← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 97

Sashe 22

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya bu
e mata jamlock
in ya juya zai koma
aki sai ta kira sunansa.

Tun ranar da ta gyara masa
aki da fa
an da Ahmad ya yi mata ta rage kuzari da karsashi a komai.

Fargabarta ita ce
acin ran da ta gani tare da Taj da kuma shawarar da Ahmad
in ya bata akan ta cire shi daga ranta.

Da za ta iya da tun kafin ta zubar da ajinta ta cire shi ta
arfin tsiya tunda ta fahimci bata gabansa ta fuskar da take so.

Sake kiransa tayi da bai juyo sosai ba.

"Ya Taj don Allah ka yi ha
uri akan abin da ya faru rannan.

Na fahimci kuskurena."
"Ya wuce, kada ki damu."
Fasa tafiya ya yi da ya tuna
anwar Ahmad ai
anwarsa ce shi ma.

A matsayi guda duk su biyun su ke zaune a gidan.

Shi yasa yaga dacewar ya bata shawara.

"Ko don gaba ki kiyaye irin wannan.

Ba ni ba, ko Yaya ki ka wankewa undies bana jin za ki burge shi." Kai ta sunkuyar sai ya yi murmushi "ku mata ba kwa son a ta
a koda jakarku.

So just imagine ace ni nayi miki wannan karambanin.

Will you realy be happy that I helped?"
Kunya maganar tashi ta bata.

Ta rufe ido ta shige ciki da sauri tana mayar da numfashi.

Da tunanin yadda ya yi maganar a tausashe ta
arasa
aki.

Sai da cire kaya za ta shiga wanka ta kuma tariyo zancen sai taji fa
uwar gaba.

Shin magana ya ya
a mata ko kuwa ya sauko ne?

Domin tabbatar da matsayin maganar da sai ta tura masa SMS da yamma da ya fito falo suna hira da Ahmad.

Daga kitchen ta le
o bayan ta tura tana kallonsa ya duba sa
on, ya kuma rubuta reply.

Da wani irin sauri ta koma ciki ta bu
e.

Nata ta fara bi inda ta rubuta masa sa
o kamar haka.
(Ya Taj nagode kuma ina mai sake baka ha
uri.

If I am forgiven please give me a chance to be your friend.)
Shi kuma ya rubuta wannan amsar.
(Kada ki matsawa kan ki da son neman wani relationship dani bayan already akwai.
anwar Yaya Ahmad
anwar Taj ce.)
Ranar da
yar ta gama girki.

Sa
on dake cikin amsarsa ya fito
aro
aro.

A matsayin
anwa ka
ai ya
auketa.

Daga yau za ta gwada cire shi daga zuciyarta.

Sai dai abin da wuya domin son bai yi shawara da ita ba ya yi mata kamun kazar kuku.
a Yaya take kamar ta ari baki a waya.

Sajida da Zee su ka matsu ta gama ta basu labarin me ya faru.

Sun dai fahimci Hamdi ce tayi wani laifin.

Ita kuma Anti Labiba da su ke wayar banda dariya babu abin da take yi.

"Abin dariya ki ka
auki abinnan Labiba?

Wace
ar arzi
in ce za ta guji girki kamar ba mace ba?"
"Yaya ki barni da ita don Allah.

Na fa
a miki ne fa kawai saboda kada ku ji shiru bata dawo ba.

Zan
an ri
eta ne in sauke mata gammon da ta
auka." Cewar Labiban tana murmushi.

Yaya ta gyara zama tana hararar masu matsowa jikinta don son jin me ake cewa "amma fa samun wuri ne.

Bata ta
a gwada min wannan shegantakar a nan ba.

Iyaka dai in tana gida girki ya fa
o kanta tayi ta cika tana batsewa kenan.

Ita a dole bata son sana'ar uban da yake wahaltawa rayuwarta."
uri Anti Labiba ta bata "ki barni da ita kawai Yaya.

