Sashe 3
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana fadar hakan ta juya ta bar jikin kofar. Farhat kuma ta busar da iskar bakinta tana lumshe ido.
GIMBIYA HAMEEDA POV.
Tsaye take jikin window dakinta,
sanye take da dogowar riga mai ruwan zuma jikin rigar kamar na almiski anyi mata ado da stones masu haske da daukar Hankali, kanta babu dankwali, iskar hadarin dake kadawa yana watsar mata da gashinkai har ya baibaye mata fuska, bata damu da gyarawa ba da alama ma hankalinta kwatakwata baya gurin.
Baka iya banbance abunda take kallo a tsakanin hadarin da soma haduwa tare da iska da kuma sauran taurarin da suke sararin samaniya.
Jin motsin an taba kofar dakinta ne yasa ta sauke kanta kasa tare da kai hannunta ta share hawayen da suka zubo mata, juyowa tai a hankali ta kalli Abida irin kallon nan na neman dalilin shigowarta dakin.
“Allah ya taimakeki naga garin akwai hadari ne shiyasa na shigo na rufe miki kofafin taga”
Cewar Baiwar tana risinawa cike da tsantsan da kai. Ba ce mata komai ba ta taka a hankali ta isa bakin gadonta ta zauna, yatsun hannunta ta soma murzawa sai kuma ta fashe da kuka. Da sauri Abida ta karasa rufe windows da take ta karaso inda take ta risina har kasa tana kallon fuskarta cike da tashin hankali.
“Allah ya taimaki uwargijiyata, mai zai kawo zubar hawaye a fuskarki a yanzu?”
Bata ce mata uffan ba har sai da ta gama kukanta sannan ta share hawayenta ta nufi gaban madubi ta tsaya tana kallon kanta.
“Miyasa bani da sa ar rayuwa Abida? Miyasa komai na alheri yake tsallakeni ni na mana duniya take juya min baya? Miyasa nake ta rasa abubuwan da suke da muhimmanci a rayuwata?”
“Duniya tai kadan ta juya miki baya Gimbiya Hameeda, komai a yanzu a hannunki yake”
Abida ta amsa mata daga can inda take risine tana fuskarta Uwargijiyarta.
“A cikin gidan nan da duniyar nan Hajiya Yalwa ta tsani kuka da kuma damuwarki data Yarima, zata jure komai amman ban da damuwarki data Yarima....”
Hannu Gimbiya Hameeda ta daga mata daga can gaban madubin da take tsaye tai mata alama da ta fita. Cikin rawar jiki Abida ta tashi ta fice tare da jan kofar dakin.
Zaunawa Gimbiya Hameeda tai tana cigaba da kallon kanta a gaban madubi, tasan babu abunda ta rasa na daga kyaun halitta da sura irin na ya mace, amman miyasa har yanzu Zain ya kasa yi mata irin kallon da take masa na son kasancewa da shi a matsayin miji kuma jagoranta?
‘Kina da gaskiya Abida na fi kowa gata a gidan nan, lokaci yai da ya kamata na daina kuka hakanan ni ma ai na cancanci farinciki kamar kowa, sakacinane yasa Zain ya tsallake ne ya auro yar'uwata, a yanzu kuma da bata raye ni ya kamata ace na maye gurbinta’
Shine abunda take sakawa a zuciyarta a fili kuma sai ta furta.
“Mutuwarki tai min rana Haleema...”
Ta furta tana wani shegen murmushin da ita kadai ta san manufarsa.
#Sarauta
#Baiwa
#kuyanga
#Comment
#Vote
#share
[2/19, 9:46 PM] خديجة أبو بكر القلوي😍: *HAFSATU MANGA*
_Yarinyar Kauye_
Wattpad @KhadeejaCandy
4⃣
FARHAT POV.
Da tunani ta raya darenta hakan yasa bata samu bachi ba sai da bayan ta gama sallah asuba sannan bachi mai dade ya sace ta.
