← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 97

Sashe 27

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Biki ko suna kowa Hamdi yake kai wa aikin kayan fulawa.

Kuma tana yi Abba ya sayar mata a wurinsu.

Kafin wani lokaci sai ya zamana su uku suke yi.

Zee ta fi
warewa a yin youghurt kamar ita Luciousbites ta koyawa.

Abinsu gwanin ban sha'awa.

Taj yana yawan kira ya gaishe da Yaya.

Wani lokacin ta wayar Sajida.

Idan aka yi mata tayin gaisawa da shi sai tayi ta zillewa.

Idan Yaya bata wurin kuwa wasu lokutan har tsiwarta yana ji ta wayar Sajida.

Har mamakinta yake yi.

Idan ance masa tana da baki haka zai
aryata saboda shi dai da fuskar salihai ya ganta.

Su kuma
an uwan nata komai su ka ji game da shi ko a hira ne sai sun fa
a mata.

Idan aka ce Kamal ya zo kuwa bata yarda su ha
u.

Ita fa komai nasa akai kasuwa kawai.

Ranar da Zee ta ce mata ya iya indiyanci babu irin sha
iyancin da bata yi ba.

Da aka kwana biyu ya kira wayar Yaya sai ta
auka.

Amma bata saka a kunne ba.

Kawai domin yaji haushi ya fita daga rayuwar gidansu tayi magana.

"Yaya ga Salman Khan
inku ya kira."
Taj ya kawar da wayar daga bakinsa ya gama dariya sannan ya ma
e murya ya kirata.

"Hamdiyya."
Tsigar jikinta ta tashi.

Muryar bata yi irin ta mata sosai ba tunda bai saba ba.

Amma dai ya kamanta don ji tayi kamar ta yar da wayar.

"Aap kaise hain?"
"Na'am?" Ta ce da takaici.
ila ma har rawa da wa
a ya iya.

Ya sake maimaita tambayar wadda take nufin 'yaya kike?'
Ta ta
e baki "zindagi choringe...ba dai shi ne indiyancin ba?" Ta shiga falo da sauri "Yaya ungo wayarki Taj
inku ne."
"Zan ci mutumcinki akan yaron nan Hamdiyya.

Ke da zaki ganshi sai kin raina kanki." Yaya ta fa
i ba tare da sanin Hamdin ta
aga kiran ba.

Zee ta
ara da cewa "
ila ma ta ce tana son shi."
"Wuce nan wallahi.

Wanda nake so namijin gaske ne."
"Lahhhh" Yaya ta fa
i tana jifanta da maficin hannunta "ni kike fa
awa haka ko mara kunya"
Hamdi ta fice da gudu suna dariya ita da Zee.
akinsu su ka koma su ka sami Sajida tana farinciki.

"Me ya faru?"
Rungume
annen nata tayi a tare "Safwan zai turo ranar asabar."
uwa su ka yi su uku suna tsallen murna.

Yayinda Yaya take waya da Taj wanda yake cike da nisha
in jin muryar Hamdi.

RAYUWA DA GI
I 14
Batul Mamman
Rashin wuta da ake fama dashi ya hana Hamdi sayen naman yin meatpie da ake sayarwa a shagon Abba kullum.

Har ta ha
ura da cinikin ranar saboda da ta saya a daren ko ta soya zafin da ake zai iya canja mata
anonsa idan ta ha
a.

Sai Abban ya kira ya ce ko da yamma ne idan tayi Halifa ya kawo saboda ana so.

Sai aka yi rashin sa'a Haiifan bai dawo daga makaranta da wuri ba.

Ita kuma tana tsoron yin kwantai.

"Yaya zan kai masa da kaina."
Izinin tafiyar tayi mata sannan tayi mata kwatance yadda za ta gane. s
Sau
aya ta ta
a zuwa tun dawowarta.

Adaidata ta samu har can.

Shagon a bakin titi yake a gefen wata plaza.

