Sashe 89
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba kuma kansa yake jiyewa tsoro ba.
Idan ta tabbata yana da corona shikenan Hamdi ma ta samu.
Daga tarewa ya ha
ata da ciwo.
"Gobe zan je in sha Allah.
Thank you and sorry."
Sai da safe suka yiwa juna.
Kamal ya ce yana jiran jin sakamakon idan ya dawo daga asibitin.
Da ya koma
akin a dun
ule waje guda ya sami Hamdi.
Ta dawo tsakiyar gadon tana baccinta hankali kwance.
Sama ya kalla ya sake yin addu'ar da ya wuni yana yi.
Allah Yasa ba covid bace.
Idan kuma ita ce yana fatan Hamdi bata samu ba.
Sai dai abin da kamar wuya.
Yadda su ke manne da juna ana amarci ai taimakon Allah ne kawai zai hanata kamuwa.
Kwanciya yayi a can gefe.
Ko minti biyu bai yi ba yaji Hamdi a jikinsa ta
ora rabin kanta a
irjinsa.
Wani
an murmushi yayi ya sake shige mata har yayi bacci.
Yawan kallon wayar da Kamal yake yi ne yasa Alhaji tambayarsa kira ko sa
on wa yake jira.
Shi kuwa ya fa
a masa yadda suka yi da Taj a waya.
"Result
in nake dubawa ko ya turo."
Shiru Alhaji yayi na wani lokaci yana tunani kafin daga bisani yace idan ya fa
a masa yana son ji shi ma.
Zuwa la'asar kuwa bayan Taj ya turo ya fa
awa Alhajin cewa ba corona bace.
"To Alhamdulillah.
Ince dai bai hanaka fa
awa kowa ba?
Zan kira shi nayi masa ya jiki."
Da jinda
i Kamal ya ce Taj bai hana ba.
Alhaji bai tashi kiran Taj ba sai bayan sun koma masaukinsu ya shiga
akinsa.
Bayanin yadda yake ji ya bu
aci ya yi masa.
"An baka magani?"
"Eh Alhaji.
Sun ce str
ess ne kawai"
"To Allah Ya
ara lafiya.
Ciwon da ya shafi harshe da hanci a wajenka ba abin
auka da wasa bane duba da irin sana'arka.
Ka mayar da hankali wajen shan magani."
Taj ya yi godiya yana cike da murnar wannan kulawa ta Alhaji.
Wando ne tight ruwan zuma a jikin Hamdi.
Jikinsa yana da wani irin laushi ga rashin nauyi.
Ta
ora shirt
in Taj ba
a mai ma
allai a gaba da dogon hannu.
Ma
allan gaban guda hu
u ne ka
ai a
alle ta bar na farkon.
Hannuwan kuwa tsayawa tayi na
e su har dantsen hannu.
Ga gashinta da bata taje ba ta tattara tayi packing bai shige sosai ba.
Fuskarta ko
igon kwalliya babu.
Sai
amshi kamar a
auketa a gudu don da
insa.
Duka wannan saurin shirin saboda sun gama sati yau za ta fara shiga kitchen ne.
Ta kwana tana tsara me za ta dafa saboda ba
in da zasu yi daga gidansu Taj.
Shi kuma kawai yana tashi ya ce ta fa
a masa me take son dafawa.
"Ki kwanta ki huta in dafa."
"Ka dafa?" Ta juya tana kallonsa "ni ce fa amaryar."
"Ni kuma angon amarya ba."
"Girkin nawa ne baka son ci ko baka yarda dashi ba?"
"Taimako ne fa kawai.
Besides na gaji da zaman nan.
I miss my kitchen."
Wata uwar harara ya samu wadda ta sanya shi tuntsirewa da dariya.
"Me kuma nayi?
To ki bar min aikin duka idan rabawa ne ba kya so mu yi."
"Yanzu don Allah baka san kowacce amarya jiran wannan ranar take yi ba?
