Sashe 7
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dattijon sai ya amsa da turanci yana yiwa Taj kallon in kuma ka musa babu ruwana.
Nunawa ya yi ciki za su shigo da shi sannan ba laifi ya yi masa ba.
uttt ya ha
iyi yawu sannan kamar mai taka iska ya bi su ciki.
ofar na rufewa gabansa ya sake fa
uwa.
Sai dai duk wannan tsoron ya kau lokaci guda da ya
arewa kitchen
in kallo na kurkusa.
Aiki kowa yake yi da sauri-sauri ga magana ana yi wadda ya fahimci karanto odar masu jiran abince ce ko bada umarni.
A gefe guda kana iya ganin wasu suna ta jere plates
in da aka gama ha
awa a wani abin turawa za a fita da shi.
Ga masu girki sun du
ufa suna yi.
Wuta da mai da cokula sai chuu...chauuu su ke.
Ganinsa ya
are akan masu yanke yanke kamar inji.
Wasu su na yanka albasa, caras, da ma nau'ikan kayan lambun da bai ta
a gani ba.
Wani ha
en murmushi ya saki sai ga
aton mutumin ya dawo da tray sha
are da kwanukan abinci.
"Eat."
Mutumin tsoro yake bashi amma duk da haka ya fa
a masa gaskiya "Am not hungry."
"Taste our food and we talk, okay?"
Juyawa ya yi yaga dattijon farko ne ya yi magana.
Musu ma wuri yake samu.
Kar
ar tray
in ya yi babu shiri ya zauna a inda aka nuna masa.
amshin abincin ya tafi da tunaninsa.
Shinkafa ce da kaza.
Ga kuma wani ha
in albasa, cucumber da tumatir da wani ganye mai tsami tsami da da
i kamar kunne zai fita.
Wani
an kwano mai zurfi a gefe kuma miyar naman sa ne wanda ya dahu ya yi luguf.
Sai wani abu kamar bread ko gurasa mai fa
i.
Abu
aya ya kula shi ne babu cokali.
Ya
aga kai ya tambaya dattijon nan shi kuwa ya ce masa.
"We eat with our hands here."
Taj ya gya
a kai ya mi
e yace zai wanke hannu.
Sink ya nuna masa ya wanko ya dawo.
Yana zama ya yi Bismillah ya fara ci.
Miyar ya
auka zai zuba a shinkafar da wani
angaren nata ya yi jaja-jaja, wani fari-fari, wani kuma yellow.
Mutumin ya nuna masa ai gurasar nan ake ci da miyar.
Shinkafar kuma ya zuba salad ya dinga ha
awa da nama.
Ya tambayi sunan abincin aka ce masa chicken biryani ce da kuma chappati da beef curry (miyar).
Tunda ya saka hannu bai cire ba sai da abincin ya rage
an ka
an.
Yana ture plate kawai yaji mutanen kitchen
in suna ihu harda masu rungume juna.
Ashe duk sun ankara da tsayuwarsa tun farko.
Shi ne ogansu mai wurin ya shigo da shi.
Farincikin fuskarsa a matsayinsa na wanda su ke da ya
inin ranar ya fara cin abincinsu ne yasa su murna.
Sai da kowa ya nutsu aka cigaba da aiki sannan mutumin ya tambaye shi sunansa da dalilinsa na le
ensu.
"Kenan kana son girki" ya tambaye shi da turanci bayan ya yi masa bayani a ta
aice.
"Sosai."
"Ka ta
a yin makarantar girki ko ka koya daga wani professional?"
"A'a."
"Muna da makarantu a nan inda za ka iya yin degree."
Taj ya yi murmushi da ya hango fuskar Alhaji idan ya je gida da kwalin degree a fannin girke girke.
Sanar dashi ya yi cewa karatu zai fara kuma banu damar canjawa.
"Idan ka tabbata kana da ra'ayi ni zan iya koya maka a nan.
Ka je ka duba tsarin karatunka.
Ranakun da baka da aji ka zo nan kayi aiki."
Baki ya bu
e da tsananin mamaki.
"Aiki?"
"Baka so ne?"
Da sauri ya ce yana so.
Ya dai yi mamakin samu ne kafin ya nema.
aton mutumin nan ya sakar masa fuska ya ce.
"Dukkaninmu a haka yake
aukar mu aiki.
Ra'ayin yi kawai zai gani daga gareka sai ya
auke ka yaronsa.
Wurin nan nasa ne.
Idan ka bada himma tabbas za ka ji da
i.
In kuma yaga baka da
wazo a wata
ayan farko zai sallame ka."
Kamar wasa daga wannan rana Taj ya fara karatu kuma yana zuwa koyon aiki a ROYAL CUISINE.
Abin farinciki shi ne kasancewar dattijon da ake kira Paaji (
an uwa ko yaya) musulmi.
Yawancin ma'aikansa musulmai sun fi yawa ma.
Komai na wurin halal ne.
Sai da ya yi wata guda cur babu abin da ake koya masa a kwana ukun da yake zuwa duk sati sai sanin sunaye da amfanin kayayyakin abinci da kayan
amshi (spices).
Hancinsa ya aikatu don ko abu na kama da
an uwansa idan bai tantance ba maimaici za ayi ta yi.
Wasu abubuwan kuma a ido su na kama amma a zahiri
aya nada amfani
ayan kuma guba ne.
Dole suma sai ya gane bambancinsu don kada a bashi a kasuwa ya cutar da masu sayen abinci.
Bayan nasararsa a wannin fanin kuma aka koma koyon
are tafarnuwa da yankanta
anana.
Kan kace meye wannan hannunsa ya cika da plaster.
Irin wannan yankan na mugun sauri ake so ya iya.
