← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 97

Sashe 24

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Innza ku ci ko indomie ce sai na kar
o a shago Sajida ta dafa muku."
"Don Allah abinci muke so.

Wanda ka girka." Taj ya ce da sauri.

Girgiza kai Abba yayi yana
an murmushi.

"Ku jira nayi muku iso a ciki."
Sajida ce ta le
o ta kira su bayan ya shiga ciki.

Aka yi musu shimfi
a a tsakar gida.

Yaya ta fito da lullu
i su ka gaisa.

Taj ya dinga kallon gidan yana ayyana wai fa a nan yarinyar nan da ya gani take rayuwa.

Yana son tambayar ina take amma dole ya kama bakinsa.

Abba ya shiga kitchen suna iya hango duka motsinsa ta tagar dake tsakar gidan.

Kai kawo kawai yake yi cike da
warewa.

Yaya da Sajida kuma suna jansu da hira jefi jefi.

Kamal ne ka
ai yake amsawa.

Hankalin Taj ya yi kitchen.

So yake kawai yaga yadda Abba yake aiki.

Yaya ce ta lura da hakan ta yiwa Abba magana.

Yaran sun burgeta saboda babu girman kai a tare dasu.

"Nace ko za ka bari ya shigo ciki ya taya ka?"
"A'a, nagode."
Taj ya tashi "gani kawai zan yi.

Ba zan saka hannu ba."
Sai bayan fiye da minti
aya sannan Abba ya ce ya shigo amma iyakarsa
ofa.

Ai kuwa da saurinsa ya shiga.

Aikin da
ewar shekaru wato experience yafi aikin iyawa.

Taj yaga abin mamaki a tattare da kuzarin dattijon.

Ga tsafta don ko ledar maggi babu a
asa.
amshi mai rura wutar yunwa ya cigaba da matse masa hanji.

Fried spaghetti ce yayi musu babu nama a ciki sai busasshen kifi.

Ya juye a tray.

Sajida ta kawo musu.

Sannan ita da Yaya su ka koma falo.

Samarin Alh.

Hayatu su ka zauna suna zuba santi har su ka cinye.

Da za su tafi ne Taj ya bashi nambar wayarsu rubuce a takarda.

"Don Allah Abba kayi shawara."
"Naji.

Ku tafi."
an nasa bai hana shi raka su har mota ba.

Kuma ya
i tafiya har su ka bar layin.

Yana komawa gida ya samu Sajida tana na
e tabarmar da su ka zauna.

A
ashinta sai ga farar takarda.

Ta mi
a masa ya bu
e.

Ro
o da magiya ne daga Taj.

Sai kuma
arin bayani game da restaurant
insa.

"...idan ka amince za ka yi aiki dani, zan kama mana wuri inda za mu yi developing recipe kafin a gama ginin.

Bana son yin business
in da zai rushe kafin yaje ko ina.

Ka taimaka min..

Happy Taj"
Da Yaya su ka zauna shawara.

Sai dai washegari da kwanakin da su ka biyo baya kullum sai Taj yaje cin abinci.

Har su ka yi masa kwano.

Tun Abba yana basarwa har dai ya kar
i tayin da yayi masa.

Ba kuma komai ya janyo haka ba sai rasa wurin da zai kafa sana'arsa.

Duk inda yaje sai an biyo shi da
abali da ba'adi wanda shi ya san gaskiyar dai ita ce
an daudu ne.

Ba sa ma damuwa da jin ko ya daina.

A gida idan yace zai yi kuma akwai iyalinsa da ba zai so mutumcinsu ya zube ba.

Haka dai bayan kwanaki yana kai gauro da mari ya ce ya amince.

Ya kuma du
ufa addu'ar neman taimakon Allah.

A lokacin kullum Hamdi tayi waya da gida sai anyi mata zancen Taj.

Yaya da
an uwanta sunansa a bakinsu ra
au.

