Sashe 78
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na yarda da tarbiyar Kamal a matsayin uba amma ku
an zamani ba a ci muki laya.
Allah dai ya kiyaye kawai."
Ita ma ha
urin ta shiga bayarwa ba ji ba gani.
Da dai Kamal yaga tarkonsa ya kama sai ya cigaba a haka.
Ya kar
i laifin da bai yi ba ya cigaba da bada ha
uri.
Sai da komai ya lafa ya tambayi waye babu lafiya.
Da yaji Taj ne ai sai ya ture nasa ciwon ya fita.
Mubina ma sallama tayi masa ta koma ciki.
"Alhaji mu je mana" ya dawo da ya ankara shi ka
ai ya fita.
"Jeka.
Likitan da ya duba shi zan tambaya game da wani bayani da ya yi min."
Da sauri Kamal ya wuce.
Alhaji ya bi shi da kallo har ya fita sannan ya koma reception jiki babu
wari.
Gaba
aya Kamal
in ya sauya sosai.
Tun rashin lafiyar kwanaki da aka ce allergy ne ya lura yaron nasa ba yadda ya saba yake ba.
Ya dai ha
ura da yawan tambayarsa ya jiki ne da yaga yana harkokinsa na yau da gobe babu fashi.
"Doctor
innan da muka gama magana gobe
arfe nawa za ta tashi?
Akwai patient da nake son ta duba min na manta ban fa
a mata ba."
Wani
an littafi mutumin ya duba ya ce "yau bata da night (call), sai 3 na yamma kuma za ta shigo goben.
Yanzu ma na san alfarma kawai ta yi masa tunda ya saba zuwa amma she is off."
"Shi wa kenan?" Alhaji ya
oye matsanancin tashin hankalin da ya kama shi.
"Wanda ka gansu tare."
"To nagode"
Wani irin sanyi mai farawa daga cikin
ashi ne ya dirarwa Alh.
Hayatu.
Kamal bashi da lafiya kuma yana
oye masa.
Fargabar da ya dawo mota da ita ce ta hana shi sakar musu fuska yadda ya yi niyya.
"Alhaji ko su dawo motata?" Kamal ya tambaye shi bayan ya zauna mazauninsa.
Ba tare da ya kalli inda Kamal
in yake tsaye da Taj ba ya ce "Tunda cinyesu zanyi ko?"
"Tuba nake." Kamal ya fa
i yana dariya "Happy mu ha
u a gidal"
Motarsu Alhajin ya koma shi kuma Kamal ya ja tasa shi ka
ai.
Yana murna da Alhaji ya hana su biyo shi domin da sun
ara lokaci a tsaye Taj zai cigaba da yi masa tambayar
ure.
A motar ma duk da ba hira suke ba amma Alhaji sai da ya tambayi Taj ko Kamal ya fa
a masa me yake yi a asibiti cikin dare.
Amsar bata sauya daga irin wadda ya bashi ba da kansa ba.
Daga nan kuma motar ta koma ta kurame.
Kowa ya yi shiru har aka isa gidan.
Da su ka isa tsayuwa su ka yi a bakin motar don basu san ina za su nufa ba kuma.
Alhaji da ya san jiransa suke yi sai lokacin ya
an saki fuska bayan isowar Kamal.
Wayar Inna ya kira kuma bai yi mamakin da bata yi bacci ba ta
auka.
Ya ce mata ta fito akwai ba
uwa.
Inna ta taso da hijabinta don dama sallah kawai take yi tana addu'o'i.
Da ta bu
ofar sakin baki tayi kafin kuma ta fito waje sosai inda suke ta rungumo Hamdi.
"Alhaji lafiya dai ko?"
"Lafiya
alau.
Kawai dai naga bai dace ta koma gida a daren nan ba tunda matar aure ce."
"Haka ne" Inna ta gya
a kawai cike da mamakin da ya
arewa "shi kuma wannan gidan Ahmad za a kai shi ko?"
