← Book details Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 93

Sashe 60

Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani irin dadi ne ya mamaye zuciyar Zain Annashuwarsa ta kasa boyuwa har sai da ta bayayyana a fuskarsa. Matar da aka kira da Jikadiya ta kama hannun Hafsatu manga suka wuce da sauri.

“Godiya nake Mai Martaba Allah ya kara maka lafiya, tafiyar tamu ma ba mai dogon zango ba ce, gobe zamu kama hanya Insha-Allah”

“Gobe goben nan?”

“Ee daman akwai abunda zan yi a Niamey shiyasa na zo, dana kare kuma na ce ba zan wuce ba sai na kawo maka gaisuwa”

Murmushin jindadi Sarkin yai.

“Allah ya maka albarka, ka kyauta”

Zain yayi murmushi sun dan taba fira kadan sai ya taso ya dawo gurin da aka tanadar masa, a nan din ma sai da Dogarai suka rakoshi har bakin kofar. Wannan karon ya samu Farhat zauna tana cin abinci, dakin ya shiga ya cire kayan jikinsa ya saka na bachi sannan ya fito falon ita kuma a lokacin ta tashi ta koma dakin.
Yanzu ya natsu ya ci abincinsa sosai dan yasan yayi nasarar abunda ya kawo shi, har jin yake kamar ya rumtse ido ya bude yaga goben ta yi. A gado daya suka kwana sai dai kowa na bangarensa shi yana daga farkon gado ita kuma daga can karshe abun rufar ma ita nata daban ta dauka.

Washe gari aka jera musu karin kummalo kala kala wani abun ya sanshi wani be sanshi ba, ko a abincin tarbarsu ma sai da aka shirya masu kalolin da basu sani ba, daga na gargajiya da kuma na waje. Daga Masarautar Damagaram aka aika da Hafsatu manga akai mata passport ita dai bata san abunda ake ba, sai dai hankalinta ya tashi lokacin da za a mata passport din ta dauka wani abun za'a mata.

Sai da yamman lis Zain ya fito tare da rakiyar Sarkin har gurin motarsu, yana ta wara ido be ga Hafsatu manga, kamar yai magana sai kuma wata ziciyarta ta hana shi, A nan Sarkin yake fada masa Tsarabaraa ta kama hanyar sokoto tun safe idan tsun isa za aje har cikin gusau a kai masa, saboda akwai abunda ya san Yarima Zain ba zai iya zuwa da shi a yanzu ba. Suna sallama da Sarkin sai ga wasu matan biyu sun fito tare da Hafsatu manga an mata kwalliyar fulani tayi kyau sosai kamar ba ita ba. A Font seat aka saka Manga Zain da Farhat kuma suna gidan baya, sannan direba ya kama hanya.

Ta natsu sosai gaban motar ko motsi bata yi kamar ba ita ba wacce ya sani da kiriniya da tabe tabe. Suna isa airport ya fito a nan ma sai aka mata izinin fita sannan ta fito. Sun yi zaman minti gom shabiyar sannan jirgin ya iso, Hafsatu manga na ganin Jirgi ta fasa kuka ka kankame Zain kamar ance mata ga mutuwa nan kusa da ita. Akwai sauran lokacin kamin jirgin ya tashi hakan ya bashi damar lallabta yasa ta rumtse idonta ko da suka shiga jirginsa tana kankame da shi ta kulle idonta gam. Daker ya zaunar da ita a kujerarta ya saka mata belt sannan ya kama hannunta ya rike sosai yadda zata daina jin tsoro, duk abunda yake Farhat na kallonsu amman sai tai kamar bata gani. Lokacin da jirgin ya motsa zai tashi sai da tai masa ihu da ya dago hankalin kowa izuwa garesu. Tasa dayan hannunta ta kankame hannun Zain....
[3/18, 2:00 PM] 😍🌹خديجة كاندي♥️🖤: 43

Kowa yayi mamakin ganin Zain da Kuyanga (Sad'aka) ksancewar babu wanda ya san da zuwansa Nijar sai Mai Martaba da Hajiya Hadiza, ba mamakin kyautar suke ba, dan ba yau aka fara kyautar Kuyanga ko bayi a gidan sarauta ba, kawai suna mamakin yadda Zain ya yarda ya karbo ta ne abun mamaki. Kamin safe masarautar ta karade da maganar.

Sun yi dawo late ko da suka shigo gidan Hafsatu manga na bachi, daman tun cikin jirgi tai bachi. Shi da kansa ya daukota ya shigo da ita cikin gidan, saman Cushion ya fara kwantar da ita, sannan ya wuce dakinsa, yana shiga ya cire kayan jikinsa yai wanka tare da alwala ya fito ya saka short da vest sannan ya dora jallabiya sama yai sallah.