Girki kuma tunda ta iya ai magana ta
are."
A haka su ka yi sallama bayan ta sake ro
on alfarmar kada Yaya ta yiwa Hamdi magana idan sun yi waya.
arfe uku bayan yaranta biyu sun tafi islamiyya ya rage jaririyar da take goyo da yayarta mai shekara biyu da rabi.

Ta fito abinta cikin shiri ta sami Hamdi a falo tana kallo.

"Hamdi zan fita amma ba jimawa zan yi sosai ba.

Ga kaza can na fito da ita ki yi pepper chicken kafin na dawo.

Sai ki ha
a coleslaw.

Na riga na dafa jallof
in shinkafa."
Jin abin da ta ce ba shiri ta kashe TV
in.

"Anti ni zan girka?"
"Kina nufin zancen da mu ka yi jiya da gaske ki ke?" Anti Labiba ta
ance idanu.

"Anti wallahi ni..."
"In fasa fitar kenan komai mahimmancinta in
arasa girki ko?"
"A'a Anti.

Amma naga tattali ma yana da kyau.

Tunda anci kifi da rana a bar kazar sai gobe."
iris ya rage Anti Labiba ta fashe da dariya.

Fuskar Hamdi na nuni da cewa da gaske take.

Lallai idan ta biye mata ba za ta sami biyan bu
ata ba.

"Abbansu ne ya aikeni.

Gashi kuma yana hanya tare da abokinsa.

Na zata ke me fitar dani kunya ce..." ta sauke mayafinta "nagode da ki ka nuna min ban isa ba."
Jikin Hamdi rawa ya fara.

Bata son ayi fushi da ita ko ka
an.

Musamman mai kyautata mata.

Da sauri ta bar falon ko kallon Antin ta ta bata kuma yi ba ta shige kitchen.

Anti Labiba ta
unshe dariyarta ta fice.

Bata zame ko ina ba sai bayan National Military Cemetary da an
an wuce National Stadium a nan cikin umguwarsu Karon majigi.

Wurin aminiyarta Hauwa taje don nan ne take da tabbacin za ta juyawa jin kunya baya.

Daga bakin
ofa su ka rungume juna saboda sun
an kwana biyu basu ha
u ba.

"Sannu da zumunci Labiba.

Ina ta wa
ar sake zuwa ganin baby amma kwanakin nan orders suna neman fin
arfina." Cewar Hauwa tana kar
ar goyon Anti Labiba.

"Mu ai haka muke so.
an kasuwa baya kiran yawa.

Ki dai ce kasuwa tayi albarka ki kuma godewa Allah."
"Alhamdulillah ala kulli hal."
Hira su ka
an ta
a sannan Labiba ta fa
i abin da ya kawota.

"Ni kuwa kina
aukar
alibai ki koyar dasu?"
"Ban fara ba amma na gama duka shirye shiryen da ya dace.

Nan da
an kwanaki za ki ji sanarwa."
Anti Labiba ta saki jiki "Masha Allah.

Nayi sara akan ga
a.

Dama
anwata nake son kawo miki.

So nake ta goge sosai a harkar snacks
in nan ita ma."
Hauwa ta ce "akan
anwarki ki ke tambayar class dama?

Ai kin san ko bana yi dole na koya mata."
"Allah Ya
aro kasuwa.

Nagode sosai."
"Babu komai.

Ai yiwa kai ne."
Hirarsu su ka cigaba da yi inda Labiba take ta ko
a da
in kayan ciye ciyen da Hauwa ta ajiye mata.

Da za ta tafi ta sayi frozen samosa.

Da yake babu wani abu da zai
auke mata hankali, bata wani jima ba ta gama ta gyare kitchen
in.

Tana jin an ta
ofa kuwa ta soma murmushin neman shiri.

Ita kuma Anti Labiba sai da ta zo bakin
ofa ta daina fara'a.

Fuska a cinkishe ta shiga gida.