Tana sauka ta matsar da kayanta gefe sosai ta kira Abba kamar yadda Yaya ta ce tayi idan ta iso.

Kira hu
u, wayar tana ta ringing babu amsa.

Gashi ta
i jinin a dinga kallonta.

Madaidaiciyar cooler
in da ta sako meatpie
in mai hannu biyu ta kinkima ta
arasa.

Wurin a cike yake Masha Allah.

Mutane suna ta kai kawo ana ta sayen abinci.

A bakin
ofa ta kuma tsayawa ta kira Abba.

Wayar ko shiga bata yi ba wani ya fito ya ganta.

"Ahhh, wannan dai duk yadda aka yi
iyarmu ce don ga kama nan.
an mata shigo daga ciki.

Aunty Simagade yau ana ta fama da ba
Gaban Hamdi ya yanke ya fa
i.

Da ganin mutumin Abba zai girme shi.

Duk da dai bleaching ya ca
ala masa fuska fiye da ta Abban.

Ya wani sha jallabiya da
aurin
irji.

Kansa kuma ya yi
aurin ture ka ga tsiya da
ankwali irin zanin.

'Me ya kawo
an daudu wajen nan?' Ta yi wa kanta tambayar cikin yanayin
uncin rai.

Ashe kallo yana ciki.

Tana sanya
afafunta wani irin ba
inciki ya turnu
eta.

Akwai kwastomomi da yawa a ciki.

Amma fa a yau dandazon
an daudu sama da hu
u ne su ke ta karakaina wajen
aukar odarsu da kawo musu abinci.

Muryoyinsu da ta
i jini sun cika ko ina.

Sai shewa ake ana yiwa juna sha
iyanci.

Ita kuwa waige ta kama yi tana son hango mahaifinta.

Ubangidan Abba a birnin Jedda lokacin da yake ganiyar daudancinsa ne ya zo Kano.
ar Ficika ake kiransa saboda
anta da
warewa a iya shege.

Duk wani mai ji da haya
insa idan ya gamu da
ar Ficika a Saudiyya dai sai ya sauke kai.

Clicks da connections na fitina babu irin wanda baya ha
awa.

A lokacin da suke tare da Abba ya so
warai ya sanya shi a hanyar da kowa yake bi ya yi ku
i.

Sai ya fahimci Habibu ba komai ne a gabansa ba illa girki.

Shi dai a tura shi gaban murhu ya ha
a abinci.
aryar mutum ya ce ya ta
a ganinsa a wani waje sama da wurin girki ko cin abinci.
ar Ficika sai ya tsaya masa.

Ko a bayan idonsa wani ya nemi yiwa Abba wayo ya sanya shi a gurguwar turba sai ya ci mutumcin mutum.

Lokacin da Baba ma yaje wurinsa, da Abba zai dawo
ar Ficika ne ya biya masa rabin ku
in jirgi.

Bayan dawowarsa gida babu abin da ya sake ha
a shi da kowa cikinsu.

Ya tattare wannan shafin rayuwar tasa ya watsa a shara.

Yaran da suke aiki a
ashinsa kaf babu
an daudu.

Maza ne kawai masu ra'ayin girki a dalilin rashin wata sana'ar.

To yau kwana uku kenan da
ar Ficika ya nemo Abba.

A kamen takari aka watso su gida shi da wasu yaransa.

Gashi girma ya kama shi amma zuciyar nema bata mutu ba.

A nan gida Najeriya kuma bashi da ido da
afa kamar Saudiyya.

Yana neman abin yi ne ya ha
u da wanda ya san inda Abba Habibu yake.

Shi ne aka kawo shi har gidan abincinsa.

Abba bai
oye masa sabuwar rayuwar da yake yi ba.
ar Ficika yaji ya kwa
aitu da samun darajar da ya rasa a wajen danginsa.

Shi da yaransa babu wanda baya fuskantar
yama daga ahalinsa.

Godiya ya yiwa Abba ya ce kuma zai bu
e gidan abinci.

