Sashe 20
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
RAYUWA DA GI
I 11
Batul Mamman
Yadda ya gaisa da kowa da zai wuce haka ya tsaya su ka yi musabaha da wanda ya rako su.
Sannan ya
agawa Taj da Kamal hannu yana
an ran
wafawa kamar yadda ya gaisa da sauran mutanen da su ka gani.
an samari barkanku dai.
Ya sanyi sanyi?
Ya ayyuka?
To Allah Ya yi jagora." Ya dubi mutumin da da ya yi mu su rakiyar ya ce "na barku lafiya."
"Dakata Mal.
Habibu.
Wa
annan fa kai su ke nema."
Tsayuwa ya yi ya sake kallonsu sai dai bai tuna ta
a ha
uwa dasu ba.
"To Allah dai Yasa lafiya" ya ce muryarsa na raguwa saboda rashin sanin ko ba da alkhairi su ka zo ba.
Kamal ne ya amsa masa "lafiya
alau." Sannan ya gabatar da kansa da Taj.
Jin cewa Taj chef ne kuma a yanzu haka ginin restaurant yake sai Abba ya sami kansa da daina saurin zuwa uzurin da ya fito dashi.
Zancen bai wuce fita nema ba dama.
"Dama nayi tunanin maganar ba za ta wuce ta
aukarka aiki ba.
Shi yasa na rako su.
Bari na wuce."
Abba ya yi masa godiya sosai sannan ya nunawa su Taj gidansa.
"Ko mu
arasa daga soro mu zauna?"
A duk lokacin da ya yi magana sai Kamal yaji zuciyarsa ta karye.
Allah Ya sani a yau ya daina ganin ba
in Alhajinsu.
Tabbas da wannan rayuwar Taj ya fa
awa da shi ma sai ya yi kuka ba iyayensu ba.
Ta yaya zuciya za ta jida
in ganin namijin da ya cika a halitta yana irin wannan muryar?
Don ma bai san lan
wasar jikin da sau
i yanzu ba.
Gidan su ka bi shi.
Daga soron ya
aga murya yana ta kiran sunan Zee amma sai da ya yi kamar sau biyar su ka ga
ar budurwa ta fito a guje.
Don shi Kamal ji ya yi kamar ya taya shi kiran saboda muryar ba ta tashi yadda ya dace.
"Abba yi ha
uri ban ji ba ne."
Mutanen da ta gani tare dashi ne yasa ta saurin komawa da baya don bata fito da lullu
i ba.
Ta bayan
ofa ta gaishe su.
Su duka biyun yadda tayi
in ya burge su sosai.
"Tabarma za ki kawo da ruwa."
Bata jima ba ta dawo da hijabi a jikinta ta shimfi
a tabarmar.
Abba ya sake gaisawa dasu sannan ya bu
aci jin neman da su ke yi masa.
"Kamar yadda
an uwana ya fa
a maka gidan abinci nake ginawa.
To sai na sami labarinka a wajen mutane.
Duk da ba haka ake so ba ance ka rasa wurin sana'arka."
"Eh.
Amma yanzu ma haka wani waje zan je dubawa.
Idan mun daidaita sai na kama haya."
Babu wani dogon tunani ko shawara Taj ya ce "hayar kafi so ko za ka iya aiki tare dani?"
"Kai da baka gama gini ba Happy?
Zai yi ta jira ne har lokacin?" Kamal ya yi saurin katse shi.
"Me ya kawo ku wurina tsakani da Allah?" Abba ya tambaya da sakin fuska.
"Aiki nake so mu yi tare amma wurin nawa da saura kamar yadda ya fa
a maka.
Ina so nayi recruiting ma'aikata da wuri kafin na gama ginin."
Kamal da ya yi zaton ganinsa kawai su ka zo yi sai yaji hankalinsa bai kwanta ba.
Me yasa Taj yake neman abin da zai
ara nesanta shi da Alhaji?
