin size."
Tray
in hannunta ta kusa saki da taji me ya ce.
Bata ankara ba taji hannuwansa sun dam
i nata.
A karo na biyu su ka ji wannan yanayin da ya bambanta da in sun ta
a kowa.
Zame nata hannun tayi ta bar masa tray
Taj ya ce "yauwa yi sauri.
Kuma don Allah wankakku."
Wata uwar harara da ta banka masa ba shiri ya ajiye tray
in a inda ta
auka.
"Ai gaskiya ce.
Naji an ce
an mata maimaici su ke na sati biyu ko ma fi kafin su wanke."
Kamar za tayi kuka ta ce "Don sharri?
To ba zan bayar ba.
Idan ma bokanka ne yake so kace masa na hana.
Ya turo aljanu su satar masa."
"Dare ne dai kuma babu wuta.
Ki cigaba da kiraye kirayen abubuwa.
In su ka zo..." ya fa
i a hankali yadda zancen zai shigeta.
Ai kuwa bayanta ta kalla da sauri ta
an matso kusa dashi.
Tausayi ta bashi.
Duk tayi wi
i wi
i da idanu.
"Yayata ce ta ce na tambayeki fa."
"Size ake tambaya ai.
Ya za ka ce in baka?" Hamdi ta ce da mamakin irin nasa tunanin.
"Don kada ki fa
a min ba daidai ba.
Nafi son komai accurate."
"To ba zan bayar ba.
Ka kamanta yadda ya dace." Ta
ora hannuwa a
ugu.
Taj ya san bata da masaniyar shigar da tayi.
Da bata yi wannan tsayuwar a gabansa ba.
"Don't dare me Hamdi.
In ki ka yi wasa da hannuna zan kamanta."
Da sauri ta koma bakin
ofar falon har tana tuntu
e saboda gigitar kalamansa.
"Matsoraciya."
"Naji."
"Za ki turo size
in ko in sa Zee ta
auko min na tafi dasu?"
Zai aika ta sani yanzu.
Tunda ya iya fa
a mata zasu riga haihuwa ai komai ma is possible yanzu.
"Zan turo." Ta ce a hankali.
"Good girl.
Sai jibin ko?"
Kada azo tafiya ya ce su biyu ka
ai shi yasa ta ce masa da Zee za su je.
Shi kuma ya ce a'a don yanzu matar aure ce.
Sai ta ce to da Halifa.
"Haka kawai sai in
auke ki da
ato a mota?"
Hamdi ta
ata rai "Halifan ne
ato?"
"Yanzu duk duniya daga Abba sai ni sai Alhajina ne ka
ai normal maza a wajenki.
Sauran kowa
ato ne."
"Kaima
aton ne kuwa."
"Mijin
atuwa ba."
Dariya yake yi da yayi maganar.
Sai gata tana murmushi.
Fushi dashi ma da alama
acin lokaci ne.
Sai da safe ya yi mata ya tafi.
Ta tattare kwanukan ta tafi kitchen tana wankewa hirarsu na dawo mata.
Da ta gama gidan tsit yayi mata.
Yau ko inji Halifa bai fito ya kunna ba da aka
auke wuta.
Bata san Yaya ce ta hana ba.
Wai
arar za ta dami Taj.
aramin table
in da ta
ora masa tray taje
aukewa sai taga wayarsa.
Ta
aga ta juyata a hannunta.
Dole masu iphone su ke jin kansu.
Wayar a hannu ma daban take.
Abba ta yanke shawarar bawa da safe don da alama yau sun yi baccin wuri.
Kimanin rabin awa da tafiyarsa taga kira daga wani suna an sa Anti Zahra.
Sai da aka kira na biyu sannan ta
auka.
Muryarsa taji ta saki ranta.
Ya ce ta ajiye wayar zai zo ya kar
a washegari.
"Zan bawa Abba ya taho maka da ita."
"To nagode.
Goodnight."
Famfo iya famfo Mami ta yiwa Salwa.
Tunda ta koma gida da ramar kwana biyu amma kamar tayi jinya hankalin Mamin ya tashi.
Ta kira Ahmad ta
are masa tanadi.
Harda kiransa wanda baya kishinta.
"Aure kuma tunda tana so ko uban naku bai isa ya hana ba."
"Mami kin fi so ta kai kanta inda ba a sonta?
A
arshe ta dinga fuskantar wula
anci."
"Rufe min baki.
Matan gidanku sun gama cinye maka zuciya baka iya ta
uka komai.
Arzi
in Taj kai kana da rabinsa ne?"
"Kowa rabonsa yake ci Mami.
Don Allah ki daina biyewa Salwa."
Cikin fa
a tayi masa tsawa "Salwa za ta dawo.
Ina so ka yiwa Alhajin naku maganarta don na san yana
aunarta.
Ita wadda Taj
in ya aura na riga na samu bayani akanta.
Bata da wani abin nunawa balle ta kara da jinina."
Ta inda take shiga daban da inda take fita.
Ran Ahmad ya gama
aci da su ka gama wayar.
Yana jiran dawowarta ya nuna mata kuskuren sanya Mami tayi masa irin wannan fa
Bayan Mami ta gama dashi kan Salwan ta koma tana yi mata nata fa
an na rashin
aukar shawararta.
Kissa ba
aramar makami bace a wajen mata.
"Ki bari sai kamar sha
ayan dare ki kira shi ki gigita shi da kalamai masu da
Sunkuyar da kai tayi tana murmushi.