Around 10:14am ta farka ta dade tana juyi saman gadon kamin ta sauko da kafafunta kanta sai jiri yake, duka mafarkinta akan Auwal ne ta rasa ta inda zata bullowa lamarin ba ta rasa yadda zata fahimtar da shi halin da take ciki.
Daker ta unkura ta tashi ta shiga bathroom sai wata tafiya take jikinta duk yai mata nauyi, fitsari ta fara yi sannan ta wanke bakinta tana cikin wanke fuska taji an turo kofar toilet din an shigo. Saurin juyowa tai dan tasan mutum daya ke mata haka a duk fadin duniya.
“Ya Bashir.... ”
Ya furta muryarta har rawa take. Be amsa ta ba sai kallonta yake from head to toe, kayan bachi ne a jikinta wando da riga pink color.
“Sai yanzu kika tashi?”
“Ee.... Ya Bashir Anty Ruka...”
“Bata nan taje aiki, su Ahmad ma an kaisu school. Kin yi breakfast?”
“Aa daman yanzu nake son na yi”
“Nima ban yi ba ke nake jira”
Yana fadar hakan ya saki kofar toilet din ya juya.
“Innalillahi Wa'inna ilaihirraji'un, ni dai na shiga uku”
Ta furta tana fashewa da kuka, tafi karfin minti uku a tsaye cikin toilet din sannan ta fito hawaye na bin fuskarta. Saman gadonta ta ta same shi zaune yana jiran fitowarta, hakan yasa tai saurin share hawayenta. Tasowa yai ya karaso inda take tsaye yana kallonta da fuskarsa ba yabo ba fallasa.
“Mi aka miki na kuka? Dukan yi nai?”
“A'a”
“To miye abun kuka a ciki? Haba Autar Mata miyasa kike haka ne? Sai ka ce ba wacce tai jami'a ba? Kina abu kamar ba wayayyiya ba?”
Hawaye ya sake zubo mata sai yawo da ido take a kasa ta kasa daga kai ta kalleshi. Hannu yasa ya tallafo fuskarta yana shafawa.
“Dan Allah ki daina zubar da hawayen nan, ni ya kamata ace ina zubarda su ba ke ba, Autar mata wa zai kalli fuskarnan taki da jikinki ya ce be kwadaitu da ke ba? Sai idan ba lafiyayye ba ne...”
Ya karasa yana kai dayan hannunsa gurin kwankwasonta.
“Ya Bashir kai fa dan uwana ne...”
Ta furta cikin kuka.
Hannu biyu yasa yana murza jikinta cikin wata irin siga tare da matsar da fuskarsa kusa da nata.
“Farhat... Saboda kina yar'uwata na kawo kuka a gareki, ai kin san ban isa na tunkari kanwar wani ba ko? Wa zai min wannan idan ba yar'uwata ba, Farhat ki kwantar da hankalinki, zan miki duk abunda kike so zan baki kudi mai yawa sosai kuma ba wanda zai ji wannan sirrin kuma duk abunda kike so zan miki”
Tai saurin ture masa hannu tare da matsawa baya.
“Ni dai yunwa nake ji yanzu, ka bari na ci abinci”
Yai murmushi kamar ba shi ba yana maida hannayensa cikin aljihu.
“Je ki dauko mana breakfast a nan zamu ci”
Kamar jira take sai tai saurin juyawa ta fita da sauri, tana fitowa bedroom din kai tsaye kofar fita daga falon ta nufa, taba kofar da tai yasa ya ji kara ya taso da sauri ya fito, tana hangoshi ta fice da gudu kanta babu dankwali ko takalmi bata tsaya sakawa ba.
“Farhat.... ”
Ya kwala mata kira, amman ina ko waigo ba tai ba, gudu take sosai kamar ance mata gashi nan bayanta. Fita babu mayafi ba sabon abu bane gurinta dan haka bata damu da rashin mayafin dake jikinta ba, balle kuma kayan bachin da take sanye da su, abu daya ya dame ta rashin takalmin da ke kafarta, ga kuma gudun da take kamar mahaukaciya. Sai da ta kai gate din su Anty Ummi sannan hankalinta ya kwanta ta soma tafiya har ta shiga ciki.
