Sashe 54
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya kawar da kansa yana jin feeling din da be san na minenen ba, farinciki, bakinciki,damuwa, mamaki, haushi ko kuma me? And still har yanzu yana jin desires din be sake shi ba. Juyawa yai ya koma inda yaji waya na ringing, can karkashin gado ya janyota ashe ma wayarsa ce, number Dada ce ke kiran ta jera masa kira yafi talati. Be yi picking ba har wayar ta gaji da ringing ta katse, sai ya duba agogon wayar karfe goma sha daya saura ya gani na dare, sai a lokacin ya tuna da be yi magariba ba balle isha'i. Da sauri ya aje wayar ya shiga bathroom yai wanka sabulu sannan ya dora na sarki ya fito ya saka wasu tufafin ya gabatar da salla isha'i bayan ya rama magariba. Sannan ya dauki wayarsa dake ta ringing har yanzu ya kashe wayar gaba daya, da kallo ya bi dakin har ya hango wandosa dake can gefen wardrobe ya dauka ya cire keys da wasu abubuwan dake ciki, ya fito nufi motarsa sai da yakai hannu zai bude motar yaji abun a taso masa, jinginawa yai da motar ya rumtse ido yana wani numfashi.
Ya kusan minti goma sha biyar a gurin yana kokarin controlling kansa sannan ya bude motar ya shiga ya dauki hanyar gida.
Ba yi latti shiga fada ba, daman ba a rufe fada sai 12.00am, so babu wanda zai yi mamakin dawowar yanzu, bayan haka ma ansan yana zuwa asibiti wani lokacin har yankan wuce 11 ma.
A part dinsa yai parking, ko kadan ba kawowa kansa zuwa part din Dada a yanzu ba duk kuwa da irin kiran da tai masa a waya, a kunne ya samu wutar falon, kayan kallo ne kawai a kashe. Sai da ya rufe kofar falon ya jingina da kofar for a few seconds, ya nufi kitchen ya bude freezer ya dauko gorar ruwa ya kafa kai be aje ba sai da ya shayensu duka, sannan ya jefar da gorar a kwandon shara ya kashe wutar kitchen likewise ya ka kashe ta falo ya nufi dakinsa.
Saman kujera ya zauna, yanzu kam ya manta da zancen Hafsatu manga, dalilin yi masa haka da Hameeda tai yake nema, kwakwalwarsa na ta karanta masa abubuwan da basu gamsar da shi ba. Abun yaji ya koma motsa masa, sai yasa hannunsa cikin gashin kansa ya matse kansa sosai ya dantse bakinsa yana matse kafafunsa.
“Ohhh Ya rabb”
Ya furta yana rufe idonsa, sai kuma ya tashi ya nufi gadonsa ya kwanta ruf da ciki ya rumtse idonsa sosai yana murje murje a hankali kamar wanda cikinsa ke ciwo. Yadda yai kokarin daurewa sai yaji ya zai iya ba, rabon da yaji kansa a cikin irin wannan yanayin tun Haleema tana raye. Tashi yai ya tube kayan jikinsa ya shiga bathroom ya zauna karkashin shower ruwan na dukan kansa, he used to do this bayan rasuwar Haleema, duk lokacin da yaji abun ya motsa masa but this time around abun ma kamar karuwa yake. Ya kusan thirty minutes a haka sai da yaji abun a na masa yawo kamar kwaro a jiki, hankalinsa ya tashi jikinsa har wani rawa yake kamar mai jin sanyi, fatar fuskarsa ta ciko kamar zata yai kumburi, idanuwansa sun rikedw gaba daya farin ciki ya bace bat.
Daker ya unkura ya dafa ginin gurin ya tashi ya fito daga bathroom, kayan bachinsa ya saka ya fito daga dakin, ya tattaro dukan kuzarinsa ya shiga kitchen ya hada ma kansa lemun tsami da ginger ya sha, sai kuma ya sake bude cabinet ya dauko kanwa ya zubaa cup mai yawa ya zuba ruwa be ma jira ta jika ba, ya kafa kai ya shaye yana bata baki, sai kuma ya rike cikin ya duke a gurin kamin ya sulale kasa zaune.
Wani irin abu yaji kamar zai mutu, cikinsa yai mugun murdawa ba shiri ya baro kitchen ya shiga bathroom din dake falo ya amaye abunda ya sha, sannan ya wanke bakinsa ya fito ya nufi upstairs. Yana shiga dakinsa ya kwanta, kamar an tsikareshi sai kuma ya tashi da sauri ya fito dakinsa ya nufi dakin Farhat, a bakin kofar dakin ya tsaya ya jingina kansa kamin ya kai hannu ya tura kofar dakin. Wutar dakin na kashe yaji dadin hakan, yana shiga ya maida kofar ya kulle ya karasa a hankali gurin gadonta ya hau gefe daya ya kwanta a kife kamar barawo.
Zabura tai ta tashi zaune sai kuma ta sauka saman gadon, ta nufi inda makunnin wutar yake ta kunna, sannan ta juyo tana kallonsa
“Ba ka ce na daina shiga maka daki ba, kai me ka kawa ko dakina”
Banza yai mata ya juyar da fuskarsa.
