Sashe 70
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma komai ya ce ya zauna daram kenan a gidan.
Duka ya
auka
arfin ikonsa da tsare gida ne wanda cikakken namiji ka
ai ke iyawa.
Sai gashi an wayi gari sun ha
a kai suna neman juya masa baya.
Jiya sun tafi wajen kamu
wai da kwarkwata.
Bayan saboda girman gidansa
an dangi ma suna cin arzi
in ayi bikinsu a nan.
Shi su ka tafi gidan Alh.
Lurwanu don su nunawa duniya gazawarsa.
Yau kuma Hajiya ta ce masa event centre za su je kuma sai an gansu.
Abin tambaya a wajensa yanzu shi ne wai me yasa su duka su ke ganin aibun hukuncinnda ya yankewa Taj?
Anya sun san yadda illar dake tattare da daudanci?
Habibunsa fa daga son girki ya fara kamar wasa.
Idan a baya Taj bai yi
abi'un mata ba yanzu zai iya.
Surukuta ta shiga tsakaninsu da
an daudu kuma ga aiki suna yi tare.
Ya numfasa a yayinda ya zauna ya kula cewa gyara sosai ya yiwa falon.
Dole ne ya raba Taj da Hamdi.
Barazanar da ya yi a Bauchi bata nufin ya kar
i wannan aure.
Salwa ce ba zai ta
a bari ta kusanci danginsa ba.
Duk lalacewar
an daudu yafi mushriki a wurinsa.
ememe Yaya ta
i shiryawa,wai ba za ta je wajen bikin ba.
Duk ga
an uwa za su wakilceta.
Za ta zauna a gida da Innarta Luba da ta zo jiya.
Aka ka
a aka raya ta
i chanja shawara.
Gashi
an matan nata duka ukun basa nan.
Yanayin gidansu bai basu damar yin
awaye ba.
Shi yasa duk wani abu da za ayi da
awa tare su ke yi.
Tun azahar Safwan ya kwashesu zuwa event centre
in inda a saman wurin ne za a ranga
a musu kwalliya.
Kowacce mijinta ne ya biya mata.
Ita Hamdi lalle aka fara yi mata.
aya daga cikin yayyen Taj tana da saloon da wurin lallen amare da na matan
walisa.
Wadda tafi iyawa ta tura ta yiwa Hamdi ba
i da ja.
Tun kafin a gama ake santin kyawun da yayi.
Ana gamawa aka koma kwalliya bayan tayi sallar la'asar.
An fito da ita fita ta girma.
Sai wanda ya sani ne kawai zai iya gane ita
in Hamdiyya ce
iyar Habibu Simagade.
A haka kuwa za ka yi zaton
ar wani
usa ce.
Ana kammala kwalliyar tayi sallar magariba sannan ta saka kaya.
Anti Labiba ce ta kira Sajida ta fa
a mata rigimar da ake yi da Yaya akan ta shirya.
Sajida tana ji ta san babu wani kunya ko kawaici da yasa mahaifiyar tasu son zaman gida.
A nata tunanin rashin zuwan zai taimaka ya
ago darajar
anta a idon mutane.
Bata son yin abin da zai janyo mata ido harma ayi ta ambaton ita ce maman amarya, daga nan wanda bai sani ba a bashi labarin cewa babansu ma tsohon
an daudu ne.
"Don Allah ba ta wayar Anti."
Harara kala kala Yaya ta gama yiwa Anti Labiba kafin ta kar
"Yaya me yasa ba za ki je ba?"
Caraf a kunnen Hamdi.
Ta kar
i wayar ana yi mata
auri da wani yadi ha
e da net mai santsi.
"Yaya ba za ki ba?"
Shiru tayi saboda taji yadda muryar Hamdin ta canja.
"Yaya?"
"Ina jin ki.
Ga iyayenku nan.
Kowa zai je.
Me zan je yi ni kuma?"
Zee da Sajida kusa da Hamdi su ka dawo su ka kara kunnuwansu.
