← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 97

Sashe 34

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Amma don Allah ki bar maganar a wajenki kafin ya tashi mu san abin yi.

Yanzu hankalin mutane ne kawai zai tashi."
"To, nagode.

Idan kun je asibiti ka fa
a min.

Sai na kira
aninsa ya taho."
Kana ganin yadda take magana sai ta baka tausayi.

Da gani hankalinta ya kai
ololuwar tashi.

Tana dannewa ne kawai saboda mutanen cikin gidan.

Asibitin ku
i Kamal ya kai su amma ba wanda
an gidansu su kw zuwa ba.

Ana bu
atar file Taj ya bu
e musu na family.

Aka shiga dashi ciki aka duba shi.

Jininsa ya hau sosai shi da bashi da bp.

Dole aka bashi gado ana jiran jikin ya daidaita.

Drip aka saka masa da allurai sannan ya sami bacci.

Zaman jiran Abdul
adir
aninsa Taj da Kamal su ka yi a
akin.

Kamal ya dube shi a tsanake.

"Yanzu Happy duk abubuwanbda su ka faru da kai a gida ba su isheka ba?

Kai da bakinka kake cewa za ka auri Hamdi.

Auren ma gobe goben nan.

Less than 24hrs.

Har kana yiwa Abba
aryar sonta kake kawai don kafi kowa iya rigima."
"Allah da gaske nake ina sonta Happiness."
"Kai
in?

Ya aka yi ban sani ba?" Ya tambaya don bai gaskata shi ba.

Babu wani juya zance ya ce "Saboda nayi tunanin za ka
aryata duk wata niyyata ta janyo Abba Happy Taj.

Infact bana tunanin da ka sani ko zuwan farko ba za mu yi gidan ba in ka san waye babanta."
"Lallai ka iya ganganci.

Banda
oye min da kayi da kuma kana can tayi saurayi fa?"
Taj ya yi murmushi "wallahi a next flight za ku ganni."
"Da ni na ce ina sonta fa?" Kamal ya yi tambayar idanunsa cikin na
an uwansa.

"In sha Allahu ma Allah ba zai jarabcemu da son abu
aya wanda mutum
aya ya kamata ya so ba." Ya ha
e kafa
unsa don tsigar jikinsa tashi tayi.

"Next time kada ka
oye min abin da ya kamata na sani."
Gira Taj ya
aga yana
ar dariya ganin Kamal ya
auki zafi da gsske.

"Bros, fa
a min gaskiya.

Ba ka ciki ko?

Kaga matar yara ce irina."
Fuska Kamal ya
aure amma da gani ya sauko "Ji min mutumin nan.

To meye marabata da kai?"
"Wata biyar mana.

Kai fa kana cikin layin tuzurai."
"Baka da mutumci Taj.

Ni ne tuzurun?

Kai kuma teenager ko?"
Taj ya gya
a kai yana dariya.

"Banda
uruciya, teenager kamar ka ina zai kai budurwa kamar Hamdiyya?"
"Inda ake kai matan..."
"Ehemm.

Ughhh" Abba ya yi gyaran murya da
arfi don ya katse hirar tasu haka.

Yaga an kusa zuwa wurin da bai kamata kunnuwan uba su ji ba.

Kan sa su ka yi suna tambayarsa jiki.

Da sau
i kamar yadda idanuwansu su ke iya gani.

Ya
ara yi musu godiya sannan ya ro
esu da su bar maganar auren nan haka.

Allah zai bashi yadda zai yi da iyalinsa.

"Idan Alhaji ya amince za ka yarda a
aura goben?" Taj ya tambaye shi kafin su fita.

Shi ko a fuska bai nuna damuwa ba da Abba yake ta maganar su daina zancen.

Shi dai Abba ya gama gajiya da zancen.

Sannan ya matsu su tafi saboda so yake ya fice ya koma gida su shawarta da Yaya.

"Me zai hana?