“Ka tashi ka bar min dakina”
Ya dan dago ya kalleta a tsawace ya ce
“Ki kashe wutar nan bana son haske, kuma ki zo ki kwanta”
“Ki kashe wutar nan bana son haske, kuma ki zo ki kwanta, like serious? Wato kai gaka boss ko? Nan fa dakina ne ba dakin ka ba, idan kana baka son haske sai ka tashi kaje dakinka”
Ta fada cike da tsiwa. Tashi yai ya sauka saman gadon ya doso inda take, she thought idan ya zo marinta zai yi ko kuma ya rufeta da duka, sai ta dan juya baya ta rufe gefen fuskarta da tafin hannayenta. Sai kawai taji ya kashe wutar dakin ya dauketa sai saman bed. Sai uku da wani abu na dare ya bar dakin be samu fully satisfy ba, amman he feel relief saboda yanzu yasan abunda yai a cikin hayyacinsa yai komai. Dakinsa ya dawo ya shiga bathroom yai wanka ya fito ya saka kananan kaya sannan ya sake komawa dakinta.
Kuka take har yanzu, wutar dakin ya kunna da kansa sannan ya karasa inda take ya kai hannu ya rikota, sai ta buge masa hannu.
“Azzalumi wanda be san mutunci mace ba, ka maida mace kamar doll, duk yadda kaga dama haka kake wulakanta ni, baka kusance inda nake ba sai da kaje kayi shaye-shayenka, saboda ka maida ni yar iska, Wallahi ba zan taba yafe maka ba, ashe ma kiyayyar ka ta karyace tun da ka iya kawo kanka inda nake, kayi girman banza wlh kuma girman kanka na banza ne... ”
Her last sentence make him smile kadan, before ya dauketa ya kaita toilet, yana ajeta tai saurin daukar bathrobe ta rufe jikinta, tana tsaye har ya gama hada mata ruwan zafi a boket, sai ta saka kafa ta ture bokitin ruwan suka zube gaba daya, kallonta kawai yai from head to toe sannan ya dauke kansa ya shiga hada mata wasu, sannan ya dago ya kalleta.
“Zaki iya wanka ko nai miki”
Ta watsa masa wata muguwar harara.ta murguda masa baki.
“Ke dan Allah baki ji kunya ba? After seen your naked skin, kuma yanzu kina tsaye a gabana har kina murda min baki?”
Taja wani irin dogon tsaki tare da sake murguda masa bakin, hannu ya kai ya riko fuskarta yasa dayan hannunsa ya matse mata baki har sai ta taji zafi ta bude bakin tama buge masa hannu, yawun bakinsa ya zuba mata cikin baki sai da ya tabbatar ta hade sannan ya sake ta ya fice daga bathroom din.
Fashewa tai da kuka ta ta zauna cikin bathtub, kuka take sosai har cikin ranta taji zafin abunda ya faru, bata shirya ba da budurcinta a gareshi ba, duk da bata san wa zata ba bawa bayan shi ba, amman akwai zafi sosai mutumen da baka so ya kusance ko da shi yana son ka balle shi ma din baya sonka...
****** ******
8am. Tana zaune cikin toilet dinta tana kuka, kukan abunda ya faru take, kukan farincikin Zain ya kusanceta, kukan bakincikin yau ta aikata Zina, kukan canja rayuwar data samu kanta a ciki a yanzu. Amman kuma bata da wani zabi bayan playing wicked games ga kowa, tana ganin kamar ba ita kadai ce ta cancanci zama cikin bakinciki ba.
Tana zaune cikin toilet din taji shigowar Abida, cikin sauri ta tashi ta daura tawul ta fito. Abida na ganinta ta zube kasa tana kwasar gaisuwa, sai Hameeda ta daga mata hannu alamar ta tashi tsaye.
Tasssss ta wanke mata fuska da mari bayan ta tashi tsayen kamar yadda Hameeda ta bukata, dafe kunci tai tana kallon Hameeda cike da tsananin mamaki, sai kuma ta fadi kasa ta kama kafafun Hameeda.
“Ki gafarce ni shugabata, ban san abunda na aikata miki ba, amman lallai ko minene yana da girma da muhimmanci a gareki...”
Hameeda ta tureta, cike da zafin rai ta ce
“Munafuka algunguma, ashe duk sirrin da nake da ke, zuwa kike kina fadawa Zain kowa? ke kika fada masa na nemo iyayen karya na lakawa yarinyar kauyen nan ko? Kika fada masa ni nasa a kama Anty Ummi”
“Wallahi bani bance Shugabata, baki da bakin Zain bamu yi wannan maganar ba, sai dai idan wani gurin ya jiyo”
“Karya kike ke kadai kika san sirrina, sai Fauziya nasan kuma ba taba taba tona min asiriba, sai dai ke manyar kudi ja'ijar banza, yar cin amana, ai daman mutum ba abun yarda bane, balle ke da ba kowan kowa ba”
“Wallahi ba ni bace shugabata, ki yarda da ni mi zaisa na fadawa wani sirrinki, ko za akasheni ba zan taba fadawa kowa ba”
Abida ta fada tana kuka. Hameeda ta nufi wardrobe dinta ta dauko tsarkar zinarinta mai tsada ta mika mata.
“Na ji ungo wannnan ki aje min, saura kuma ki fadawa wani na baki ajiya”
Jiki na rawa Abida ta karba ta tashi ta fice har lokacin bata daina kuka ba. Hameeda ta bita da kallo.
“Karshen zamanki yanzo gidan nan, ba zaki tona min asiri ba munafukar banza”
Ta furta sannan ta dauke kanta ta nufi wardrobe dan daukar kayan da zata saka.
[3/16, 9:51 PM] 😍🌹خديجة كاندي♥️🖤: *Masu karanta min novel basu biyaba da masu sharing Novel dina, Allah ya muku yadda kika min. Idan kina son biya ki turo 300 ta 0314795884 Abubakar Hadiza Gt bank, sai ku turo da shaidar biyan ta wannan number 08036126660, ko kuma katin MTN na 300 ta wannan number 08036126660*
39b