Shabiyu ta wuce ko da ya sauko kasa, har lokacin Hafsatu manga bachinta take hankali kwance, yana kallonta ya saki murmushi ya kai hannu ya shafa fuskarta a hankali, sannan ya nufi kitchen ruwa tea ya fara dorawa a electric kettle sannan ya kunna gas ya dora indomie. A falo ya dawo ya zauna ya kunna Tv yana kallo, a hankali ya juyo ya kalli Hafsatu manga, ya dade yana kallonta sannan ya dauke kansa ya tashi ya nufi kitchen din. Plate biyu yai na indomie dayan sanye da two two fork dayan kuma fork daya a cikin. Mai two fork ya aje saman Center table ya wuce da dayar dakin Farhat, yana tura kofar dakin ya tarar da wutar dakin a kunne ya san Farhat ba tai bachi ba. Sai dai kuma bata cikin dakin hakan yasa shi saurin aje plate din ya tura kofar bathroom inda yake jin motsi zaune ya ganta tana ta faman aman jini a galabaice, cikin hanzari ya karasa kusa da ita ya rikata shi ya dagota tai ta aman har ta gama sannan ya wanke mata bakinta ya cire mata kayan jikinta, bata da kuzurin hana shi cire mata tufafin a dole ta bishi da ido zuwa can ta lumshe idonta, sai da yai mata wanka sannan ya daukota ya fito da ita daga cikin bathroom din. Saman bed ya kwantar da ita ya bude wardrobe ya dauko mata wata doguwar riga, har ya saka mata rigar idonta a rufe suke kamar mai bachi.
Fitowa yai daga dakin ya dawo kitchen ya hada mata normal tea mai cike da madara da milo sannan ya koma dakin, a yadda ya barta haka ya sameta tea ya fara ajewa ya dagota ta kwanta jikinsa sannan ya kai mata tea a baki, bata bude ido ba sai dai hakan be hanata shan tea ba, sai da tai rabin kofi sannan ta kawarda kanta.

“Sannu”

Ya furta yana aje cup din, sannan ya gyara mata kwaciyarta ya lullube, ya taso ya fito daga dakin. Zaune ya samu Hafsatu manga tana ta hawaye sai kallon gidan take.

“Minene ba gani nan ba”

Ya fada yana ware hannayensa, sai ta taso da sauri ta nufo inda yake.

“Ni ban son wannan gidan”

“Ina kike so? Ni a nan nake zaune ko baki son zama da ni?”

“Nan din ina ne”

“Gidana ne”

Ta wara ido tana kallon katon falon.

“Da gaske”

“Eh”

“Har da wacan abun tsakale tsakalen”

Ta nuna Stairs, sai ya waiga ya kalli stairs din ya sake kallonta yai murmushi.

“I miss you so much”

Ya fada yana rika kumatunta, sai kuma ya kama hannunta.

“Me kika yi aka dokeki a nan?”

“Dan na yi jini”

Ta bashi amsa kai tsaye.

“Ina kika yi jinin”

“A nan”

Ya nuna gurin, tana waigawa inda take jiyo kanshin indomie. Ya tsareta da ido yana mamakin maganar.

“Me ya gurin yai jini? Jimuwa kika kai ko me?”

“Ban jimu ba nima haka nan dai kawai naga ya zuba ta kafafuna, shine idan na zauna sai na bata kayana har na bata gurin da wannan karamin sarkin Hamma yake zama sai wannan Jekadiyar ta dakeni”

“Waya taba miki gurin har yai jini?”

“Babu”

“Fada min gaskiya mana, kin san ni ai baki boye min komai ko”

“Ba wanda ya taba, nima haka nan kawai naga yana ji, amman cikina yayi ta ciwo kamin ya zubo”

Yana tunanin it's too early ace ta fara menstruation yarinyar da ko nono bata fara ba, a musullunce yasan wace duk ta kai shekara tara ta isa ta fara haila, amman wasu sukan fara kidan dangi kamin haila why tai haila kai tsaye? No maybe dai wani yai mata wani abun yace karta fadi ko kuma bata sani ba. Shi kadai yake ta sake sakensa a zuciyarsa yana kallonta.

“Muje ki ci indomie”

Ya rika hannunta har gaban tuburin da indomie take aje, ya dauki spoon dinsa sannan ya mika mata nata.

“Tunda aka kaini wacan gidan ban sake cin Indo ba”

Ya wara ido tare da saurin rike hannunta

“Shiyasa na dafa ai nasan kina so, bari ki fara wanke baki tukuna, na manta kin yi bachi”

Ta turo baki

“Mu a can ba a cilasta mana wanke baki, kuma da hannu muke wanke ba da abu mai karfi ba”

Ta fada tunawa da brush din da yake bata ta wanke baki. Be ce mata komai ba yaja hannunta zuwa dakinsa ya bude sabon abun goge baki ya zuba mai ya wanke mata bakin da kansa tana da kuka musamman ganin jinin daya zuba a bakinta. Sannan suka dawo falon ta zauna kasa ta lankwashe kafafunta. Tana ta auna abinci a baki bata ce uffan ba har ta ci ta koshi shi kuma yana daga saman kujera zaune yana kallonta har ta gama cin abincin.

“Sai wanka ko?”

Tana jin yayi maganar wanka ta dora hannunta saman bakinta.

“Shiiiiiii, dare ba a magana gidan wacan Sarki idan dare yai ba a magana, sai dai ayi kwana”

Ta kwanta a gurin tare da yin matashin kai da hannayenta. Murmushi yai ya tashi ya dauke plate din ya kai kitchen, sannan ya koma dakinsa ya dauko mata bargo ya shinfida nata tare da matashin kai ya dauke ta ya kwantar a saman ya rufeta da wani zanen dabam. Ta bude ido daya

“Ni kadai zan kwana a nan? Tsoro nake”

“Aa yanzu zanje na dawo, rumtse idonki”

“Tam”

Ta rufe idon kamar yadda ya umarceta. Zauna yai sai da ya tabbatar bachi ya fara satarta sannan ya tashi ya nufi dakin Farhat, wutar dakin ya kashe ya kwanta bayanta ya dora hannunsa saman nata yaja blanket din da take rufe da shi ya rufe.
Chapter 60 · 0% Book details