Waye zai
i jinin Yaya Hayatu ko ma in ce zuri'ar Alh.

Sule?"
Jin wannan ya kwantarwa Taj hankali.

Ya san Alhaji ba shi ka
ai bane shamakinsa.

Shi kan shi Abba za a sha fama da shi.

Salati Yaya ta fara yi kafin ta fashe da kuka.

Zaune su ke a cikin wani
an falo
arami na
akin Abba.

Ita da shi da kuma Baba Maje, Inna Luba mahaifiyarta da kuma
aninsa Abdul
adir.
an kukan Inna Luba ta fara yi mata kafin ta koma tausarta.

"Indai ku ka nunawa yarinyar nan cewa kun karaya na tabbata ciwon da za ta ji sai yafi na fasa auren."
"Yaron nan ya cuce mu" cewar Abdul
adir.

"Na dai cuce mu.

Rayuwar da na za
a ce ta zo tana bibiyar
ana" Abba ya fa
i da raunin murya.

"In ka amince kuma kana jin Sajida ba za ta
i ba, yanzu zan kira Baballe ya zo gidan nan a rufe magana.

Gobe ya auri
anwarsa bakin kowa alekum.

Ko kuwa?"
Abba ya nuna farincikinsa da godiya.

"Zan so haka.

Amma Maje ka tuna lallai akwai ha
i tsakaninmu da yaran nan.

Aure ba a son yi masa shigar sauri.

Yanzun nan sai ya jagwalgwala abin da ake son gyarawa."
Baba Maje ya dage harda cewa "indai ba kuma rowar
ar za ka yi min ba ka amince kawai.

Ba don ni na haife shi ba amma Allah yaro ne mai biyayya.

Ina sa rai in Allah Ya so ba zai bamu kunya ba."
Yadda ya matsa
innan sai Inna Luba ta ce a kira yaron.

Ba a mayarda hannun kyauta.

Kuma Allah ka
ai Ya san dalilin faruwar wannan al'amari.

Cikin farinciki Baba Maje ya kira Baballe a gabansu.

Allah Yasa baya nesa sosai ya ce gashi nan zuwa.

Ita Iyaa da Siyama suna can wajen biki.

Uwar ba
in hali kuma an tafi bikin
awa kamar yadda ta shirgawa Iyaa
arya.

Kowa ya yi zugum ana jiran isowar Baballe.

Baba Maje ya takura masa da waya saboda basa son
an biki su fara dawowa.

An garga
e su lallai kada su wuce takwas a waje har amaryar.

Baballe ya iso hankalinsa duk ya tashi.

Irin wannan kira da wayar bai saba dasu daga mahaifinsa ba.

Shi yasa ya dinga tunanin ko wani abu ne ya faru.

Kafin ya iso sai da ya kira Iyaa yaji lafiyarta da ta Siyama.

Ummi kuwa bata
auki wayar ba don kada a ce ta dawo gida.

Sam ba ya raga mata akan halayen da ta tsiro musu da su a gidan.

Tiryan tiryan haka Baba Maje ya labarta masa halin da ake ciki a gaban kowa.

Wanda shi Abba ya so su ke
e.

Don idan Baballe zai
i, ba zai ji nauyin idanuwansu ba.

"Baba don Allah ko za mu koma soro mu yi magana" abin da ya ce kenan da Baban nasa ya matsa masa akan ya bada amsa.

Gabansa sai da ya
an fa
i.

Yaran yanzu ba a ci musu laya.

Ya gama yabonsa shi ne yake son watsa masa
asa a ido.

"Nan dukansu amsar da ka bani dole zan dawo musu da ita.

Saboda haka gara ma kawai ka fa
a a gabansu."
"Baba don Allah" ya fa
i yana cije le
ensa na
asa.

Shiru ba zai amfane shi ba a wannan lokacin.

Shi yasa yake son fa
a masa dalilin da ya sa ba zai iya auren Sajida ba.

