Sashe 3
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da wannan su ka ha
a bayanai wurin yin abin da ya sa
awa wanda mutanen su ka saba dashi.
"Kinga na farko zamu yi shi a wurin da bai yi nisa da talaka da mai ku
i ba."
Bata ce komai ba.
Ya
ura mata ido sai ta gya
a kai don ya cigaba.
"Dole zamu dinga canjawa with current trend.
Idan ban yi shi da girma ba chanjin zai dinga bani wahala.
Maybe wani ya saye space
in kusa dani in rasa hanyar expansion.
Sannan yin babba da zan iya bada hayar shops for diverse businesses zai taimaka.
Idan mutum bai je don cin abinci ba maybe yaje wurin tailors, grocery shopping, wasan yara and the likes."
aita masa bayanin tayi ta hanyar nuna masa ta gane.
Yana son yi mall mai
auke da shaguna daban daban amma na brands da suka yi suna.
A haka nasa
angaren wato wurin abinci ko bai yi kasuwa sosai ba zai dinga samun ku
in haya daga wa
anda suke ciki.
Burinsa talaka da maiku
i kowa ya
ana ababen more rayuwa a
asarsa cikin jinda
i.
Goyon baya ta bashi amma ta yi masa hannunka mai sanda akan tsoron da take ji da kuma
an gyare gyare.
"Kamal jininka ne.
Kuma na san irin sha
uwar dake tsakaninku.
Amma kada ka manta mutane irinmu da yawa living in diaspora (
asar waje) muna fuskantar matsala guda.
Sai mu tura ku
i gida domin wani aiki musamman gini.
Idan mun koma mu tarar babu aikin babu ku
i.
Kuma family su nuna basu yarda muyi
arar wanda ya cucemu ba."
Da rashin jinda
i ya ce "Amma Happiness ne fa."
"Shi
in fa.
Ka tafi gida ayi komai a gabanka.
Sayen fili, kafa foundation da dukkan wani abu da ya dace ka sani.
Daga cikin abubuwan da su ke dur
usar da business harda rashin kulawar wanda ya samar da shi.
An bar komai a hannun ma'aikata.
Sai abu ya lalace a zo ana complain."
Sai kuma ta bashi shawarar maimakon mall ita dai tafi son ya yi
aton restaurant tunda da girki ya yi fice.
Idan an gina sai ya ware wurin wasan yara domin janyo mutane.
A
angare guda ya yi wurin da masu gashin nama ko tsire zasu iya haya.
Da kuma inda masu kayan fulawa kamar cake da su meatpie zasu yi nasu.
Maimakon mall indai akwai wurin da aka ke
e domin yara to fa tabbas iyaye za su zo.
A
arshe ta ce ya tabbatar wurin an yi shi yadda zai burge mai ku
i sannan bai yiwa talaka tsadar zuwa ba.
Sosai yaji da
in shawararta.
Ya ce zai sa a sake yi masa wani zanen.
Amma fa dole zai samarwa Happiness wurin da zai kafa nasa shagon.
Addu'a tayi masa da fatan Allah Ya
orar da zumuncinsu shi da yayan nasa.
Sai da su ka tabbatar sun daddale komai ya ce,
"Ni fa nafi son mu tafi tare."
"Ya kamata kaje gida uwayenka su ganka haka nan."
Tashi tayi ta juya masa baya amma bata tafi ba.
"Tajuddin ka sani cewa if your intension is not honourable (idan niyarka ba mai kyau bace).
Ina nufin in kana son fara business
in nan ne kawai domin ka nunawa Yaya Hayatu cewa kayi nasara duk da yadda ya nuna
iyayyar sana'arka, to lallai Allah zai kunyataka.
Domin Ya karrama darajar iyaye.
Sa
anin fahimta da rashin goyon baya daga garesu ba dalili bane da zai sa mu nuna musu raini."
