Sashe 44
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayi shiru kamar mai tunanin abunda zata ce, ta san inda take, kuma lallai ita ta turawa Hameeda hoton Hafsatu manga, amman bata yi hakan da wata manufa ba facen dan ita Hameedar ta bukaci haka, batan iya karfin alakar Hameeda da Zain ba dan haka ba zata iya fada masa cewar Hameeda ta zo gidan ita wata suna bincike akan maganar ba.
“Idan na fada maka wani abu zaka yarda da ni?”
Ta fada tana kallon Zain, shi kuma be ce mata komai ba, kallonta kawai yake fuskarsa babu annuri.
“Wallahi ban bada Hafsat ga kowa ba, kuma ni da masaniyar komai akanta, amman jiya dazu ya kirani yana tambayata akan maganar yarinyar wai na bincika masa, ya fada min kai ka siyar da ita, wai gata nan an kawo masa gurin ga aiki”
Zain ya kalleta da kyau sai kuma ya kalli Ibrahim ya sake kallonta.
“Yayanki ne yake shirya wannan abun ko?”
“Be na tunanin da sa hannunsa a ciki, domin yayi unkurin yin bincike da farko sai Momy ta hana shi, yanzu din ma ya bincika ne dan ya dauki wani mataki ya fada min cewar idan har ya bincika ya tarar da sa hannuna a ciki ni sai ya hukunta ni”
“Ina Yayanki yake?”
Wannan karon Ibrahim ne yake tambayarta.
“Yana kaduna am masa transfer Dsp ne”
“Yayi kyau, tashi ki tafiyarki”
Tashi tai tana kallon Ibrahim tare da fadin.
“Saboda kai nai dan Allah karka sani cikin matsala”
“I can trust me”
Juyawa tai ta fita ba tare da tace komai ba. Tana fita Zain ya dauki wayarsa ya sanar da Dcp cewar Hafsatu manga tana hannun Dsp dake kaduna, yayi saurin sanar da shi ne gudun kar wani abun ya biyo baya.
“Amman da baka yi saurin fada ba, ka bari sai mun tabbatar mana”
“Su zasu tabbatar ba mu ba”
“Wai baka tunani da sa hannu Hameeda a wannan lamarin nan?”
“Hameeda bata san na taba rikon Hafsatu manga ba, ina tunanin Dsp nan ne yake shirya duk wannan against me”
Sai da yai sallah isha'i sannan ya baro asibitin ya nufo gida, sam ya manta halin da Farhat take ciki har sai da yayi wanka ya shirya ya sauko kasa, shi ma dan yaji motsinta a kitchen ne, saman kujera ya zauna ya dauki remote ya canja channel zuwa ta labarai, sai gata ta fito daga kitchen din dauke da plate tana dingishi kamar bata ita taka kafafun, kallonta yake har ta aje masa abinci, fuskarta ta rame sosai har idonta ya fito waje. Be ce mata komai ba har ta aje masa abinci ta nufi upstairs tana jin cikinta na murdawa ga kafafunta sun yi nauyi kamar ba zata iya taka su ba.
Tashi yai ya bar abincin nan ya nufi hanyar dakinsa, sai ga wayarsa ta yi ringing, number Dada be tsaya komai ba yai picking.
“Ka zo yanzu nan”
Yayi tunanin akan fitar dazun ne zata sake masa fada, sai da yaje ya tararda wani labarin na daban, post din da Farhat tai ne a wayar Hameeda dake rike hannun Dada ta nuna masa.
“Auren da ake cewa kar kowa ya sani shine ka saka matarka ta yai posting?”
Karbar wayar yai ya duba, wannan karon be ce komai ba, har ta koro masa da complain dinta.
“Daga yau cilas ne Farhat ta rika zuwa tana gaisheni, kuma karta sake fita daga gidan ka fada mata, kuma tayi gaggawar gage post din nan, kuma kar wani dan uwanta ya tako gidan nan, ko da dai rana kar ta yarda ta wuce bata shigo ta gaishe ni ba”
Ta fada masa fuskarsa babu wasa kamar yadda yake a kalamanta.
“An gama ranki ya dade shi kenan?”
Ya jefawa Hameeda wayarta.
“Kin cika sa min ido akan mata, ki barta ta sakata ta wala mana”
Yana kaiwa nan ya juyo ya fito daga part din ya cikin bacin rai ya dawo part dinsa.
[3/16, 9:51 PM] 😍🌹خديجة كاندي♥️🖤: *HAFSATU MANGA*
33
A fusace ya shiga dakin Farhat, zaune ya sameta saman gado ta dora kafafunta tana dubasu, tana ganinsa tai saurin sauke kafafun tana kallonsa.
“Da zaki fita wa kika fadawa? Ko an fada min nan ma kamar gidan yayarki ne da zaki fita a duk lokacin da kika ga dama, ki dawo a lokacin da kika ga dama? Irin rashin tarbiyar da kike a gidanku ita zaki zo nan ki mana?”
“Tarbiya fita kawai iyayena ba su min, amman sun min tarbiyar da zan bawa mijina hakkinsa, ko da kuwa wanda na auran bana son sa, dan haka karka sake saka gidanmu idan kana maganarka”
“Amman kin manta ba su miki tarbiyar iya bakinki ba ko? Shiyasa kuke fadin abunda kika ga dama har ma da zuwa ki yi post a facebook cewar kin yi kuma kin aureni ko?”
“Kar hakan da nayi yasa kai tunanin ko alfahari nake da aurenka, ko kadan, aurenka yana rubuce cikin mummunar kaddarata, aurenka kaddara ce marar kyau”
Matsowa yai cikin dakin ya kai hannunsa ya shake wuyanta.