"A'a" Alhaji ya amsa mata da wani irin murmushi a fuskarsa.
Haka kawai yake jin son kyautata mata ko don yadda hankalinta ya tashi
azu "a gidan nan zai kwana."
Wani irin farinciki mara misali ya sake mamaye Taj.
Kamal kam rungume shi ya yi yana fa
in "mun gode Alhaji.
Allah Ya
ara girma.
Ya ja kwana.
Mun gode"
Ya dafa kafa
ar Taj
in "Happy zo mu je ka kwanta."
Sake basu mamaki ya yi da cewa "Kada ku takura, ya kwana a
akin
asa na
angare na."
Wai kuma sai ya juya zai shige ciki.
Inna har lokacin tana ri
e da hannun Hamdi ta juya ita ma da sauri tana mai danne kukan da take shirin yi.
Taj kawai ta kalla taga yadda furucin mahaifinsa na
arshe ya kawo wani irin hasken annuri ya shifi
e masa a fuska.
Sai hamdala da take ta karanta daga la
ansa.
Abin da ake jira kuma ake ganin kamar ba zai yiwu ba ne ya faru a lokacin da ba a zato.
"Allah Ya faranta maka fiye da yadda kayi min.
Ina ro
on Allah Ya kawo maka
auki ta inda ba ka zato akan duk masifa ko rashin kwanciyar hankalin da zai tunkaroka.
Na gode Yaya Hayatu."
Yau ake kira farar rana.
Rabon da Zainabu Abu ta kira Alhaji da sunan da ta saba kiransa a matsayinsa na
an uwanta ya manta.
Yana son ya juyo ya bata amsa daidai da addu'ar da tayi masa amma ga
a da suruka a wajen.
Don kada ya bada kansa sai ya gya
a kai kawai.
Hamdi ta ajiye fushinta a gefe domin wannan abu ma
iyi ne ka
ai ba zai taya Taj murna ba.
Ita da bata cika son magana ba sai take jin ya kamata ta
ara nunawa Alhaji cewa mahaifinta ya horar dasu da kyakkyawar tarbiyya.
Da wannan tunanin a du
a har
asa a gefen Inna.
Muryarta a hankali cikin nutsuwa ta ce,
"Allah Ya saka da alkhairi Alhaji.
Allah Ya bamu ikon faranta maka fiye da yadda kayi mana.
Mun gode."
Sai yanzu ya yi magana "babu komai.
Ku shige ku kwanta."
Inna dama jira take ta sami damar yin kukan farinciki.
Da sauri ta wuce ciki.
Tana ri
e da hannun Hamdi har
akinta.
an kwanan kowa ya kwanta banda mutum biyu Badi'a da Sadiya da su ka san Taj babu lafiya.
Basu tashi matan gidan ba su ka zauna jiran su Alhaji.
Suna ganinta da Hamdi ta yi musu bayani kafin ma su tambaya.
"Aikin babanku ne ya taho da ita daga asibiti wai dare yayi."
Badi'a ta ce "to ina Taj
in?"
Da wata irin murna ta wanda yake cikin za
uwar bada labari ta sake cewa "Alhaji ya dawo dashi gida"
Sai kuma ta fa
i cikin sujjada tana yiwa Allah kirari.
Hanyar fita Sadiya tabi za ta fita ta fesawa
an uwanta Inna ta dakatar da ita.
Ta nuna mata dare yayi ga gajiyar da aka kwaso.
Da
yar Sadiya ta ha
iye zancen ta ha
ura sai asuba.
"Hamdi akwai ruwa a heater.
Ki
an watsa ruwa don jikinki yayi da
i sai ki kwanta."
Babu musu ta tashi za ta shiga ban
akin da Inna ta nuna mata.
Jikinta tayi tsamin gajiya sosai.
Innar ta bata wata doguwar riga da
ar hula ta shige dasu.
