← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 97

Sashe 79

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Contact MKdataservices for your data, airtime, tv subscription and nepa bills.
08038258489
https://www.mkdatasarvices.com.ng
Sayen nagari....mayar da data gida!
~~~~~
Ya yun
ura zai tashi ba shiri don ya san yau
in abin da zai fuskanta sai ya gwammace ki
a da karatu.

Alhaji ya yi masa alama da ya koma.

Ya sake yun
urawa dai sai Alhajin ya kalle shi yana mai bu
e masa idanu.

Dolensa ya koma ya tada kai da filo.

Mubina dake tsaye da tasar allura tayi wi
i-wi
i da idanu ya duba "
arasa ki duba min shi mana."
Tayi sauri ta isa gaban gadon.

Ido Kamal ya rufe don allurar akwai zafi.

Alhaji yaji wani irin tausayinsa ya tsirga masa.

Kujerar gaban gadon yaje ya zauna.

Ya kama hannun Kamal na dama ya ri
e.

Irin ri
arfafa gwiwa da rarrashi.

Dama yaya lafiyar kura?

Duk wani emotion na rauni da Kamal yake adanawa tun farkon rashin lafiyar a lokaci guda ya fashe.

Ya
ara
arfin ri
on hannun mahaifinsa yana kuka mara sauti.

Tsananin tausayinsa yasa Mubina taya shi.

Nos
in ma kawar da kai gefe yayi.

Shi kuwa Alhaji dakewa ya yi duk irin yadda hankalinsa ya tashi.

"Kuka a gaban mace Kamal kamar wani mace?

Ni fa ka san ba shiri nake da rago ba."
Hawayen
aruwa su ka yi.

Ya dawo da kansa saitin Alhaji kawai ya cigaba da abinsa.

Alhaji yayi murmushi "matana basu ta
a ganin hawayena ba duk shekarun nan.

Kai kuwa ka saka mace a gaba kana abin kunya.

Ko batun ala
ar taku shi ma
arya ku ka yi min?"
Girgiza kai Kamal ya yi.

Alhaji ya dubi Mubina da allura a hannu tana kallon
asa.

Allurar ya ce tayi tunda da alama akan lokaci ake bu
atarta.

Ba don haka ba ya san Kamal ba zai fito da asuba ba.

Bayan anyi allurar wadda yadda yaga an soka ta ciki ya
ara ki
ima shi sai ya tambayi Nos
innan abin sallah.

Gari har ya soma haske basu yi asuba ba.

Daga kan gadon Kamal ya bi shi sallar.

Bayan sun idar suna zaune su biyu, Alhaji yana zaune akan abin sallah ya tambaye shi game da ciwon.

"Lalurar dake damunka a hanyar fasi
anci ka same ta ne?"
"A'a Alhaji" ita ce amsarsa.

Muryar Alhaji ta karye domin a tsorace yake Allah Ya sani.

Kamar kada ya idar da sallah ya yi tambayar tun farko.

"To me yasa?

Mene ne dalilin
oyewar?"
"Saboda maganin ba mai samuwa bane Alhaji.
oda nake bu
ata kuma ..."
Yana son yin fa
a amma ya san cewa abin da zai sa Kamal yi masa
oyon ciwo ba
aramin abu bane.

"Gani, ga
an uwanka mutum ashirin da bakwai amma ka kasa fa
a?

Bayan na san karamcin da Allah Ya yi min a gidana.

Yau ko babu ni babu mahaifiyarka ina da ya
inin cewa sauran uwayenka za su tsaya maka ka samu a jikin
an uwanka ko da kuwa
an cikinsu ne."
Nan dai Kamal ya yi masa bayani akan matsalar da aka samu.

Bai gamsu ba sai da Mubina tayi masa fashin ba
i.

Amma duk da haka zuciyarsa fafur ta
i amincewa.

Ana bayanin yana jin zufa a duka jikinsa.

Gabansa kuwa fa
uwa kawai yake yi.