Kowacce tana iya gane zancen na Yaya akwai damuwa a ciki.
Hamdi sai cewa tayi,
"Wallahi Yaya idan baki je ba nima daga nan gida zan taho." Su Zee jinjina mata su ka yi da thumbs up da ta fa
i haka.
"Ke ba na son rashin kunya."
"Allah Yaya.
Zan zauna a saman nan har sai kin zo."
Sajida ta mi
awa wayarta ta koma aka cigaba da
auri.
Sai dai ana yi
walla na sauko mata.
Mai kwalliya tabi ta tada hankali.
Idan kwalliyar ta ca
e ko amarya bata sauka da wuri ba za a sami matsala.
"Za fa ta zo tunda taji kin yi rantsuwar nan." Cewar Sajida.
"Ke ma ai bata je naki ba." Zee ta tunatar da ita.
Ita dai me kwalliya ha
uri ta soma bawa Hamdi ganin wankin hula yana neman kai su dare.
Sai da ya rage pins kawai za a saka a jikin mayafi da head
in sannan kukan nata ya
aru.
Daga can
asan zuciyarta take yinsa.
Ta
ara jinjinawa uwa a duk inda take.
Babu yadda za ayi ace Yaya bata son ganin
anta a wajen bikinsu suna walwala kamar kowacce uwa.
Amma kawai don kada a aibata mata su saboda yanayin tafiyarta shi ne ta za
i zaman gida.
Da bikin Sajida duk sun
auka kawaicin uwa ne.
Musamman da basu ga mahaifiyar Safwan a wajen event
in nasu ba (baban Safwan ya hanata zuwa).
Yanzu kuwa jiya komai da iyayen Taj aka yi.
Yau ma su ne
irjin biki.
Sai ace babu mahaifiyarta?
Saboda miskiniya ce.
"Ya Hamdi meye haka ne?
Ji idonki har ya soma ca
ewa fa." Cewar Zee ta
ara mi
awa mai kwalliyar tissue domin a gyara idon.
Sajida wayarta ta shiga dannawa tana cewa "bar ni da ita."
Sai ji su ka yi tana gaishe da Taj.
Ta kuma fa
a masa kukan da Hamdi take yi da dalilinsa.
"Saka mata wayar a kunne."
Da canjin numfashin da yaji ya gane ta saka mata
in.
Da rarrashi ya yi mata magana.
"Zan kawo miki Yaya in sha Allahu.
Ki daina kuka idan ba haka ba kuma yau sai mun yi kuch kuch hota hai a gaban mutane.
Mu yi ta rangwa
a kai kamar
adangaru."
Dariya ce ta kama Hamdi.
Sajida, Zee da maikwalliya su ka saki baki suna kallon ikon Allah.
ar bata da hayaniya sai na taya ka."
"Haka ki ka ce?" Ya tambayeta yana murmushi "Wayarki na kusa?"
"Eh"
"To ki dubo wa
ar I am a disco dancer a youtube.
Ni kuma idan baki daina wannan kukan shagwa
ar ba in baki mamaki a gaban mutane.
Ita zan yi.
Kin kuma san zan iya. 80s aka yi ta ba ta zamaninku bace."
"To Baba Happy.
Na ma share hawayen" ta goge idonta da kanta don barazanar Taj ba abin da za ta share bane.
"Wannan ladabin ba na gaske bane.
Sai na tambayi Sajida naji ko kin
ara yin kuka."
"Allah na daina."
"Hamdiyya" ya kirata a tausashe.
Kasa bu
e baki ta amsa tayi saboda kiran nasa na daban ne.
"Uhmm"
"I'll see you later."
"Bye" ta mi
awa Sajida wayar.
"Iiiiiikon Allah" Sajida ta fa
i baki bu
e "me zan gani ni Sajida
ar Habibu?
Hamdi?
Dama rashin jin muryar mijinki ne yasa ki kuka?