Ita kuwa lamarin bai burgeta ba.

Wanda zai zo ya mayar da Abbanta cikin sana'ar girki ba masoyi bane.

Su Taj da su ka tabbatar sun sami kan Abba sai aka fara shirin zuwa wajen Anisa.

Lokacin bai fi kwana goma ya rage masa ya koma ba.

A motar Kamal su ka tafi.

Da yake ya san gari basu wahala ba da bin kwatance ta google map su ka isa gidan.

Aikin snacks da Anti ta ce a tanada saboda zuwan su Taj, Hauwa aka bawa.

Hajjo tuni ta fesa musu dalilin zuwan nasa.

Anisa sai murna.

Sai dai anyi rashin sa'a ana gobe ranar tafiya ta kama ta.

A waya ta basu ha
uri ta ce amma akwai
alibarta da duk abubuwan da su ka zayyano za ta iya ba tare da sun ji bambancin taste ba.
ani da ita" Anisa ta ce don in ba kayan Luciousbites ba, bata ganewa snacks
in.

A waya aka gama komai.

Hamdi murna da godiya ta dinga yiwa Hauwa.

Ita kuma ta dinga ro
onta kada ta kunyata musu brand.
ari kam bakin gwargwado tayi.

Meatpie, doughnut da samosa su ke so.

Sai coconut infused youghurt.

Shi ne ka
ai Hauwan ta aiko mata da shi.

Sauran kuwa babu komai a
asa dole sai anyi.

Bayan ta gama ta kira numbar Anisan da aka bata ta sanar da ita an gama komai.

"To ki bawa mai delivery.

Zan turo address."
Nan fa
aya.

Bata san kowa ba.

Anti Labiba ma ta dinga kiran mutanenta amma kowa sai ya ce mai delivery baya kusa.

Hamdi ta kuma kiran Anisa.

Lokacin ita kuma bata jima da yin waya da Taj ba.

Yana
ara neman kwatance.

A yadda ta
iyasta bai fi minti goma zai kawo su gidan ba.

Gashi babu wanda za ta iya aika.

Gari an tashi da rashin mai.

Duk wata motar gidansu tana layi sai guda
aya ta Daddy.

"Hamdiyya ko za ki
auko bolt ki kawo min.

Zan biyaki ku
in tranport
in.

Fitar ce babu halin yi yanzu."
Hamdi ta fa
awa Anti Labiba.

Su ka rasa yadda za su yi.

Mijin Anti Labiba a wajen gari yake aiki.

Ita kuma babu mota.

Tayi shahada kawai ta samarwa Hamdi bolt
RAYUWA DA GI
I 13
Batul Mamman
Kada ku manta da bibiyar shafin Hauwa a instagram [email protected]_ ko nemeta a waya ta wannan layin domin
_09078075182_ odar snacks da nau'ikan youghurt masu da
Irin rawar jikin da Anisa da Anti suke yi da Taj tuni ya sha jinin jikinsa.

Shi da ya zo don su ha
u a sirrance ya zame ashe Hajjo tayi masa handsfree da alama.

Kuma a
angarensu zancen ya sami kar
uwa.
akin Hajjo aka kaisu.

Tana ganinsu ta washe baki tana tarbar Kamal.

"Sai ga Haffiness
in Haffi a Abuja.

Sannu da zuwa Kamalu."
"Har kin
ara masa wasali a sunan nasa kenan." Taj ya fa
i yana zama akan kafet.
afafunsa ya mi
e da yake jin sun sage saboda zama.

Kamar ba da ita yake ba.Ta cigaba da yiwa Kamal magana
"Ya ka baro mutanen gida?

Ya baban naku?"
Kamal ya amsa ta sake sako wata tambayar.

Taj ya gaisheta har sau biyu bata amsa ba.

Ya dai gane fushi take dashi.

Bayan kuma shi ya kamata ya nuna
acin ransa da tayi saurin sanya shi cikin tsaka mai wuya.

