← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 97

Sashe 29

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai gashi a hawan hawa maganar bullying
inta da haura katanga tana bin samari yawo ta dawo.

Maganar ayi
arya ko kwaskwarima ma ba za ta yiwu ba.

Dole su ka fa
i gaskiya da ro
on rufin asiri.

"Maganar nan ba za ta ta
a fita daga bakina ba in sha Allahu.

Amma fa aure babu shi Fisabilillahi"
Baba Maje ya kalli
ar uwarsa, sai dai bai ji haushinta ba sosai.

Ko shi ne zai iya yin haka.

Washegari ya mayar musu da ku
in aurensu.

Kayan kuma su ka ce a barsu.

A ranar babu wanda ya runtsa a gidan.

Ummi kusan hauka tayi musu tuburan.

Kuka da magiya harda barazanar tana son auren.

"Kowa ya sayi rariya ya san za ta zubda ruwa.

Ke ki ka ha
awa kanki wannan ramin.

In kina da hankali sai ki canja tsarin rayuwarki don gujewa maimaici."
Tana gunjin kuka ta ce "yanzu Baba akan
an daudu da
arsa ka gwammace rayuwata ta zama haka?

Baka barni nayi jarabawa ba sannan auren ma ka kasa hana a fasa shi?"
an daudun ne kuma yake ta fafutukar ganin kin koma makaranta ba." Ya ce da fa
a "amma da yake kin da
e kina ta
a mutumcin mutane Allah Yana yi miki talala yanzu ai kin ga ishara.

Duk
arinsa abu ya
i ci ya
i cinyewa.

Ni kuma da hannuna ba zan sake kai ki wata makarantar ba."
Gidan da su ka barta basu tsira ba.

A hankali ta tsiri fita yawo.

Idan ta dawo ayi fa
an, dukan da nasihar duk a bayan kunnuwanta.

Shafawa idanunta toka kawai tayi tana abin da ranta yake so.

Cikin watanni ka
an ta
ashe fata ta koma fara tas.

Ga magungunan da take sha na supplement masu
ara wasu sassan jiki.

Halittarta duk ta sauya ta koma wata daban.

Duk inda ta ratsa maza ke bibiyarta suna kashe mata ku
i.

Wayo da dabara irin nata yasa ta
i yarda ta bada kanta.

Amma fa tana bari su fanshi wahalarsu ta hanyoyi daban daban.

Hukuncin fa
a da duka ya
are.

Sai nasiha da addua tsakaninta da iyayenta.

Halin da ta shiga yana ci wa Abba da Yaya tuwo a
warya.

Gani su ke kamar sanadiyarsu rayuwar
ar aminansu ta gur
ace.

Yayinda su Baba Maje kuma su ke ganin dubunta ce ta cika.

Halayen da take
oyewa su ka bayyana.

Ba don abin da ta yiwa Hamdi ba da haka za ta yi ta ha'intarsu
ila har gidan miji tana rayuwa biyu ba a sani ba.

Ummi ta sake
aura
ammarar watsa rayuwar Hamdi a duk lokacin da nata auren ya tashi.

Kuma tsakin da tayi ba komai ya janyo ba sai takaicin lokacin ramuwarta da bai yi ba.

Kimanin sati uku kafin bikin Sajida aka gama komai da ya dace a HAPPY TAJ.

An kashe ku
i domin
awata wajen yadda zai janyo mutane.

Taj da Abba da kansu su ka dinga yiwa mutane gwaji idan sun zo neman aiki.

Banda yaran Abba, sai da su ka
ara mutane masu ayyuka daban daban a kitchen
insu.

Girki, wanke wanke, serving abinci, waiters, cashiers da masu yin fruit juice, mocktails da icecream.

Gaba
aya kitchen
in maza ne.

Sannan ya nemi inda za su dinga sayen kayan abinci.

Komai ya tafi cikin tsari.
annensa Bishir da Abba su ya dam
awa ragamar tabbatar da kayan bu
atar kitchen ba za su yanke ba.