Shi ne ki ka
orawa baiwar Allah Yaya.
Ai kuwa bari nace mata tayi zamanta."
Da sauri Hamdi ta mi
e tana kici kicin kar
e wayar "
aukota fa zai je ya yi.
Shi yasa ki ka ga nayi dariya."
Zee tayi dariya "anya kuwa?
Naji fa kina zancen wata wa
a wai bata da hayaniya."
"Ke, kira Ya Baballe ku gaisa kema ki ji da
"Baballen lafiya?
Sunansa Sadiq" ta fa
a tana kallon yayyen nata.
A tare su ka bushe da dariya sannan Hamdi ta koma ta zauna aka gyare fuskarta kamar bata yi kuka ba.
Ana gamawa ta koma gefe ta bu
e youtube.
Hannunta yana
ayin ganin wa
ar da Taj yake cewa zai yi.
Da ta kunna
aya tayi kama da ta 80s
in daga
aukan ma.
ayar kuwa
aukan zamani ne.
Bata ma
ata lokacin kallon ta zamanin ba wadda ta kasance remake
in tsohuwar.
Danna tsohuwar tayi inda kunya ta kusa sumar da ita da rawar da Mithun yake yi.
Saboda raye raye nan ta
i jinin wa
e-wa
e.
Idan Taj ya yi wannan girgizar da karya jikin tabbas a wurin dinar za ta tafi ta barshi.
Su Zee dai kallonta kawai suke yi.
Tana duban waya da ido
aya tana kawar da kai.
"Ta fa ci kai wannan." Sajida ta fa
i su ka yi dariya ko kula su bata yi ba duk da taji.
Da Taj ya gama wayar, ji ya yi an ture shi.
Sai lokacin ya ankara ashe a jikin Kamal ya jingina da shau
i na
ibarsa.
Ya rasa me yasa shi da Hamdi basa iya yiwa juna ba
unta.
Kamar ba jiya jiyan nan da sauran
ar rigimarsu ba.
Yau kam komai ya wuce!
aure fuska Kamal ya yi "Na ma rasa abin da zan ce maka Happy?
Wato haka ake soyayyar ni ka barni ina fama da instagram da daddare?"
Taj ya kama dariya "ba dai ka tsaya wasa ba?
So kake sai Dr.
Mubina ta kawo maka katin aurenta ka zo ka ce min zuciyarka za ta fashe ko?"
"Allah ma Ya kiyaye.
In sha Allah ba zan ga aurenta ba." Cewar Kamal yana mantawa da wa yake magana.
Wata irin juyowa Taj ya yi yana kallonsa "saboda kai za ka aureta ko kuwa
asar za ka bari idan ta tashi auren wani a dalilin nauyin bakinka?"
Wayancewa Kamal ya yi "likitoci na auren
an kasuwa ne?
Idan rabon wani ce sai in tafi China odar kaya kafin a gama bikin."
Tsaki Taj ya yi "ta nan kuma ka
ullo?
Hmmm, kai ka san yanayin aurena da matsalar Alhaji ne su ka shige min gaba.
Ba don haka ba da yanzu kai ma kana kwanciya kamar gasara a ruwa idan kuna waya."
"Wannan karin magana ne ko me?" Kamal yana dariya ya tambaye shi.
"A bakin
ar Ficikar nan naji."
Dariya su ka yi sannan Kamal ya ce zai fita waje ya tada mota kafin Taj ya fito sai su
auko Yaya.
ata lokacinsu fa
an iyaye zai jawo musu.
Yana fita Taj ya bishi da ido.
Jikinsa yana bashi tabbas akwai abin da
an uwan nasa yake
oyewa.
Kwana biyu ma tunda ya dawo ya gan shi a rame.
Yanzu ne ma ya
an ciko.
Zuciyarsa ta bashi ko ma mene ne ya shafi Dr.
Mubina.
Kuma yafi tunanin
ila soyayyar Happiness ce bata kar
a ba.