Sashe 46
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni kaina doctor
in ba za ta barni ba idan ta gansu."
Nos dai tana jin sunan da aka kira Taj daga waje da wanda mara lafiyan nan ya kira shi, bata san lokacin da ta ce "Happy Taj?
Kai ne mai HappyTaj don Allah?"
an bani na iyan gidan Alh.
Hayatu ne su ka amsa mata.
Harda mai cewa da ta
auka su
in local mutane ne take son wula
anta su.
"A bakin aikina nake." Ta nanata musu.
Da laluma da rarrashi Taj ya samu su ka bi tsarin asibitin.
Da mutum bibbiyu aka dinga shiga ana fita.
Nos
in tayi masa godiya bayan kowa ya tafi ta barshi ya shiga shi ka
ai.
Abin mamaki yana zama ya kira sunan Kamal sai yaji shiru.
aga kansa ke da wuya yaga ashe bacci ne ya
auke shi.
Saurin bacci ba
abi'ar Kamal bace.
Kuma bai fi minti biyar da raka
an uwansa waje ba don ya tabbatar sun tafi.
Ya yi tsammanin zai dawo su yi hira ma tunda yaga kamar jikin da sau
i.
Hankalinsa sai bai kwanta ba.
Anya allergy ne kawai?
To ko kuma allurar bacci aka yi masa?
Shi ka
ai ya dinga sa
e sa
e a ransa har Mubina ta shigo.
uwar farko ta jinjinawa soyayyar dake tsakanin
an uwan biyu.
Lokacin Kamal ya tashi har Taj ya bashi labarin yadda su ka yi a Abuja.
Ya
ora da mitar me yasa ya zama na
arshen sanin bashi da lafiya.
Cacar bakinsu su ka yi aka daidaita.
Sai ga Kamal kamar ba shi ba.
Jikinsa ma yayi
wari sannan kumburin duk ya sauka.
"Zan sallameka amma akwai magunguna da zan sabunta maka.
Don Allah kada kayi wasa dasu."
Tashi Taj ya yi ya ce "Idan akwai a pharmacy
inku ki bani na siyo kafin mu tafi."
"A'a ka barshi kawai" in ji Kamal
"Ba duka za a samu ba." Ita kuma ta ce da sauri.
Murmushi Taj ya yi, amma a zuciyarsa yaji rashin yarda dasu.
Zargin nasa bai sami
orewa ba da yaga da gaske Mubina wata kulawa ta musamman take bawa Kamal.
Da
i ya kama shi.
Wannan karon da alama za a dace, Kamal zai daina gudun matan da yaga yana yi.
"Bari na baku wuri ku
arasa maganan.
Na san ba komai na patient ya kamata wasu su ji ba."
"Har akwai abin da ya shafeni wanda bai kamata kaji ba?" Kamal ya fa
i yana
auke kai daga hararar da Mubina take masa.
"In ta fa
a ka sanar dani.
Bari na duba ko Bishir ya zo."
Ficewa ya yi ya barsu.
Mubina ta sami sakewar
ara sanar dashi dokokin da ya kamata ya kiyaye.
"Me yasa ya fita?"
"Ya zata akwai wani abu tsakaninmu.
Bai san ni yanzu soyayya ko sadakarta aka bani zan mayarwa mai ita ba."
Murmushin zuci kawai Mubina tayi.
In zai
oyewa kowa ita ba zai yaudareta ba.
Tana da saurin karantar mutane.
Tun farkon zuwan Kamal asibitin ta fahimci ya kamu da sonta.
Sai dai bayan ya gama fa
a mata alamomin ciwonsa da aka yi gwaji ta sanar dashi lalurar shikenan komai nasa ya sauya.
Soyayyar da take gani
uru ta koma ya
in neman lafiya.
Da ya gane da wuya lafiyar ta samu sai ya zama mai mugun sadaukarwa ga duk wanda yake mu'amala dasu.
Musamman wannan
an uwan nasa Taj.