"Ka je ka saurare shi don Allah.

Share ire iren wa
annan abubuwan fa don mun isa su ne su ke zama dalilan yaji ko mutuwar aure.

Allah Ya kiyaye." Inna Luba ta fa
i tana nuna musu
ofa.

Ba don ya so ba ya tashi su ka fita.

Ransa duk ya
aci don Baballe bai saba yi masa haka ba.

Yaro ne shiru shiru mai sau
in kai.

Tsayinsu kusan
aya don ma shi shekaru sun
an dur
usar da shi.

Fuskar Iyaa ma'abociyar fara'a ya
auko.

Ga shi kyakkyawan matashi mai zuciyar nema.

Banda aikin da ya samu
an watannin baya akwai shi da buga bugar neman halak.

Bai san zama ko ka
"Ina jin ka.

Kada ka ce min budurwa gareka.

Tunda ban san da ita ba, ba za ta zama silar da za ka watsa min
asa a ido ba." Baba Maje ya ce a kausashe.

"Ba haka bane Baba" Baballe ya ce a ladabce "
ar uwarta nake so.

Na
an jinkirta fa
a mata ne saboda wasu dalilai.

Gaskiya ba zan iya aurenta ba alhali ina yiwa
anwarta so na aure." Ya
arashe kai a
asa.

Gumi ne ya tsatstsafowa Baba Maje.

Ya dubi
ofar cikin gidan.

"Dan
ari!

To yanzu ya kake so nayi?

Me yasa ku ke da zurfin ciki ne?

Da na sani ko baka fa
a mata ba ai ba zan yi wannan karambanin ba."
"Idan zai bani
anwar sai ka sanar da su Kawu a ayi auren goben a madadin na Sajidan.

Sai a jinkirta komai tunda ban shirya ba." Baballe ya furta da hope
in baban zai amince.

"Dama ko wace ai zan fa
a musu.

Ni damuwata ma ita Hamdiyyan za ta yarda ne?

Ko ka manta yadda su ka yi da Ummi a makaranta?"
Da sauri Baballe ya ce "Zeenatu ce ba Hamdi ba."
"Wace Zeenatu kuma?" Baba Maje ya ce don kansa ya
ulle.

Baballe ya yi murmushi "Zee.

Naga bata gama makaranta ba.

Niyata zuwa
arshen shekara idan ta gama na san lokacin na
an yi tari.

Sai na gabatar da kaina."
Kamar Baba Maje ya make shi don takaici ya ce "banza, kana can kana shiri wane zai shige tsakani sai dai kaji ana batun an kawo ku
Shi dai tunda yaga kamar ya sauko sai ya kwantar da hankalinsa.

Ciki su ka koma tare.

Kowa ya zuba musu ido.

Baba Maje ya
an rissina kai na jin kunyarsu ya fa
a musu yadda su ka yi da
ansa.

"Alhandulillahi ai duk gida ne." Cewar Abdul
adir.

"In kun amince dashi maimakon a fara kiran mutane ana cewa an fasa auren gobe, me zai hana a
aura nasu.

In ya so sai ta tare bayan ta
are karatunta."
"Hakan ma ya yi.

Bari su dawo daga wajen taron sai a fa
a musu."
In ji Inna Luba.

Banda gunjin kukan Zee babu abin da yake tashi a tsakar gidan.

Sai da kowa ya watse sannan Inna Luba ta kira su har Halifa
akin Abba ta fa
a musu.

Sajida ko uffan bata ce ba.

Tashi tayi da mutuwar jiki ta koma
akinsu.

Yaya za ta bita Abba ya hana.

"Ki barta ta sami sararin yin kuka har taji sanyi a ranta."
"Ita ka
ai?" Ta share nata hawayen.

"Wata damuwar tana bu
atar ka
aicewa kafin zuciya ta kar
e ta.
Chapter 34 · 0% Book details