Hamdi ta shiga damuwa.

A irin miskilancinta
aki za ta tafi amma ita shaida ce.

Ganin
acin ran Anti Labiba na nufin anyi mata abin da ya
ata mata rai sosai.

"Anti zo ki gani.

Na gama."
"To an gode." Ta bata amsa ko kallonta bata yi ba.

Fuskarta canjawa tayi kamar tayi kuka ta ce "Allah na daina Anti.

Ki yi ha
uri."
Ledar pack
in samosan ta bata ta ce ta soya.

Wannan karon ko ka
an bata nuna komai na rashin jinda
i a fuskarta ba.

Da ta gama Anti Labiba ta ce ta ci ta fa
a mata ko da da
Tunda ta gutsira ta kama murmushi.

"Yayi miki?"
"Da da
i sosai."
Sai lokacin Anti Labiba ta saki fuska ita ma tayi murmushi.

"So nake ki koma gida da sana'ar hannu.

In sha Allah nan da kwana hu
u za ki fara zuwa wurin Hauwa koyon wa
annan abubuwan."
Farinciki sosai ta gani a tare da Hamdi.

Ta dinga dariyar yadda ta canja lokaci guda.

A zahiri tana yiwa
annen nata uzuri idan su ka nuna
yamar wani abu na Abbansu.

Maganar gaskiya duk kirkinsa akwai abin da fa dole ya tsayawa mutum a rai.
a yawanci babu ruwansu da talauci ko arzi
in iyayensu.

Indai akwai jin
ai da kulawa a tsakaninsu za ka ga suna
aunar abinsu da zuciya
aya.

Amma duk lokacin da kaga
a na kunyar nuna iyayen a wasu wuraren, za ka samu nakasu ta wanni fannin.

Inma dai daga
angaren
an in aka samu marasa godiyar Allah, ko kuma daga iyayen idan sun shuka wani abin da zai kunyata yaransu.

Ga dai shekaru sun ja.

Amma har yanzu kallo
aya ya ishi mai idanu gane waye Abba Habibu.

Irin haka ne abin da ake gudu.

Kayi abu ka barshi amma tasirinsa ya gagara barin rayuwarka komai tsahon lokaci.

Kwana biyu Kamal ya
auke
afa daga gidan Ahmad.

Taj ya
ule iya
ulewa.

Kuma ya na
afa ba ya zuwa site
in aikinsu.

Kamal
in ka
ai ke zuwa ya wuni yana monitoring komai.

A rana ta uku ne ya gaji da gudun rigimar da za su yi da Taj akan zuwansa gidan Abba yaje gidan Ahmad
in.

Bari ya yi sai gabanin azahar lokacin da ya tabbatar yayan nasu yana wajen aiki sannan yaje.

Babu kowa a gidan sai Taj da Zahra dake kitchen.

Fitowa tayi su ka gaisa sannan yaje
ofar
akin Taj.

A rufe take, ya yi sallama sannan aka bu
Taj bai jira shi ba ya koma ya zauna akan gado ya cigaba da aikin da yake a laptop
insa.

"Wai nan gaba kake dani?" Kamal ya fa
i da sanyin jiki.

"Kai zan tambaya da ka daina zuwa gidan nan." Taj ya mayar masa rai a
ace.

Tausayinsa Kamal yake ji.

Bayan abubuwan da yake rayuwa yana ha
uri da rashinsu, baya jin zai juri wani abu ko yaya yake ya ha
a su rigima ba.

Zai fara bashi ha
uri sai aka kira Taj
in.

Abinka da sabonsu na rashin
oyewa juna komai.

Gaisawa kawai su ka yi da Amma ta sako zancen Anisa.

Ya kunna speaker ya yafito Kamal da hannu.

"Taj kana ji na kuwa?"
"Ina ji yanzu Amma.

Me kike cewa?"
"Maganar Anisa.
Chapter 22 · 0% Book details