Kafin ba
akin akwai wani
an wuri da aka saka shoe rack da wani
an tabur inda aka ajiye mai da turaren jiki irin oils
innan na Scentmania irin nata.
Nan ne wurin shafa mai sannan mutum ya shiga
aki ya
arasa shafe shafensa.
Wanka tayi ta
auro alwala.
Tana fitowa ta samu su Sadiya sun kwanta.
Sai Inna dake sallah.
Dama tana kunyar yadda za ta kwanta
aki
aya da mahaifiyar Taj.
Da taga tana sallah kawai sai ta zauna.
Ita kuma Inna da ta idar ta tambayeta me ya hanata kwanciya.
"Nima sallar zan yi Inna."
Wani murmushin farinciki da Inna tayi ya nuna tsantsar jinda
inta.
Ta bata hijab su ka yi raka'a shida sannan Hamdi ta soma hamma.
Sai tayi kamar ta idar.
Ai kuwa akan abin sallar Hamdi tayi bacci.
Wannan qiyamul laili da tayi tare da Inna kuwa ta saya mata wajen da babu wata mace da za ta ta
a auren Taj ta mallaki wannan gurbi.
Ka
an daga sirrin Tahajjud!
angaren Alhaji kuma Kamal, Bishir da Abba da ya dawo daga baya duk
aki guda su ka kwana da Taj.
Alhaji yana jiyo hayaniyar murnarsu kamar ba dare ba.
Sai ya tuna
uruciyarsu da kuma samartakarsu da ya katse na tsayin shekaru.
Rashin jinda
in abin da yayi gami da tunanin wane ciwo ke damun Kamal sai su ka hana shi baccin kirki.
Wuraren hu
u da rabi yaji alamun an bu
ofar
angaren nasa.
Dama baccin babu nauyi.
Da sauri ya le
a domin ya gani ko jikin Taj ne ya tashi.
Fitowarsa tayi daidai da fitar Kamal.
Nan jikinsa ya sake mutuwa.
Ya koma bakin gado ya zauna.
Baccin da bai koma ba kenan sai kawai ya ta da nafila.
Yana ji aka soma kiraye kirayen assalatu.
A zuciyarsa ya
udurta sauka ya tashi su Taj nan da minti talatin sai su yi alwala su tafi masallaci.
Ko minti goma ba ayi ba yaji ana bu
e gate a hankali.
Ya sake tashi ya le
a sai ya hango motar Kamal ce ta fita.
Bai yi wata wata ba ya sauka
asa da mu
ullin wata sabuwar motarsa.
Da kansa ya ja hankalinsa a matu
ar tashe.
Rabonsa da tu
i ya ma manta.
Cikin sa'a da yabi hanyar asibitin sai ya hangi motar Kamal tunda titi fayau yake dai motoci jifa jifa.
Haka ya bishi har asibitin ba tare da ya sani ba.
Yana parking bayan shigar Kamal ciki sai ga Mubina.
Da sauri ta shiga asibitin tana magana a waya.
Bayanta Alh.
Hayatu yabi da sauri.
Tana shiga cikin asibitin tayi hanyar emergency inda ya ga fitowarsu
azu ya kirata da kakkausar murya.
"Dr.
Mubina"
Cikinta ya ba da wani mahaukacin sauti domin ta riga ta gane muryarsa.
Ta juyo kamar mara laka a tsorace.
"Kai ni wajen yarona."
Gaba tayi ya bita a baya har
akin.
Ta bu
e da sallama.
Nos
in da ya taya ta aiki da daddare yana tsaye akan Kamal dake kwance babu riga.
Juyawar nan da Kamal ya yi da yaji motsinta sai idanuwansa su ka sauka a cikin na Alh.
Hayatu Sule Maitakalmi.
RAYUWA DA GI
I 30
Batul Mamman
Kuna neman reliable data ba cuta va cutarwa?
Ku saya a baku na kowane layi cikin aminci da rahusa?
Look no further.