A halin da ake ciki za ta cigaba da adana soyayyarta ta mayar da hankali wurin ganin ya sami lafiya.
Bata son ta bari komai ya shiga tsakanin aikinta a kan samun sau
insa.
Bayan kwana biyu da sallamar Kamal ya wartsake har ya koma shagonsa.
Sai lokacin Taj ya sami sukuni da nutsuwa a ransa.
Kullum yana tunanin Hamdi amma damuwar Kamal ta ishe shi.
Da
insa
aya da ya koma gidan Ahmad Salwa ta tafi Bauchi.
Hankalinsa kwance ya soma fafutukar neman gida don Inna ta fa
a masa bikinsa ba zai
auki lokaci ba.
Yawancin fitar da Abba su ke yi ko Bishir.
Bai fiye neman Kamal
in ba saboda yana ganin hutu ya kamace shi ba taya shi neman gida ba.
A cikin kwanakin kullum yana waya da Abba.
Abban ya so zuwa duba Kamal amma da ta tuna yadda su ka yi Alhaji sai ya ha
ura kawai ya kira shi.
Yaya har fushi tayi.
Ta nuna masa rashin dacewar hakan.
Shi dai ha
uri ya bata da
an dabarun wayo har ta daina zancen.
Yau alhamis ta kama kwana shida da
aurin aurensa.
Ya sami sabon gida a shara
a self-contain daidai me sabon aure.
Mama ce ta bashi shawarar kada ya ce sai
aton gida.
Gara ya mayar da hankali wajen gina filin da su ka saya shi da Kamal shekara biyu da su ka wuce.
Shirye shiryen biki yana ta kankama.
Iyayen basu saka rana ba sai sun ci
arfin shirinsu.
Masu ha
a lefe su Yaya Hajiyayye kuma an taso Taj a gaba ya kawo size
in underwear
in Hamdi.
Ya gama zille zillensa ta biyo shi har office a Happy Taj ta saka shi a gaba.
"Kirawota a gabana ka tambaya."
"Na ce miki fa zan tambaya yau
innan na turo miki."
"Ai na gaji da gafara sa.
Kai ko irin abinnan na angwaye da an
aura aure su fara damun amarya da fitina da alama baka iya ba"
Kunya kamar ya fice ya bar mata office
"Haba Yaya Hajiyayye.
Sai kace wani
an is**.
Kunyarki ma ta kama ni."
Dariya tayi sannan ta ce "Ka kira yanzu nima jirana ake yi in fa
Ido ya zaro "wa da wa za ki fa
awa?
Wannan ai tonon silili ne.
Kowa sai ya san girmanta saboda Allah?
Sirri ne fa." Ya yi kicin kicin da fuska.
Yaya Hajiyayye me zata yi kuwa banda dariya.
"Sirri manya.
Ba dai naji ance weekend za ka kaiwa su Hajiya ita ba?
Tana cire mayafi zan aunata tas da ido wallahi."
"Zan fasa kawota."
"Ka ma isa?"
"To umarnin zan bata kada ta yarda ta cire mayafi...kai, hijab ma za ta saka."
"Kayi ka gama.
Telan da zai yi mata
inkunan biki ma ranar zai zo aunata." Ta ce tana kallon idanunsa.
"Tela kuma?" Ya ambata kamar yau ya fara jin kalmar "Dama har yanzu ana wannan jahilcin Yaya?
Na zata yanzu mata ke auna kansu su bawa telan idan ma namiji ne."
Ganin ta same shi a hannu ta cigaba da kunna shi.
inkunan maza ai sun fi na mata kyau.
Sun san duk wani lungu da sa
o da za su auna saboda shape ya fito."
Abu ya yi tsamari.
Taj harda gumi don takaicin yadda idanunsa ke nuna masa Hamdi a gaban wani
ato yana gwadata.
Mantawa ya yi da girman yayar tasa ya ce,
"Wannan dai kafurci ne
a'an.
Kamar ba a zuwa islamiyya a garin nan?"