Yanzu duk gidan nan za su so jin matsayarsa kan maganar Anisa.

Tunda yarinya dai alamu sun nuna ta amince, ana jin zance ya sauya salo nan gaba ka
an za a
ora masa laifi.

Share su ya yi ya kira uwayensa
aya bayan
aya ya sanar dasu sun iso lafiya.

Sai kuma ya kira Abba shi ma.

Su ka yi magana akan
an gyaran da za a
arasa a wurin da Taj ya kama musu kafin ya dawo.

"Hajjo in kin gama gaisawa da Haffiness
in nima ki
an bani lokaci don Allah.

Yau za mu koma.

Bana son mu yi dare."
A sukwane ta juyo rai a
ace "banten uba!

Ku iso yanzu ka ce kuma komawa za ku yi?"
"To ya za ayi?

Aiki ya sako ni a gaba."
Dariyar Kamal a dalilin zolayarta da Taj yake sai ta gane ba tafiyar za su yi da gaske ba.

Sha kunu gami da nuna masa yatsunta biyar.

"Buhun ubanka Tajo."
"Toohhh" Kamal ya kalleta da rashin jinda
i.

Dole taji kunya don bata ga alamun yana da idanu a tsakar ka irin na Taj ba.
an uwan naka ne bashi da kirki Haffiness.

Na yi masa maganar
anwarsa ya amsa rimi-rimi sai kuma ya shuka ni.

Yanzu ma gajiya nayi ina ta tunanin ko yarinyar ce ta ce bata so shi ne na kira uwar na tambayeta."
Kai tsaye Tay ya tambayeta "Me su ka ce?"
Hajjo ta dan
ara masa wani irin kallo "me kuwa za su ce sama da murna.

Ko kai makaho ne ya dace ace ka fahimci yadda ake ta nan nan da kai ya sha bamban da lokutan baya."
Shirunsa a yanzu daidai yake da cutar kai.

Idan ya kuskura ya fita daga
akin nan bai fa
i abin da yake ransa ba to tabbas aurensa da Anisa da wahala in ba ayi ba.

Gyara zama ya yi ya ce,
"To ni dai gaskiya Hajjo..."
Yau da gobe tafi
arfin wasa.

Kuma dai Kamal ya riga ya san ba so yake ba.

Amma akwai kunya da kawaicin malam bahaushe.

Rashin girmamawa ne idan Taj ya kalli tsabar idon Hajjo ya fa
a mata baya son jikarta.

"Hajjo magana ta gaskiya yanzu Taj tsoron
auko zancen aure yake."
"Saboda me?

Yana da lalura ne?" Ta soma yi masa kallon
urilla.

Ya girgiza kai "a'a, amma kin san matsalar da yake fuskanta daga wajen Alhaji."
"Alhajin me?" Ta fara sababi "in kai ma baka da labari ka sani daga yau.

Kakarku wadda ta tsuguna ta haifi Hayatu aminiyata ce ta
ud da
ud.

Duk taurin kansa bai isa na fa
a ya fa
a ba."
Kamal ya jinjina kai yana kallon Taj ko zai agaza masa.

Shi kuwa shiru ya yi yana kallonsu.

"Nima ba nufina zai
i maganar bane.

Kawai dai shi Taj yafi son lokacin da zai yi aure ya kasance Alhaji ya daina fushi da shi.

Baya son yadda ya kore shi daga gidan kuma ya hana
ansa shiga su ma."
Hajjo ta jinjina lamarin "da gaskiyarsa kuma.

To amma indai auren gida ne irin wannan ai ita Anisan ta san komai.

Ga ku duka kuna ta zumuncinku.

Su Haj.

Gambo ma dai ko da satar hanya na san za su fito ganin jikokinsu."
"Ko kin san zuwan nan har bakin mota Taj ya bishi amma su ka ja mota aka ba
e shi da
ura?
Chapter 24 · 0% Book details