Sashe 42
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da nayi maka rashin kunya ka ce ai ba sona kake baaa." Ta marairaice masa.
"Anya kuwa nine?
Ban tuna ba Hamdi." Ya danne dariyar da yake son yi.
"Allah kuwa ba
arya nake ba."
Muryarta yaji ta fara rawa.
"Yanzu dai so kike a raba auren?"
"Eh."
"Amma bai yi wuri ba?
Kada sunanki ya
aci a gari."
"Kaga bamu zauna tare ba.
Ko mun rabu babu mai cewa don nayi wani abu ne.
Za ma a fahimta sosai."
"Tun yaushe ki ka fara wannan tunanin?"
Hamdi ta fara murnar jin muryarsa a sake.
"Tun yamma.
Wallahi har ciwon kai da zazza
i sai da su ka kamani saboda neman mafita...au...saboda nema maka mafita.
Bana son mutum ya takura saboda ni."
'Zan yi maganinki'
Lokaci ya duba a wayarsa.
Tara da arba'in da biyu.
"Yaya jikin naki?
In ba a rufe muku gida ba ki
an fito mana."
Sai kuma taji fa
uwar gaba "takardar za ka bani?"
"Ina jiranki" kawai ya ce.
Da san
a ta fito tayi sa'a
ofar soronsu mai
ara idan an turata a bu
e take har yanzu.
ofar gidan ta bu
e tana sako
afa su ka kusa karo da Taj.
Baya tayi za ta fa
i ya yi saurin ri
o kafa
unta.
Ita da shi duka wani sabon al'amari ya ba
uncesu lokaci guda.
Sai da ta daidaita tsayuwarta ya ce,
"Sannu."
Ta amsa da ka.
Yawun bakinta ne a bushe.
Tana tare da fargabar ko har ta saku.
Bata yi aune ba taji hannun Taj a goshinta.
"Mene ne?"
"Zazza
in nake son ji.
Da alama akwai saura.
Zo mu je asibiti."
"Na'am?" Ta waro masa idanunta.
Wayarsa ya
ago "bari na kira Abba na fa
a masa za mu fita."
"Dani
in?" Ta ce a gigice.
Idanunta sun soma raina fata.
"Idan dare ya
ara yi kafin mu dawo sai su rufe gidan kawai.
Sai mu wuce gida mu kwana."
Hanjin cikinta ya wani cure waje guda don tsoro "Wai da ni?"
"Kada ki damu.
Zai fahimta.
Mata ta ce so babu wani abu" ya bata amsa kai tsaye.
"Don Allah kayi ha
uri."
"Ban yi wasa da ciwon wanda bashi da kusanci dani ba ballantana kuma naki."
"Na warke tun da rana."
Taj ya
ance ido "ki ka ce kuma da yamma."
Da sauri ta ce "Eh, da yamman nake nufi.
Kafin rana tayi sanyi."
"Hamdiyya kenan.
In tambayeki mana."
"Ina ji."
"Kina so na?"
Tsareta yayi da kallo.
Ta sunkuyar da kai.
"Kada ki cuci kanki.
Da amsarki zan yi amfani."
"Ba za ka ji haushi ba?"
Taj ya yi murmushi "ko kusa."
"Zan fi so mu rabu."
"Ban yi miki ba kenan?"
Yau acting kamar daraktan kannywood ya bata training, ta marairaice masa.
"A'a, ba haka nake nufi ba.
Naga kamar bamu dace ba.
Ka fi
arfin
ar talakawa iri na."
"Zan sanar da Abba duk yadda mu ka yi...."
"Wane Abban?
Nawa?" Ta
aga murya fiye da yadda ta soma magana saboda tsoro.
"Kinsan ina girmama shi sosai.
Ba zan yi komai ba tare da shawartarsa ba."
Ganin zai
allo mata ruwa ba shiri ta ce "to a bar zancen nan don Allah."
"Kin fasa kar
ar takardar?"
Ta sha kunu "na fasa."
"Za mu je asibitin?" Ya kanne mata ido.
