Sashe 90
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
“A yanxu ma karkashinsa na ke Hajiya, saboda zuciyata tana can tare da shi, bana iya kallon wani namijin da sunan so, da ace Zain ya mutu kamin ya dawo gareni, da haka zan mutu ina ta zaman jiransa har mu riski juna a can, Hajiya so wani abu ne da baya iya bari ka ga laifin masoyinka, Zain ya so ne, tun kamin na san rana zata zo wacce zata kawo na zauna a gidanki har Raheem ya gan ni ya ce yana so na, mutumen nan yana nan raye kuma sai ki tsammaci zan so wani bayan shi? Wallahi ban ki Raheem dan wani abun ba, sai dan dalilin daya hana ni ganin ko wane namiji kyakkawa...”
A hankali Hajiya ta sauke ajiyar zuciya.
“Allah ya zaba miki abunda ya fi zama alheri, idan kin karya likita zai sallameki”
“Na gode”
Ta furta tana share hawayen idonta. Sai Hajiya ta tashi ta fita cikin yanayi marar dadi. Bandaki kawai ta shiga ta wanke fuskarta ta fito, bata iya cin komai ban banda aikin tunanin abunda ya faru har Hajiya ta dawo. Basu kara minti talatin ba likitan ya shigo ya basu sallama, kamin a isa gida duk ta bi ta matsu domin wayarta ce a ranta tana son ta dauki wayarta akwai abubuwan da take son tambaya gurin kawayenta. Ita da Hajiya Asma'u suna baya, Raheem kuma yana driver side yana jan motar. Ta madubin gaba yake kallonta yana jin wani irin abu a kirjinsa kamar zuciyarsa zata rabe. Wayar Hajiya Asma'u ce tai ringing, ganin number Rudaida yasa gabanta faduwa sai dai hakan be hanata daukar wayar ba. Sallama tai suka gaisa sannan ta tambayeta ko Hafsat tana kusa da ita.
“Ee gata a nan lafiya dai?”
“Lafiya kalau ina ta kiran wayarta bata daga ba, ina son na tambayeta wani abun ne”
Sai Hajiya Asma'u ta mika mata wayar.
“Ga mahaifiyarki”
Karbar wayar tai ta kara a kunnenta da murmushi da kuma zumudin.
“Hello Momy ina kwana”
“Lafiya kalau yar Babanta da Zain”
Hafsat ta yi murmushi kamar ta labartawa Momy abunda ya faru sai tana kunyar Hajiya Asma'u, sai ga shi Momy ta yi mata maganar da ta fi wacan dadi.
“Abbahnki ya ce a tambayeki, ko kin san da zuwan magabatan Zain? Ke kika ce su turo?”
Shiru tai gaba daya jikinta ya mutu, ba mutuwa irin na tsoro ko fargaba ba, mutuqa irin na wanda burinsa ya cika komai ya zo mata kamar mafarki.
“Baby are you still there”
“Momy you already killed me”
“Congratulations, you will be engaged today”
Momy ta fada tana dariya, sai ta kashe wayar a daidai lokacin da Raheem ya faka motar a harabar gidan, fita tai bayan ta mikawa Hajiya Asma'u wayarta tana hawayen da bata san na minene ba. A dakinta ta shiga ta kwanta saman gado tare da jan fillo ta rumgume ta lumshe ido, bata iya ayyana yadda take ji a yanzu loving someone and having them love you back is the most precious thing in the world.
[4/12, 1:20 AM] 😍🌹خديجة كاندي♥️🖤: *62*
A baga dayan masarautar babu wanda baya murna da farincikin auren da Zain zai yi, Mai Martaba ya fi kowa farinciki shi da Dada daman sun dade suna jiran zuwan wannan ranar, duk kuwa da kasancewar sun so a saka bikin auren ne a kusa amman Abbah ya ki yarda saboda karatunta, ganin tana final year ne, ya fi son sai idan ta gama sannan ai auren wanda ya kama December 25th. A bangaren Anty Ummi ma farinciki ba a magana, domin abun ya zame mata biyu, dan'uwanta, da yar dan'uwanta, har ta kan kasa misalta wane bangaren zata zaba.