"Korata fa ya yi" jijiyar kansa da idanu su ka firfito a lokacin da yake maganar.
"Shi kuma Allah Ya za
a maka a matsayin uban.
Ya kuma rayata ha
in junanku a kan ku.
Idan ya take nasa kada ka kuskura kayi nufin binsa da
ulli.
Wallahi duk wahalarka ta shekarun nan sai ta tashi a banza."
"Amma..."
"Ka tsaftace niyarka Taj.
Everything will just fall into place.
Goodnight"
Juyowa tayi ta sumbaci goshinsa sannan ta
auki wayarta ta shige
aki ta bar shi a tsaye yana kai gwauro da mari.
Maganarta a kullum umarni ce a gareshi.
Ta san yana yi mata biyayya gwargwadon iyawarsa.
Me yasa bayan tsayin lokacin nan don zai tsaya da
afarsa za ta ce ya tafi gida?
RAYUWA DA GI
Batul Mamman
Masu tambaya littafin ba na ku
i bane.
Auren Habibu da Jinjin ba na son zuciya bane kamar yadda
ansu suke hasashe.
Yar mahaifinsu da suka fi
orawa alhakin saboda sunanta da Zee tace wato Anti Zinatu ma ba laifinta bane.
Abu ne na karamci da sanin darajar wanda ya kiyaye taka darajar.
Aure ne na zumunci domin kuwa kamar yadda Iyaa da Baba Maje suka fito daga zuri'a
aya su ma iyayensu mata sha
an juna ne.
Mahaifiyar Habibu ita ce babba.
Tayi aure a Kano da
anta maza uku da mata biyu.
Shi ne na biyu.
Ita kuwa mahaifiyar Jinjin a garinsu
atagarawa dake Katsina tayi aure.
Bata sami haihuwar ba da wuri sai akanta.
Ta haifota kyakkawa mai kama da dangin mahaifiyar.
Idan ka ganta da
an Inna Batulu za ka rantse ita ta haife su duka.
Sunanta Khadija amma ake kirantan Jinjin (jinjinniya don
auna).
Soyayya da gata gwargwadon hali ta taso tana gani wurin uwa da uba kafin Allah Ya jarabceta da cutar shan inna tana da shekara biyu da rabi.
Lokacin da iyayen su ka farga
afar ta mutu ba
aramar damuwa su ka shiga ba.
Idan tana tafiya kafa
a da
angaren
irjinta na dama sai ya balla
o waje.
Wannan abu ya tsayawa uban a rai.
Har ta kai indai yana wajen da ta mi
e zai ce,
"Don ubanki koma ki zauna.
Kina faman tafiya kamar wata tsuntsuwa babu kyan gani."
Ko ya ce "wannan da ma ciwon tafiya ya yi dake kika huta.
Meye haka don Allah?"
Da bata da wayo uwar ke kuka idan yana wannan rashin albarkar.
arshe ma yayi aure shi da matar da lafiyayyun
an da su ka haifa su ka taru su ka mayar da rayuwar Jinjin
untatacciya.
Yanzu ita ke kukan uwar na rarrashi.
Watarana Inna Batulu ta kawo musu ziyara ta tarar da
an kishiyar
anwarta suna dukan Jinjin.
Abin takaici uwarsu da
anwar na kusa amma wai kawaici ya hana ta
waci
arta.
Garin cangala
afa ta kifar da garin masarar tuwon dare.
Kuma gudu ma take saboda an biyota za a ci zali.
Inna Batulu na gani tayi kukan kura ta dam
o yaran nan su uku ta bi kowa ta feffela musu mari.
Ta
are musu zagi irin nasu na Katsinawa.
"Banda raini ba yayarku bace?" Ta juya ga
anwarta "shiga ki ha
o min kayanta yanzu zan wuce da ita tunda ba kya so."
"Ba haka bane Yaya."
Da takaici takalleta "kunyar marasa kunya asara ce Luba.