Murgu
a masa baki tayi "na ma zama abar tsokana ko?"
Ya rasa me yasa komai tayi yake burge shi.
Wannan tsiwar ma da ba don dare ba da zai yi ta zurma ta ne tana yi masa.
"Gobe zan yi tafiya.
Ki min addu'a don Allah."
"Allah Ya tsare hanya" ta furta kamar an matse bakin.
"Baki ro
a min samun nasarar abin da zai kai ni ba."
"Me zai kai ka?"
"Maganar aurena da wata
anwata.
Tunda ke ba sona kike ba gara na kawo wadda za ta so ni, nima na so ta."
Yana kallon yadda fuskarta ta ha
e kamar hadari.
Ya gimtse harda yi mata sai da safe ya wuce.
A mota ta sami damar yin murmushi mai ha
e da dariya.
Ya gama ganota.
Tana so tana kaiwa kasuwa.
Birkita mata lissafi kawai zai yi ta ha
ura don kanta ta kar
i zuciyar da ya jima da mi
a mata.
A nata
angaren tana shiga gida ta sauke ajiyar zuciya.
Wato da ya mi
o takardar da take barazanar nema anya za ta iya kar
a kuwa?
Ita ka
ai ta dinga sa
e sa
e.
Sai kuma ta kama murmushi da ta tuna maganganunsu.
Ko ba a fa
a ba ta san tsokana ce da shi.
A
arshe dai ta gaji da kokawa da zuciyarta ta amince za ta bashi dama.
She will give this pure feeling she has for him a chance.
ofar
akinsu ta kama za ta bu
e taji kira daga Abba.
Soro ya ja hannunta su ka koma don a nan ne kawai ya san babu kunnen da zai ji su.
Ya gama ninke Yaya ya nuna mata babu matsala don ta kwantar da hankalinta.
Tsoron da yaji yanzu shi ne na ganin dawowar Hamdi daga wajen Taj.
Idan ya bari ala
arsu tayi nisa
arsa zai bari da jidali.
Ya rasa abin yi sama da fa
a mata halin da ake ciki.
Cikin hikima ya bata labarin Taj tun daga farko har zuwa aurensu.
Taji wani irin tausayinsa da kwa
ayin ya daidaita da babansa.
Hankalinta bai
arasa tashi ba sai da Abba ya fa
a mata tsakaninsa da Alh.
Hayatu da yadda aka yi aurensu.
Da kuma shara
in da ya gindaya masa.
"Ko mahaifiyarku ban sanarwa gaskiya ba.
Shi kuma Taj nayi imanin ba zai ta
a sakinki ba idan yaji daga ina umarnin ya fito.
Za
aya ya rage min..."
Kuka take a lokacin ta ce "mene ne Abba?
Me za mu yi?"
"Ki nuna masa na kya sonsa.
Na tabbatar idan yayi tunanin da gaske kike zai sauwa
e miki.
Ni kuma zan baki goyon baya.
In ta kama sai ya fita daga rayuwarmu baki
aya ya sami salama."
"Abba kada ka saka kanka a ciki.
Yanzu banda
an uwansa kana cikin wa
anda yake yiwa kallon uba.
Ya ma fa
a min.
Idan ka juya masa baya it will break his heart."
"Ki yafe min Hamdiyya.
Koma mene ne ni na cuceku.
Rayuwa tana gaba amma kullum ana yanke muku hukunci da abin da na shuka a baya."
Zuciyarta rauni tayi mara misaltuwa.
Bayan shu
ewar lokaci tana gudun mahaifinta yau da kanta ta rungume shi tana kuka.
Shi ka
ai yake ta ha
iyar abubuwa domin farincikinsu amma kullum
orafi take yi.
"Abba ka yafe min nima.
Ba zan
ara fa
in aibun sana'arka ba.
Kuma in sha Allahu babu mai jin zancen nan.
Zan yi
ari in ga ya ha
ura da auren da kansa."
"Allah Ya yi miki albarka.