Yana fata zai taimaka
masa.
an halak baya manta alkhairi.

In sha Allahu zan maka iya
arina."
"Idan babu damuwa zan so ganin yadda salon kasuwar take a nan.

In zai yiwu ma kawai lokacin tafiyarka sabon restoran
in sai na kar
i wurin nan."
Abba bai yi
asa a gwiwa ba ya kira Taj ya sanar dashi.

Shi kuma jin ta
aitaccen tarihin
ar Ficika da tsoron da Abba yake na kada ya komawa rayuwarsa ta gidan jiya sai ya amince.

"Idan mai laifi ya so tuba yana da kyau a bashi dama.

Rashin yin hakan na taimakawa wajen sake dulmiyar dasu cikin ayyuka marasa kyau."
Taj ya ce "haka ne Abba.

In ya rasa samun aikin da zai bashi halal zai koma ya nema daga haram ko yaya take."
Da wannan shawarar Abba ya amince masa.

Shi kuma saboda jinda
i ya ce zasu dinga tayasu aiki duk lokacin da su ka sami lokaci tunda ba su da abin yi.

Shi ne fa su ka zo yau.

Girki harda wanda Abba ya manta.

Yaji da
i domin yau kasuwar ta bu
e fiye da kullum.

Ya ala
anta nasarar da kyakkyawar niyyarsa ta taimako.

Don bai manta wula
ancin da ya sha ba sanda ya dawo.

Da wanda ya gani a dalilin neman wurin kafa sana'a da ya rasa wancan.

"Kai, kai, kai...Tabarakallah."
Hamdi ta waiga baya ta ha
a ido da wani
armasasshen mutum da ita kanta ta fi shi tsayi.

Kanta ya yi yana murmushi kamar zai rungumeta.

Kafin tayi baya Abbanta ya janyeta gefensa.
ar Ficika ya cigaba da murmushi yana kallonta.

"Wannan ma taka ce?"
Yaronsa da ta ha
u dashi a waje ne ya bada amsa.

"Aiwa, baka ga kama ba?

Anti Simagade an dasa kyakkyawar shuka tayi fure mai
amshi." Ya fa
i yana lan
waya hannu da juya idanu.

Wani irin
aci ya dinga kai komo a wuyan Hamdi.

Da
yar ta yiwa Abba biyayya ta gaishe da mutanen da ya gabatar a matsayin abokan sana'arsa a Saudiyya.

"Cewa za ka yi mu iyayenta ne.

An riga an zama
aya.

Za ku yi ta ganinmu har sai mun saba."
"To" ta ce da gatsali ta kuma juya ko coolar bata ajiye ba tayi waje.

Tana fita hawaye ya wanke mata fuska.

Wannan wace irin rayuwa ce?

Ta
auka Abba girki da abubuwa na siffar mata kawai yake yi.

Me zai sa ya mu'amalanci mutane irin wa
annan?

Don sai da ta gansu ne ma ta gane me ake nufi da asalin
an daudu.

"Hamdi"
Sarai taji kiran da yake mata amma ta
ara sauri.

Kafin ta
arasa titi ta dire coolar a gabanta ta
agawa wani adaidaita sahu hannu.

Kafin ya gama tsayawa ta fa
a ciki su ka yi gaba.

Abba ya kalleta ya juya ya kalli
ar Ficika da ya biyo shi.

"Ba dai ganinmu bane ya
ata mata rai ba?"
Murmushi ya
alo "ahh haba dai.

Sauri take yi."
ar Ficika ya murmusa "ko kai a gabana ka
arasa girma fa Habibu.

Ta yaya zan kasa gane abin da na saba gani?"
Cike da jin nauyi Abba ya fa
a masa yadda a baya bata ma son nuna shi a matsayin uba.

Yana ganin babu mamaki yanzu wannan abin da tayi yana da nasaba da tunaninta na komawarsa ga
abi'ar baya.

"To ko mu daina zuwa?
Chapter 27 · 0% Book details