← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 97

Sashe 4

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Me za ayi da namiji mai girki a
asar hausa?

Har dukansa taji ya ta
a yi watarana da ya ganshi da
aurin zani a
irji ya fita.

A
arshe ya ce masa zai iya tsaya masa ya koyi girkin harma ya mayar dashi sana'a amma sai ya ajiye duk wani abu da yake kamanceceniya da mata.

To Habibu dai ana fa
a ta kunnen dama zancen na ficewa ta hagu.

Da Inna Batulu ta dawo ta sanar da ita sai da tayi kuka.

Shi yasa ba a son zama unguwa
aya da wanda ake ganin zai iya jan ra'ayin yaran unguwa.

Daga yawan aikensa siyan abinci a wurin wasu
an daudu dake bakin titi ita dai bata san yadda aka yi ya dinga riki
ewa ya koma wannan Habibun na gabansu ba.

Ranar anyi masa fa
a sosai.

Baba ya zage ya yi masa dukan mutuwa.

Garin Allah na wayewa aka neme shi aka rasa.

Wurin wata uku ana nema kafin daga bisani su sami labarin ya tafi Saudiya da wani ubangidansa.

Sana'ar abinci su ke yi a can
Akwai abubuwa da kan sami bawa ya rasa silarsu.

Ka haifi
a kayi masa duk iyakar
ari amma idan
addara ta fa
a masa kana ji kana gani zai za
i hanyar ta bata
ullewa.

Irin haka ta sami Habibun Inna Batulu.

Dangi su ka sanyo su a gaba da yawan magana da famin ciwo.

Wasu in sun sami zuwa
asa mai tsarki a unguwar su yi ta kawo labaran yadda aka ganshi ya
ashe saboda shafe shafe.

Zantuka barkatai harda wanda ya ce wai an fa
a masa ya yi aure da wani
an daudu irinsa.

Zancen da ya tayar da hankalin Baba fiye da kowanne kenan.

Ya sayar da gonarsa da wani gidan haya ya ha
a ku
i a shekarar ya tafi Hajji.

Bai wani sha wahala ba aka sada shi da gidan da Simagade yake haya da abokan sana'arsa.

Lokacin shekararsa tara baya gida.

Jinjin ta gama sakandire har ta fara sana'ar kitso a gida tunda aure ya gagara.

Ta kai matakin da kowane iri tana son samu saboda yadda mahaifinta ke jifanta da maganganu idan taje gida.

Baba fashewa yayi da kuka da yaga
an nasa sanye da jallabiya ya
ora zani da
ankwali.

Ga ha
oran Makka har biyu.

Tamkar ba a Jidda ba suna ta
azaman zage zage shi da wani da suke fa
a.

Ganin mahaifinsa ne ya sagar masa da gwiwa ya yi shiru.

Sai hankalin kowa ya kai kan tsohon dake zubar da hawaye.

"Shiga ka sako kaya ka zo ka rakani masallaci."
Ba Habibu ba hatta abokan zamansa duk jikkuna sun yi sanyi.

Ya shiga ciki ya samo aron wasu pakistan na maza ya saka.

Ya fito tafiyar nan babu dama ne.

Masallaci mafi kusa Baba ya shiga dashi.

Ya umarce shi da yin sallah raka'a biyu sannan ya fuskance shi bayan sun idar.

"Saboda ka taka dokar Allah Habibu yau alwala da sallarka ma in ni nake kar
a ba za su bar rufin masallacin nan ba zan jeho maka kayarka."
Kai ya sunkuyar cike da kunyar kansa.

"Daga wannan rana ba zan sake yi maka fa
a ko nasiha ba.

Zan kuma ro
i Batulu da kada mu sake zubar da hawaye a kanka.

Na barka da duniyar da ka za
a wadda nan da kwanaki ka
an za ta daina yayinka.

Idan tayi maka rawar
an mata ina jin za ka yi hankali har ma kayi tunanin dawowa gida.

