Sashe 61
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan matansa su ka san halin da yake ciki ya tabbata dariya za su yi masa.
"Idan na saka ranar zan sanar da kai."
"Yauwa to nagode." Ya
an numfasa "don Allah kada a ja lokacin.
Nima na gama shiri."
"To"
Alhaji ya gya
a kai.
Kuma har zuciyarsa sai yaji yana tausayin Alh.
Mukhtar
in.
Shi da zai iya dafa littafi mai tsarki ya yi rantsuwar matansa basa biye biyen tsibbu ashe a aljanna yake.
Gudun fa
uwar girma ya janyo ya kasa kyautata musu akan abu guda da su ke bu
ata daga gare shi.
Inna na dawowa daga
angarensa taci karo da wasu rantsattsun akwatuna manya manya guda hu
u a tsakiyar falo.
an gidan an ha
u ana ta murnar yaushe gamo da Amma.
Rabonta da shigowa gidan yayan nata an jima.
"Takwara oyoyo" Umma ta ce daga bayan Inna da ta kasa magana.
"Yauwa Takwara" Amma ta ce, ita da su Mama su ka bi Inna da kallo.
Murmushin dole tayi musu gami da yiwa Amma sannu da zuwa sai ta shige
aki.
Ta manta da mai kitson sai da ta ganta zaune tana jiranta.
Ku
in kitson ta bata sannan ta ce ta tafi za ta nemeta daga baya.
Matar bata matsa ba don ta lura Inna bata cikin nutsuwa.
Uwar
aka ma ta shige ta rufo
ofa.
Wayarta ta
auka ta kira babban wanta.
Tana jin muryarsa ta fashe da kuka.
"Me yake son ya mayar da rayuwar yaron nan?
Shi ba fasi
i ba, ba
arawo ko
an fashi ba.
Amma ace duk wani abu dake nuni da ba a son mutum akansa yake
arewa?"
Rarrashinta ya yi sannan cikin kuka ta labarta masa abin da ya tunkaro su kuma.
"Ina jin lokaci ya yi da zan nunawa Hayatu bai fi ni zafin kai ba.
Turo min lambar baban ita matar Taj
in.
Sati na sama in sha Allahu za ta tare.
Idan ya kuma barazanar rabasu kuma ni da kaina zan
auki mataki."
"Yaya ita kuma tsohuwar matar tasa fa?"
Dariya ya yi ta manyan dattijai "kinsan Allah, barazana ce kawai.
Hayatu da wuya yake yar da abu ya waiwaye shi.
Abin da ya raba shi da Habibu kenan tun farko.
A yanzu kuwa ban hango zai ta
a yarda babar Ahmad ta zama surukarsa ba.
Rabuwarsu ba ta da
i bace."
Nutsuwa ta samu da wannan wayar.
Ta fito falonta don zuwa wajen Amma ta gansu duka zaune.
Umma ta fa
a musu abin da ya faru.
Su ka ha
u suna bata baki.
Tun bata son nuna ai
an cikinta Alhaji yake yiwa haka har ya kai ta fito tana fa
a da bakinta.
Su ka ha
u da Amma su ka bata baki.
Auren
ar Mami kuma ko Taj ne ya kwaso da kansa ba za su yarda ba.
Suna wannan tattaunawar Alhaji ya shigo
angaren nasu.
Ganin babu kowa ya tambayi ina su ke.
Aka ce su na
akin Inna.
Juyawa ya yi bakinsa alekum ya fice, musamman da yaji cewa Amma ta zo.
Sake hargitsasu za ta yi ta zuge su tas.
arshenta in bai yi da gaske ba sai anyi sa'in'sa a gaban mutane idan ya ce zai nemasu yanzu.
Sai washegari Taj ya sami
warin fita sosai.
Jiya da su ka yi waya da Hamdi ya ce zai je Happy Taj ta ce ya bari ya
ara hutawa.
"Kin isa matar Happy.
Dama tunda Happiness ya yi tafiya na san ba wani da
in wajen zan ji ba sosai.
Da ni
an gata ne dai sai ki zo ki tayani zama." Yayi maganar a hankali.
i wayon.
So ka ke Abba ya tsireni?
Yana wajen sai na zo na wuce."
Marairaicewa ya yi "A misali da ba zai yi fa
a ba za ki zo?
Uhmm?
Allah naji jiki fa.
Ga rama."
"Kullum fa ina kiranka."
"Kira daban, gani da ido daban.
Kin san fa babu jinya mai da
i kamar kayi a gaban matarka."
Hamdi tayi dariya.
Da alama Taj kallon yarinya yake yi mata.
Shi ne zai yi mata wayo.
"Allah ko?
Saboda me?"
"Ana yi ana petting
in mutum.
Ga pecks here and there.
Sai ka manta ma da ciwon." Ya bata amsa yana jin dama so samu ne.
uwar kalmar da taji ta tambaye shi.
"Meye kuma pecks?"
Taj na jin haka ya tashi zaune yana
ar dariya.
Ashe ma wayon da take ta zillewa zai yiwu.
"Peck
in ne baki sani ba?
Ko dai kin fa
a ne?"
"Allah ban san shi ba.
Pecks naji ka ce."
Da fatan kada ta
ago shi ya ce "Da yawa ne pecks.
Gashi akwai nauyi da na
auko miki."
"Idan da rabo sai na gani watarana."
Duk a zatonta wani abu ne da ido zai iya gani kuma hannu zai
auka.
Dama ce ta zo wa Taj bayan sun gama wayar da yamma.
Mama ta kira Yaya ta sanar da ita za su zo washegari ita da su Amma.
Wasu daliliai sun janyo suna son ayi biki sati mai zuwa.
To dama su ma suna ta
an shirinsu don ba a zauna haka ba.