Gidan nan kaf har mijin naki ban ga wanda ya dace ki ragawa akan kyautar da Allah Ya yi miki ba."
Jijjiga Jinjin tayi a gabanta ta
ara da cewa "don bala'in gidan nan
ar shekara goma sha uku ji
irjinta kamar anyi da
en siminti."
"Kai Yaya Talatu?"
"Allah kuwa.
Zuwa yanzu ai yaci ace an fara ganin..."
an gudunta Jinjin ta bar wajen don bata son
arasa jin hirar iyayen.
Kamar wasa maigidan na dawowa Inna Batulu ta sauke masa nashi kwandon masifar ta ce kuma jiransa take a bata
"Gata nan har abada da gaban abada na bar miki." Ya furta ko ajikinsa.
Luba sam bata ji da
i ba amma haka ta shirya mata kaya su ka tafi.
Bata da wani farinciki ko nisha
i a gidan idan ba Jinjin take gani ba.
Da ita take hira tunda miji ya juya mata baya.
Sau
inta
aya ta san cewa yanzu za ta sami
anci ta wataya kamar sauran yara.
A Kano tabbas taga gata da soyayyar da tasa har take manta da nakasar dake tare da ita.
Inna Batulu da maigidanta harma da yaransu sun mayar da ita
ar gata.
Matsala guda ta kula akwai a gidan ita ce ta yayanta Habibu.
Lokacin yarintarsu tana iya tuna shi da yawan wasa da dariya.
Yanzu kuwa kullum iyayensa cikin kukan sabuwar
abi'arsa suke yi.
Shi ne tafiya yana rangwa
a da karairaya jiki kamar mata.
Ga uwa uba muryarsa da bata san ya aka yi ta motse ba.
Idan ya yi magana sai ka rantse wata budurwar ce.
Duk wasu take taken daudanci yake nunawa.
Indai zai yi sallama a gidan daga su Inna Batulu har
an uwansa basu da nutsuwa.
A yau da take da kusan wata biyu a gidan sallamar wata matashi suka ji a gaggauce.
Babu kowa a gidan sai Jinjin da ta dawo daga makarantar islamiyya.
Fita tayi ko kaya bata cire ba ta sami wani mutum da bata sani ba.
Da gani magidanci ne ya sha shadda wagambari da
akar
ara a ka.
"Inna Batulu ko Baba nake nema" ya ce kafin ta gaishe shi.
"Duk basa nan."
Kallonta ya sake yi ya tuna sun taba shiga gidansu wurin iyayensa da Inna Batulu tace
arta ce daga
atagarawa.
Shi yasa kawai ya fa
a mata abin da ya kawo shi.
"Ki ce musu Habibu na gani a gidan abincin wasu
an daudu yana girki a kasuwa."
Rasa abin cewa tayi don fuskar mutumin tayi nuni da matsanancin
acin ran da ganin hakan ya janyo masa.
"Kin fahimci abin da nace kuwa?"
"Eh, zan fa
a musu in sha Allahu."
Juyawa ya yi babu sallama zai tafi ta tambaye shi wa za ta ce musu.
"Hayatun gidan Alh.
Sule."
Sunan da taji bayan tafiyarsa ya dawo mata da hirar da ta ta
a tsinkaya daga mutan gidan.
Akwai gidan wani mai ku
i nan kusa dasu wanda aka ce
ansu Hayatu ya
auki Habibu tamkar cikinsu
aya.
Saboda ladabi da
arinsa a shekarun baya ya kasance duk wata lalurar karatunsa Hayatu ya
aukarwa kansa.
Irin abin nan na maiku
i ya cicci
i talaka domin inganta masa rayuwa.
Ance da Habibun ya fara canja akalar rayuwa Hayatu ya shiga
acin rai sosai.
A son sa yaron ya ginu ya zama mutum amma kullum ana yi masa fa
a yana da
a kangarewa.