Ina shi ina aiki da wannan mutumin daga jin ance baya aiki?
Abba ya
are musu kallo sai ya yi murmushi.
Da alama shawararsu bata zo
aya ba don yaga irin kallon da Kamal yake yiwa Taj.
"Samari nagode amma ina mai baku ha
uri.
Ina da mata da
a hu
u.
Zama haka a yanzu ma yana damuna balle kuma na wasu watanni.
Sannan ina da ma'aikata biyar da har yanzu dani su ka dogara."
i Taj ya ciro daga aljihunsa da sauri.
"Zan fara baka albashi tun yanzu kafin mu fara aikin."
"Happy!"
Taj ya yi biris da Kamal.
Shi kuwa bai barshi ba ya dubi Abba da kyau.
"Kayi ha
uri don Allah.
Bari mu tafi."
Taj ya
ata fuska "Da gaske nake ina son aiki da shi Happiness."
Abba sai ya nuna kamar bai ji haushi ba.
Yana
ar dariya ya yi musu godiya kawai ya tashi.
Kamal kuma ha
uri ya yi ta bashi sannan ya janye Taj su ka tafi.
A mota kuwa kafin su isa gidan Ahmad anyi fa
a kaca-kaca.
"So kake Alhaji ya mutu da ba
incikin ka ko me?
Kai yanzu rayuwarka tana yi maka da
"Kai baka ji komai ba da aka ce bashi da aiki yanzu?"
"Sai ka taimaka masa da ku
i." Kamal ya ce har zuciyarsa.
"Are you serious?
Yanzu da aiki da ku
i wanne ya fi?"
Da wannan cacar bakin su ka koma gidan.
Don takaici Kamal ko shiga bai yi ba.
A waje ya sauke shi ya tafi.
"Masifaffe." Taj ya furta yana harar motar.
Ikon Allah Zahra ta gani yau tun dawowar Salwa gida.
Kwananta shida a Bauchi da aka yi musu gajeren hutum mid-semester.
Abin da aka bayar da kwana goma har weekend ya kama shabiyu, a daddafe tayi shida ta dawo.
arya ma ta yiwa mamansu wai field work za su je.
Da yake Agricultural Extention take karantawa.
Nan kuwa kewar Taj ce ta isheta har tana neman zautar da tunaninta.
Abin ba
inciki kuma shi ne tunda ta tafi ko sau
aya bai kirata ba.
Ita ce ma da ta gaji tayi masa waya harda
orafi.
"Idan mutum yaje gida baya son damu Salwa.
Tunda ba da
ewa za ki yi ba gara duka time
in ki ya zama na family."
Ji tayi kamar ya fa
a mata magana.
Ta daure ta ce "Ba ka cikin family
ina kenan?"
"In ji wa?
Idan kin dawo zan baki wayata ki gani a yanzu zan chanja yadda nayi saving sunanki."
Zuciyarta ta harba da wani irin farinciki ta ce "me za ka saka?"
anwata Salwa.
Yadda nake saving sunan
an gidanmu.
Manyan kuma ina saka musu Yayata" Kuma bai barta ta gama jin haushin hakan ba kamar shi ys kira ya ce "bari na barki ki huta haka.
Sai da safe."
Azahar a Kano tayi mata.
Tana zuwa gidan ko hutawa bata yi ba ta kar
i girkin dare.
Zahra tana ta fa
a mata ta jira ayi la'asar amma ta ce gara tayi da wuri tunda tuwo ne.
Daga nan ta ha
a juice
in abarba, mangwaro da
anyar citta saboda ta kula Taj yafi son fresh fruit juice.
Da su ta taho tun daga Bauchi.
Bayan tayi sallar la'asar ta shiga
akin Taj.
Yana
ullewa idan zai fita amma baya ta
a zare key
in.
A cewarsa tunda masu gidan suna da kaya a ciki me yiwuwa za su bu
aci shiga idan baya nan.
