Sashe 76
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Ya mai shari'a abunda abokiyar aikina take kokarin yi tana son wasa da hankalin kotu ne kawai dan ta batawa shari'a lokaci domin an riga an kama wacce tai kisa da hannu dumu dumu amman tana kokarin karkarta abun ga iyalan Mai Martaba”
“Objection my lord, abunda na ke ba bata suna ba ne, tambayoyine kawai zata amsa mana, saboda tana diyar gidan sarki sai shari'a tace ba zata tuhumeta ba, ba zata amsa mana tambayoyin mu ba, saboda ita shafaffiya da mai ce sai a zuba mata ido bayan kuma tana cikin mutane da suke samun rashin jituwa da mamaciyar, sannan a jikin wukar anga tambarin yatsun mutane biyu bayan na Hafsat, dayan na Zain ne dayan kuma ba a san ko na wannene ba, dole ne kotu tai mata wasu tambayoyin kuma ta binciketa”
“Tambarin hannun a jikin wuka be isa ya saka a kira yar babbar gida kamar Hameeda ba ana tuhumarta da abunda kowa ya san da hankali ne ya mai shari'a”
“Kotu ta riga ta aika mata da sammaci dan haka dole ne ta tsaya gaban kotu ta bawa kotu amsa wasu abubuwan, ba alakan kisan kan da ita ba, tambayoyin kawai zan mata, kuma ya kamata lauya mai shigar da kara ta gyara kalamanta domin Hafsat zarginta kawai ake ba a ganta da laifin ba”
Magana suke kamar masu fada da junansu kowa wacce ta cika tana jin kamar ta shako yar'uwarta.
“Barrister Husaina ki gyara kalamanki”
“Na gode ya mai shari'a, idan kotu ta ba ni dama ina son gabatar da shaidata a gabanta”
“Kotu ta baki dama”
“Bismillah”
Ta fada sai aka shigo da Fauziya tana sanye da doguwar riga ta yadi tayi rolling kanta da jan mayafi.
“Kotu zata son sunanki da kuma alakarki da wacce ake tuhuma”
“Sunana Fauziya Hafis ni kawar Hameeda ce”
“Shin ko akwai wani abu da zaki fadawa kotu”
“Ee ina yawan zuwa gidan Mai Martaba kasancewar Hameeda kamar yar'uwa take a gareni, a zuwa na karshe Hameeda ta kai ni gurin Farhat mu gaisa na isko Hafsat tana ta aiki Farhat na mata fada, ita kuma tana mayar mata duk abunda tace mata daga kashe ta jefar da abun mopping din ta wuce dakin Zain tana harar Farhat shikenan abunda na sani”
“Na gode zaki iya zuwa ki zauna”
Fauziya ta sauka daga gurin ta nufi inda ta fito babu alamar karya ko Tsoro a tare da ita.
“Ya mai shari'a wannan kadai ya isa ya nuna maka cewar Hafsat yarinya mai tsura ga raina na gaba da ita, a yadda take jin haushi Farhat zata iya aikata mata komai ya Allah ita Farhat din tana sane ko kuma bayan ta juya ko tana jikin dinning din tai tsalle ta daba mata wukar wanda hkan zai bata damar janta har kasan cikinta ta huda mata hanji, da wannan na ke rokon wannan kotu mai adalci data yankewa Hafsat hukuncin da ya dace da ita, kuma ina rokon alfamar kotu da dage wannan zaman dan bawa lauyoyinta damar bincike na gode mai shari'a”
Daga haka ta koma ta zauna, sai Barrister Hassana ta mike tsaye ta fito daga gurin da take zaune ta tsaya gaban alkalin.
“Ya mai shari'a, ina neman kotu ta kira Hameeda domin ta amsa mana wasu tambayoyin”
“Kotu na bukatar ganin Hameeda a gabanta”
Alkalin ya fada. Sai aka bude wata kofar dake can baya wata yar sanda na take mata baya aka shigo da ita yan sanda biyu kuma suna tsaye jikin kofar da aka shigo da ita. Sanye take da farin Hijab mai shudi da atamfar dake jikinta kanta a kasa har ta tsaya inda aka bukace bata daga ta kalli kowa ba.
“Kotu zata so jin sunanki da kuma alakarki da mamaciyar”
“Sunana Hameeda Farhat matar yayana ce”
“Yayanki wanda kike so ko?”
Barrister Husaina ta mike tsaye.
“Objection my lord, Barrister Hassana tana kokarin juyar da maganar ne ta matda ita ta wata sigar daban wanda hakan be dace ba”
Barrister Hassana ta kalli Mai shari'a.
“Ya mai shari'a ina son kotu ta san alakar da ke tsakanin Hameeda da Zain ne, yan 'uwane amman na uwa daya uba daya ba, yan wa da yan kane ne su wanda akwai aure a tsakaninsu”
“Korafi be karbu ba, Barrister Hassana zaki iya cigaba”
“Na gode”
Sai ta juya gurin Hameeda wacce ta dago kai a karon farko tana kallonta.
“Ke kika fadawa Abida cewar Farhat tana nemanta kuma ta je da sauri, shin Farhat din bata da number Abida ne da zata kirata da kanta ta fada mata tana nemanta?”
“Bata da ita”
“Ke ya akayi tai number ki?”
“Nima bata da numberta”
“To taya akai kika fadawa Abida cewar Farhat tana nemanta? Taya kika san tana nemanta?”
