Sashe 82
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwanan Rufaida daya a Gusau gidan Anty Ummi ita da Hafsatu manga, irin kulawar da Anty Ummi ta rika basu har ta wuce misali, kamar za ta cinye ta ita da Hafsatu manga haka ta rika ji, a dayan bangaren kuma tana ta jijina lamarin Ubangiji ganin yadda yau Hafsatu manga ta juya ta koma yar dan uwanta. The following day suka koma Kaduna, a airport suka rabu ita ta dawo family house dinsu, shi kuma ya nufi gidansa tare da su Hassana da kuma Husaina. Sai da suka huta sannan suka wuce gurin da mahaifiyarsu take bayan sun yanke shawarar daukar mahaifyarsu su koma da ita can Gusau a tare da su domin bata kyakkyawar kulawa duba da yanayinta su ma kuma suna da yaya da miji, wanda idan suka matsa da yawan zuwa da dawowa shi ma aiki ne a gurinsu. Ba dan Alhaji Habib ya so ba ya amince sai dan babu yadda zai yi domin ya fada cewar zai samu mai kula da ita, sai suka nuna masa duk wata mai da ita ba zata kai su ba.
Bayan fitarsu ne, ya shige dakinsa ya kishingida da zimmar yin bachi kamin ai yi la'asar sai ga kiran Rufaida ya shigo wayarsa ta number yar'uwarta, cike da farinciki da jindadi ya dauka ya kara a kunnesa tare da sallama, itama sallamar ta mayar masa sannan ta dora da ya gajiya.
“Gajiya ta bi lafiya, Ina Hafsat”
“Tana can tsakar gida tare da yara, ina Yan biyu?”
“Sun fita sun tafi wajen mahaifiyarsu, na ji suna maganar dauke ta su maida ita gusau a tare da su”
“Saboda me?”
“Wai ba za su iya bata kulawa yadda ya kamata ba idan basa tare da ita”
“Amman kai ka yarda?”
“To ya zan yi, nima ai ba zan iya kula da ita yadda ya dace ba”
“Amman ai matarka ce, hakkinka ne ka nema mata lafiya kuma hakkinka ne ka kula da ita”
Ajiyar zuciya ya sauke a hankali sannan ya ce.
“Wato wani abun da baki sani ba, Rufaida matar ta fita daga raina tun daga ranar tana gaskiyar komai, sam bana son zamanta a kusa da ni, bana son rabuwa da ita ne saboda yayanta..”
“Ba zan cilas maka zama da ita ba, amman komai zaka yi ka yi dan Allah shi kadai, karka zalinci mutum bar shi ya zalince ka, komai daren dadewa sai kaga sakayya, kuma dukan abunda mutum ya shuka, shi zai girba, duniyarsa da lahira, Wallahi har ga Allah na yafewa Safiya abunda tai min, saboda nima ina son Allah ya saka ni cikin bayinsa na gari wadanda yake son, yake yi ma yafiya, abunda ya same ni kaddara ce daga Ubangijina daman can an rubuta hakan zai same ni dan haka ban isa na tsallake ba, ko da ita ko babu ita dole sai hakan ya sameni saboda an rubuta haka a agareni, bana son bakincikin abunda ta yi min ya shafi zamantakewar aurenku ko kuma ya hanaka yi mata adalci, zaka kone kanke kawai idan kai haka zaka tashi da baren jiki a ranar da ba zan iya amfana maka komai ba, wanda ya bika da shari sai ka bishi da alheri, abunda zaka aikata a yanzu shi zai raba kan yayanka ko kuma ya hada kansu shiyasa na ke son ka ji tsoron Allah a kan dukan abunda zaka yi”
“Ban tsammaci yafiyar ki da wuri ba haka Rufaida, ban sammaci za ki iya bude baki ki yi magana mai dadi da ma'ana akan Safiya ba, Wallahi kin sa jikina yayi sanyi sosai”
“Ba kowace kishiyace macuciya ba, ba ko wace abokiyar zama ce mai cutarwa ba, ban zauna da Safiya dan na cutarta da ita ba, ko kuma na yi amfani da kai ka cutar da ita, idana babu duniya akwai lahira inda Allah zai yi hukuncin akan zamankewarmu, wannan kawai na sakawa zuciyata kuma na zauna ita lafiya, ba dan bana kishin ba, sai dan na san akan abunda zan yi kishin kuma ina iya dawainiya da kishi na, ba shi ya ke dawainiya da ni ba”
“Allah ya miki albarka, har ko yaushe ina godiya ga Allah da ya bani mace irinki duk kuwa da kasancewar baki tare da ni”
“Amin izininka na ke nema ina son gobe idan Allah ya kai mu zanje a duba ta tare da yan gidanmu”
“Na miki, Allah ya miki albarka.. ”
Sai ta amsa da Amin suka taba yar fira kadan sannan suka yi sallama.
Kamar yadda ta fada masa washe gari taje ita da wasu yan'uwanta masu sanyi hali suka duba ta, sauran kan sai ma zaginta da suke wai a ce duk abunda Kishiya tai mata amman zata zari kafa taje dubata dan bata da zuciya, Ummu Faisak wacce ta kasance kanwarta dake binta, sai masifa take ita da babbar yayarsu Asma'u Badamasi.
