Sashe 75
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ban soke batun zuwan nasu kafin na fita ba?"
"Yaya..."
"Ina raga miki ne kawai saboda ke mace ce, ba don haka ba da tuni na sauke miki abin da yake damun
walwarki.
Shashasha wadda bata san ciwon kanta ba."
Rasa da me za ta ji tayi.
Da
acin ran Ahmad wanda bata saba gani ba, ko kuwa da ganin da Innar Taj tayi mata dumu-dumu a wajen dinner akan abin da take shirin yi?
Ha
uri ta bu
e baki za ta bashi ya
aga hannu ya dakatar da ita.
"Ku ha
u ke da su ku kwana a
akin da ki ke.
Gobe da safe..." ya ciro dubu goma daga aljihunsa ya ajiye akan centre table yana kallon su Anti Zabba'u "ku
auki wannan ku yi ku
in mota kuma a gyara min gida kafin a fita." Ita kuma Salwa ya ce "ke kuma zan kira babanki ya turo mai
aukarki ki koma gida.
Kuma wallahi kin ji na rantse idan ki ka fita daga gidan nan kafin lokacin tafiyarki sai na baki mamaki."
Yana gama magana ya shige
akin Salwan ya
auko Mami kamar jinjira don duk ta zuge.
Kai tsaye
akin Zahra ya wuce da ita kowa yana ganin hawaye sha
e sha
e da su ka ji
a fuskarta.
Duk abin da aka yi tana ji.
Tafi kowa sanin dole
anwarta ta zo da wata manufa.
Takaicinta da ko magana bata iyawa sosai yanzu sai dalalar yawu.
Da ko zama a gidan Zabba'u bata isa tayi ba.
Sai kuma murnar Ahmad ya nunawa duniya ya haifu.
Wannan sau
in kan nasa da take ganin za a iya cutarsa yasa
afa ya ture.
Ya nuna mata shi
in jinin Alh.
Hayatu ne babu
arya.
Sai da ya kwantar da ita sannan ya ce da Anti Zahra ta
auko duk abin bu
atarta da na yaran su koma
akinsa.
"Idan tana bu
atar wani abu fa?"
"Zan dinga le
awa."
Bai amince ta kwana ba don ya sani akwai cin zali ma idan yace sai ta kula da Mamin da ta
ora mata karan tsana tun kafin aurensu.
Mummunar sha
a Salwa taji a wuyanta.
Gashi bata san ko wace ce ba domin ta bada baya tana shirin cire kaya.
"Sakar min wuya" ta ce da ri
on ya yi
arfi ta tabbatar ba na wasa bane.
"Mu za ki yiwa shigo-shigo ba zurfi ki sa a ci mana mutumci?"
Da mamakin muryar ta ce "Anti ni za ki sha
ewa wuya?"
"Haifarki nayi da ba zan sha
e ki ba?"
Da zafin nama Salwa ta juyo ta doke hannun nata.
Ganin ta bu
e baki tana shirin yi mata magana yasa ta ce "tunda baki haife ni ba nima ba zan kasa doke miki hannu ba."
"Wato na kula shiri ku ka yi da Ahmet ki ka taso mu don ku wula
anta mu." Cewar Habitti tana hura hanci.
Ba su san ran Salwa yafi nasu
aci ba saboda disappointments
in da ta kwasa.
Shi yasa bata ji nauyin ramawa ba.
"Kwa
ayi dai ya kawo ku tunda uwarku na kira ba ku ba..."
Kiffff, taji saukar marin da yafi kama da gwa
e baki don sai da la
anta su ka amsa.
A take kuma idanunta su ka ka
a da
wallar azaba.
A makance ta kai hannu domin ramawa akan Hansatu da tayi marin sai hannun ya sauka a kuncin Anti Zabba'u.
Ita kanta Salwa sai da gabanta ya fa
i da taga wa ta mara, sai dai kafin ta gama sanin me za ta yi
an gwaggon tasu su ka yi mata rubdugu.
Kowa na kai hannu aka lillisa mata jiki.
Ihun ma da za ta yi don Ahmad yaji ya kawo mata
auki an toshe bakin.
Sai da su ka tabbatar tayi laushi su ka barta da ta daina
arin kare kanta.
Abinka da wa
anda su ka saba da damben gidan haya.
Kukan da take fitarwa a hankali ga jini yana ta zuba daga hancinta ne ya sanya Anti Zabba'u cewa "Yanzu idan Ahmad ya ganta ya zamu yi?"
"Ba ma zai ganta ba.
Kafin su tashi zamu kama gabanmu.
Banda dare ai da babu abin da zai sa mu kwana" Habitti ta fa
i tana sake dungure mata kai.
Shiru motar ba ka jin komai sai hawa da saukar numfashin Hamdi dake baccin gajiya.
Musu su ke da Taj yana tsokanarta da cewa yau shi ya haskata tana cewa ita ta haska shi.
Can sai ji ya yi ta koma uhm da uhm-uhm idan yayi magana.
Yana juyawa yaga
aurinta ya karkace saboda yadda ta kwantar da kai a jikin kujera.
Mamaki da haushin ta rusa masa plans
insa su ka kama shi.
"Lallai ma yarinyar nan.
Bacci ma kike yi a irin wannan lokacin?"
Kafa
arta ya girgiza a hankali ta
an bu
e ido ta kuma rufewa.
"Ko ki tashi ko in wuce gidanmu dake" ya fa
i yana karantar fuskarta.
Ko gezau bata yi ba wanda yasa shi tunanin tabbas bacci take yi.
Don da ido biyu take ba za ta yi shiru ba.
wafa ya yi ya ka
a kai.
