Sashe 19
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari jirgin
arfe bakwai ya bi zuwa Abuja.
Idan bu
ata ta biya so yake ya dawo a ranar don yanzu ya matsu ya koma wurin Amma.
Da yake tun dare ya sanar da Daddy mijin nata cewa yana tafe, yana isa direba ya zo ya
auke shi.
Iyalan gidan ba ba
insa bane tunda su na yawan kai ziyara America har Hajjo.
an mata uku ne
an kishiyar Amma da ake kira Anti.
Su ma duka sun saba da shi.
Dama tun zuwansa yana son tahowa Abujan su gaisa amma aiki ya hana.
Tarba mai kyau ya samu daga Antin da
anta.
Sai da ya ci abinci ya
oshi sannan aka yi masa ido
akin Hajjo.
A hakimce kan kujera ya sameta ta kashingi
a tana danna remote.
"Wannan zuwan na san na Jamila ne ba don neman albarkar tsofaffi ba."
Taj ta sosa
eya "tuba nake Hajjo tawa ni ka
ai."
ar tsohuwar ta yatsina fuska "bana son da
in baki.
Ai da uwarka Jamila ce a gidan nan ba za ka saka aiki a gaba ka kasa zuwa ba."
Anisa babbar
ar Anti ta nuna rashin jinda
in wannan furuci "abin kuma harda zagi Hajjo?"
"Fita ko ban guri ai ba kiranki nayi ba."
"Ya Taj na biyo."
Hajjo ta ha
e fuska tana neman abin duka "Duk gidan nan babu wanda ya isa ya yi min iko da
aki saboda haka get out."
Taj da Anisa su ka saka dariya.
Ita tana cewa "yeeyyyy, Hajjo ta tuno zama cikin turawa."
"Zan zagi babanki wallahi.
Zo ki fice."
Kafa
a Anisa ta no
e ai kuwa Hajjo ta bita da da
uwa hannu bibbiyu.
"Na iyayenki su uku."
Alamun rashin jinda
i Anisa ta nuna wanda Taj ya lura.
Da ka ya yi mata ishara ta fita daga
akin.
"Hajjo sai ki yi ta zagar mana iyaye saboda Allah?
Kinga bata jida
i ba daga
an yin wasa da kakarta."
Lura tayi shima kamar bai jida
in ba sai kuma ta saki fuska.
Ita a dole Taj ne ka
ai jikanta namiji na wajen babban
anta.
Tunda ya koma hannun Amma bata ta
a canja masa ba.
Saboda tun asali dama kakarsa wadda ta haifi Alhaji da ita
awaye ne da su ka yi
an matanci tare.
Ita ta fara zayyano masa
orafinta akan zaman Amma ita ka
ai a gida ga mijinta a wata uwa duniyar.
"Saura bai fi sati uku ba na koma in sha Allahu.
Kuma zan zauna har tayi ritayar.
Ai na san zamana ne shara
in da yasa ki ka yarda ta cigaba da aikin."
Hajjo ta
ara sakin fuskarta saboda Taj akwai iya tsara zance.
"Ka san ita mace bata tsufa da bu
atar kulawa.
Yau ko
wan fitila ne ya mutu wata idan babu namiji a gidan sai dai ta zauna a duhu."
uri ya sake bata da yaga ya samo kanta kuma ya yi mata bayanin gininsa da ya yi nisa.
"Shi uban taurin kan har yanzu baku daidaita bane?"
Dariya Taj ya yi.
Kamar ba ita ta nuna ta daina
an mintuna
adan baya ba.
"An dawo kansa kuma?"
Ko a jikinta ta ce "Ai Hayatun ne akwai wuyar sha'ani sai ka rantse ni na haife shi.
Don ita babar tasu haka take ba cas ba as."
"Ahhhh.
Ni fa Hajjo zan tashi wallahi.
Harda kakata kuma."
Yadda ya
ata fuska sai da tayi dariya.
Daga nan aka kashe maganar dawowar Amma.
Sai kuma ta sako zancen da yake cin ranta.
Dama can ba dawowar Amman bace a gabanta.
Tafi kowa sanin halinta tunda a gabansu ta tashi.
Ita ce ma ta ha
a auren nata da
anta.
Da gangan ta tayar mata da hankali yanzu kawai don Taj
in yazo.
Don tayi imanin indai yaji ba zai
asa a gwiwa ba zai zo neman sulhu.
"Tajo."
Babu yadda ya iya.
Dole yake amsa sunan nan da baya son a fa
i indai daga bakinta ne.
"Nace wai me zai hana ka nemi
anwarka Anisa ku daidaita?
Karatunta sai gudu yake har an shiga aji hu
u a jami'ar nan."
Gabansa yaji ya fa
i.
Duk kirkin Hajjo kowa ya san rigimammiya ce ta buga misali.
Yanzun nan sai ta yiwa mutum dabaibayin da zai sar
e wuyansa bai sani ba.
ofa ya kalla tana gama maganar "Hajjo daina fa
a kada ta zata gaske ne ta soma jin haushina don na tabbatar ba za ta rasa masoyi ba."
Shan kunu tayi harda yi masa da
uwa.
aniyarka Tajo."
Ya sunkuyar da kai yana sauraron sababinta.
"Da akwai wanin ai ka san ni ba mai yiwa jikoki shisshigi bace.
Sannan na tabbata da daga cikin Jamila ta fito ba ma za ka ce komai ba."
Hankalinsa tashi ya yi ya mi
e tsaye yana
an tausar kafa
arta.
"Allah Ya huci zuciyarki.
Ba haka nake nufi ba."
"Za ka yi mata maganar ko na kirata yanzu?"
Gani ya yi za ta rushe masa ginin da bai fara saka tubali ba akan yarinyar nan Hamdiyya.
