← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 97

Sashe 8

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin minti shabiyar ya sama musu tasi su hu
u suka kama hanya.

Mama da Inna ba su san me ake ciki ba.

Shi kuwa Alhaji tunda yaga sunan makarantar a bakin gate jikinsa ya soma tsuma.

Ahmad dai jikinsa duk ya mutu.

Ya yi kiran Taj
in da su ka shiga bai
auka ba.

Da tambaya su ka
arasa wurin da ake gasar inda mutane su ka yi dafifi kamar
udaje.

Basu wani sha wahala ba su ka hango tebura hu
u na
asashen da su ka rage a gasar.

A yau za a fitar da wani team
in sai ya rage uku.

Washegari idan an yi na
arshe a fitar da na
aya, na biyu da na uku.

Cikin wata irin nutsuwa da tsantsar
warewa Taj yake aiki.

Shi da Wakili girkinsu cikin tsari yake kamar sun manta da lokacinsu na tafiya.

Wannan nutsuwar ita tafi burge al
alan gasar.

Masu sauri saurin cimma lokaci kuwa daga kwano ya fa
i ya fashe sai ka ji su na washhh, mai ko ruwa mai zafi ya fallatso mu su saboda garaje.

Tunda Alhaji ya yi tozali da
an nasa wani abu mai masifar
aci ya sami wurin zama a ma
ogaronsa.

Taj yake gani sanyi da dogon wando ba
i da riga yellow mai tambarin makarantar sai apron fari tas
aure a
ugunsa.

APRON!?

Inna kuwa tamkar wadda aka watsawa ruwan zafi.

Tunda ta nunawa Mama shi bata sake iya cewa komai ba.

Maman ce ma ta iya yin magana da
yar.

"Ahmad me idona yake gani?"
"Gasar girki ce" ya bata amsa a sanyaye.

"Ku zo mu koma." Alhaji ya ce da matansa "Kai kuma ka jira ya gama ka taho min da shi."
Ahmad ya so raka su amma ya nuna masa yawo a
asar da ba tasu ba, ba ba
on abu bane gare shi.

Haka su ka tafi babu mai cewa komai.

Da isarsu Alhaji ya
auko magungunansa na hawan jini ya watsa sannan ya ce kada wanda ya tashe shi sai Taj ya iso.

Dama
aki uku ya kama musu.

Sai su ka koma
ayan.

Ido cike da
walla Inna ta ce "Yaron nan so yake ya jaza mana tashin hankali ko me?"
Kallonta Mama tayi ta girgiza kai.

"Matsi da takura yaro bai fiye haifar da
a mai ido ba.

Taj ya yi masa biyayya an sami abin da ake so.

Mene ne aibu don ya
an waiwayi burinsa?

Don fa mun haife su ba yana nufin dole su rayu kwatankwacin tamu rayuwar ko ra'ayi ba."
"Kayya dai Mama.

Rayuwar yara sai da nuna hanya daga iyaye."
"Nima ban musa ba.

Amma babu inda addini ya bawa iyaye damar tauye
ansu akan abin da bai sa
awa addinin ba.

Baki ji malamai suna fa
in ko sakin aure indai ba bisa adalci ba, iyaye basu da hurumin tilasta shi ba?

Girkin nan kuma maza nawa ke yi?

Mene ne aibu a ciki tunda ba daudu yake ba?"
Inna dai duk a tsorace take ta ce "tunda mahaifinsa ba ya so sai ya ha
ura ko don neman albarka."
Mama gani tayi cigaba da nunawa Inna illar takura tayi yawa ga
a mai biyayya bata da amfani ba sai taga Innar ta kasa fahimta.

Idan ta matsa kada abin ya yi kama da tana son sanya shi yin bore.

Zaman jiran tsammani su ka yi har bayan Isha.

Sakamakon gasa yau dai da su Taj ya tashi.

Cikin nasara da taimakon Allah su ne su ka yi na
aya.

Yawan makinsu idan an ha
a da na kwanakin baya ya basu damar iya yin na
aya gobe in sun dage.

Banda ihun murnar
an Nigeria da su ke makarantar ba ka jin komai.

Yanzu ya rage teams uku.

Gobe za a fitar da na
aya, biyu da uku.

Da su ka fito za su tafi Wakili ya tare shi da godiya.

"Ban san a ina ka koyi girki wanda yasa talent
inka ya zarce na kowa a nan ba.

Your are truly amazing."
Taj ya yi murmushi "ai ban kai ka ba."
"Magana ta gaskiya ake yi.

Idan muka yi nasara na san albarkacinka na ci.

Saboda haka ina ro
onka don Allah gobe ka dage fiye da kullum.

Samun karatun ya fiye min akan ku
in da za a bawa na biyu ko na uku."
Murmushi Taj ya sake yi da al
awarin in sha Allahu gobe zai yi bakin
arinsa.

Da tallafin gwamnati Wakili ya sami tahowa karatu.

Ya gama degree kamar Taj amma yana tsoron komawa gida yanzu.

A
auye su ke.

Gashi samun aiki yanzu ya ko
ma wa ka sani, wa ya san ka.

Tunda yana aiki a wani gidan abinci a nan yana samun abin turawa mamansa da
anne ba zai so
arewar visa yasa shi komawa gida a sake na
e hannuwa ba.

Murnarsa ta koma ciki da Ahmad ya fa
a masa tare da su Alhaji su ka zo akan hanyarsu ta zuwa hotel
"Yaya don Allah kada ka sanar dashi zancen competition
in nan."
Cije le
e Ahmad ya yi wanda yasa Taj tambayarsa ko ya fa
a hankali a tashe.

