Sashe 58
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Be shiga part dinsa ba, sai da ya bude motarsa ya dauko kwalin waya sannan ya rufe ya shiga falonsa. Yadda ya bar falon haka ya sameshi, inda ya ci abinci da ruwan da yasha ba a dauke ba, daman tun jiya bata sauko daga dakinta saboda kawai ya matsar mata baki sakamakon tsawar da tai masa, abinci ma sai da ya hau da safen ya kai mata haka ma da rana. Bayan sallah isha'i ne ya fita nufi part din Mai Martaba dan yi masa maganar. Saman center table ya aje kwalin wayar ya dauke plate din ya kai kitchen, sannan ya tsaya hada musu tea.
Daga kwance taji motsin shigowarsa a tunaninta ya wuce dakinsa dan haka ta tashi ta fito daga dakin da samawa kanta abunda zata ci, tana saukowa downstairs Hameeda na turo kofar falon ta shigo. Sai tai tsaye tana kallon Hameeda, kamar yadda itama ta tsaya jikin kofar tana yi ma Farhat wani mugun kallo ta ita kadai ta san ko na minene, sai kuma tai murmushi ta mika mata takardar dake hannunta.
“Ga sako ki ajema mijinki”
Farhat sai da tai yi kamar ta tace ba zata karasa inda take ba, sai dai ita ta karaso sai kuma wata zuciyar ta hana ta, tana unkurawa zata taka Zain ya fito daga kitchen din dauke da cup din tea biyu hannunsa. Ganin Hameeda rike da abu a hannunta tana mikawa Farhat yasa yai saurin karasa inda Farhat take dan yafi kusa da iya ya sha gabanta ya mika mata cup din. Karba tai amman ta ki zuwa tana son tai masa tirjiya kamar yadda ta saba, sai ya saka dayan hannunsa ya riko kugunta ya juya da ita tare da rada mata.
“Duk kika min tirjiya a gabanta, sai na murje ki yadda nake so yanzu nan kuma try me”
Sakinta yai ya juyo ya nufo inda Hameeda take tsaye ya kai hannu zai karbi takardar, ashe kasan hutuna ne, sai akwai ta saki suka watse kasa. Wata muguwar Harara ya watsa mata.
“Risina ki dauko su”
Ba musu ta duka ta kwashe hotunan ta mika masa, sosai take son Farhat ta gani sai dai inda take tsaye bata iya hango abunda ke cikin hotuna iyakar abunda ta fahimta dai kawai hotuna ne. Fisgarsu yai da ido yai mata magana ta juya ta fice daga falon, sannan ya saka dayan hannunsa ya dauki takardar ya dora saman hotunan ya nufo inda ya aje wayar Farhat ya dauka daga inda yake tsaye ya mika mata.
Kin zuwa tai takarba, ta tsaya daga gurin tana kallonsa.
“Phone”
“I know ka zo ka kawo min mana”
Ya wara ido yana kallonta da kyau, sai kuma yai murmushi kadan.
He can't believe Farhat ce take masa haka, ya gane yanzu dai bata tsoronsa ko kadan sai mai rashin kunya da take masa ce ta karu, karasa yai kamar yadda ta bukata ya mika mata wayar, sai ta mika masa teasa daya bata dazun sannan ta karbi wayar ta nufi upstairs ba gode bare na gode, ko alamar jindadi da murna ba tai ba. Da kallo ya bita sai da ta shige cikin dakinta sannan ya jiyo ihunta, ta wani bangaren yana daga mata kafa ne saboda fada mata da yai ba tare da yardarta ba, wannan babin kan yasan ya saba mata kuma ya yi abunda be kamata ba dan haka dole ya bita a yadda take masa ko dan su zaune lafiya.
A yanzu so yake yaji da bangare daya, bangare Hameeda da kuma Na Hafsatu manga, abunda yake ganin idan ya samu Hafsatu manga ta dawo hannunsa ya tabbatar da lafiyata hankalinsa zai kwanta. Saman kujera ya zauna yana duba hutunan daya bayan daya.
Shine a cikin hotunan wani gurin yana tare d Hameeda kwance saman gadonsa wani gurin kuma tana kan kirjisa, a dayan kuma babu kyau ganin sai dai kana ganinsa kasan baya cikin hayyacinsa. Kansa ya shafa yana furta
“Innalillahi Wa'inna ilaihirraji'un”
A take yaji babu dadi, a da bashi da tabbacin ya aikata amman yanzu yana da shi, tun da gashi a cikin hoton, jinginawa gai jikin kujera ya lumshe idonsa, sai ga hawaye ya zubo masa, be taba jin tsanar Hameeda ba a rayuwarsa kamar yau, shi kansa a yau ji yake ya tsani kansa, ba dan komai ba sai dan abunda ya aikata, tun yana sarauyinsa be taba kusantar wata macen da ba muharramarsa ba sai yanzu.
Shi yai kana kyamar kansa a yau ya tabbatar da ya kusanci daya daga cikin manyan zunuban da Allah baya so, kuma ya yar'uwarsa.
A guri ya zaune har dare ya raba sannan ya tashi ya shiga bedroom ya saka hotunan cikin wardrobesa ya shiga bathroom yai alwala. Har garin Allah ya waye zaune saman carpet yana istigifari da neman Allah ya yafe masa, ji yake kamar shine ya kai kansa da kansa.
