Sashe 66
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yawanci akan ce asiri birkita tunanin mutum yake yi har ya kasa gane ta
amaimai me yake damunsa.
Halin da take ciki kenan yanzu.
Tana son Taj, sannan kuma tana gudun kasancewa inuwa guda da shi.
A daren jiya ne da tana addu'a ta fara mamakin wannan sabon al'amari da ya tunkaro su.
Ala
arta da Taj ba irin wadda ake shan wahalar farata bace.
Lokaci guda su ka yi clicking kamar hagu da daman mayen
arfe.
Irin wannan rashin sakewar kafin a saba duk basu fuskanta ba.
Lokaci guda su ka karbi juna a sabon matsayin da Allah Ya ajiyesu.
"HAMDIYYA!"
Firgigit ta dawo hayyacinta da jin kiran Yaya da
arfi.
"Tunanin me kike yi haka?"
"Babu komai" ta mi
e tsaye tana neman mayafinta.
"Me ki ke nema?" Yaya ta tambayeta.
"Mayafina."
"Wanda ki ka yafa kuma fa"
Kallon jikinta tayi ta ce "au..."
"Zauna Hamdi.
Magana za mu yi."
Bata kawo komai ba tunda a tunaninta ta
oye yanayinta sosai ta zauna.
Yaya ta tsareta da tambayar me yake damunta kwana biyu.
Ta fara rantse rantse Yaya ta ce bata san zance ba.
"Idan ba wata uwar gareki a waje wadda ta dace da sanin damuwarki ba ina son sanin me ya sanyaki kwana kina sallah da kuka."
Gaban Hamdi fa
uwa ya yi.
Ba za ta iya fa
awa kowa Taj ya mareta ba.
Haka kawai take ganin kamar za su yi rabuwa ta har abada idan aka sani.
"Yaya babu komai."
"Kina ganin saboda lalurata da yanayin Abbanku bamu isa mu share miki hawaye idan kina da damuwa ba ko?"
acin ran uwa abin gudu.
Nan da nan hankalinta ya tashi ta soma bata ha
uri.
"Ki daina fa
in haka.
Wa nake da shi bayan ku?"
Da wata irin murya mai ban tausayi Yaya ta ce "Ba yau ki ka fara ba.
Tun
uruciyarki na san kin tashi da ganin kamar bamu cika iyaye ba."
Kuka sosai Hamdi tayi.
Wannan banzan tunanin tun yaushe ta ajiye shi.
Ummi ta ankarar da ita girman mahaifinta a lokacin da take ganiyar gudun a ala
antasu.
Yaya ce dama tun farko bata ta
a rainawa ba.
Tana son abarta a yadda take.
Wannan furucin da tayi ne dai ya sake karyar mata da zuciya tayi ta kuka tana bata ha
uri.
Bayan wani
an lokaci da Yayan ta ce ta ha
ura shi ne ta fa
a mata rabin gaskiyar zancen.
Akwai mai son Taj, ta dawo da wayar da su ka ta
a yi ta ce ai matar har kiranta tayi ta tsorata ta.
"Wai idan na yarda na tare sai ta illata rayuwata."
Dariya taga Yaya tayi kafin kuma ta ce,
"Shi ne kike kuka?
Kodayake Allah ki ke gayawa.
Ya isar miki akan komai.
Duk da haka cewa Yayi ka tashi In taimakeka.
Kada ki yarda wata mace ta zama silar hawayenki a gidan miji."
"Ko da yafi sonta?" Hamdi ta tambayeta tana kuka.
Da yake Yaya bata saba ganin
ar tata ta nuna rauni irin haka ba sai take ganin son da take yiwa Taj ne kawai bata son abin da zai shiga tsakaninsu.
Kalaman da za su kwantar mata da hankali ta za
o.
A cikin ranta kuma tana
udurta yi mata addu'a da sauran
an uwanta akan kada Allah Ya ha
a mazajensu da matan banza.
"Yafi son nata ya aureki?
Ko kin manta ba tayinki aka yi masa ba?"
