Sashe 89
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“No nice ya kamata na tambayi wannan, Zain da gaske kai ne? Ya aka yi ka zo nan? Miyasa ka boye kanka na tsawon wannan lokacin? Mi nai maka? Ka san halin da na shiga? Kasan dariya nawa na rasa saboda kai? Ka san kalar hawayen da na zubar? A ko da yaushe da kai na ke kwana na ke tashi da son na ke rayuwa, baka kusa da ni amman ka zabbatar da ni irin azzabtarwa da wani be isa yai min ita ba, ko wane namiji na kalla kai na ke gani, a ko da yaushe rayuwar da zamu yi na ke ginawa, na yi alkawarin jiranka Zain ko da jiranka na nufin ajalina ko kuma wata rayuwar da tabam, da zaka shekara dubu kana boye min kanka zan jekara dubu da daya ina jiran ranar da zaka dawo gareni, no matter how this thing we got turns out, i'll never regret one minute of it and I'll always love you, ina ganin kamai mafarki ne wasu sun kirani mahaukaciya akanka Zain, wasu kuma sun karyata ni, yayinda wasu suke ganin ina ga bata lokacina ne kawai, Zain you are the only one person I want to be with for the rest of my life and grow old with i love you...”
Tun da ta soma maganar yake kallonta, and he didnt see just her, he saw his today, her tomorrow, and his future for the rest of their life...
“Idan har zan iya ayyana yadda cika mamaye da cika a zuciyata, to ba son ki na ke ba kaunar ki na ke, ita ko kauna bata da abun kwatantawa a so ma balle har ya kai gareta, na rayu da ke a kusa da ni”
Ya dafa zuciyarsa.
“Komai a tare da ke nake, ina yawan jinki a kusa da ni, saboda kina cikin ruhina a zaune, ma so ki tun ban yarda son zai kara min amfani ba, na kaunatace ki a lokacin da bam yarda zata nemi haduwa da ke ba, ban za ci ruhuna zai cilastani neman gangan jikinki ba, Ruhin Zain da na ki a tare suke, shiyasa muka kasa samun natsuwa da sukuni har sai mun nemo junanmu, ban so ki na rayu da son ki ba, na so ki ne dan na kasa rayuwa idan babu shi all those years I'm in so much pain saboda ba ki a kusa da ni, i know everything about you in and out...”
Ta hade kukan da ke cikin tana share hawayenta.
“Amman miyasa kai haka? Na kasa yarda kai ne Zain ko dai wani aljanine yai min irin siffarka...”
Kafarsa daya yasa ya taki kafarta har sai da tai kara.
“Nine dai Pure Heart, zauna sai nai miki bayani”
komawa tai ta zauna shi sai ya zauna a kujerar dazu, a hankali ya fara zayyana mata komai dalilinsa na boye kansa da kuma gaskiyar abunda ya faru tsakaninsa da mahaifinta.
“All those years mun rayu a karkashin inuwar so daya, zuciyoyinmu sun rayu a tare, a lokacin da ni na ke rayuwa da ruhinka, kai kuma kana rayuwa da nawa, i wonder what kind of love is this”
Ta fada cikin kuka.
“Wani kalar so ne, wanda jarumin baya da wanda zai zo gaba ba zai yi irinsa ba, ba za a buga tahirin wata sarauniyar mace mai son wani namiji kamar yadda ke kike son Zain ba...”
Hannunta tasa ta tare bakinta ta lumshe tana jan numfashi a hankali. Zuwa can kuma ta bude za ta yi magana sai ta hango friends dinta take ko wannensu fuskarsa dauke da murmushi, and dukansu sun yi boye hannayensu baya. Suna karasowa ta soma musu magana cikin muryar kuka.
“Why all this? Miyasa ba ku fada min? Ashe kun san yana nan amman kuka boye min?”
“I'm sorry”
Beauty ta fada tana fiddo madaidacin kwali mai rubuce da sorry a jiki, sai kuma ta juyo da shi gurin red paint. *Will* ne rubuce a jiki, Pearl ta juyo nata *You* na Diamond ma *Marry* Sai ya nuna kansa dayan hannunsa rike da box din ring. Mikewa tai tsaye sai ta fashe da kuka ta juya musu baya duka ta rufe fuskarta da tafukan hannayenta, yau kam komai kamar mafarki take ganinsa har yanzu ta kasa yarda ba mafarki take ba.
“Yes yes yes...”
Ta furta tana juyowa tare da mika masa hannunta ya saka mata ring din. Sai ta nufi gurin su Beauty da sauri tana kokarin rikasu.
“Take me home, lemme wake up from this dream”
Duk dariya suka saka mata, suna tayata murna ita kuma hawaye kawai take kanta na jikin Pearl, dake rike da ita kofar fita suka nufa da ita sai kuma ya waigo ta kalli Zain.
“I love you”
Ya furta by his lips not by voice. Ta yadda ita kadai za ta fahimci sakon da bakinsa ke isarwa. Har suka isa gida bata yarda ba mafarki take ba, babu yadda ba su yi ba a mota dan tabbatar mata da cewar gaske ne ba mafarki ba, amman sam ta kasa yarda. Har dakinta suka shiga da ita suka kwantar da ita saman gadonta. Sannan suka fito ba tare da sun fadawa Hajiya gaskiyar abunda ya faru ba, sai dai sun mata karyar zazzabinta ne ya tashi, abunda ya tashi hankalin Raheem sosai.