Yayi salati yafi a
irga.

Kamal ya yi mamaki domin fa
a yasa rai zai yi masa.

"Alhaji baka yi min fa
a ba."
"Wane irin fa
a kuma Kamal?

Ta yaya ma za ka yi tunanin zan maka fa
a?

Halin da zuciyarka take ciki na firgicin ciwon ma da ina da iko wallahi zan raba ka dashi.

Da ace akwai yadda zanyi cikin ku babu mai yin atishawar da zai ji a jikinsa.

Baka ganin dalilin ciwo na dawo da
an uwanka?

Ta yaya kai kuma zan yi fushi da kai?"
"Kayi ha
uri."
Tare su ka fito bayan allurar ta saki Kamal.

Alhaji ya dage sai dai ya bishi a motarsa.

Zai turo a
aukar masa tasa.

"Kawo mu
ullin to.." ya mi
a hannu zai kar
a.

Alhaji ya hana.

"Da
ana da jikoki kake tunanin zan yarda kana rabin mutum ka ja ni?"
Suka yi dariya sannan su ka shiga Alhaji ya ja su.

Jifa jifa su kalli juna su yi murmushi don su kwantarwa juna hankali.

"Alhaji don Allah maganar nan.." Kamal ya fara ro
onsa da su ka isa gida.

"Shiga ciki Kamaluddeen" Alhaji ya katse magiyar da ya so yi masa akan ya yi shiru da maganar.

Bayan Kamal
in yabi ya same shi yana yiwa su Taj
aryar abin da ya fitar da shi da asuba.

Murmushi yayi musu bayan ya amsa gaisuwarsu.

Su hu
u yau su ka kwana a
aki guda kamar wasu yara
anana.

"Yaya kan naka?"
Abba ya wani turo Taj gaba "ta
a shi kaji Alhaji.

Jikin da sau
i.

Ai jiya bamu yi bacci ba saboda yi maka gadinsa."
"Nagode Sulaiman.

Yau ni ne abin tsokana ko?

Ko da yake girmanka ne baban Hayatu."
Aka saka dariya sannan ya haye sama ya kira Ahmad.

Taj ne kawai ba ya sakin jiki ya yi dariyar saboda har yanzu zuciyarsa ta kasa gaskata wai shi ne a gida.

Rabon da Abba Habibu yaga rigimar Yaya irin wadda ya gani tun bayan dawowarsa a daren jiya ya manta.

Ta nuna masa rashin jinda
inta sosai.

Da mitar ta kwana ta tashi.

"Amma dai kin san ba dawa taje ta kwana ba."
"To mene ne maraba?

Gidan surukan da bata riga ta tare ba saboda Allah.

Salon a sami abin goranta mata nan gaba."
Kwanciya Abba ya gyara don bacci sam bai ishe shi ba.

Ya yi dare a waje sannan rikici ya hanasu bacci sosai.

Yaya ta ha
e rai "kwanciya ma za ka yi?"
"Da fa?

So ki ke muyi ta
aga murya a sami abin goranta mata da yawa?"
Saukowa tayi don kanta da taji me yace "amma ka san damuwata.

Ina gudun kada ace bamu saya mata mutumci ba."
"Akwai mutumcin da ya wuce auren da aka
aura mata?

Kuma na nanata miki cewa ba Taj bane ya ce ta zo su tafi.

Yaya Hayatu ne ya ce ta bi mijinta."
"Zancen nawa dai ya fito.

Ya ce ta bi shi saboda yana ganin ya isa.

Ni bana son wani ya rainaka ne." Ta fa
i da
anuwar murya.

"Nayi zaton kin yi min sanin hagu da dama ashe ba haka bane?

Wallahi ku
i ko mu
ami ba zai sa na wula
anta
ata ba.

An riga an
aura aure.

Bai kamata na nuna mata bijerewa umarnin mahaifin mijinta garesu daidai bane.

Ko har kin manta matsayin da muka ha
u da Taj tsakaninsa da babansa?"
