Sashe 30
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abida ta amsa a madadin Farhat datai shiru ta kasa cewa komai. Hannu Mai Martaba ya daga musu sai Hajiya Hadiza ta ce
“Tashi ki shiga da ita sashenta”
Ikram ta rika hannunta suka fito daga fadar ba tare da Farhat taji wata magana daga bakin Mai Martaba ko matansa biyun nan wato Hajiya Zara da Hajiya Maryam, tun daga nan zuciyarta ta soma sosuwa ta kuma dasa mata wani. Bata iya gane inda ake bi da ita iyar abunda ta sani dai suna tafiya, kuma tafiya mai dan tazara sannan suka iso wani bangare na masarautar mai part part ba dadi, daya daga cikin part din daya fi ko wane kyau suka nufa da ita.
Tun daga gate din part din zaka tabbatar da sabon fenti ne aka yi na zamani mai kyau da daukar ido, ga katafariyar kofar an kawatata da shuke shuke, dare ne amman hasken lantarkin dake gurin ya maida gurin kamar rana, sai da suka zagowa suka hau madaidaicin stairs da ba zai wuce biyar ba zuwa shida sannan suka shiga cikin falon da kamshin turare ke tashi, kai tsaye upstairs suka nufa da ita daya daga cikin dakunan suka bude ta shiga sannan suma suka shigo.
A tsakiyar gado Ikram ta zauna da ita, sannan suka fita daga dakin suka barta ita kadai. Ko minti latatin ba ayi ba sai ga Zain ya shigo ransa duk a bace, sai da ya rufe kofar falon sannan ya dawo saman cushion ya zauna yana karewa falon kallon fenti dai jiya aka yi shi, amman duk wani decorations da aka ma falon yau aka yi shi, ba aikin kowa ba ne face Hajiya Hadiza domin ita kadai ce a cikin iyalan Mai Martaba take son abunda yake so.
Zain be tashi daga falon ba sai goma da rabi na dare, he was busy thinking of his life partner Haleema, irin daukin da yake na shiga dakinta da kuma yadda suka nunawa juna kauna, but this time around baya farinciki da wannan auren kwatakwata, and the most annoying thing an kai Farhat dakin da aka kai Haleema and that was his room.
Ko da ya shiga tana kwance saman gado ta lullube fuskarta da gyalenta, sai dai hakan be hanashi ganin yadda fuskanta ta jike da ruwan hawaye ba, sai dai hakan be dame shi ba dan a tunaninsa shi yafi kowa cancantar yai kuka a yau.
He is so different today kamar ba ango ba, babu annashuwa a fuskarsa, after that ko wane ango manyan kaya yake sakawa amman shi kananan kaya ne a jinsa, and what is more painful be halarci daurin aurensa ba, shi dai an kirashi an fada masa an daura aurensa, at that time yana gidan abokinsa Ibrahim cos this time around har Anty Ummi haushi take bashi, dan ta dame shi da maganar gashi kuma bata barinsa sakewa da Hafsatu manga.
Yana shiga takalminsa ya fara cirewa, sannan ya shiga bathroom yai wanka tare da alwala ya fito ya dauki jallabiya ya saka.
“Tashi ki yi alwala”
Ya fada kamar an masa dole.
“Bana sallah”
Wani banzan tsaki yaja dan ta bashi haushi, abunda yake tunani Farhat tai zaton wani abu zai yi da ita shiyasa tace masa bata sallah.
“Mtssssss”
Farhat replied back. Kamar daga sama yaji tsaki.
“Ke how dare you zan miki tsaki ki maida min?”
A tsawace ya tambaya, ita kam ko motsi bata sake yi ba balle har ta amsa masa, seriously this time around taji tsoronshi sosai. Kwafa yai ya dauki carpet ya shimfida ya soma sallarsa. Bayan ya gama yai addu'a ya kashe wutar dakin ya hau gadon ya kwanta, sai ta matsa can nesa karshen gado tana cigaba da kukanta a hankali. Shi dai be kulata ba dan baya jin yana da lokacin hakan.
Bachinsa yake peacefully till her crying wake him up, agogon dakin ya kalla it's 2.30am, wutar dakin a kunne ta koma can kusa da kofa tana rike da ciki sai kuka take.
“What happen?”
“Ina ruwanka...”
Ta fada kamar ba ita ke kuka ba, sauka yai saman gadon ya sake kashe wutar dakin ya nufo gadonsa cos baya iya bachi da wuta a kunne, ko karasa be yi gurin gadon ba ta sake kunna wutar.
“Ni tsoro nake ji karka kashe min wuta”
Ba shiri ta bashi amsa sakamakon tarar daya watsa mata. Zuwa yai ya dauketa cak yaje gurin gadon ya jefar da ita saman gadon sannan ya sake komawa zai kashe wutar sai ta fara aman jini.
Tsayawa yai kallonta she did what Haleema did on her first night too, yes he remember how he hug her tight tana ta aman jini har safe, and that the cause of her death after she giving birth, and all what he know Haleema told him Hameeda was the only person data dafa mata nama da daren da za kawota gidan.
“Meke damunki?”
Ya tambaya yana karasawa inda take.
“Cikina ke ciwo”
Ta fada a wahalce, hawa yai saman gadon ya rikota tana kokarin saukowa da ita sai ta buge masa hannu.
“Stop touching me”
“One word from your mouth i would beat the living day light out of you, mark my words”
Da sauri ta janye hannnunta tana kakarin amai. Bathroom ya shiga da ita already ya cire mata alkibbar dake jikinta.