In na mutu tun yanzu ka sani na yafe maka.

In kana da rabon shiriya ka zo gida kafin ba
incikinka yayi ajalin mahaifiyarka."
Yana gama fa
in haka ya tashi.

Habibu zai bi shi ya ce baya so.

Haka ya koma ya gama kwanakin da su ka rage ya dawo gida.

Habibu kuwa komai ya daina yi masa da
i.

Nadama mai ra
i ta shiga
awainiya dashi.

Ana gama kwaso mahajjata ya tattara komatsansa ya dawo gida.

Bai fi wata biyu ba Baba ya kama cuta har ya cika.

Yayi kuka kuwa kamar ba gobe.

A gefe guda yana godiya ga Allah da Ys bashi damar dawowa.

Tun daga lokacin ya soma neman gyara rayuwarsa.

Sai dai kuma jama'a da dama suna gagarar yiwa mai laifi uzuri ko ya tuba.

Da yake har yanzu in ba jallabiyar nan ya saka ba sai yaji kamar yayi tsirara, amma yana bakin
arinsa wurin yin abin maza.

Matsalar dai an bar kari tun ran tubani.

Murya ta gama sha
ewa.

Karairaya ta zame masa jiki duk da ya rage.

Ya yi ta neman aikin yi ya rasa.

In ya kasa kayan sayarwa irinsu kayan miya babu mai saye.

Har wurin Hayatu yaje amma ya
i taimaka masa ya zama yaron shago kamar yadda ya nema.

Allah Ya
ora masa
yamar
an daudu sosai.

Da ya rasa yadda zai yi ne ya ro
i Inna Batulu ta yarje masa tafiya Lagos sayar da abinci.

Ya tabbata a can da babu wanda ya san shi kuma girki ba a
auke shi sana'ar mata ka
ai ba zai sami sau
"Idan ka tafi Habibu ina jin tsoron kada ka koma ruwa.

Gashi nayi imanin babu mai baka mata ka aura a halin da kake ciki." Ta goge hawaye.

"Ki yafe min Inna.

Na san na cuci kaina amma nayi miki al
awarin ba zan komawa waccan rayuwa ba."
Duk zancensu a kunnen Jinjin.

Kafin tafiyarsu ta sake jin maganar ana yi tsakaninsa da
an uwansu.

Ta kula Inna tana cikin damuwa.

Barinsa babu abin yi matsala ne.

Sannan zuwansa shi ka
ai akwai ha
ari.

Bayan dogon nazari irin na yarinta ta nemi izinin zuwa gida ta shawarta da mahaifiyarta.

Luba
ar halak ko mijinta bata bi ta kansa ba ta sako
arta a gaba su ka taho Kano.

A gaban
an gidan da mahaifiyarsu ta ce ga amana ta sake dam
a musu.

"Jinjin miskiniya ce na sani.

Ban sani ba ko bawa Habibu ita zai zama gwaninta ko abin
acin rai a gareku."
"Allah Ya kiyaye Gwaggo Luba" cewar yayar Habibu tana taya Inna Batulu kuka don ta kasa magana.

Sun yiwa uwa da
ar godiya kamar su ari baki.

A wata guda aka yi komai aka gama su ka koma Lagos da zama.

Rayuwar ta fara da
i Allah Ya kar
i ran Innarsa.

Shi ne dalilin dawowarsu kuma ya kasa komawa.

Habibu yana
aunar
ansa
kamar rai.

Yafi kowa sanin akwai lokutan da basa son nuna shi.

Shiyasa ya kan kame daga za
e musu don kada ya
ata rawarsa da tsalle.

Matarsa Jinjin kuwa duk duniya baya ha
ata da komai.

Shi ya sani cewa tayi masa alfarmar da da ace ana auren
anwa ko ya nasa ba za su ta
a aurensa yana
an daudu ba.

Alh.

Hayatu Sule Maitakalmi mashahurin
an kasuwa ne a Kantin Kwari.