Jikinta sai ya sake yin la'asar.

Ta kama bakinta bayan ta bashi ha
uri.

Bawan Allah dama ba ri
o gare shi ba.

Nan da nan ya kashe wancan zancen ya sako maganar kai amarya tunda ya san dole za a dawo da Hamdi daga gidan Alh.

Hayatu.

Sai da su ka gama tsara komai ya koma ya kwanta ita kuma ta fito falo.

A firgice ta sami Zee tana kai kawo.

Zee
in na ganinta tayi maza ta rufe
ofar falon kada kowa ya ji.

"Yaya kada ki tada hankali idan ki ka ji me zan fa
"Allah Yasa dai lafiya Zee."
"Jiya Hamdi bata dawo gidan nan ba."
Da gangan Yaya ta ce "kai haba?"
Zee ta sake kwantar da murya "Wallahi kuwa.

Nayi ta kiran wayarta bata
auka.

Sai da asuba tayi min message wai tana gidan su Ya Taj."
"Indai haka ne ai babu damuwa."
Zee kasa
oye mamakinta tayi.

Da tsammanin fa
a ta zo sai ta samu ba haka ba.

Yaya ta gama tsokanarta sannan ta taimaka tayi mata bayanin me yake faruwa.

Su ka gama dariya da tunanin me za su ce da mutanen da suka kwana idan aka fara cigiyar amarya.

Hajiya, Umma da Mama sai da safe Inna ta sanar dasu duka abubuwan da su ka faru a gidan da daddare, har ma da ba
uwarsu.

Murna a wurinsu ba a cewa komai.

Dawowar Taj abin farinciki ne da shi ka
ai ya cancanci ayi
warya
waryar walima saboda farinciki.

"Amma banda abin Alhaji me zai sa ya taho da Hamdiyya bayan tare da mahaifinta su ke?" Umma ta fa
i bayan sun
an nutsu da murnar.

"Kema dai Jamila kamar baki san halin mijin naki ba.
arshenta gani ya yi kamar Taj ya damu shi ne zai taho masa da ita don ya kwantar masa da hankali.

Son
a kuma a wajen mutumin nan ai ba a magana." In ji Mama.

Wata uwar gu
a su ka ji daga falo.

Dama suna
akin Mama ne.

Inna ta sallami kowa ta bar Hamdi saboda baccin da ya sake
auketa bayan tayi sallar asuba.

Fitowa su ka yi iyaye,
a da jikoki.

Ashe Amma ce tayi fitowar sassafe ko wanka bata yi ba.

Hijabi kawai ta
ora akan rigar baccinta ta fito.

Tana ganin matan gidan, musamman Inna sai ta kama kuka.

"In da na san aure ne zai dawo da Taj gida ai da ko kwana guda ba zai yi a matsayin
an da uba ya kora ba.

Kai, Allah mun gode maKa."
anda basu sani ba duk sun ji a lokacin.

Murna da farinciki kamar me.

A wajen Taj ta sami labari tun daren.

Nan falon nasu su ka kira Kamal ya shigo da Taj.

Sai abu ya koma kamar ranar kowa ya
ara ganinsa tun tafiyarsa ta farko.

Wa
anda basu kwana a gidan ba ma duk an kira su.

Kafin bakwai sun cika gidan.

Taj murmushi kawai yake yi.

Yana cikin farinciki fiye da kowa.

Ciwon kan ma ya tafi gaba
aya ya tafi.

Zuciyarsa kamar yau aka dasa masa ita.

Babu damuwar komai a ciki.

A gaban
afafun Amma ya zauna akan kafet tare da
an uwansa.

Baka jin komai sai hamdala da ake yawaita yi.

"Kai ku duba min Hamdiyya ko ta tashi."
Hajiya ce tayi maganar tana mai duban
ofar
akin Inna.

A take mutum uku
an mata da wasu biyar cikin jikoki su ka mi
e a guje kowacce tana cewa ita za ta duba.
Chapter 79 · 0% Book details