"Salwa me ki ke nema a nan?" Zahra ta taho da sauri da taji alamun bu
ofar.
Tsintsiya ta sameta tana gyarawa
auri.
Tana ganinta tayi murmushi.
"Anti Zahra gyara
akin zan yi."
Curiosity yasa Zahra ta
an le
a.
Baya bu
atar wani gyara na a zo a gani.
"Yana gyarawa.
Ki fito don yayanki sai da ya yi min warning akan bari ke ko mai aiki ku shiga
akinsa."
"Yau
aya dai Anti.
Ai gara ayi masa gyara sosai.
Tunda baya gida zan yi sauri."
Tafiyarta tayi ta soma da wankin toilet.
A sink inda ya tara boxers da singlets da socks ta ha
a komai ta wanke.
Sai ta bar masa a bucket yadda zai shanya idan ya dawo.
Wankin ma ana yi ana rurrufe ido saboda kunyar da ta dinga ji.
aki ya fito fes dashi don har bedsheet sai da ta canja masa.
Bayan ta gama komai ta rura gawayi akan gas cooker ta wuce da robar turaren wutan da ta siya online.
Tun Zahra na bin ta da ido har tsananin mamaki yasa ta koma cewa 'uhmmm'.
Yau ko
akin miji ne aka yiwa haka ai dole ya yabawa matar balle wanda a iya saninta babu soyayya a tsakaninsu.
Ahmad ne ya fara dawowa gidan.
Lokacin tuni Salwa ta gama har tayi wanka.
Doguwar rigar atampa ta saka da
aramin mayafi ta zauna a falo tana ta
amshi.
Wannan karambani duk aminiyarta ce ta kitsa mata.
A cewarta da kyautatawa ake sayen soyayyar namiji.
Jinda
in yadda take kula da shi zai kwa
aita masa mallakarta a matsayin matar aure.
Wuraren
arfe biyar da rabi Taj
in ya shigo da sauran fushin fa
ansu da Kamal.
Sama sama ya gaisa da Ahmad.
Ya
auki baby Aisha bayan gaisawa da Zahra.
Salwa kuwa sai da tayi masa magana ya kula da ita.
Ya dakata da tafiya "Har hutun ya
are?
Ko dai kin dawo birnin da yafi
auyenku?" Ya ce da ita da zolaya.
Murmushi kawai tayi.
Ahmad ya girgiza kai.
Dama tunda ta dawo da wurwuri ya san ba zai wuce saboda taji cewa Taj ya kusa komawa bane.
Da Aisha ya shige
aki a kafa
arsa ya kwantar da ita a kan gado.
Ya yi mamakin yadda ya sami
akin.
Waye ya gyara?
Komai an killace shi gwanin sha'awa.
Ya shiga toilet nan ma
amshi kawai yake tashi.
Da sauri ya duba sink da ya tuna ya bar kaya da zai wanke sai yaga babu.
Nan fa yaji wani abu ya ta
a masa rai.
Yana duba bokiti kuwa sai gasu a wanke an matse.
Ya fiddo gajeren wandonsa
aya ya tabbatar dai a wanke yake.
Bai san lokacin da ya sake shi a bokitin ba.
Ya
auki Aisha ya koma falo fuska babu annuri.
"Anti Zahra waye ya gyara min
aki ne?"
Ahmad ya yi saurin kallon Zahra ita kuma ta nuna Salwa dake faman doka murmushi tana sunkuyar da kai.
Sau
in hali irin na Taj bai hana shi nuna
acin rai ba kuwa.
"Ke ki ka wanke min underwear?"
Idanun Zahra waje su ka yo.
Ahmad kuwa bai san lokacin da ya ce "underwear kuma?"
Da me tambayar da kuma yanayin maganar Ahmad sai Salwa taji tsoro.
Taj ya murtuke fuska.
"You shouldn't have.