Sashe 80
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Mama mama mama ke”
Can sama sama take jin kiran bata da tabbacin da ita ake, amman tana son ta ga wake kiran da kuma wainar da ake toyawa take jin hayaniya sama sama. Daurewa tai ta bude idon tana kallon kowa dake falon hannunta saman kanta ta dafeshi gam dan tana jin kamar zai bare ne ya rabu gida biyu.
Da dai dai ta bi kowa da kallo, tana son tantance fuskokinsu, bata gane au waye ba, amman tana jin a kwakwalwarta kamar ta sansu. Al-hamdulillah shine abunda kowa ke fada farinciki har zuci, wasu har da hawayensu.
“Yanzu kam ya kamata a kaita asibiti, dan su zasu iya bata kulawa har ta koma normal”
Cewar Farida.
“Rufaida...?”
Alhaji Habib ya kira sunanta.
“Na'am”
Sai ta amsa ba tare da ta sake dago kanta ba. Hafsatu manga ta cika da tsakanin mamaki har da sakin baki tana fadin.
“Laaaa Mama ta yi magana laaaa, Rufaida...”
Ta kirata da sunan da mahaifinta ya kirata ta amsa, ta nufota tana leken fuskarta tare da kara kiran ainahin sunanta.
“Rufaida.. Ke Rufaida...”
[4/2, 10:39 PM] 😍🌹خديجة كاندي♥️🖤: *55*
“Wato duk halin da kika shiga yanzu be wadatar da ke ki fahimce cewar Allah daya ne ba? Baki shiga hankali ba ko? Daman na san wannan din ma plan dinki ne, dan ba za ki taba bada kanki a take ba, And lemme tell you something indai dan a fitar da ke nan ne kika shirya wannan ba zaki taba fita ba, ki daina ganin cewar ni ne wanda ya fara zuwa ganinki ki dauka ko ina tausayinki ne, no duk abunda na ke saboda Dada na ke yinsa ya kamata ki sa wannan”
Ya karasa a fusace yana nunata da yatsansa. Tun da ya soma maganar Hawaye ke zubar mata har ya kai aya. Dan murmushi tai irin murmushin nan da yafi kuka ciwo, ta saka dayan hannunta tana murza yatsunta. A hankali ta zauna tana wani jan numfashi.
“Son ka be min amfanin ba Zain, yan'uwantakarmu bata amfana mana komai ba sai bakinciki da nadama, ban cin ci komai a rayuwarka ba sai kuka da bacin rai, lallai sai a yau na tabbatar da baka kaunata kuma ba zaka taba kaunata ba, amman ni har gobe ina kaunarka na kuma ba zan daina kaunarka ba har ranar da numfashi zai fita daga jikina, na tsammaci zaka tausaya min ne, ko kuma ka nuna min wata kulawa wacce zata bani damar zama na kai ko da na dan lokaci ne, amman sai ka rufeni da fada kana fada min maganganun da suka fi madaci daci a bakina”
“Amman da gaske kina da cikin?”
Anty Ummi ta tambaya, sai ta kalleta ta girgiza mata kai.
“Babu...”
Sai ta sake Mikewa tsaye a karo na biyu ta kalli Zain ta dauke kanta ta nufi hanyar da ta fito. Sai da ta shige sannan Anty Ummi ta kalli Zain ta ce
“Abunda kai ma yarinyar nan be kamata ba Zain, maybe da gaske tana da cikin”
“Karya take Anty bata da komai, kawai tana tunanin yadda zata bar gidan yarin nan ne, da ace tana da shi da gaske da ta tona tun kamin komai ya faru, ina tunanin wayar nan da tai da Dada da kuma kwana daya da tai a nan ya saka mata son ta zauna gida ne, so dat idan ta koma ai Dada ba zata barta ta dawo ba, and if har na kasance ta mi zai sa na yi raping Farhat at the same day? Tell me”
“Maybe you're not satisfied...”
“Oh Anty please stop talking rubbish, how could that happen? Idan ma gaskiya take za'a gani ai”
Yana fadar hakan ya saki rikon da yai ma kansa ya nufi kofar fita. Anty Ummi ta rufe masa baya zuciyarta cike da tausayin Hameeda.
*** *** ***
Haka ka kwana aka wuni aka sake kwana likito suna bata kulawa ta musamman, domin tana bukatar cikakken hutu. All those days da tai a asibiti da Memory din haukar da tai ya zama mata kamar mafarki. Every hour sai ta shafa cikinta kawai tana mamakin yadda akai bata da ciki a yanzu, ita dai ta san kamin tai bachi tana da ciki bata san awa nawa tai tana bachin ba amman dai tana jin ta dade fiye da kima tana bachin, wata kila ma hakan na alaka da kawo ta da akai asibiti, tana son ganin wanda zai amsa mata tambayoyinta amman bata samu ba, domin likitan kawai take gani ba a barin kowa ya shiga inda take.
Amman yau ta jidadi sosai da likitan ya fada mata cewar jikinta yayi kyau, kuma zata fara samum visitors.
Hakan yasa ta tattaura hankalinta gaba daya ta maida gurin kofa idonta cike da son ganin wanda zai fara shigowa. Lokacin da akai knocked din kofar gabanta ya fadi soaai with no reason. Alhaji Habib ne ya fara shigowa rike da hannun Hafsatu manga sai kuma mahaifiyarta da kanenta, and Hassana na tare da su. Ko wanne fuskarsa dauke da murmushi, Hafsatu manga ta yi saurin sakin hannun Mahaifinta ta nufi inda Mamanta take.