Shi yasa da saurinsa ya ce ta bari shi zai yi.
awari fa za ka yi min."
"In sha Allahu zan yi mata magana."
Tana jin haka ta washe baki hankali kwance.
A ranar da washegari da zai taho bata sake tada wata rigimar ba.
Daddy kawai ta kira ta ce masa tayi mai wuyar.
Ya fara shiri don ba za ta zuba ido ya bar
an mata a gabansa babu aure ba.
Da yaji waye za
in da ta yiwa Anisa sai taga ya fita farinciki.
Kuma da murnarsa ya kira Amma ya fa
a mata.
Sai ta nuna masa ta fishi jinda
i domin ita ba butulu bace.
Duk wata gudunmawa da ta dace financially da morally ya bata wajen kulawa da cikar burin Taj.
Rayuwa ta fara tsanani ga iyalin Abba.
Da yake mutum ne mai sakarwa iyali aji da
i da abin da Allah Ya hore masa, yanzu da ajiyar ta soma
asa sai suke
untata.
Yawancin samunsa in ka cire bu
atun gida to anyi amfani dasu wajen tarin kayan
aki da yake yiwa
an matansa.
Komai na mutum uku yake saya.
Yaya bata san yiwa
a komai ba ta wannan fannin don bata sana'ar komai.
Tun da
uruciya babu irin nacin da bata yi ba amma sam ya
i yarda tayi saboda a cewarsa ta gama aikinta da ta aure shi.
Nan kuwa yana tausayin lafiyarta ne.
A ganinsa rashin imani ne zai sa ya sanya rai da ta dinga neman ku
i a yanayin da take ciki.
Gashi dama bai tsira daga dariya da surutun mutane ba.
Idan ya bari tana shiga jama'a da sunan sana'a babu mamaki a karyar mata zuciya da zancen lalurarta.
Shi yasa ya yiwa tufkar hanci da wurwuri.
insu
aya yanzu a gidan shi ne kitson da Sajida take yi.
Hamdi kuma satinta biyu da dawowa gida Anti Labiban Abuja da ta zo Kano ta ro
i alfarmar tafiya da ita idan za ta koma.
Kowa ya san miskilancin Hamdi idan ta so.
Suna ta zaton za ta
i.
Sai gashi da kanta ta amince za ta bita.
Weekend na zagayowa kuwa su ka tafi.
Abin haushi da takaici da Taj ya tambayi Firdaus game da yarinyar da ta kasance overall a makarantarsu wai bata san komai a kanta ba.
"Ba
awarki bace?"
"Hamdiyya ai bata da
awa ko
aya.
Sai da case
in babanta ya tashi ne ma ta
an sake da mutane."
Interest ya nuna na son jin me ya faru da baban nata.
Firdaus kuwa ta zage ta kora masa jawabi tiryan tiryan.
Har hukuncin da makaranta ta
auka akan
awayen Ummi tunda ita an cireta.
Tana gama jawabin ta tashi tayi gaba abinta.
Ta bar shi da shiga ru
ani da mamaki.
Ba kuma komai bane ya sanya haka illa tuna sunan mahaifin Hamdi da kuma sana'arsa da Firdaus ta fa
Tunani barkatai ya shiga yi game da yadda aka haihu a ragaya.
Indai shi ne Habibun da Alhaji yake
yamar ya yi koyi da halayyarsa to yaya aka yi ya yi aure?
Me ya faru da rayuwarsa?
Kuma wace irin rayuwa yake yi yanzu?
Tabbas zai so sani.
Shi Tajuddin zai so
warai ya shiga cikin rayuwarsa ba don
arsa ka
ai da ta tarwatsa masa zuciya ba.
Wasu burika ne suka mamaye zuciyarsa wanda zai so ya cimma in har shi ne wanda Alhaji ya sani
in.
Kwana biyar kacal su ka
auka shi da Kamal wurin neman Habibu Simagade na Soron
inki.
Sai gashi an kai su har
ofar gidansa.
Mutumin da ya rako su magidanci ne amma har su ka isa hirarsa akansa bata wuce alkhairinsa da kyakkyawar tarbiyar ahalinsa ba.
"Ai wato banda ance kowa da
addararsa da in kaga wani aka ce maka zai sami sauyin rayuwa sai ka
aryata."
"Me yasa ka ce haka?" Kamal da Taj bai
oyewa komai ba illa son Hamdi ya tambayi mutumin.
Shi kuwa ya daina tafiya tare da binsu da kallon rashin yarda.
Sannan ya nuna Taj.
"Ka ce min kai sana'ar girki kake yi.
an uwanka kuma kasuwanci."
"Haka ne."
Da fa
a-fa
a ya cigaba da magana "zamanin yanzu ai babu yarda a tsakanin mutane.
Da naji aikin naka na zata taimakon Habibu ka zo yi.
Shi yasa ma zan kai ku gidan."
Taj ya yi murmushi "sana'ar girki yake kenan?"
"Watannin baya ba.
Kafin
an hassada su sako shi a gaba su ka
wace wurin da yake haya.
Banda haka ko garau garau Habibu ya dafa maka wallahi sai ka ji bambanci."
Duk surutun mutumin nan bai
ara yarda ya
ara daga inda yake tsaye ba yana j
iran su fa
a masa gaskiya ko su waye su sai ga Abba ya fito.
Daga yanayin tafiyarsa da kamanni da ya gani da Hamdi Taj ya gane shi.
Kafin ya iso wurin da su ke ya tsaya ya fi sau hu
u yana gaisawa da mutane.
Wannan abu ya sake burge Taj sosai har bai san lokacin da ha
oransa su ka bayyana da farincikin da ya shiga ba.