YARIMA ZAIN POV.
Komawa yai motarsa da sauri yana waige waige idan wani be ganshi ba, yana shiga yai mata key ya karasa gate din, horn daya yai mai gadin ya bude masa.
A inda yai saba parking yai parking sannan ya fito ya nufi falon Anty Ummi yana kokarin budewa ta bude masa da kanta, sai wani dauke kai shi ala dole be huce daga fadan jiya ba. Ita kuma ta saka masa dariya.
“Zain kenan kasan kana fushi da ni, miye na zuwa gidana kuma? ”
“Dole ce tasa ai kinsan indai ba office ba bana gurin zuwa sai nan”
Ya janye daga jikin kofar ya karasa shigowa. Sai ya nufi cushion ya zauna yana kallon wani gurin dabam.
“Uncle....”
Anty Ummi ta kirashi da sunan da yaranta suke kiranshi. Dagowa yai ya kalleta daga inda yake zaune.
“Kamar akwai magana a bakinka”
Shiru yai na wasu yan mintuna.
“Wata yarinya na gani a kwarkwadar gidanku”
“Mi tai?”
Ta tambaya tana hade plates dinda suke kan dinning.
“Ihun kwarto tai min wai zan taba mata nono, ni kuma i mean no no a a but ta dauka nononta nake nufi...”
Ya karasa yana wani daga kafadunsa irin confusing din nan, shi kanshi abun ya tsaya masa a rai. Anty Ummi tasa dariya har da rufe baki.
“Kai dai fada min gaskiya yadda kake gwaron kan nan zaka iya attacking wata fa shiyasa na matsa maka da maganar aure amman sai ka rika ganin laifina”
Wata irin dariya ce ta subuce masa irin dariyar nan ta gaske, wacce ta bayyana fararen hakuransa da kuma dimples dinsa daya na gefen fuska, yasan Anty Ummi she's so friendly and funny.
“Haba Anty Ummi mi zanji ajikin wannan yar mitsitsiyar yarinyar, ba komai fa a jikinta i just trying to help her, ina jin ma ruwan da aka yi jiyan nan duk a kanta ya kare”
“Wai da gaske kake yi?”
“I'm serious, tun jiya na anga da dare ta leko gidan nan tama ganina ta gudu, da na bi bayanta sai na ganta tana kukan yunwa”
“A nan bayan gidan take”
“Yeah”
Anty Ummi ta nufi dakinta da sauri ta dauko mayafi, ko da ta fito Zain yana waje yana jiranta tana fito suka nufi gate tare. Anty Ummi ta rigashi isa gurin kasancewar ba irin tafiyarsa ta kasaita take ba, tsaye tai tana kallon ikon Allah, yarinya ce karama yai zaune sai sheka kuka take kamar ba gobe.
“Zain kar fa kasa mu sace yar mutane na san ka da son yara”
Ta fada tana kallon Yarima Zain daya karaso yanzu.
“Idan sato ta zamu yi ai wani gidan zamu je mu sato ta ko wannan ita ta kawo kanta”
Anty Ummi ya karasa kusa da ita cike ta tausayawa.
Matsawa baya tai tana fadin
“Dan Allah ni dai karki min komai, ni dai ba ni da kowa a nan”
“Ba zan cutar da ke ba ki kwantar da hankalinki”
“To”
Ta furta cikin kuka.
“Wacece ke?”
“Ni ce ni”
“Wa ce ce ke?”
“Ni ce ni”
Ta sake amsawa a karo na biyu, sai Anty Ummi ta waigo ta kalli Zain dake kokarin gimtse dariyarsa.
“Ke wace ce ke?”
Ta tambayi Anty Ummi.