“Sai bakinciki ya kasheki zaki gane cewar aurena yana cikin mummanar kaddararki”
Duk iya kakorin da tai na ta kwace fuskarta daga rikon da yai mata, sai ta kasa har sai da yaga dama ya jefar da ita saman gadon da kansa, sannan ya nuna ta da tsaya.
“Wajibi ne kullum da safe kije ki gaida Dada, kar kuma ki sake fita ba tare d na ce ki fita ba”
Juyawa yai ya nufi kofar fita.
“Mutum baya mutuwa sau biyu Zain, tun ranar da aka daura min aure da kai na mutu...”
Daf da zai fice tai masa furucin hawaye na bin idonta, be waigota ba yayi ficewarsa. Kuka ta dinga rusawa a gurin kamar zata hadiye zuciya ta mutu, ga wani dan banza zafi da kakafunta ke mata kamar ana gasa mata su a wuta.
Dakinsa ya dawo ya zauna saman gado ya dafe kansa, be ji dadin shakar da yai mata ba, yasan wannan ba halinsa ba ne, amman kuma kiyayyar da yake ma Farhat zata iya juyar da shi zuwa wani mugun dabam.
Cikin damuwa suka kwana daga ita har shi, sai dai hakan be hanata fitowa ta hada breakfast ba, shi kan yana dakinsa yana azkar har ta gama hada breakfast din ta tafe part din Dada. Tana taba kofar ta ji a rufe hakan yasa ta dawo part din a lokacin Zain ya sauko kasa sanye da short da bakar vest, wacce ta bayyana rabin kurjinsa, waya makkale a kunnensa, yana kallon yadda take tafiya har ta karaso tsakiyar falon ta tsaya dai dai shi, har sai da ya gama wayar. Ta duka har kasa
“Ina kwana?”
Be amsa ba yana ta kallon yadda ta rame idonta ya kumbura, ita ma bata tsaya jiran ya amsa din ba.
“Naje Dada bata tashi ba, ga breakfast din ka can”
Tana fadar haka ta tashi, sai ya kira sunanta.
“Farhat”
Ta juyo hawaye na sauka a idonsa, daman tun dazu kanta a kasa yake.
“Mi ya samu kafanki?”
“Ba ruwanka”
Ta juya, sai ya mika hannunsa ya fisgota da karfi, sai gata a kirjinsa, ya saka dayan hannunsa wanda baya rike da wayar ya rike hannunta na dama ya matseta gam a kirjinsa.
“Ki daina kokarin mayar min da magana, idan ba haka ba za ki sha wahala”
Daukarta yai ya sauke saman doguwar cushion ya janye wandon bachinta yana duba kafar, kafafunta sun dan kumbura kuma sun yi ja.
“Miya samu kafafunki?”
“Ban sani ba”
Ta amsa masa cikin mugun jin haushinsa. Har ya daga hannu zai mareta sai kuma ya lankwashe hannun ya dankwareta.
“Tashi ki shirya muje asibiti”
“Ina ruwanka da ni, ciwo na a jikina yake ba a jikinka ba, Kyaleni”
“Jikinki ai nawa ne, ko bakinsan kudi na zuba na siye ki ba”
Tasa hannunta ta ture masa fuska.
“I hate you”
Hannunsa yasa cikin bakinta zai janyo halshenta sai ta gantsa masa cizo, saurin sakinta yai ya tashi tsaye yana yarfar da hannun. Ita kuma ta tashi cikin dingishi ta nufi upstairs, sai kuma ta juyo tana tambayarsa.
“Anty Ummi ta dawo?”
“Ban sani ba”
Ya fada fuskarsa babu annuri.
“Karka sani hanyar daka sani ta bace maka”
Tana ganin ya nufo inda take ta duke a gurin ta rufe kansa, ta yi zaton zai dake ta ne, sai kawai taga ya haye sama ya barta nan. Misalin tara da rabi ya fito dakinsa cikin shiri sai kamshin turare yake, keys a hannunsa ya nufi dakinta.
Ko da ya shiga ita ma ta shirya har da su mayafi.
“Taso muje”
Ya fada kamar an masa dole, tasowa tai shi kuma ya sauko sai kawai tai tsayenta bata sauko ba.
“Ni ba zan je asibiti ba, inda Anty zaka kai ni...”
Kamar wata karamar yarinya haka take magana tana wani turo baki, juyowa yai ya kalleta sai ya hawo sama ya dauketa kamar wata jaririya sai mistinstika take tana son ya sauke ta amman ya ki sauketa sai cikin motarsa a front seat, ya zagaya ta dayan side din ya shiga ya tashi motar.
Kamar ka runtse ido ka bude sai ga su cikin asibitin, he knows her well zata iya nasa tirjiya a gaban mutane dan haka ya shiga da kansa ya dauko Wheelchair, ya bude motar ya dauko ta ya dora sama ya turata har zuwa office dinsa. Fita yai sao gashi ya dawo da syringe da robar daurin hannun. Tana ganin syringe tai kokarin tashi amman yai azarbabin riketa ya saka kafafunta cikin nasa, yayinda yake a tsaye ita kuma tana zaune.
“Ko ki tsaya ko na tsaka miki allurar da da karfi cikin kafafunki sai yayi jini”
A dole ta tsaya ya daura mata robar ya dibi jinin, sannan ya fita da shi, bayan wani lokaci sai gashi ya dawo dauke da wani jinin leda biyu. Daukarta yai ya dora saman sofa dake office din ya fita ya dauko karfe ya daura mata jinin a hannun, sannan ya janyo kujera ya zauna gabanta.
“Fada min ya kafar take miki”
Ta kawarda fuskarsa ta masa banza. Ji yai kamar ya kamata yai ta dukanta har sai amsa masa, but baya son zama bad person all the time. Wayarsa ya dauko ya kira Ibrahim.