Yaya sai ta kira Hamdi ta ce ta tambayi Taj ko gidan Sajida ne gobe ta tafi.
"Idan baki je yanzu ba aka fara biki za ku kwana biyu baku ha
u ba."
i ya kama Hamdi.
Tana ta murna ta kira shi.
Sai ya ce ta shirya shi zai zo ya kaita.
Shi ne fa yau ya shirya yau cikin nisha
i.
Happy Taj ya fara zuwa.
Akan idon Alh.
Usaini ya wuce.
Nan da nan ya kira Ummi ya ce aikinsu zai iya yiwuwa yau.
Da alama Taj ya dawo aiki.
Tunda suna ta kula da shige da ficensa tun bayan sun gama shirinsu.
Sai dai bai
ara zuwa ba sai yau
in.
Kai tsaye Salwa Ummi ta kira.
Don dama Alh.
Usaini bai yarda Salwan ta san shi ba.
Ko ta kwa
e sai dai su
are tsakaninsu da Ummi.
Tana zuwa Ummin ta bata turarukan da Alh.
Usaini ya bayar.
Guda biyu ne masu wani irin
an karen
amshi.
aya a yadda Ummin ta fa
a mata zai haddasa fa
a tsakanin Hamdi da Taj.
ayan kuma zai ha
arfar soyayya tsakaninta da shi.
"Amma me yasa ki ke taimaka min Ummi?" Salwa ta tambayeta bayan ta kar
i turarukan.
"Saboda ba zan ta
a sanya ido Hamdi ta zauna a gidan miji alhali ni ta hana ni aure ba."
Da farinciki Salwa ta ce "Allah Ya bani ikon taimaka miki nima a duk lokacin da kike bu
ata."
"Amin"
Bayanin yadda zata saka turaren Ummi tayi mata.
Ta fito za ta tsallaka ta shiga Happy Taj sai taga motar Taj
in yana fitowa.
Hankalinta ya tashi.
Ummi ta ce kada ta damu.
Su jira zuwa la'asar domin indai ya shigo ko ya fita da wahala a rufe wurin baya nan.
Jin haka sai ta sami wuri ta zauna su ka cigaba da
ulla yadda za ayi bikin Salwa da Taj bayan sun yi nasara.
Zee ce ta yiwa Hamdi light make up sannan ta shirya.
Doguwar rigar atampa ta saka wadda take fitted daga sama.
Sai kuma aka bu
eta daga ciki har
asa.
Turarukanta na scentmania tabi ta shafe jikinta dasu.
"Don Allah Ya Hamdi a dinga ragawa Salman Khan."
"Wallahi zan miki rashin mutunci akan kiransa Salman Khan."
Zee ta dinga dariya.
Suna gama
aurin
ankwali ya kirata.
Yaya tana son yi mata
an garga
in manya amma kuma ta rasa me ya dace ta ce.
Miji da mata wane garga
i kuma za ayi musu wanda ba zai shiga hurumin shari'a ba?
arshe dai sai cewa tayi,
"A kula da kai dai.
Banda yin abin da bai dace ba."
Tunda ta fito ya kasa
auke ido daga kanta.
Yana mamakin yadda ya mallaki wannan yarinyar da ya ta
a gani tana practicing speech.
Ganin farko ta kanainaye masa zuciya.
Ita ce first true love
insa.
Ya kuma yi sa'ar zama mijinta.
Daga ciki ya bu
e mata
ofa.
Sai da ta zo shiga ta fara jin fa
uwar gaba.
Ta kasa gane ta murnar ganinsa ce ko ta tsoron fitinarsa, ko kuwa ta wani abin daban da bata sani ba?
Zama tayi ta rufe
ofar sannan ta gaishe shi.
Tana yi tana kawar da kai daga kallon fuskarsa.
Ta san yanzu yana ganin kwalliyarta zai ce kama tsokanarta.
"Mrs Happy yau kuma
oye fuska ce?
Irin yanayin nan da Indians..."
A gaggauce ta
aga fuska su ka ha
a ido.
"Kada ka
arasa.
Ka bar Indiyawa su sarara don Allah."
Lumshe ido ya yi ya bu
esu akan fuskarta.
"Na barsu.
Yau ko su basu da kalaman da zan yabawa Hamdina." Yatsa
aya ya
aga a gaban fuskarsa "In ce awwnnn sau
aya don Allah?"
Riga shi tayi harda fari da idanu "awwnnnnn"
Taj ya sanya hannayensa duka a saitin zuciyarsa "yarinyar nan za ki kashe ni.
That was just too cute."
"Tunda kaga ba kai ka
ai ka iya ba don Allah ka daina."
"Ban yi al
awari ba.
Atleast zan cigaba kafin na samu wani abin tsokanar taki."
i ya fara a hankali suna tafiya Hamdi ta sake yi masa sannu da jiki.
"Ka rame da gaske fa."
"Sauron garin nan wasa ne?
Jiya na kira mai kula da gidanmu na ce su duba duk wata
ofa ko window a saka net." Don jin me za ta ce ya
ara da cewa "ko mu je ki gani?"
"Allah Ya baka ha
uri.
So kake Yaya ta ce a biyoni da kayana kada na dawo gida yau?"
"To ba shikenan ba.
Kowa ya huta."
Cewa tayi bata yarda ba.
Ya ce sai ya kaita.
Dama ya kamata su gaisa da Amma.
Tunda tana can da su Umma kafin su je wajen Yaya sai su ha
u.
Hamdi ta rikice sosai don ya
auke hanya daga inda ta kwatanta masa gidan Sajida.
Ya gama janta sannan ya ce Happy Taj za su fara zuwa.
Narke masa fuska tayi "so dai kake dole yau nayi laifi ko?"
"Ba zama zamuyi ba.