Sashe 14
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta katse wayar, tsaki yaja yana kokarin mikewa tsaye, lapcoat din take jikinsa ya cire ya rataya a hanger, ya fice office din da sauri. Tun kamin ya karasa gurin motar ya danna keys din hannunsa motar ta fita key yana isa budewa kawai yai ya shiga ya tashi motar. Daga saminaka area zuwa gada biyu area babu wani nisa sosai dan haka cikin kankanen lokacin ya iso. Tun da yai horn be ga an bude masa gidan ba zuciyarsa ta soma raya masa babu lafiya, sai dai yai horn kusan sau shida amman babu wanda ya leko balle ya bude masa, hakan yasa ya fita da mota ya taka kasa ya shiga cikin gidan, dakin dake kusa da gate ya fara leka dan ya gani idan Malam Adamu na ciki, amman sai ya tarar babu kowa ciki, yana nufar main house din sai ga Malam Adamu ya fito daga Bq da saurinsa, ganinsa yasa Zain tsaya yana kallonsa tare da jiran ya karaso.
“Ranka ya dade dan Allah ka kira mana Hajiya yanzu yanzu”
“Miya faru?”
Ya tambaya da sauri.
“Yarinyar nan ce ta fito ina cewa ta koma ta koma sai taje ta fada kwalbati ta buge kanta karfen ya shige mata a baki daker ma na cire halshenta sauran kadan ya kire....”
Da gudu Zain ya nufi Bq kamar ance masa tana can, a balcony ya tararda ita kwance kamar gawa bakinta bude cike da jini, a firgice ya dauketa ya fito da ita, Malam Adamu na biye da shi.
“Wallahi nayi ta mata magana sai ta gudu mi kuma na bita garin kamata ne ta fada a can, gashi ni da Asabe duk babu mai waya, balle mu kira, shine nace taje makota tasa a kira ta.... ”
Tun da Zain ya daukota Malam Adamu yake biye da shi yana masa wannan bayanin har ya sakata backseat.
“Ya isa haka Malam Adamu.....!”
Zain ya katsa masa tsawa cikin wani irin tashin hankali. Sannan ya bude motar ya shiga, yadda ya fisgeta kai kace ma sama zai tashi, in few minutes ya isa ZAINUDDEN SPECIAL HOSPITAL, sai da ya dauki hanyar Emergency sannan ya ciro wayarsa ya kira aminisa Doctor Ibrahim, sai da yai masa kira biyu ana uku yai parking.
“Ibrahim ka zo emergency yanzu nan za ayi ma wata dinki now please...”
Be tsaya jiran abunda Ibrahim din yace ba ya kashe kiran ya kira wata Nurse.
“Kiyi arranging gado yanzu nan ga patient nan zan kawo”
Yana katse wayar, ya faka motarsa kofar Emergency, kamin ya bude motar ya daukota har an kawo gadon da za a dorata akai, sai da aka dorata akan gadon sannan ya kai hannunsa gefen wuyanta ya tabbatar tana da rai sannan ya bada umarnin a wuce da ita emergency room, a daidai lokacin Doctor Ibrahim ya iso a hanzarce ya tsayar da gadon ya dubata.
“Ya aka yi taji wannan raunin...”
“Ya akayi taji wannan raunin miya sameta.. Ba lokacin wannan ba ne, ka shiga da ita ka tsayarda zubar jinin sannan ka dinke mata halshenta that's all”
Zain yayi magana a hasale yana nuna masa ita kuma as command cos shine boss. Kai kawai Doctor Ibrahim ya kada ya juya suka shiga da ita daya daga cikin dakunan da aka tanada idan irin hakan ya taso.
Dadowa yai babbar kofar emergency din ya tsaya yana amsa wayar da Anty Ummi take masa.
“Yanzu aka kirani wai Yarinyar nan ta buge bakinta...”
“Ganin nan ma kawo ta har an shiga dubata”
“On my way.... ”
Ta katse wayar, shi kuma ya sauke ajiyar zuciya ya nufi motarsa ya shiga, daker ya janyo motar ya kaita gurin da aka tanadar masa dan faka motarsa saboda jikinsa da yaji jinsa kamar ba nashi ba. Be kula da rigar jikinsa ta lalace da jini ba sai da yaje zai bude kofar office dinsa ya shiga.
Be yarda ya zauna ba sai da ya fara balle bamallan rigarsa ya cire farar rigar ya shefa a kwamdon shara sannan ya nufi closet ya dauko wata rigar ya saka sannan ya zauna saman kujearsa yana kallon hoton Haleema dake aje saman teburinsa yana fuskantarsa.
Hotone daya fitarta kyauta tana sanye da jar abaya, fuskarta dauke da murmushin da suka bayyana hakorin maka dake gefen bakinta. Takwayin ajiyar zuciya ya sauke a lokaci daya sannan ya samu damar lumshe idosa yana lilo da kujerar.
Lokaci daya ya bude idanuwan nasa duka biyu yana kallon Anty Ummi wacce ta turo kofar ta shigo yanzu.
“Na dauka kai kake dubata naje aka ce Ibrahim ne ya shiga da ita”
“Ba zan iya dubata ba”
“Saboda mai?”
Ta tambaya tana dora jakarta saman teburinsa.
“Kawai dai”
Ya daga kafadunsa sannan ya cigaba
“Haleema ma ni na mata tiyata remember? Kuma i lose her, so wannan ma bana son na dubata at the end na rasa ta”
Anty Ummi tai masa wani kallo kamin ta soma magana a hankali.