Da
wararre a wurin aka ha
a shi.
Daga nan aka koma albasa.
A haka, a haka ya
ware a yankan kayan lambu da kayan marmari.
Yankan nama ma zaman kansa yake.
Sai da ya koyi ha
a mince meat ko babu na'ura da wu
a kawai da
ar muciya.
Shekara guda ko mai ba a ta
a bari ya soya ba sai da ya zama zakara a fannin
ananan ayyukan da su ne
ashin bayan kowane girki.
Bayan an dawo hutu wanda yaje gida ya yi da kyakkyawan sakamakon
arshen shekara ta farko aka kai shi gaban wuta.
Zo ka ga farincikinsa da na abokan aikin.
Mutane ne
an asalin garin Punjab masoyan duk wani abu na farincikin al'umma.
Su dai ayi nisha
i a zauna lafiya.
Shi yasa Taj ya saje cikinsu.
Happy Taj su ke kiransa tun ranar da ya yi skype da Kamal su ka ji yana kiransa Happy.
Da yake anfi samun
abilarsu mabiya addinin musulunci a Pakistan, shi yasa Paaji duk inda ya sami
an uwansa musulmi yake basu aiki.
Taj da wani Uygur Chinese (wata
abilar musulmai a China) Aynur ka
ai ne ba
A cikin shekara ukun farko Taj ya
ware a girke girke da dama na yankin Asia.
Banda na Indiyawa an koya musu na Larabawa da duk wani yankin Asia da su ka yi fice ta fannin abinci.
Duk kuma wannan bada
ala ko sau
aya Ahmad bai ta
a sani ba har ya gama ya koma gida.
Taj ya ci karensa babu babbaka ya ha
a riba uku a zaman nasa.
Bai manta da
udurinsu na bitar hadda ba shi da Kamal shi yasa ya shiga wata makarantar
arshen mako da ake yi a masallaci.
Kamal ne ka
ai ya san me yake ciki kuma ya bashi goyon baya tare da nanata masa mahimmanci barin abin a matsayin sirri.
A kwana a tashi ba wuya a wajen Allah.
Taj da Kamal sun
are karatunsu a cikin shekara uku da
an watanni.
Kowanne akwai taron convocation da za ayi a makarantarsu.
Kamar yadda aka fara kai Kamal, ranar nasu taron ta zo sati uku kafin na su Taj.
Alhaji sai ya
auki Hajiya da Umma su ka tafi Dubai.
Satinsu biyu a can su ka koma gida tare da Kamal
in.
Bayan kwana hu
u ya juya da Ahmad, Mama da Inna zuwa India.
Gagarumar gasar girki ce Culinary Academy of India ta saka domin samun zakarun da za ta bawa tallafin yin karatun degree na tsahon shekara uku a fannin Catering Technology and Culinary Arts.
Makarantar reshe ce ta Jami'ar da ya kammala wato Osmania University.
Kuma
alibanta ta bu
ewa gasar masu ra'ayin girki wa
anda ba
an asalin
asar ba.
Paaji na samun labari ya saka shi a gaba a gaban kwamfutar restaurant
in nasu ya cike komai online.
Abokan aikinsu su ka yi ta murna domin da fari har ya soma yi musu sallamar komawa gida da zarar an yi convocation.
A kwana biyar za ayi komai a gama.
Taj bai san da tahowar su Alhaji ba kamar yadda Kamal bai san ya shiga gasa ba.
So ya yi ya yi surprising
an uwan nasa.
Wanda kuma da ya fa
a masa zai garga
e shi da tahowar tasu.
Duk wayarsu da gida ana ta
oye masa don an san ba
aramin farinciki zai yi ba idan su ka zo.
Tahowar Ahmad kawai ya sani saboda zai zo registration na masters tunda ya gama bautar
asa.
Sun iso
asar awa guda kafin a shiga gasar a rana ta hu
u wadda ta kasance alhamis.
Zuwa yanzu team
in Taj da aka ha
a da wani banufe
an Nigeria mai suna Wakili su ne su ke jan ragamar mu
ami na biyu.
Wasu wa da
ani
an Indonesia kuma a sahun farko.
Wayarsa Ahmad ya kira ya fa
a masa sunan hotel
in da su ka sauka.
"Yaya ka daure ka
araso Uma Nagar cikin Culinary Academy." Ya ce da farincikin isowar
an uwansa.
Don dai yau
aya yana ganin ba komai bane idan an sani.
A tunaninsa nasararsa ta karatun da Alhaji yake so za ta sa ya bashi damar cika nasa burin.
"Me ake yi?"
"Gasar girki na shiga."
Gefe Ahmad ya matsa hankali a tashe.
"Ashe ba ka da hankali Taj?
Tun yaushe Alhaji ya soke maganar nan?"
Da yanayi na ban tausayi Taj ya ce "Yaya ina so wallahi.
Domin neman amincewarsa na dage sosai a makaranta.
Kana ganin yanzu ba zai sauko ba tunda nayi karatun da yake so?"
"Baka da hankali." Ahmad ya sake fa
i yana jin zufa na karyo masa.
Duk abin da yake yi hankalin Alhaji dake magana da su Inna yana gare shi.
Sauke wayar daga kunnuwansa ke da wuya yaji ya ce masa,
"Me ku ke
oyewa da har za ka tashi ka dawo nan?"
"Babu komai Alhaji.
Ya ce min baya hostel ne."
Rashin gaskiya ya gani
arara a fuskar
an nasa shi yasa ya ce,
"Kai ni inda yake!"
RAYUWA DA GI
Batul Mamman
"Alhaji..."
"Zan sa
a maka."
Ba yadda ya iya.