Sai takwas da rabi na safe ya fito daga dakinsa, yana sanye da short da white vest, ya nufi dakin Farhat, zaune ya sameta tana ta aikin taba waya kamar bata taba ganinta, tana ganinsa ta wani hade rai. A bakin kofa ya tsaya yana mata magana.
“Ki shirya zamu je a dauki hotonki anjima, saboda za ayi miki passport”
“Ina kwana?”
Ta fada kasa kamar bata son magana.
“Lafiya kalau”
Ta dan dago ta kalleshi jin ya amsa ta, yana kokarim juyawa ya fice ta ce
“Wayata ba kati kuma ina son magana da Mamana”
Be juyo ba be kuma amsa ta ba, ya sauko kasa, breakfast ya hada ya zuba nata ya shiga har dakinta ya kai mata, ba tare da shi ya ci ba, he care about her tunda tana karkashinsa, daman kuma tun abunda yai mata ta daina dafa abinci sai dai yai order ko kuma ya dafa.
A tare suka fita bayan sun shirya cikin manyan kaya daga ita har shi, har aka isa gurin passport aka yi musu abunda za ayi aka gama, Zain be kalli inda Farhat take ba.
Shi ya dawo ya sauke ta, sannan ya karbi wayarta da zimmar saka mata layi sai ya tararda line ta ciki, be yi mamaki ba danan Anty told him ta mata welcome back na Sim dinta, dan haka ya dauko number ta yai mata transfer though bank ya mika mata wayar.
“Thank you”
Wannan karon ta gode amman bata nuna masa jindadinta ba, tana tunanin kamar idan ta nuna mata taji dadi zai raina mata da wayo ne, sai a yanzu ya kalleta sai kuma ya dauke kai, bayan ta fita daga cikin motar ya kama hanyar asibiti.
[3/17, 2:09 PM] 😍🌹خديجة كاندي♥️🖤: 42
Misalin biyar saura kwata na yamma jirginsu ya sauka Niger Republic.
Sun samu kyakkyawar tarba daga gurin Sarkin Damagaram wato Sarki Idrissa Abdourahmane Idrissa II (Fake Name), tun daga airport Sultan of Damaragaram a aika da motoci aka dauko Yarima Zain.
Mai Martaba Sarkin Damagaram wato Sarki Idrissa Abdourahmane Idrissa II yayi farinciki sosai da ganin Zain, a bakin kofar shiga fadar sarkin yasa dogaransa suka sakawa Yarima Zain wata kyakkyawar alkibba da raya masa wani kyakkyawan kambu aka aje masa takalmin fata, daya daga cikin kannan yayan sarki ta zo ta mika masa takobi, kamar yadda aka masa aka yi ma Farhat sai dai ita a maimakon takobi sai dayan yarinyar ta bata kwaryar nono. Da yarensu suke masa barka da zuwa ana nasa busa har ya ya iso cikin fadar. Sai wasu dogaran suka zo suka karbar masa takobin da kwaryar nonon dake hannun Farhat.
Sun samu minti Talati a fadar Zain yana gaisawa da Sarkin Damagaram sannan aka kaisu masaukin da aka tanadar musu dake can yamma da fadar. Suna shiga Farhat tai saurin cire alkibbar da ke jikinsa ta aje ta shiga bathroom, kamar wacce ta shiga daki haka ta zauna a bandakin, har ya gaji ya jira ya tashi ya tura kofar bandakin, sai yai saurin saka hannayenta ta rufe jikinta.
“Miye haka? Ya zaka shigo kuma ina ciki?”
Kallon kawai yai ya dauke kai yai fitsarinsa ya fito ba tare da tunanin komai ba.
“Wanka zan yi kiyi sauri ki fito”
Ya furta sannan ya janyo mata kofar, yana jin lokacin daka sakawa kofar makulli shi kuma ya nufi gurin windows da suka kasance na glasss, hannyansa sanye a aljihu ya tsaya yana kallon wani bangare na harabar gidan cike da burgewa, domin kuwa masarautar Damagaram masarauta ce da aka ginata akan tsari da al'adun kasar Nijar, sai a yanzu tunanin abunda zai fadawa Sarki ya fado masa a rai, ya zai fuskance shi da maganar? Ta ina ma zai fara? An dai ce tana cikin masarautar gaske ne ko karya be sani ba, waya sani ma ko bata cikin garin faba daya, what if Hameeda kawai tana masa wasa da hankali ne kawa.
Da wannan tunanin ya nufo sitting room yana ta sake sake a zuciyarsa, tunanin daya kamata ace tun gida yai shi sai a yanzu ya zo masa. Be tsara komai ba, shi dai iyakar abunda ya sani indai Hafsatu manga tana cikin masarautar nan da gaske ba zai koma ba sai da ita. Nan ma a jikin windows ya tsaya yana hango harabar masarautar. Wasu bayi ne manya da yara, a wannan bangaren suna ta aikin kada nonon da aka samar da shi a cikin masarautar. Kara matsawa yai jikin glass window din yana son kara tabbatar da abunda idonsa suke hango masa, be gansu ba har sai da ya kai hannu ya bude window, sai yai saurin barin jikin tagar ya nufo kofar fita, yana budewa ya samu dogarai har hudu tsaye suna gadin kofar.
“Ku zagaya ta nan baya, gurin da ake tatsa nonon nan akwai wata karamar yarinya ku zo da ita sunanta Hafsatu Manga”