Ranar da za ta fara yiwa mijinta girki.
Sai kawai kace in bar maka kayi?"
"Nayi zaton murna za ki yi fa.
Ki ce yau ga ranar auren Taj" ya
age gira.
"Ni kuma to da me zan burgeka?
Girki a wajen mace ni dai a wajena abin alfahari ne." Hamdi ta ce idanunta a kan shi.
Hannunta ya kama su ka shiga kitchen
"Ke ce sarauniya a nan.
Ni kuma bafade mai neman suna a wajen uwar
akinsa."
Murmushi Hamdi tayi.
Ta bu
e store Taj yana kallonta shi ma yana murmushi.
Juyawa tayi ta kalle shi "kada in yi shinkafa da miya ko?
Its too common."
"Dafa shinkafar ki bar min miyar.
Sai in yi chicken curry maimakon stew da potato salad."
Abin da take ta gudu da alama dai shi zai faru a gidan nan nasu.
Girke girken
walisar da ta koyo a wajen Abbanta
arshenta duk ba za su burge shi ba.
"Na fasa ma.
Kullum shinkafa ake ci.
Naga akwai macaroni shape daban daban..."
Don tsokana kawai Taj ya ce "ni yanzu ba abin in ce miki pasta ake cewa ba ki ji haushi.
Macaroni is just a type of pasta."
Hamdi ta sha kunu shi kuwa ya
oye dariyarsa.
"Ka gama fa
a ai, wato ko fashewa zan yi babu ruwanka?"
ansa ya
ame gami da alamar yiwa bakinsa zip.
Ita kuma da yake tana son yin shawara dashi don kada tayi gaban kanta sai ta sake yi masa tambaya.
"In dafa ita pasta
in?"
Allah Ya sani ya ma manta, bai san lokacin da ya ce "Ki zauna in yi musu creamy chicken pasta kawai."
"Na fasa."
Rarrashinta ya kama yi "dafa abin ki, ba zan saka miki hannu ba."
i wayon.
Ban ma iya ba."
Fushin nata da ture turen baki dariya su ke bashi.
Ya dai bata ha
uri ya ce kuma ba zai kuma magana ba.
"Tuwon shinkafa ma zan yi." Ta fa
i da murna don tana tunanin baya cikin abin da ya
ware.
Store
in ta shiga da wu
arta a hannu za ta bu
e buhun shinkafar tuwo.
Shiru Taj bai ce komai ba har ta soma farke buhun sai ta
aga kai ta kalle shi.
"Don Allah baka iya tuwo ba ai ko?"
"Uhmm" ya fa
i yana rufe baki.
Ga mamakinsa kawai sai Hamdi ta ajiye wu
ar a kan buhun ta fito ta zauna akan wata kujerar kitchen a gefen sink mai
an tsayi ta kama kukan shagwa
"Ban iya tuwo ba.
Don Allah ki yi shiru.
Da gaske ban iya ba." Taj ya ce a rikice.
Da dai ta san ta kunna shi da kukan sai ta
i dainawa.
Yana lalla
ata tana mita.
"To ni da me zan burgeka?
Me yasa ka iya komai?
Mene ne baka iya ba?"
"Ban iya
an wake ba" ya fa
i da sauri don ta daina kukan.
"Ahaaa...ashe ka iya tuwon" tayi maganar tana jinjina kai.
Sai lokacin ya fahimci me tayi.
Dole ace mata daban suke.
aramar yarinya tayi masa wayo.
"Ai ba sosai na iya ba.
aki ma zan tafi har ki gama." Ya saketa zai fita.
Hannunsa ta kamo ya tsaya suna kallon juna.
"Allah so nake na dafa maka abin da baka iya ba.
Wanda in kaci za ka yaba min da zuciya
aya."
"Come on Love, ko me ki ka dafa kin san zan yaba." Ya rungumeta yana shafa mata kai.
"Honest review nake so.