Bata je mata hakan nan ba, sai da tai mata yar siyayyah, even Husaina da yar'uwarta sun yi mamakin ganinta, sai dai hakan be hanasu suna mata farinciki da jindadin zuwan nata ba, ransu be kara fari ba har sai da suka ji da bakinta ta furta cewar itata yafe duk abunda tai mata har ma da yi mata addu'ar samun lafiya.
A week later, ta tare a gidan mijinta wato Alhaji Habib, Gidan sama ne mai kyau da daukar hankali ,kallo daya za masa ka san cewa an narka duniya a gidan, komai na gidan sabon ne, gida ne mai part biyu, dayan mata dayan kuma na shi, ko ina an kawatashi da kayan alatu dana more rayuwa. A part dinta aka warewa Hafsatu manga daki daya daga cikin dakunan da suke jera da dakinta, sosai aka kawata kayan dakin da gadon yara da kuma kayan ado suma na raya sai fenti pink da yar drawer wacce aka cika da littafai, an kawata gadon da teddys, kai ka rantse da Allah ka ce yar turawa ce da dakin ba Hafsatu manga ba.
*** *** ***
Within a week Zain ya shirya komai na sa na tafiya, dan shi kam ya kago ya bar kasar ma, duk wanda ya kamata ya san da tafiyarsa ya sanar da shi ciki kuwa har da Dada Yalwa wacce ke kwana tambayar Hameeda, babu yadda Anty Ummi batai ba akan ta hana shi zuwan amman sam ya ki yarda saboda yana jin garin ya isheshi gaba daya. Mai Martaba ma give him a total support na barin kasar, duk kuwa da kasancewar baya son yai nisa da shi amman yasan dansa yana bukatar hutu da kwanciyar hankali a yanzu. Be fadawa kowa shekarun da zai yi a can ba, in ba Ibrahim babu wanda yasan iya yaushe zai kai a can. A lokacin da ya zo yi ma Dada Yalwa sallama ta yi ta masa kuka tana fadar cewar shi ma tafiya zai yi ya barta kamar yadda Hameeda tai, sai da ya ji kamar ya fada mata gaskiya akan maganar Hameeda sai kuma wata zuciyar ta hana shi. Ce mata yai wata biyar kawai zai yi ya dawo shi kuma saboda ta natsa masa ta tambayar idan ya tafi ba zai dawo da wuri ba, sai yai mata alkwarin zai rika zuwa every end of the month ya dubata ita da Mai Martaba.
Ranar Assabar ya bar kasar, Ibrahim and Anty Ummi da Hajiya Hadiza and Waziri (Kanen Mai Martaba) are the only people da suka raka shi airport saboda ya fadawa Mai Martaba cewar bayan son rakiya da yawa, iya kar kokarin da Anty Ummi zata yi na hana kanta kuka akan tafiyar Zain sai ta kasa, tana jin ya tafi a yanzu ya yi nisa da ita bayan kuma irin sabon da suka yi, even her kids that are along with her sai da suka yi kuka. Shi kuma be kulasu ba, yana ta aikin lasa waya kamar be damu ba, har Ibrahim da ke ta sharar kwalla lokaci zuwa lokacin be kalli inda yake ba, shi kansa Zain din kuka yake yi kukan rabuwa da su, da kuma kuka kewarsu da zai yi idan yaje can, yaushe zai saba da can din for how long zai manta da komai, anya komai zai gyaru har ya sake samun farinciki? He don't think so, sai dai kukan da yake ba a fili yake yinsa ba a zuciyarsa yake yinsa, duk wani bacin rai da dacin rabuwa yana nan kwance a kasan zuciyarsa.
Sai da suka daina hango jirginsa sannan suka kama hanyar gida. A iya dauriya Zain ya yi amman hakan be hana shi sharar shawaye ba a lokacin da ya kadaice cikin girjin.
*** *** ***
Dan lokacin da tai spending a prison she learn a lot of lessons, ta tabbatar da ita din ba kowa ba ce, duk wani gata da isa da sarauta da take bugun gaba da shi a yau babu shi, kuma be amfaneta da komai ba, domin Mai Martaba be sa an daga shari'ar ba, ganin be yi din ba ya hana duk wani mai kuzari ya yunkuro ya yi. At first ta dauka ta ci banxa na kashe yar'uwarta da tai tana ganin kamar asirinta ba zai tonu ba, and ta kashe Farhat tana ganin kamar zata iya sai gashi hakkin RAI BIYU ya hana ta sukuni da zama lafiya, balle kuma kwanciyar hankali, duk da kasancewarta bata jindadin zaman da take a nan amman hakan ya fi mata fiye da zamanta a gidan hakkin kisa na binta. Babu ranar da bata kuka, babu ranar da bata jin kamar tai tsuntsuwa ta gudu daga gurin amman babu dama, she just wish cikin da ta fadawa Zain da gaske ne ba na testing son shi a gareta ba, da wata kila zai fitar da ita daga gurin idan ma be yi ba dole Mai Martaba zai yi. Amman komai ya chabe mata bata da wata mafita a yanzu..
FARHAT PARENTS.