Takalma dai na mata da maza daga shagunansa an gama magana.

Karansa ya kai tsaiko a kasuwanci.

Sunansa ya zaga duk inda ya dace a dama da shi.

Mutumin cikin
waryar Kano ne daga unguwar Soron
inki.

Yana da kirki da
arin cicci
a na
asa da shi sai dai akwai tsatstsauran ra'ayi kuma baya tan
waruwa.

Duk wanda ya san shi ya san kaifi
aya ne kamar bakin wu
Matansa hu
u kuma duk a gida
aya suke.
aton gini ne na masu ku
in da wanda yake yawan shan gyara domin ya tadda zamani.

Ainihin gidan akwai
aton falo wanda in an shiga da
ofofi hu
u a jere a
angaren dama.

Kowacce in ka shiga falo ne babba da ban
aki da kuma
akuna biyu.

Nan me
akunan matansa.

Bangon dake kallon
akunan kuwa kitchen ne makeke da store sai
akin masu aiki dake ha
e da ban
aki.

A jikin bangon tsakiya ne da matattakalar bene inda
akin maigidan yake da falonsa.

Sai kuma
akuna biyu na
an mata suma kowanne da ban
aki duk a saman.

Sai an fita daga bayan ainihin ginin ne kuma za a tarar da
angaren samari.

Ta gaba kuma aka jona ginin falo da ban
aki inda yake ganawa da ba
insa.

Duka gidan
a ashirin da takwas ne kuma a ciki biyar ne ka
ai maza.

Sai
an uwa da yake ri
o da
annensa.

Shi yasa kullum gidan yake a cike.

Uwargidansa ta lalle Haj.

Gambo da ake kira Hajiya ka
ai tana da goma.

Ta biyun Mama A'i tana da uku.

Sai Umma Jamila mai takwas.

Sannan amarya Inna Abu mai shida.

Ya ta
a sakin mace
aya wadda ta kasance ta uku a jerin aurensa.
aya ta haifa kuma shi ne babban namiji a gidan mai suna Ahmad.

Da fitina ta zo shi kuma ba zai lamunta ba.

Tun yana lalla
awa da yaga za ta wargaza masa tsari ya sallameta ya bawa Mama
an.

Tun daga lokacin babu wadda ta sake gigin tayar masa da hankali.

Zaman lafiya ake da
ullewar zumunci.

Har ta kai idan mace ta haihu wani zubin
an cikinta ma sai ya yi mata
yuya saboda kulawar da yake samu a wajen yayyensa da sauran matan.

Irin rayuwar nan ta daga ni sai
ana bata da muhalli kwatakwata a gidan Alh.

Hayatu.

Bayan Ahmad an
auki lokaci kafin a sake samun
a namiji.

Don a haihuwa ta tara Hajiya ta haifi Kamaluddin.

Yana da wata biyar Inna ta haifi Tajuddin.

Bayansa tayi mata biyu sannan ta
ara da maza biyu Sulaiman (Abba) da Bishir sai ta rufe da mace kuma autar gidan.

Wannan yasa mazan su ka tashi a
ashin yayunsu mata tunda sun zo a sahun
arshe
arshe.

Kamal da Taj sun tashi tamkar
an biyu sakamakon rashin tazarar haihuwarsu.

Wasu har basa gane su don hatta pant duk mai sayawa
aya za ta sai wa
ayan.

Bambancinsu da aka fi ganewa shi ne doguwar fuskar Taj da gashin fulanin Kamal wanda su ka gado daga uwayensu.

Da yake jinin Alhajin akwai
arfi duk inda
ansa su ke basa
oyuwa.

Musamman da cikakkiyar girarsu da ta zama wani sirri na
arin kyawunsu.

Mama uwar ri
on Ahmad ita ce maman mazan gidan.

Duk abin da ya shafesu ita ce a kai tun ana goyonsu.
Chapter 4 · 0% Book details