Ta gimtse dariyarta da
yar "mu ne kafiran kuma yau Taj?"
"Allah Ya baki ha
uri" ya ce yana kumbure kumbure.
Dariyar da take dannewa sai da ta fito.
Tayi mai isarta ta ce to lallai a yau
innan take so ya tura mata kafin
anwarsu da ta tafi UK da mijinta ta dawo nan da kwana uku.
Tunda ta tafi yake tunanin yadda zai tambayi Hamdi.
A ganinsa mai baki amma yana da kunya.
Ga amaryar tasa ita ma gwanar tsiwa.
arshenta daga tambaya ta fassara shi.
A unguwar tasu ya yi Isha tare da Abba.
Ya jira shi ya sanar da Yaya zuwansa sannan ya shiga su ka gaisa.
"Kwana biyu mun tada kai tsaye.
Naji kana ta yawon neman gida."
"Yiwa kai ne Yaya."
Abba ta kalla don bata daina fushin zuwa dubiya ba "Kamal bai yi fushi damu ba ko?"
Shi da ya san komai a bakin Zee ya riga ya fahimci Abba tsoron zuwa yake kada su ha
u da Alhaji.
Nuna mata ya yi babu komai tunda ba jimawa ya yi ba.
Kwana
aya ne.
"Allah Ya
ara masa lafiya." Ta tashi ta ce "Me za ka ci a
ora maka?
Yau abincin ana magariba da kowa ya ci aka bayar saboda zafi.
Abbanku kuma ya ce a
oshe yake bamu ajiye masa ba."
Shi da ba wata surukuta yake yi da su ba sai cewa ya yi zai ci indomie.
Abba ya mi
e saboda sabo zai tafi kitchen
"Girkin matarsa zai ci.
Don Allah zo ka tafi ka watsa ruwa ka huta."
"Au...haka ne fa" ya furta yana jin kamar ya fa
awa Yaya gaskiya.
Baya son su fara jinda
in kasancewa tare bayan ya san auren ba mai
orewa bane.
Dariya su ka bawa Taj.
Yaya ta ce ya jira yanzu za ta turo Hamdi.
Tana jin takun Yaya ta gyara filo ta kwanta.
Dama tunda taji muryarsa ta san sai an nemeta.
Ba kuma son ganinsa take yi ba.
Abubuwa uku ke damunta.
Haushin abin da Alhajinsa ya yiwa mahaifinta da wa'adin da ya basu, sai kuma rashin nemanta da ya yi na tsayin kwanakin nan.
Na
arshe kuwa kewarsa ce da ta mantar da ita rashin son girkin da yake yi.
Ranar da taji Kamal ne babu lafiya dai tayi masa uzuri amma sai ta
i kiransa t
a kira Kamal
in.
"Tashi kafin ranki ya
aci." Yaya ta kai mata duka a cinya.
Ta tashi tana sosa wurin.
"Kina fa da zafin hannu Yaya."
"Wuce ki
an gyara fuskarki ki je ki dafawa Taj indomie."
"Indomie kuma?
Ba ya iya dafawa ba?
Ya tafi gidansu mana." Ta turo baki.
Hannu Yaya ta kai za ta
alle bakin ta gudu.
"Bana son rashin
a'a Hamdi.
Kuma saura idan kin je ki kasa gaishe shi.
Mara kunya kawai."
Yaya na fita tayi saurin cire kayanta ta saka riga da wando na bacci ta
ora hijabin da ya wuce gwiwarta ka
an.
Fita ta zo yi Zee ta kama kiran Yaya.
"Zo kiga a yadda za ta fita."
Saurin rufe mata baki tayi "gulma dai haramun.
Ina ruwanki?"
"Babu ruwana amma dai a matsayina na mai jin maganar iyaye zan so
ar uwata ma tayi hakan."
Harara kawai ta gallawa Zee
in.
Ta koma gaban
an madubinsu ta fesa body spray sannan ta shafa hoda da man le
e.