*** *** ***
Babu wanda baya mamaki da jin wanda Hafsat zata aura, masu daukar abun nata na hauka yanzu sun gasgata, kowa yana farinciki ban da mutum biyu. Raheem da mahaifiyarsa, tun daga lokacin da aka saka rana sai mahaifiyarsa ta tsanwace ta zaman gida ita da danta. Hakan yasa ta baro Abuja ta dawo Kaduna kusa da iyayenta inda take samun kyakkawar kulawa. Kawayenta ba su jidadin tafiyarta ba, amman a dole suka hakura tun da babu yadda za suyi duk wani abu da za ayi ta waya suke yinsa. But they both miss each other. Ba tai sati biyu a kaduna taje gusau gurin twins sisters nasa, wato Hassana da Husaina, rabon da taje gurinsu tun rasuwar Hajiya Safiya that was eight years ago kenan, they spend seven years suna jinyarta a gurinsu kamin ta Allah ta kasance, sai dai har ta bar duniya bata ji sauki amman Abbah yana bata dukan kulawar data dace, duk wani magani da aka yi siya mata a cikin aljihunsa ne, and every two weeks yana shiryawa shi da Momy da Hafsat suje duba har ta bar duniya, abunda ya kara hada kansu kenan suka kara kaunar junansu sam ba zaka ga yadda Husaina take son Hafsat ka ce ita ce tai ta challenging yar'uwarta a court dan a jefa rayuwar Hafsat cikin matsala ba. Ita kanta daga baya abunda tai ya dame ta kuma ta ji kunya, ganin yadda Rufaida ta rikesu kamar yayan cikinta kuma bata taba nunawa mahaifiyarsu kyama ba duk kuwa da irin halin data sakata, sai ta barta ta halinta tana ta girbar abunda ta shuka. Ba zuwan ziyara ga yan'uwanta kawai taje ba, zuwan nata mai babban dalili ne, domin Zain tai yi shi ya fada mata in the next three days zai yi birthday @43. A da be yi niyar yin birthday a nan ba, sai dai jin zata zo din yasa ya yanke shawarar yinsa a Nigeria. Bata fadawa kowa birthday sa ta zo ba, kamar yadda ta ji kunyar takawa taje saboda gidansu yai birthday din, kusan duka sisters dinsa na cousins da suke kusa sun zo birthday din. Duka abubuwan da aka yi a ranar sai a wayarsa ta gani lokacin da ya zo gidan da dare. Nata cake din ta hada masa mai sunansa sunan da take kiransa da shi a can baya wato Zat, yayi farinciki kuma yayi dariya sosai idan ya kalleta yana tuna baya, sun dade suna fira a kamin yai mata sallama ya wuce, tun da ta zo kullum sai ya zo fira wani lokacin da Ibrahim wani lokacin kuma shi kadai, amman duk zai tafi sai yaji kamar zai yi nisa da ita ne sosai. One week tai a sokoto ta koma Kaduna saboda exam din da zasu fara, bata dade Kaduna ba ta wuce Abuja, A gidansu Beauty ta zauna dan ba zai yiyu ta zauna a gidan Abbah da ke can ba saboda babu kowa gashi kuma bata jin dadin zama a gidansu Hajiya Asma'u. Hakan da Hafsat tai sai yasa ta jin babu dadi, ta san bata kyauta ba na kin sake mata fuska da kuma takurawar da take mata amman ita tafi ganin anfi yi mata rashin kyautawar na kin aura ma Raheem ita. Ita da kanta taje ta dawo da ita gidan ba dan komai ba sai dan kar zumuncinsu ya lalace kuma a zageta ace ta hana yar kanwarta zama gidanta.
Zaman wannan karo wanda ya kasance na dan kankanen lokaci yafi ko wane zama yi ma Hafsat dadi a gidan, kasancewar Raheem bata takura mata tunda yaji ta dawo gidan sai ya dauke kafarsa, har ta gama Exam da duk wani abu da zata yi ta dawo Kaduna sau hudu kawai ta saka shi a idonta, dan dauke kafarsa yai daga gidan baya zuwa a lokacin da yasan tana gidan sai idan tana makaranta ko wani wajen daban.
Kamar wadanda akai ma mutuwa haka suka rabu dukansu suna kukan rabuwa da juna, ba rabuwa suka yi na har abada ba, amman sun san kusancinsu ba zai yi kamar na da ba.
Batai wata daya da dawowa ba aka kawo lefenta cikin masu kawo lefen har da Anty Ummi, lefe na gani na fada you know abunda ya fito daga gidan sarauta ba sai na zayyana muku ba a kwai expensives abubuwan and lot. Su kansu gurin karbar lefen zaka dauka wani karamin bikine ake, ko kuma ace babban biki a gidajen talakawa. Ta bangaren taron jama'a ta bangaren abubuwan da aka ci aka sha kuwa ba za a iya lissafasu ba, not just lefe suka kawo har da kayan sa lalle da komai da komai domin bikin is near.