“Mama mama kin ji sauki yanzu”
Hannu Rufaida ta kai ta shafa kanta ba dan ta fahimci wacece ita ba, sai dai ganin yadda ta jingina da ita tana tambayarta. Alhaji Habib ya zauna a kusa da ita tana kallonta with uncountable love idonsa cike da kwalla, kallonsa tai kamin ta bi kowa da kallo. Kowa ya canja a yadda ta sanshi shi din ba dan tasan mijinta sosai da sosai ba zata iya cewa ba shi ba ne, domin yayi looking old not yadda yake a da. Abunda bata sani ba ita kanta ta canja, sai dai bata iya gane hakan domin bata ga kanta ba har yanzu.
Murmushinta sai ya soma komawa hawaye, har yanzu mutane take kallo tana ta son tantancewa amman ta kasa.
“Ko dai mafarki nake yi ne? Komai ya canja Habib, Mama and duka yan'uwana, ban san wanda zai amsa min tambayata ba, amman ina ganin kamar ba ku ba, ina ciki?”
Ta tambaya tana shafa cikin hawaye na bin fuskarta. Alhaji Habib ya yi dariya irin ta su ta manya kana ya ce.
“Ga cikin nan, wannan yar kika haifa”
Ta yi saurin sake kallon Hafsatu manga tare da dago kanta yadda zata kara tantancewa.
“Taya? Me ya same ni? Ko dai mutuwa nai na dawo? Ban gane komai ba, na kasa fahimta”
Ta rike kanta tana kuka. Alhaji Habib ya rika matarsa yana rarashinta, yana hawaye shi ma dan be san ta inda zai fara bata labari ba. Dagowa tai daga jikinsa tana kallon Hafsatu manga wacce fuskarta ke shimfide kan tata kamar an tsaga kara.
“Ku fada mutuwa nai na dawo ko kuma suma nai na tsawon lokaci, domin ni ma kaina ina jin kamar akwai abunda ya faru da ni”
Hassana ta rike hannunta ta risina tana kallonta da murmushi.
“Abubuwa da yawa sun faru Mamana, a ciki akwai haihuwar Hafsat, girma na, tsufan Baba, dogon bachinki mai kama da suma da ma wasu abubuwan da dama”
Ta mika hannu ta riko hannun Hafsatu manga ta hada da na Rufaida.
“Wannan yarki ce, yar da kika haifa da kanki, ba zan iya fadin yadda kika haife ta ba, amman zan iya fada miki cewar a lokacin da kika haifeta baki cikin hayyacinki, shiyasa ba ki san kin haifeta ba, ke kanki ba zaki iya tuna daga yaushe ne hankalinki ya gushe ba, amman na san baki manta da mahaifiyata ba, kuma abokiyar zamanki wacce ita ce silar komai, sai dai duk da haka mahaifina da yan'uwanki basu watsar dake ba, sun yi ta shalarki har aka gano ki aka kawo ki nan dan ki hutu...”
“Wacece ke?”
Ta tambaya tana kokarin samun natsuwa.
“Sunana Hassana, ina da yar'uwa Husaina ni da ita duka yyan mutum daya ne, Alhaji Habib da kuma Safiya”
Kokarin tuna sunan take yayi mata kama da sunan da ta sani. Oh yes sunan Kishiryarta ne ta tuna, one after the other abubuwa suke dan dawo mata har tana banbance abubuwan da suka nan. Alhaji Habib ne ya labarta mata komai abunda ya faru wanda Hassana da Farida suke ganin kamar yayi sauri domin be kamata a fada mata haka a yanzu ba, shi ma dai ba shi da zabi ne saboda ta matsa ta san komai din dan fitar da kanta a cikin hudu.
Ta zubar da hawaye sosai kamar yadda kowa da ke gurin ya zubar ban da Hafsatu manga, Hannu biyu ta sa ta dauki yarta ta dorata saman jikinta ta rumgume ta tana kuka. A iya abunda zata iya tunawa a zamantakewar da suka yi da Safiya bata taba cutarta ba ko da dai rana amman mi yasa tai mata haka? Hafsatu manga ta dago kai tana kallonta.
“Mama ashe kina magana na jidadi”
Kalmar Mama data kirata da shi taji sunan har cikin ranta.
“Hafsat Hafsat yata”
Ta furta ciki kuka sannan ta kara kankameta kirjinta....
The following day aka sallameta daga asibitin tare da maganinta da kuma sharudan yadda za a kula da ita, ba a gidan Alhaji Habib ta sauka, a family house dinsu ta sauka, tana samun kulawa ta ko'ina daga yan'uwanta da kuma mahaifiyarta, Alhaji Habib kam kusan kullum yana gida, yana jin kamar ya cinye ta ita kuma tana jin kamar ta mayar da Hafsatu manga a ciki ta sake haifota. A ranar data kwana shida a gidan Alhaji Habib ke labarta mata case din su Hafsatu manga, daman be labarta mata ba ne a wacan lokacin domin yana gudun abun yayi mata yawa, ta yi mamaki, al'ajab jimama na abunda ya faru, but she is happy jin cewar Hassana ce ta tsaya mata a kotun har akai nasara. A dayan bangaren kuma zuciyarta ta kwadaitun da son ganin Zain dan Hafsatu manga ta bata labarinshi ya fi a kirga, ba shi ba, ba Inna Ladi ba tana ta bata labarinsu da kuma zamantakewar da suka amman ita bata tuna komai ba.