"Haka ne."
"Ki cigaba da addu'a sannan ki dage ki
waci kanki a gidan aure.
Mu bamu san boka da malami ba.
Kuma bamu san makirci da sharri ba.
Indai kin tsaya a tarbiyar musulunci ta zaman aure da kuma ri
o da dabarun zaman duniya za ki ga baki da yawan damuwa."
Kai tsaye ta ce "Yaya kin koya mana dabarun zaman duniyar ne?"
Yaya tayi dariya "Hamdi kenan.
Da gaske ki ke son kare martabar aurenki.
Hakan ya yi kyau.
Lusarar mace bata taba burge miji dama." Ta gyara zama "su dabarun zaman duniya yau ce take koya maka.
Sai kuma amfani da dama idan ta zo da kuma zurfafa tunani da hangen nesa.
Sauri ko gaggawa a komai
ata lamura suke.
Saboda haka don wata ta kira ki tana surutu kada ki yarda ya zama dalilin da za ki ce kin gama aure ko kin bar mata miji.
Ki
arta.
Sai idan kin yi naki kin ga mijin
wallon mangwaro ne sannan za ki jefar dashi ki huta."
Ji tayi kamar an sauke mata dutse daga zuciyarta.
Ta fa
a jikin Yaya tana dariya mai ha
e da jin kunya.
Yaya ta rungume abarta tana shi mata albarka.
Da Zee ta le
o domin ta fa
a musu zuwan direban da zai ka su tayi mamakin yadda ta gansu.
"Wallahi nima sai anyi dani."
Ta daka tsalle dama idan shirmenta ya motsa sai addu'a, ta fa
a kansu.
Sai washhh
in Yaya kawai kake ji tana cewa su tashi za su
alla
ashin da bashi da
wari.
Cikin ginin wani kamfanin robobi wanda a halin yanzu shi ne dukiyar ta
amar Alh.
Mukhtar da iyalinsa direban Alhaji ya shiga.
Akwai mota a gabansu ta wasu manyan
an kasuwa guda biyu wanda su ma direba ne ya kawo su.
Su ne su ka yi musu jagora har wurin.
Da su ka firfito da girmamawa su ka zo wajen motar Alh.
Hayatu su ka sske tarbarsa tunda dama a hanya su ka ha
u da farko.
"Alhaji ni fa ka sanya ni a duhu da ka ce mu fa
awa Alh.
Mukhtar lallai ya tafi kamfani yau duk da asabar ce kana son ganinsa.
Allah Yasa lafiya dai." Cewar guda daga cikinsu.
Fuskar Alh.
Hayatu babu fara'a ko
igo ya ce masa "lafiyar kenan.
Yana da kyau mutum ya dinga zaga dukiyarsa ne saboda halin rayuwa."
"Shakka babu uban Kantin Kwari da kewaye."
ayan ya
aga hannu yana jinjina masa
"Ka san na fa
a muku akwai wata ala
a tsakanina da shi."
warai kuwa.
Saboda ka ce kuna da dangantaka.
Lokacin kuma mu duka bamu shirya barin kasuwa mu zauna a nan ba mu ka bashi.
Yanzu gashi cikin ikon Allah ya mallaki kaso ashirin da takwas cikin
ari.
Kasuwa tayi albarka, shi yasa mu ka bari ya zama partner
inmu." Na farkon ya yi bayani a ta
aice.
Alhaji ya gya
a kai yana tuno wasu
an shekaru a baya.
Lokacin Ahmad bai yi aure ba amma idan ka ganshi tamkar mai mata hu
u da
a goma.
Ya fige tamkar kazar mayu.
Kullum yana rama ga zafin nema kai ka ce wani yake ciyarwa.
Matan gidansu su ka shiga damuwa.
Alhaji ya tsananta bincike domin a lokacin Ahmad
in fa
a masa gaskiya yayi.
Ashe karayar arzi
i ce ta sami Alh.
Mukhtar.
Mami ta taso shi a gaba.
Ashana wannan idan suna bu
ata sai ta kira Ahmad.