Allah Ya bamu ikon sakawa Taj da abin da yafi bu
ata a rayuwarsa wato albarkar duka iyayensa."
Amin
in a zuci ta iya fa
inta.
Ta shige
aki ta kwanta tana zubar da hawayen damuwar da tafi
arfin shekarunta
RAYUWA DA GI
I 19
Batul Mamman
Bayan sallar asuba Taj ya kira Kamal domin su yi sallama.
Jiya basu sami ha
uwa a gida ba.
Ya yi ta waya shiru Kamal
in bai
auka ba.
Wanka ya yi ya gama shiri da sauri ya sake duba wayar.
Abin mamaki Kamal bai bi kiran nasa ba.
Da wahala hakan ke faruwa.
Jikinsa sai ya bashi ko ba
alau ba.
Abba
aninsa ya kira ko tunawa da lokaci bai yi ba.
"Happiness ya fito sallar asuba kuwa?"
Abba ya
an wartsake idanu "ya fito amma yau ya riga kowa baro masallacin.
Sa
o ne?"
an le
a min shi please."
Abba baya son fita don bacci ne sosai a idonsa ya ce "Ya Taj ya dai kamata ku rage wayar asubar nan.
Kai kayi aure, idan shi ma ya yi wallahi za ku dinga samun matsala da matanku."
"Za ka tashi ko kuwa?" Taj ya
aga murya da
arinsa na
oye yadda ya damu.
Yana jin
unin Abba har ya isa
ofar
akin Kamal.
Sallama ya ha
a da
wasawa.
yar Kamal ya iya bu
e jajayen idanunsa da su ka kumbura kamar wanda ya kwana yana kuka.
Jikinsa gaba
aya ciwo yake yi.
Kansa kamar ana sara guduma saboda azabar ciwo.
"Waye?" Muryarsa ta fito a dusashe.
"Ya Taj ke nemanka." Abba ya fa
a yana saita bakinsa da
ofar yadda za a ji da kyau "na sanar dashi.
Can I go back to bed now?"
"Thanks" Taj ya ce da kulawa.
Wayar Kamal ya sake nema.
Yadda yaji muryarsa ya tayar masa da hankali.
Amma Kamal
in ya tabbatar masa da mura ce ta kama shi da zazza
"Allah Ya
ara sau
i.
Ko na bar tafiyar yau muje asibiti?" Hamdi ce ta fa
o masa ya yi murmushi.
"Ka tafi kafin Amma ta sauka a garin nan duk mu shiga tara."
"Don Allah ka je asibiti dai.
Bana so ana raina mura da zazza
i.
Ciwukan gaske ne."
"To doctor." Kamal ya zolaye shi.
Suna gama wayar ya
auki
ar jakarsa ta goyo (backpack) wadda ya sanya duka abubuwan bu
atarsa a ciki.
ananan kaya ya saka ya koma matashi sosai.
Haramar tafiya ya yi sai ya tuna yadda Kamal ya damu kada Ahmad yaji babu da
i akan halin da Salwa ke ciki.
Lokaci ya duba akwai
an saura.
Ya fito falo ya kira wayar Ahmad
"Yaya na shirya zan tafi."
Ahmad ya mi
e da sauri.
Dama bai koma bacci ba tun sallar asuba.
"Bari na zo na kai ka airport."
"Ka barshi.
Zan sami adaidaita sahu."
Fitowa Ahmad
in ya yi.
Su ka gaisa sannan ya mi
a masa key
in motar Kamal.
"Incase ban sami dawowa akan lokaci ba, ina sa rai jibi motata za ta iso.
In bawa mutumin numbarka sai ya kawota nan ya ajiye?"
"Da ina zai kai?" Cewar Ahmad yana zura mu
ullin a aljihun wando.
Zama Taj ya yi ya bu
aci yin magana da shi na mintuna ka
"Yaya akan Salwa ne."
Ahmad ya
ata rai "ka cire lamarin yarinyar nan daga gabanka ka fuskanci matsalolinka."
"A'a Yaya.