"Tare mu ka shiga inda ku ke girkin.

Ya riga ya gan ka."
Bayan karanto duk wata addu'a da ya sani ta neman sau
i, bai sake cewa komai ba har su ka isa hotel
in.

Kai tsaye
akin Alhaji su ka je su ka tarar da Inna da Mama a zaune jigum.

Jikin Alhaji har ya soma tsananta saboda damuwar da ya sanya a ransa.

Wuri ya samu kusa da Mama ya zauna jikinsa a matu
ar sanyaye.

Shiru yana jira a fara yi masa fa
a amma babu wanda ya yi magana.

Cike da fargaba ya rarrafa gaban Alhaji kai a
asa.

"Don Allah..."
Tassss.

Alhaji ya tsinke shi da marin da ya gigita shi.

Inna tsam ta mi
e ta fice daga
akin don ba za ta juri gani ba.

Ko da ta koma
aya
akin fashewa tayi da kukan da bata san na mene ne ba.

Tana tausayin
anta.

Tana kuma son ya sami damar cikar buri sannan kuma tana so ya yiwa mahaifinsa biyayya.

Sake
aga hannu Alhaji ya yi zai kuma marinsa cikin zafin nama Mama ta ri
e hannun da sauri.

"Ka dubi Girman Allah kayi ha
uri."
"Ki sakar min hannu" ya mi
e tsaye da fushin da yafi na farko yana mai fincike hannunsa.

"Haba Alhaji.

Mene ne aibun girki a wurin namiji da har za ka kasa bawa yaron nan damar cikar burinsa."
"Buri?

Buri fa ki ka ce A'i?" Ya nuna
irjinsa "
an cikina ki ke so na bari ya yi daudu?"
A hasale ta bashi amsa saboda har ga Allah tana ganin da gangan kawai ya
i fahimta balle ya sassautawa
"Mece ce ala
ar girki da daudanci?

Maza nawa ka gani da wannan sana'ar kuma ba su lalace ba?

Ka kyautata masa zato mana ka bi shi da addu'a."
"Ni ki ke
agawa murya?"
ar bata ji ba ta ce "Gorin haihuwar namijin za ka sake yi min?"
Ahmad ya fice kiran Inna.

Taj kuma jin yadda rigima take son tasowa tuni ya dawo daga duniyar ra
in marin da aka yi masa.

"Mama bashi ha
uri mu fita." Ya dur
usa a
asa "in sha Allahu nima ba zan sake tada maganar nan ba."
Hannun Mama ya ja su ka ha
u da Inna tana dawowa
akin da jan ido.

Ganin sun fito ita ma ta bi bayansu ita da Ahmad.

Kamar wancan lokacin yanzu ma nasiha game da mahimmancin yiwa iyaye biyayya su ka yi masa.

Ya kuma kar
a hannu bibbiyu da zuciya
aya.
arfe goma da rabi na dare sa
on Wakili ya shigo wayarsa.

Tuni akan fitowa da wuri ya soma yi masa.

A
arshe kuma ya yi rubutu kamar haka.

"...My mum said we should keep reciting this Du'a tonight being friday night and tomorrow when the competition begins.

RABBI INNI LIMA ANZALTA ILAYYA MIN KHAIRIN FAQIR.

I will continue to thank Allah for bringing you my way no matter the outcome.

Working with a pro like you is truly an honour.

Thank you Happy Taj."
Duk iya sata ta bacci daidai da sakan guda Taj bai runtsa ba.

Shaf ya manta ba shi ka
ai bane a gasar har ya yiwa su Inna al
awarin ha
ura.

Gashi daga cikin dokokin gasar duk wanda abokin girkinsa bai zo ba har aka fara da minti goma sha biyar sun zama disqualified.

Anya zai iya samun kwanciyar hankali idan ya zama sanadiyar rugujewar rayuwar wani?

Kafin asuba babu irin tunanin mafitar da bai yi ba.

Yana idar da sallah ya fice daga hostel zuwa hotel
in su Alhaji.

Bai tsaya neman abin hawa ba saboda
arancinsu a wannan lokacin.

Sannan babu wata tazarar azo a gani ma.

Da gudu gudu ya isa yana faman haki.

Kai tsaye
akin Ahmad ya fara zuwa.

Da ba a bu
e ba ya dur
usa a bakin
ofar yana mayar da numfashi.

Zaman kimanin minti shabiyar ya yi sannan Ahmad ya dawo.

"Lafiya me ya fito da kai da asussuba haka?"
"Alhaji yana
akinsa?

Ya tashi?" Taj ya tashi ya ma manta da gajiyar jikinsa.

Yanayinsa na rashin nutsuwa Ahmad ya fara dubawa kafin ya shige masa gaba zuwa
akin Alhajin.

Shi ka
ai ne a
akin don matan nasa sun yi yaji saboda abin da ya faru jiya.

Sanye yake da farar jallabiya yana fitar da dadda
amshin turaren larabawa.

Gemunsa mai sirkin fari-fari da ba
i ya
arawa fuskarsa kwarjini.

Kamanninsa da samarin
an nasa ta sake bayyana.

Gaishe shi Taj ya yi ya fa
i bu
atarsa kai tsaye.

Ahmad na ji ya fita da sauri ya kira su Inna don su dakatar dashi kafin maganar ta lalace.

Sun shigo daidai lokacin da Taj yake cewa,
"Ba don kaina nake son zuwa ba.

Nayi maka al
awarin ko na nawa mu ka yi ba zan kar
i komai daga gare su ba.
Chapter 8 · 0% Book details