“Daman ni ban so fitarta dazun ba, zuciyata nata raya min wani abun zai faru”
Ya fada yana tashi ya nufi dakinta, kallon kallo suka yi sannan suka fice faga falon, Hajiya Asma'u ta tashi itama ta nufi dakin Hafsat, dunkule ta sameta da bargo tana ta rawar sanyi.
“Subhanallahi ai ba mu ga ta zama ba tashi muje asibiti”
Hajiya ta rikata sai ta ji jikinta ma da zafi sosai. Hajiya Asma'u ce ta rikata suka sauko kasa, sai ta zaunar da ita saman kujera take ta dauko Hijab dinta ta saka sannan rikata suka fita, ko da suka fita Raheem ya janyo mota har gaban kofar falon sai suka shiga gidan baya ita da Hajiya, har aka isa asibitin zoben hannunanta take ta murzawa daga Hajiya har Raheem babu wanda ya san da zaman zoben a hannunta har aka bata gado, a take likitan yai mata allurar bachi tare da saka mata drip da maganin a ciki, sai bachi yai gaba da ita.
Bata san iya awanin da ta dauka tana bachi ba, sai dai ta farka cike da jin gajiya kamar tayi wani aiki, hasken waje ya shigo ta cikin window wanda hakan ke nuna rana ta yi. Abunda ya faru ne ya fado mata a sai sai tai saurin duba hannunta zoben na nan har yanzu a hannunta, tashi tai zaune tana dariya ta shiga murza zoben, dafe kirjinta tai tana cigaba da dariya. Tana kokarin sauka saman gadon sai ga Hajiya Asma'u ta turo kofa ta shigo dauke da kayan abinci.
“Mashallah Hafsat kin farka?”
“Eh Hajiya, ban san idan na fada miki wani abu ko zaki yarda ba”
Ta zauna kusa da ita cike da mamaki.
“Fada min minene?”
“Jiya Zain ya zo?”
“Ya zo ina?”
“Lokacin da kika fita din nan har ma kiraki na ce miki zamu fita da friends gurinsa suka kai ni, look at this shi ya saka min”
Ta nuna mata zoben.
“Anya Hafsat kin san abunda kike fada kowa?”
“Na sani Hajiya, nima abun ya xo min kamar mafarkine, shiyasa ma zazzabi ya rufe ni”
“Idan har da gaske shine miyasa ya boye kansa be fito ya ganki a inda kowa zan ganku ba? Anya mutumen yana son ki kamar yadda kike son sa kuwa? Mutumen daya shekara nawa ba tare da ya nema ki ba, rana daya ya dawo kuma ya samu wani guri daban inda ba gidanku ba ya gana da ke, a haka din kuma kike alfahari da yana son ki?”
“Ya boye kansa ne saboda na samu nai karatu, kuma ashe Abbah ne ya nemi ya yantar da ni tun farko shiyasa baya zuwa gurina”
“Me kike nufi?”
A nan ta bayyana mata komai kamar yadda zai ya bayyana mata, Hajiya Asma'u ta yi farinciki sosai da jin hakan domin tana ganin ita ma danta zai iya samun Hafsat, kuma tana da tabbacin kanwarta Rufaida ba zata watsa mata kasa a ido ba, daman a can baya tana tunanin ko akwai alaka tsakanin Hafsat da Zain ne, amman tun da ta gada mata an yi mukatima ta san yadda zata bullowa kamarin.
“Amman na jidadin wannan maganar, gaskiya mahaifinki yayi tunani mai kyau kuma yayi abunda ya da ce”
Ta fada tana kallonta fuskarsa dauke da murmushi. Hafsat ma murmushin take mai cike da farinciki da annashuwa. Ji tai tana son sake ganinsa wani irin shaukin kaunarsa ke ta karuwa a zuciyarta.
“Mutumen da ke miki son gaskiya ba zai ta boye kansa har na tsawon wannan lokacin ba, wai dan kawai ki samu karatu, yanzu kuma daya tashi ganinki sai ya kebe da ke wani wajen daban inda ke da shi kawai za ku ga juna, da da gaske yake aurenki ya kamata yai kuma gurin iyayenki ya kamata ya fara zuwa, abu na karshe kuma ba zai boye kansa garemu”
Hajiya Asma'u ta fada ta siffar da Hafsat zata fahimce ta.
“Wata kila ya boye kansa ne saboda ba d gaske yake ba, tun da shi sannanen mutum ne, kin ga yana gudun a ganshi da ke as his wife, so wani abu ne da mutum baya iya rayuwa har sai ya saka wanda yake kauna a idon, bari na buga miki misali da ke kanki, tun yaushe kike bibiyarsa? Kina ta jin kamar idan ba ki ganshi ba za ki iya rasa ranki? Awa daya idan kika yi ba a gida ba, Raheem yana damuwa Hafsat, sai dai yana yin taka tsantsan saboda ni da shi duk a tunaninmu kina da karkashin Zain ne...”