Ita bata yarda tayi rayuwa daidai da samun mijinta ba a lokacin.
Ta
untatawa yaron iyakar
untata.
Duk wata kadara da Alhaji ya mallaka masa ya sayar ya bata ku
in.
Idan babu yawa tayi ta bala'i da kiran za ta tsine masa.
Ranar da Alhaji ya san gaskiya sai da ya yiwa
ansa hawaye saboda tsabar tausayinsa da yaji.
Gashi kuma ya san cewa ba huruminsa bane raba
a da uwa.
Shi yasa bai ta
a hana Inna mu'amala da Taj ba.
Gidansa kawai ya hana shi shiga.
To dama ya san da maganar bu
e kamfanin robobin.
A wurinsa ma su ka ranci ku
in.
Shi ne ya basu shawarar
auko wanda ya yi boko sosai wato Alh.
Mukhtar aka yi masa MD.
Yana fara samu Mami ta sakarwa Ahmad mara.
Babu wanda ya san maganar nan har yau.
"Ku kaini ofishinsa.
Ina son magana dashi."
Da rawar jiki su ka yi gaba.
Har yanzu akwai wajen kaso talatin da biyar na ku
in da ya ranta musu da basu gama biya ba.
Hankalinsu in ya yi dubu to a tashe yake.
Sun isa ofishin MD inda Alh.
Mukhtar na ganinsu shi ma ya tashi da rawar jikin ganin iyayen gidansa.
Aka gaisa su ka zauna.
Ya mi
owa Alh.
Hayatu hannu yaga babu fuska ko alamar zai kar
a.
Ba shiri ya ja da baya.
"Wurinka Alhaji ya zo.
Ka gane shi ko?"
"A'a" Alh.
Mukhtar ya fa
i da gaskiyarsa "sai dai fuskar kamar na san mai irinta."
Muryar nan ta Alhaji a dake ta fito ya ce "
ana Ahmad Hayatu Sule Maitakalmi ko?"
Idanu Alh.
Mukhtar ya zaro "Alh.
Hayatu?
Kai ne?
Ikon Allah."
aya daga cikin Alhazan da su ka zo tare Alhaji ya cewa ya yi bayanin matsayinsa a garesu.
Tiryan tiryan kuwa ya yi duk da sun cika da mamaki.
Bayan ya gama kana ganin Alh.
Mukhtar ka san ya gama rikicewa don gumin da yake ko ruwan sama albarka.
Alhaji ya ce wa
ancan biyun su
an basu wuri.
Su na fita ya soma fa
"A lokacin matarka ta so sabauta rayuwar
ana.
Shi yasa na ajiyeka a nan domin in kare Ahmad.
To yau kuma an wayi gari taje tayi abin da ta saba tana neman shiga tsakanin wani
an nawa da matarsa." Ya yi maganar cikin
aga murya.
"Alhaji ban sani ba wallahi..."
"Ta yaya za ayi ka sani bayan kaima juyaka take yi?"
"Kada kasa su koreni.
Ina da
a wallahi." Ya ce hankalinsa na neman gushewa.
"Ka ce ni Hayatu na ce ta karya asirin.
Ita ko wani nata sun yi ka
an su tarwatsa rayuwar zuri'ata.
Taj ba
anta bane.
Idan na
yaleta akan Ahmad saboda ha
in uwa ne.
Amma muddin ta sake shiga rayuwar wani nawa wallahi sai ta
ani ku
arta.
Ni da kake gani kaza ne akan
ana.
Ina iya taka abuna idan sun min ba daidai ba domin su gyara.
Amma idan wani ya kamanta zai sha tsatstsaga har sai anga jini.
Ina fata ka fahimceni."
Jikin Alh.
Mukhtar babu inda baya rawa.
Bai taba ganin mutum mai ban tsoro da kwarjini kamar Alh.
Hayatu ba.
"Na gane.
Don Allah ka yi ha
uri."
Alh.
Hayatu ya tashi "ina son ganin canji a tattare da Taj kafin sati mai zuwa.