MY REGARDS TO EVERYONE 🙌😍💋
BAN DA GHOST☠️💀 READERS 👿👿 Especially Wattpad ghosts 😡👹as soon as possible zaku fara reading empty pages 😂 am wicked too😎🤓👻.
[3/4, 3:36 PM] Mrs Zainab Jega: *HAFSATU MANGA*
_Yarinyar Kauye_
Wattpad @KhadeejaCandy
2⃣3⃣
Daga ita har shi a bathroom din suka kwana, shi yana zaune ita kuma ta jingina masa kamar matacciya.
Sautin kiran sallah dake cikin fadar ne ya farka da su, shi ya fara bude idonsa dake cike da nauyin bachi, sannan itama ta soma motsawa tana jin jikinta babu karfi ko kadan.
“Daga ni”
Ta fada tana wani bata fuska ita ala dole ya taba ta, tana dukan shoulder dinsa, kallonta kawai yai be ce mata komai ba har sai da ta lura da ita ce tana kwance a kirjinsa sannan tai hanzarin tashi sai kuma ta kasa saboda babu karfi a jikinta.
Da kansa ya daga sannan shi ma ya tashi tsaye, da kansa rika kokarin rabata da tufafin dake jikinta, amman ta hana sai kokarin kokuwa take da shi.
“Ka bari bana bana so”
“Fine idan na dawo baki yi wanka ba, barori zansa su miki”
Be jira komai ba ya juya ta fita. Ta dade a zaune kamin ta samu karfin cire tufafin jikinta ta kunna shower.
Bayan ta gama tai alwala sai ta dauki tawul din dake gurin ta daura, ta saba fitowa a haka gida bata jin komai dan an ganta da kananan kaya ko kuma tawul kawai, but this time around tana jin nauyi sosai ta fita haka Zain ya ganta.
Rasa tai yadda zata yi, ba zata iya maida kayan ba domin tana jin kyamarsu.
“Ka kawo min kayana”
Ta fada muryarta a dakishe, shiru be amsa mata ba, daman ta san ai ba zai amsa ba ko da wata dince ba ita ba balle ma ita ce, bude kofar tai a hankali ta leka dakin sai ta hango babu kowa, hakan yasa ta fito da sauri ta nufi wardrobe ta bude, gaba daya kayansa ne a ciki bubu nata ko daya, taya ma zata samu nata a ciki bayan ba a zo mata da komai daga gidansu ba.
Jallabiyarsa ta dauka ta saka, duk kuwa da irin abunda zuciyarta ke raya mata matukar yaga ta saka kayansa sai ya kusa kasheta.
A baki gado ta zauna tana kallon kofa kamar mai jiran shigowarsa.
Thirty minutes later ya shigo dakin, tana ganinsa tai saurin tashi tsaye tana mursa yatsun hannunta.
“Ban ga kayana ba, kuma ban yi sallah ba”
Ta fada tun be tambayeta ba, and ta manta tace masa bata sallah, tsayawa yai kallonta from head to toe she's mad, haka zuciyarsa take raya masa, ita kuma ta kasa daga kai ta kalleshi sai hawaye ya sauko mata, all what her heart keep telling her zai fada mata wata maganar marar dadi ko ya mareta.
“Ga dakinki can nan dakina ne”
Dagowa tai ta kalleshi sai kuma tai saurin maida kanta kasa, kamar dai bata ji abunda yace ba ta cigaba da tsayuwa a gurin, har sai da ya karasa inda take ya dauki wayarsa ya fice.
Sannan ta fito daga dakin tana takawa a hankali kamar marar gaskiya, hagu ta fara dubawa sai ta hango dakuna biyu jere, mai bima nasa a bude yake yayinda dayan kuma yake a rufe, tana leka dakin sai ta dawo tayi tsammani ko yana ciki, sai ta nufin dayan dakin na uku tana tabawa taji kofar rufe da makulli, komawa tai dayan dakin data baro ta shiga. And the room is wow everything is perfect, duk da hankalinta baya jikinta a yanzu tasan an narka dukiya a dakin, kai tsaye wardrobe ta nufa tana bude taga an jera kaya daga sama har kasa. Bata tsaya choosing ba dan bata da damar wannan a yanzu, hannu kawai tasa ta janyo atamfar dake sama tana warwarewa tana gown. Sakawa tai sannan ta sake bude dayan bangaren babu komai sai veils. Mai dan kwauri ta dauka ta rufe kanta da shi, tsayawa tai tunanin gabas sai ta tuna inda taga yana kallon daya sallah nafila jiya. Tana kallon gurin ta hango Hijab da Carpet an aje mata saman kujerar dake gurin. Karasa tai ta dauka ta saka ta shimfida carpet din tai sallah sannan ta haye gado ta kwanta.
“Farhat”
Can cikin bachi taji kiran amman hakan be hanata amsawa ba, dan tasan mai kiran zai iya mata komai idan taki amsawa. Saukowa tai daga kan gadon ta fito, sai ta hango plasma kunne tana aikinta shi kuma yana zaune saman cushion ya saka tv a gaba kamar ba shi yai kiran ba hannunsa rike da kofin ruwa. Hakan yasa ta sauko downstairs ta zo har inda yake zaune ta risina a kasa.
Da ido ya nuna mata tea dake gurin, sai ta dauka ta sauri ta shanye gaba daya, kamar yace dole sai ta shanye, sannan sake kallonsa.
“Na shanye”