Sashe 43
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan da kara nima
anwata ce.
Ba kuma zan so ta shiga irin wannan yanayin akan wani ba."
"Shin ka ta
a yi mata magana ko nuna mata alamun soyayya ne?"
Ya ka
a kai da sauri "a'a."
"To ka gani.
Rigima ce kawai irin ta ta.
Tun abin nata bai yi nisa ba na bata shawara ta
i ji.
Ya take so ayi mata?
Ana forcing soyayya ne?"
Taj dai duk nauyin yayan nasa yake ji.
Sai yanzu ya gane manufar Kamal.
"Duk da haka ni dai ka rarrasheta.
Allah Ya bata wanda ya fini.
Mafi alkhairi."
"Kada ka damu.
Dama a gidansu babanta ya yi mata miji.
Amma kaga don fitina ta
i komawa gida.
Wai tana jiran service kuma."
Dariya su ka yi su biyun.
A
hmad ya kwantar masa da hankali.
Da ace soyayya su ke yi yanzu ya gujeta shi ne zai zama rashin kyautawa.
Amma tunda hakan bata ta
a faruwa ba babu mai
ora masa laifi.
Ahmad ya sako jallabiya ya kai shi airport tunda jirgin sassafe zai bi.
Yadda Amma taga rana jiya haka taga dare.
Wajajen
arfe biyar ta sami labarin auren Taj daga wajen matar
aya daga cikin
an uwanta.
Ba don shekaru ba da tabbas
aryata ta za ta yi.
Ta dai daure su ka gama wayar.
Yaya Babba ta fara kira ya ce mata haka ne.
Ji tayi tamkar an kwa
a mata guduma.
Taj ya yi aure bata sani ba.
Kuma har dare bai kira ba.
Haka ta
arasa wunin ranar cike da fargabar kada mutan gidan su ji.
Da taga Allah Ya taimaketa har bayan Isha babu wanda ya ce komai shi ne Daddy na gama cin abinci ta ce masa tana son zuwa Kano gobe.
Kamar Anti jira take ta shigo falon a lokacin "Hummm, Maman Ihsan kenan.
Kin gaji da
oye
oyen?"
Gabanta fa
uwa ya yi amma ta dake.
oyo kuma?
Wani abin ne ya faru?"
"Kada ki raina min hankali mana.
Za ki ce ba da saninki Taj ya yi aure bane?
Ko kin zata bamu sani ba?"
Anti ta fa
i da matu
acin rai.
Taci burin suruka da shi saboda ya ha
a dukkan abin so.
Kyau, ku
i, suna da kuma kyawawan
abi'u.
Idan Anisa ta sami miji irinsa ta wuce raini a wurin kowa.
A dangi ma sai an dinga bata girma na musamman.
"Yadda ki ka ji maganar nan nima haka na ji ta.
Kuma dalilinta nake son zuwa Kanon ma kenan.
Babu wanda ya neme ni.
Sai aure kawai naji."
"Ai in duk jikina kunne ne ni ba zan yarda ba.
Yaudara ce dai an yiwa
ata."
Ran Amma ya soma
aci ta ce "Ita Anisan ce ta ce ya yaudare ta?"
Hankali kwance Daddy ya gama cin abincinsa sannan ya tsawatar musu.
"Idan kuma ban isa daku ba sai ku fita ku
arasa."
Amma kwantar da murya tayi ta bashi ha
uri sannan tayi masa bayanin rashin sanin auren.
"Idan haka ne kuwa kema bai mutuntaki ba.
Kuma ya nuna bai san alkhairi ba."
Wani irin kallo Amma ta yiwa Anti.
Bata son cigaba da rigima a daren nan amma take taken Antin so ta a cigaba da maganar har Hajja ta ji.
Daddy sallamarsu ya yi akan su bar zancen zuwa washegari.
Anti na fita ta koma
akinta inda ta sami Anisa a zaune da waya a hannu.
Zuciya ta raya mata Taj take kira
ila ya
auka.
Ai kuwa ta tashi ta nufi
akin Hajja tana kuka ta karanta mata
arya da gaskiya.
Wani abin idan ta fa
a sai Anisa ta ri
e baki don mamakin yadda uwa take yanko
arya bisa son zuciya.
"Damuwata yanzu yadda ta saka shi a ranta."
"Anti don Allah ki daina kuka.
Ni wallahi na ha
ura."
"Ai ba ke ki ka ce kina son sa ba tun farko balle ha
uri ko rashinsa ya zama a hannunki." Hajja ta fa
i cikin fushi tana duban Anisa "har ni Jamila za ta yiwa haka?
Maza kirawo min ita."
Cin mutumci babu irin wanda Hajja bata yiwa Amma ba.
Da Daddy ya shigar mata shi ma ta ha
a dashi ta
are musu tas.
Yau har gorin haihuwa biyu kacal sai da aka yi mata.
"Saboda shegen son ku
i da koyi da rayuwar nasara ki ka tsayar da
wayayen haihuwarki.
Gashi nan wanda ki ka
auko a dangin ya nuna miki shi ba
an goyo bane.
Don na tabbata da sahalewar ubansa ya yi auren."
Allah Yasa ita
in ma ba
yalle bace.
Da maganganun su ka isheta fita tayi daga
akin.
Hajja ta ce dama ta rainasu daga ita har mijin.
Banda haka bai kamata tana yi mata magana ta fita ba.
A wannan halin dai aka kwana ranar.
Gidan duka babu da
i.
Anisa kanta ta sha kuka saboda ta dogara da cewa ko don alkunyar abin da gidansu su ka yiwa Taj, ba zai ta
a tsallake aurenta ba.
Shi yasa da baya yi mata zancen soyayya bata wani damu ba.
Aure ne dai za ayi kamar yadda Hajja ta al
awarta mata.