Sun daidaita da masu kayan masarufi na kasuwa akan wannan.

Spices kuma na recipe
insh za su dinga ha
awa saboda haka raw
in kawai su ka nemi mai kawowa.

Dankali da kayan miya kuma fresh masu kyau da tsafta daga wajen
awar wata sister
insu Rumanatu mazauniyar Jos (08065530483) za su dinga saya.

Ya zamana dai babu inda su ka bari haka nan.

Masu naman tsire ko gashi su ma interview da gwaji aka yi musu.

Iyawa ka
ai bata da garanti sai an duba tsaftar mutum da ingancin kayansa.

Haka kuma aka yi a
angaren kayan fulawa.

Saboda kawai Taj yana son
aukar Hamdi sai ya ce bakery
insu mata za a saka.

Application babu kama hannun yaro.

Da
yar su ka za
a don babu laifi a Kano akwai masu sarrafa fulawa daban daban da kayansu suke da inganci.

Wata
anwarsa da ta dinga zuzuta masa
awarta Zahra wadda aka fi sani da Donutfairy (08065156303), dole yace a nemota.

Ya
ana doughnut, banana bread da youghurt
inta.

A take ya nemi signing contract da ita tunda matar aure ce.

Aka
ayyade adadin abin da za ta dinga kawowa kullum da farashinta.
angaren Kamal ma boutique ya tashi sai wanda ya gani.

Garden da wurin wasan yara duka an gama zuba ma'aikata.

Ranar Juma'a aka yi sauka domin kore kowanne shai
anci da neman albarka daga Allah.

Sai kuma aka sanya sati mai zuwa a matsayin ranar bu
e restaurant
in.

Anyi ta sanya talla ta gidajen ya
a labarai da shafukan sada zumunta.

Akwai discount ga mutanen da za su zo a wannan rana.

Ga kyaututtuka na yara domin za su yi gasa da wasanni.

Garin Kano ya
auka.

Ko ina ka zaga ana jiran ranar bu
e Happy Taj.

Gidan Alh.

Hayatu ya hargitse da shiryawa wannan rana.

In ka duna status da stories
a da jikokin gidan ds su ka tasa, gaba
ayansu abin da su ke
orawa kenan.

Sai kuma hoton Taj sanye da wasu fararen kaya na girki ya ri
e irin kaskon nan na zamani mai
an zurfi da dogon mari
i a hannu
aya, sai kuma cokalin juyawa a
aya hannun.

Har
e hannuwansa ya yi dasu irin yanayin tsayuwar Black Panther idan sun yi alamar Wakanda Forever.

Yayi matu
ar kyau da kwarjini a hoton.
aryar mutum ya gan shi ya danganta shi da mace.

Murmushin fuskarsa yafi komai tafiya da hankalin mai kallo.

Yadda ake ta shiri da farinciki a gidan Alh.

Hayatu, haka ma su Sajida su ke ta murnar wannan
aguwar daraja da mahaifinsu zai samu idan ya fara aiki a Happy Taj.

Har anko Abba ya yiwa
ansa.

Yaya kuwa nata kayan sun fi nasu tsada ma.

Kowa ya yi murna banda Hajiya Hamdi.

Gani take ba a rabu da Bukar bane an haifi Habu.

Abbanta zai baro local
an daudu su
ar Ficika, ya koma hannun international
an daudu wai shi Taj.

Ita dai da tana da iko da ta hana shi wallahi.

Har mamakin yadda kowa na gidan yake
aunar Taj
innan take yi.

Komai nisan dare gari zai waye.

Bayan shafe shekara guda da
an watanni, gobe ne ranar da za a bu
e Happy Taj.

Tunda aka saka rana Hajiya, Mama, Umma da Inna duk kawaicinta su ke ro
on Alhaji da ya yi musu izinin zuwa.

Amsar da ya basu ita ce ba zai hana kowa fita ba amma idan sun tafi kada su dawo.