Ka yaba har zuciyarka ba don naji da
i ba kawai."
"To shikenan.
Maganar gaskiya na iya tuwo amma ban fiye yi ba."
"Da gaske don Allah."
"Da gaske."
Da murnarta ta nuna masa
ofa "To ka tafi falo ko
aki ka huta."
"Ranki ya da
e duba fridge
inki dai ki tabbatar babu abin da ki ke bu
ata."
Da wani rangaji duk na jinda
in cewa bai iya tuwo ba sosai ta tafi ta bu
e freezer.
Nama kala-kala akwai.
Ga kayan miya da aka wanke aka
aura a ledoji.
aurayewa kawai zata yi tayi blending.
"To idan babu takura don Allah ina da sa
o."
"Yes Ma.
Me kike so?" Ya tashi yana sauraronta.
Ganyen ugu da alayyahu ta bu
ata daidai yadda take jin zai isheta yiwa mutum biyar da za su zo da kuma su na gidan abinci.
Bayan fitar Taj a bincikenta na store taga kwali na kayan annurfoods.
Ta bu
e ta
auko garin tsaftatacciyar ni
iyar farar shinkafa.
Ta fito ta
ora ruwan tuwo sannan a wata tukunyar ta
ora nama.
A ruwan tafasar bayan ta saka maggi da gishiri, sai ta sanya paste
in citta da tafarnuwa.
Ta kawo mixed spices, da garin lawashi duka na Mrs Ghalee TK ta zuba.
Ya kusa dahuwa ta zuba yankakkiyar ganda
anana da aka zuzzuba a zip lock aka ajiye mata.
Sannan ta kawo albasa ta yanka da girma ta zuba.
A gefe kuma ta tafasa kifi sama-sama a wata tukunyar ta ciccire
ayar ba tare da ta fasa tsokar sosai ba.
Tana yi tana azkar cikin kwanciyar hankali.
Tana tu
in tuwo Taj ya dawo.
Tayi masa sannu da zuwa ya sami wuri ya zauna.
"Kada ki koreni please."
"To kada ka ta
a komai."
"No problem."
"Kuma kada kayi magana"
Alamar yiwa baki zip yayi.
Ya zauna yana kallon yadda take komai cikin
warewa da kazar kazar.
Duk motsinta burge shi kawai yake yi.
Ta dami kanta akan iya girkinsa da tsoron kada ta gaza ta wannan fannin a idonsa.
Bata san shi kuma cikar buri yake gani ba a tare da ita.
Samun matar da ko bata iya girki ba za ta
arta tayi masa a matsayinsa na mijinta ba
wararren mai sana'ar girki ba.
Shi ma yaji shi isasshen namiji a cikin gidansa.
A flask mai kyau ta jera tuwon da ta
ulle a farar leda.
Taj ya
aga hannu tamkar a aji.
Hamdi ta yi murmushi.
Dama ta san ba shirun zai yi ba.
"Ina jin ka."
"Tuwon mene ne wannan don Allah?"
Ta fa
a masa.
Yace bai san ana yi ba.
Sai ya kuma wata tambayar.
Yana so ta fa
a masa miyar me za ta yi.
"Miyar ganye."
Bai
ara magana ba sai da yaga ta gama yanka ganyen daban daban ta wankesu da kyau sannan kowanne ta
ora a tukunya daban da ruwa ka
an.
Za ta kunna wutar taga alamun zai yi magana sai ta dawo gabansa ta tsaya ta du
ar da kanta.
Yayi zaton magana za ta yi.
Sai ta shammace shi tayi kissing
insa.
"Na rufe maka bakin nan.
Don Allah kayi shiru.
I want to surprise you."
"Surprise ya wuce wannan?" Ya ta
a bakinsa "ai kawai ki kashe wutar ki zo in baki tukwici."
Guje guje su ka gama har falo tana zille masa.
Da ta gaji ta jingina da bango ta dafe
irji tana mayar da numfashi.