Da safe ma gidan babu wata walwala.
Kowa kai kawo yake kamar ana tura shi.
Ga tafiya Kanon da Amma ta so yi Hajja ta hana Daddy yi mata izini.
Taxi Taj ya shiga har gidan.
Maigadi ya riga ya san shi saboda haka ba a tsaya sanar da mutanen ciki ba ya bu
e masa gate.
Agogo ya kalla da ya isa
ofar shiga gidan.
Goma da rabi ta
an wuce.
Sanin ba Amma bace ka
ai a ciki dole ya sanar da zuwansa don ayi masa izinin shiga.
Wayarta ya kira tana gani ta ta
e baki,
acin ranta ya dawo sabo.
Har kiran ya katse bata
auka ba.
Ya kira yafi sau shida kafin ta daure ta amsa.
"Ina jin ka." Ta ce a kausashe duk da wani
angare na zuciyarta yaji da
i.
Ta tabbata tana ransa tunda ya yi asubancin zuwa gareta.
Ya san za a rina.
Ya kwantar da kai ya fa
a mata yana bakin
ofa.
"Yau kuma gidan sirikinka ne da ba za ka shigo ba?"
"A'a, dama saboda naga safiya ce..."
"Bana son gulma.
Shigo ina falona."
"Tuba nake Amma." Ya fa
i yana bu
ofar.
Abin da ya guda ne ya faru.
Anisa da
annenta duka ya samu a falon suna breakfast kowacce da kayan bacci.
Ba abin ya koma ba ya riga ya sako kai.
auke ido ya yi daga kallonsu ya yi musu sallama.
Aka rasa mai amsawa don kishi su ke taya yayarsu, sai ita Anisan.
Mai binta ta banka mata harara.
aramar kuma ta ja dogon tsaki.
"Aikin banza."
Ko kallonsu bai yi ba ya wuce falon Amma.
Uzurin
uruciya ya yi musu kawai.
Kuma dai abin kunya ne ya biye musu.
Yana ji suna ta tsaki.
Ita kuma Anisa tana yi musu fa
an basu kyauta ba.
Yana wucewa su ka yi rige rigen sanarwa Hajja da Anti zuwansa.
A zaune ya tarar da Amma.
Ita ma ko wanka bata yi ba.
Komai nata a hargitse saboda rashin kwanciyar hankali.
Jikinsa a sanyaye ya ajiye jakarsa a
asa ya zauna a gaban
afafunta.
"Don Girman Allah Amma ki yi ha
uri.
Wallahi ba da gangan nayi ba."
Rai na
una ta ce "Kayi ne saboda ka nuna min irin nawa matsayin a wajenka?"
"Ban isa ba wallahi.
A gaggauce komai ya faru."
"Bayan ya faru
in kuma sai ka manta sunan da ka sanya min a wayarka balle ka kira ko?
Haba Taj.
Aure fa kayi.
Nayi zaton ina sahun gaba cikin wa
anda ya kamata su sani ko da wacce irin gaggawa ya zo maka."
Shi ma ya san bai kyauta ba.
A daren da Alhaji ya yi masa izinin auren ya dace ya gaggauta kiranta.
Sai garga
in Alhajin ya tsaya masa a rai.
Shi ya hana shi fa
awa su Inna.
Idan ya kira Amma ya tabbata sai ta fa
awa su Inna.
Ita
in sam bata tsoron Alhaji.
Akan Taj ma sai ta
ure take yi masa magana.
Gudun kada ta
allo masa ruwa yasa shi kama bakin nasa.
Bai
ara tunawa ba kuma sai bayan sun kama hanyar gida da Kamal.
Duka wannan bayanin babu lallai ita ko wani ya
auke shi a matsayin uzuri.
Kawai ya yarda bai kyauta ba, ya bata ha
uri shi ne mafi a'ala.
"Don Allah ki yafe min.
Ki kuma saurari bayani na ko da ba zai gamsar dake ba."
"Baka da abin da za ka fa
a min Taj.
Ka koma gaban iyayenka tunda dama na san burinka kenan.
A nawa tunanin dai ko me zai faru ba za ka manta dani ba." Tayi maganar da
walla a idanunta.
"Har yanzu Alhaji bai sakko ba.
Su Hajiya ma basu san da auren ba sai bayan an
aura.
Ke kuma gani nayi bai dace ba ace ta waya na fa
a miki."
"Ban yi fushi ba.
Ka dai koma Kanon tunda ka zama mijin aure.
Allah Ya baku zaman lafiya." Ta mi
"Amma ki yafe min mana don Allah."
"Ai nace raina bai
aci ba.
In an tashi bikin ka daure dai ka fa
awa
an uwanka su Ihsan."
Da yaga dai rarrashin ba zai yiwu ba sai ya marairaice mata.
"Amma na baki ha
uri kin
i.
Ina son yi miki bayanin yadda auren ya zo ma ba ki son ji.
So ki ke dole ki nuna min ni ba
anki bane.
Banda haka ai ko gudun kada auren ya
i albarka za ki sassauta min." Hawaye yaga ta goge, ta kalle shi a raunane ya cigaba da magana "haihuwata ce fa kawai baki yi ba amma ina ji a jikina ko tsine min ki ka yi sai ta bi ni."
"Tsinuwar lafiya Taj?
Kada na kuma jin wannan kalmar a bakinka."
Ya sake kwantar da murya "To ya kike so nayi?
Fushinki ba zai barni naga hasken rayuwa ba."
"Allah Ya tsareka Taj.
Zauna mu yi magana" ta ce a rikice.
Bata son ganinsa a yanayi irin wannan ko ka
Daga bayansu su ka ji muryar Hajja da basu san tun yaushe take tsaye a bakin
ofar ba tana cewa.