“Haleema is your wife shiyasa daka rasata ka kasa mantawa da komai nata, har kake zargin kanka akan tiyatar da kai mata, amman wannan she's nothing but a foreigner, yarinyar kauye yarinyar da baka san inda ta fito ba”
“She's helpless Aunt”
“Yes you're right she's helpless amman akwai taimakon da ya kamata mu mata bayan wanda muka mata ne? Mun bata ci mun bata sha yarinyar nan har wanka kasa an mata a gidana, and what else ya rage? Sai ka dauketa ka kaita gidan marayu ko kuma gurin da kasan za a iya maida ita garinsu, ba wai kai ta ajiyanta ba, last time da ta fita babu abunda baka fadawa Farhat ba, ka dora laifi akanta, taje mota ta kade ka daukota ka dawo da ita gidana, and this time around ta sake fita bakinta ya bugu, next time gawarta zaka kawo min a gidana ka samu a matsifa, haka kawai mu yi ta wahala da yarinyar da ba musan inda ta fito ba, yarinyar kauye. Kayi taka tsantsan Zain, kai dan sarauta ne kuna da makiya ciki da wajen Masarautar Rishim, za a iya maka komai saboda Mai Martaba so think twice”
Tana kaiwa nan ta fisgi tsadaddiyar jakarta ya juya ta fice a fusace, Zain dai sai kallonta yake da mamaki. Yatsunsa biyu ya dora saman goshinsa yayinda babban yatsan yake saiti da bakinsa. He was just thinking of Anty Ummi, zai iya rantsuwa bata taba matsa tsawa ba, but this time around tana son rikide masa zuwa wata kalar saboda Yarinyar kauye, ita tafi kowa fahimtar idan yazo da abu amman yanxu taki, tana goya masa baya akan komai da zai yi but why now?
Amman miyasa yake son taimakonta? Ai ba shi kadai ya ganta ba, miyasa ba zai barta taje wani gurin ba?
“I just can't...”
Ya amsa masa kansa kamar wani ne yake a gabansa yana tambayarsa ba zuciyarsa ba. Ba kasaifa yake ganin mutum hakan nan kawai ya taimaka masa ba, but yana son taimakon Hafsat no matter what, yadda jikinsa ya bashi dazu ya tabbatar tana da muhimmanci a gareshi maybe saboda yana son taimakonta ne or something else.
ANTY RUKAIYA POV.
Daga gurin aikinta ta aje motarsa ta hau Napep ta dawo gida, even Mai gadinta was very surprise daya ganta tazo a napep.
“Hajiya motar ta tsaya ne.?”
Ya tambaya yana kokarin mai da kofar ya rufe.
“Eh ta dan tsaya ne zan dauki abu na koma”
Ta amsa masa ba tare da ta waigo shi ba, cikin gidan ta shiga da sanda kamar wacce zata yi sata, bata ji motsin kowa a falon ba, hakan ya bata damar shiga dakinta, sai kuma ta fito ta leka dakin Farhat bata ganta ba, she already know tana zuwa gidan Anty Ummi idan bata nan, so that's means tana can kenan domin bata ganta ba har toilet ta duba bata ciki.
Dawowa tai dakinta tana kokarin zaunawa bakin gado sai taji tsayawar motar mijinta Bashir. Da sauri ya tashi ta shiga bathroom ta maida kofar ta kulle tare da saka mata key da can ciki, ya fiddo wayarta ta saka ta silent. Tun da ya shigo cikin falon take jin hayani sama sama bata jin abunda yake cewa amman da alama waya yake. Bayan ya kare ya shigo dakin sai kuma ya fita ya leka dakin Farhat be ganta ba, ya dawo falo ya kira mai gadinsa a waya.
“Kaje nan gidan su Alhaji Hashim kace Rukaiyah na kira Farhat”
“To Alhaji”
Zaunawa yai saman kujera, sai kuma ya tashi ya nufi freezer ya bude ya dauko ruwa ya sha, ya kusan minti latatin a gurin sannan Farhat ta turo kofar falon ta shigo da tsoro, fuskarta duk ta fada saboda tashin hankali da kuma yunwa dan tun shekaranjiya rabonta da abinci.
Tsaye tai kusa da kofar tana kallonsa.
“Wuce ciki Rukaiya na kiranki”
Tasan ya saba mata haka, wani lokacin da gaske ne, idan ta shiga zata ganta wani lokacin kuma ba da gaske ba ne, musamman yau da bata ga motarta a waje ba, but she's ready now ko da ba da gaske bane, zata shiga if ma zai yi raping dinta ne ba zata hana shi ba, saboda ta shirya tarwatsa rayuwarta komai ma zai sameta ya sameta din ita tana tunanin ta shiryama mutuwa.
Takawa tai cikin tafiyarta ta masara karfi ta nufi bedroom din Anty Rukaiya. Tana shiga ya bi bayanta shi ma ya shigo ya maida kofar ya rufe.
“Ina take?”
“Tana gurin aikinta, Farhat na tura miki 300k a account kin gani?”
“Bani da waya”
Rikata yai ya yana kokarin zaunar da ita
“Sai yaushe zan samu abunda nake so ne Farhat? Ki taimaka min mana, Wallahi babu wanda zai sani kuma ba zan bari ki yi ciki ba”
Kallonshi tai idonta cike da kwalla.
“Haba Ya Bashir? Kai yanxu baka jin kunyar tsayawa a gabana tsirara kasa zaka yi mu'alama da ni ta aure bayan wacce kake yi da Anty? Baka tsoron cin amanar matarka? Allah fa yana ganinmu fa”
“Allah mai yawan gafara ne, ai tuba zamu yi, kuma Anty ki bata da matsala fa, wannan sirrinmu ne.... ”