Mama da Inna har kuka su ka yi.

Ya ce ai bai hana su ba.

Kowacce tana da damar zuwa amma tabbas bai yarda su dawo gidansa.

Hajiya ta kai
ararsa wajen Yaya Babba sai dai dattijon ya ce ba zai
ara yiwa rayuwar
anin nass katsalandan ba.

Har yau yana ganin laifinsa ne korar Taj da Alhaji ya yi.

Suna ji suna gani
an uwansu da na mijinsu da
ansu duk zasu amma ya yi musu shamaki.

Walwala da farinciki sai su ka yiwa gidan ka
an.

Taj bai fasa sanar da Alhaji duk abubuwansa ba kamar yadda Amma ta koya masa.

Saboda haka duk wani abu da ya danganci restaurant
innan tamkar dashi ake yi.

Har hotuna da bidiyo yake tura masa.

Bidiyon
arshe da aka yi kamar film na minti
aya da rabi shi yafi komai
ayatarwa.

An bi ko ina a wurin daga gate har
urya.

Ga ma'aikata da shi kan shi CEO Taj cikin farinciki suna ta aiki a wajen.

Ya kwanta tun wajen tara na dare sai ya kasa bacci.

Kewar
an nasa tayi masa wani irin kamu.

Ya yi kusan awa biyu yana juyi a kwance
arshe ya tashi ya
auki mu
ulli ya fice.

Kowa ya yi mamakin fitarsa a wannan lokacin.

Kamal zai bi shi Hajiya ta hana.

"Wallahi kewar Taj yake.

Ku rabu dashi.

Bashi da aiki sai kallon waya.

Rannan da kunnena naji muryar Taj a wannan bidiyon da yara ke yawan kunnawa.

Tunda girman kai ya hana shi dawo dashi gida sai ya yi ta wahala shi
aya."
"Hajiyarmu yau da kanki?" Abba ya fa
i da mamaki.

Don ita bata da zafi kamar sauran matan.

"Fita idona ni."
Ta koma
akinta ta kwanta.

Sauran matan ma duk su ka watse.

Inna ce da ta shiga
aki ta dinga addu'ar Allah Ya daidaita lamura tsakanin uba da
To dai Alhaji bai zame ko ina ba sai Happy Taj.

Shi da ya jima bai yi tu
i ba ko a jikinsa yau.

Ga dare amma haka ya fito ya tsaya a bakin gate
in.

Ya kalli ginin da wani irin pride yana jinjina kai.

Tabbas yana cikin farinciki.

Taj bai lalace yadda ya zata ba.

Kuma a yau ya
auki sama da mutum ashirin aiki da ku
in halalinsa.

"Allah Ya yi maka albarka" ya furta a zuciyarsa.

Ya kai hannu ya dafa gate
in.

Jiniya har ta fara wiii, wiii sau biyu sai
if ta
auke.

Alh.

Hayatu ya sake dafa gate
in a karo na biyu yaji shiru.

Addu'a sosai ya karanta ya tofa a jiki sannan ya koma mota ya tafi.

Taj dake ciki yana
arasa wasu cike ciken takardu ya share
walla bayan tafiyar Alhajin.

A gaban kwamfuta yake aikin inda take nuna masa ko ina da taimakon cctv.

Yana ganin zuwan Alhajin ya ajiye aikin gabansa.

Zuciyarsa ta shiga wani irin bugu mai tsanani.

Ya tashi zai fita sai kuma ya fasa.

Yana gudun kada zuwan nasa ya janyo wata matsalar tsakaninsu.

Shi ya kashe jiniyar alarm
in tsaro da Alhaji ya ta
a gate
in.

Yana ganin ya tafi ya fito ya
ora hannunsa a inda
iyasinsa ya nuna mas Alhajin ya saka nashi ya sumbata.

Wannan abu ya sanya shi farkawa da wani irin farinciki, jinda
i da annashuwa washegari.
Chapter 29 · 0% Book details