“Ba ita ta ce tana nemanta ba, nice kawai na kira Abida na fada mata cewar Farhat tana neman mata”
“Ko miyasa kika yi hakan?”
“Sabod ina son Abida ta shiga ta riske Hafsat a falon, akan gawar Farhat ko kuma ba akan gawarta ba, kawai dai ina son ta ga yarinyar nan a kusa da ita, ban san mi zan aikata a wannan lokacin ba, kuma ba lallai ne kowa ta amince da ni ba, idan ni na gani”
“Amman taya aka yi kika san cewar Farhat ta mutu har Hafsat tana tsaye kan gawarta?”
“Saboda ni na kasheta.....”
Kai tsaye ta fada tana kallon Barrister Hassana. Chaaaa kotun tai da ihu kowa na fadin albakarcin bakinsa hankali sai ya kara komawa gurinta...
[4/1, 1:53 PM] 😍🌹خديجة كاندي♥️🖤: *53*
Tsakanin Anty Ummi da Alhaji Habib da Zain ba zaka iya tantance irin al'ajabi da tsananin mamakin da ke fuskarsa ba, sakamakon jin furucin Hameeda, Barrister Husaina ma mutuwar zaune tayi daga inda take. Sai da Alkalin ya daki dan karamin abunda ke gabansa sannan kowa ya natsu kotun tai tsif kamar babu kowa a ciki. Wasu zafafan hawaye ne suka fara fitowa daga idon Hameeda ba tare da ta sani ba. Wanda hakan ya bawa Barrister Hassana damar sauke numfashi a hankali. Alkalin ya kalleta
“Kin san abunda kike fada”
“Na sani ya mai shari'a”
“Amman mi yasa kika kasheta mi tai miki?”
Barrister Hassana ta tambaya, sai Barrister Husaina ta mike tsaye.
“Objection my lord, Barrister Hassana ta tirsasa Hameeda amsa laifin ne, saboda bata da wata amsa da zata bata a halin yanzu, ya kamata Brr Hassana ta sassauta tsararan tambayoyin da take mata domin gudun rikitata”
“Tambayoyina a kan hanya suke ya mai shari'a, babu takurwa ko cilastawa a ciki”
“Korafi be karbuba, Zaki iya cigaba da tambayarki Barrister Hassana”
“Na gode ya Mai shari'a”
Sai ta juya gurin Hameeda ta kalleta.
“Mi yasa kika kasheta?”
“Ba da gangan na kashe ta ba... ”
Ta fada cikin muryar kuka.
“Mi tai miki?”
“Ta tare min abubuwa da yawa, ta karbe gurbin da nake tunanin Zain zai maye da ni, ita ce ta zubar min da kima gurin Mai Martaba, na dade ina aikata abunda zai sa Zain ya dawo ya so ni kamar, ita kuma ya bata da ita wannan yasa na shiga falonta ina zuba mata rubutun da niyar idan ta tsallaka zasu yi fada da Zain, ban sani ba ashe tana nan ta daukata a wayarta, sai kuma ta fada min zata yada video zata fadawa Mai Martaba kuma zata nunawa Dada, wannan yasa na dauko wukar da ke kan dinning na daba mata, na dauke wayar duk abunda ya faru akan idon Hafsat, na yi sammanin zata toma min asirina shiyasa na kira Abida na fada mata cewar Farhat tana nemantata yadda idan ta ganta zata dauka ita ta aikata kisan kan, tun daga ranar ba ni da natsuwa da kwanciyar hankali har yau”
“Innalillahi Wa'inna ilaihiraji'un, yanzu saboda kawai ta dauki video abunda kike aikatawa marar kyau kika kashe ta. Anya kina da hankali da tunani irin na mutane”
“Ina da hankali Barrister, a lokacin ba ni da yadda zan yi ne, ina tsoron ta fallasa ni kamar yadda ta fada, kuma ko ban kashe Farhat a yanzu ba, dole zata mutu nan da wasu watanni ko shekara ma su zuwa, saboda gubar da na ba Abida ta saka mata a abinci saboda na daukarwa kaina alkawarin duk matar da Zain zai aura sai na ga bayanta ciki har da yar'uwata”
“Kina nufin ke kika kashe yayarki kenan”
Ta gyada kai hawaye na mata zuba.
“Daga ranar da Zain ya furta mata kalmar so har aka saka musu rana, sai zuciyata na kasheta kawai na huta shine magani, Fauziya ce ta karbo min maganin gurin wani bokanta domin ni ban taba ganinsa ba, yace na zuba mata maganin a abinci ta ci, za tai ta rashin lafiya tana aman jini har zuwa lokacin da zata mutu, ban ji komai ba lokacin da ta mutu bayan kewa irin ta yan'uwantaka, amman Farhat na kasa samun sukuni da walwala, na kasa aminta da kaina balle kuma wani kullum sai dai na kebe kaina nai ta kuka na kasa samun sukuni da natsuwa”
Barrister Husaina ta mike tsaye hawaye na zuba a idonta ta ce
“Ya Mai girma mai shari'a, ya kamata Barrister Hassana ta dakatar da tambayoyin da take yi ma Hameeda a haka har sai n binciki kwakwalwarta, domin babu wani abu da zai tabbatar da yarinyar nan cikin hankalinta take ko kuma gaskiyar abunda take fada, da alama bata cikin hayyacinta ne gaba daya”
“Cikin Hankalina na ke Barrister”
Ta fada sannan ta fiddo hannunta dake cikin Hijab sai ga wayar Farhat a hannunta, ta mikawa barrister Hassana.