"Allah Ya kaimu gobe nima sai na rama.
Idan an kawo ki a kwance ina bacci za a ganni akan gadon amarya."
Nauyin baccin da ya rufeta bai hanata jin abin da ya ce ba.
Murmushi tayi a
oye ta gyara kwanciyarta.
Baccin kwanakin nan da bata samu ne ya yi mata kamun kazar kuku.
Taj cigaba ya yi da tu
in yana yi yana kallonta.
A baccin ma tayi masa kyau.
Sai da ya kusa shiga unguwarsu ciwon kan da ya soma ji bayan Salwa ta ta
a shi ya dawo masa da
arfi.
Abu kamar wasa sai gashi yana gumi.
Da
yar ya iya
arasawa ya tsayar da motar amma bai kashe ba.
Sai da ciwon ya lafa ya fita ya zagaya gefenta ya bu
e sannan ya ran
wafa yana kallonta sosai.
amshin turarensa da numfashin da yake yi daf da ita ne yasa tsigar jikinta tashi tun kafin ta bu
e ido.
Yun
urawar da za ta yi yayi daidai da sake matsowar Taj.
Kawunansu su ka ha
u da
arfi.
"Ya Salam" Taj ya dafa kansa da hannu
aya, ya kuma
ora
ayan a goshinta inda yake tunanin ta nan su ka buge.
"Fasa min kai za ka...." Hamdi ta fara cewa sai ta kula idanunsa sun yi ja da taimakon fitilar waje ta gidansu.
"Kuka kake yi?
Kan nawa da zafi ne?" Ta tambaye shi ganin yana runtse ido.
Bata san fami ta yiwa ciwon kan nasa ba.
Yadda tayi tambayar sai da yasa shi yin murmushi.
"Abu kamar auduga ina zafi a nan?"
"Awwnnnn" ta ce tana yi masa murmushi da fari da idanu "wai irin abin nan ace tsabar soyayya ka buge ma baka ji zafi ba."
Taj kasa jira ta gama magana ya yi.
Tunda ta rangwa
a kai ta ce awwnnn
innan ya daina gane komai.
an yatsansa ya
ora akan bakinta yana zana le
en wanda ya sanyata shirun dole.
Sannan ya zame hannun a hankali ya kawo kansa daidai fuskarta.
" I realy tried to be a gentleman tonight Mrs Happy amma kin hana."
"Me kuma nayi?" Hamdi tayi tambayar cikin fa
uwar gaba don ta fara tsorata.
So take ta ganta a cikin gida kawai.
"Baki yi komai ba sai ta
a zuciyar Tajuddin."
Wayancewa tayi saboda take takensa da take gani ta ce "Wai ka san ma'anar sunanka kuwa?"
Shi ma da gatse ya bata amsa "Ta yaya zan sani baki fa
a min ba?"
"Taj yana nufin crown, kaga Tajuddin yana nufin..." ta fara cewa ya katseta.
"Ina son ki Hamdiyya Habib Umar"
Sannan ya turo kanta ta hanyar turo kanta gaba da hannunsa da ya sanya a bayan kan.
Sauran maganganun da su ke bakunansu basu sami damar shiga kunne ba saboda sabon al'amarin da Taj ya kawo musu.
Tun hankalin Hamdi na kan
ofar gidansu har ta manta a ina take.
Sunan Taj ne ka
ai yake tafiya tare da bugun zuciyarta.
Kamar ba za su rabu ba.
Taj ne ya yi ta maza ya
aga kai yana kallonta da murmushi.
"It seems like zama dani ya fara shafarki fa yarinyar nan.
Haka ake so.
Wani abin ma sai gobe ko?"
"Kai da ka ce bacci za ka yi kafin mu ci kaz..." kasa
arasawa tayi ta kama la
anta ta
ame da ta ankara da kato
arar da take shirin yi.
Ba za ta so ya fassarata da rashin kunya ba.
Ta sunkuyar da kai tana faman matsa hannuwa kamar mai tausar gajiya.
Sai dai ta makaro!
arta Taj ya
ago a hankali ta kawar da kai gefe ido a rufe.
Yana murmushi ya ce,
"Kalle ni nan." Ya
age gira
"Ni fa ba haka nake nufi ba." Hamdi ta ce kamar tayi kuka don wani kallon kya yi kya gama Taj yake yi mata.
"Me ki ka ji na ce?"
Cikin shagwa
a Hamdi ta ce "to ka daina yi min irin wannan kallon."
Amsar da ya tanada don ya cigaba da tsokanarta ya fasa fa
i da yaji kamar an kwa
a masa guduma a ka.
Haka kawai lokaci
aya abin ya ta'azzara.
Numfashi ya ja da
arfi sannan ya ce "Kira min Abba don Allah."
ara ta za ka kai?"
Jikinsa nauyi ya yiwa
afafunsa sai gashi ya yo kanta gaba
aya.
Da fari ta zaci wasa ne sai da taji ya sakar mata nauyi yana jan hailala a hankali.
Ru
ewa ajin
arshe Hamdi tayi.
Ta tatta
a shi tana kiransa bata ji ya amsa ba.
Kansa ta
ago ta sanya hannunta
aya ta dafa kumatunsa.
"Don Girman Allah ka tashi.
Wannan ba wasa bane wallahi."
Nan ma shiru sai numfashinsa da yake fita da sauri sauri.
Da
yar ta yun
ura ta
auko jakarta ta zaro waya.
Abba ta kira ya fito da gaggawa da yaji yanayin muryarta.
Da farko da ya hango
afafun Taj ta
ofar gaba inda take zaune har zai koma.
Kunya ta kama shi sai yaji Hamdi na kiransa da