Sashe 81
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tana yawan magana da kanta irin maganar nan da kai kanka kasan da aljanun da take gani take, ba tai ihu ba, sai dai wani lokacin tana yawan yin dariya har sai am mata allurar kwana, and each and every day Alhaji Habib na zuwa duba ta for sake of Hassana. Sai dai ita bata sanin ya zo ko be zo ba, tun asibiti na iya daukar lamarin har suka bada shawarar fita da ita waje dan a duba kwakwalwarta. Sai dai su sunsan ba matsalar asibitin ba ce, dan haka aka dawo da ita gida wato gidan mahaifan ta wanda babu kowa a ciki a yanzu sai wani kanenta daya dauki bangare faya ya zauna shi da matarsa, iyayen sun rasu su kuma kowa ya kama gabansa, yana ta iyalansa, a nan aka koma ana yin mata na hausa wai ko Allah zai sa ta samu sauki. Hassana da Husaina su suka fi kowa zama abun tausayi saboda halin rayuwar da suka shiga saboda halin da Mahaifiyarsu take ciki. Kusan ko da yaushe suna hanyar Kaduna.
First weekend suna zaune gaban mahaifiyarsu, sun saka ta a gaba sai kallonta suke, ba son a kai gidan mahaukata saboda ba ta buge buge bata wani abu da zai illata mutum sai dai kallo daya zaka mata ka gane cewar bata da hankali, wani abun da ya kara bata musu rai kuma yake basu mamaki yadda yan'uwanta suka dauki ido suka dora musu kamar su din basa da alaka da ita duba ma ko yaushe suke zuwa ba. Wata kila suna ganin kamar Yayanta sun wadatar da ita ne ko kuma wani abun oho, Hajiya Halira ce kawai take ta dawainiya da ita.
Suna cikin tattauna maganar ne ita da Husaina, sai ga sallamar Babansu which make them proud and Happy not just Hassana even Husaina tana farinciki da yadda yake yawan zuwa dubata. Duk welcoming dinsa suka kai Husaina ta kawo musu ruwa. Bayan ya sha ruwan ya aje ya kalli Hajiya Safiya wacce ke ta aikin bachi ya ce
“Ya mai jikin?”
“Al-hamdulillah Baba”
Hassana ta amsa. Shiru yai na dan lokaci sannan ya ce.
“Ina ganin ya kamata ko india ne a fitar da ita, itama tana da hakki akaina kamar yadda Rufaida ta fada min, be kamata a barta nan ita kadai tana ta fama ba”
“Amman ina ganin kamar fitar ba zai haifar da da mai ido ba ne shiyasa ban taba unkurin yin haka ba, munata addu'a dai kuma mun saka ayi inda rabon ta warke zata warke”
Hassana ta fada idonta cike da kwalla.
“Amman dan Allah ka roka mana yafiyar Rufaida ko Allah zai sa abun ya saukaka mata”
“Ya kamata mu bata dan lokaci Hassana idan aka kai wani lokacin ita da kanta zata iya yafe mata, be kamat mu cilasta mata ba”
“Haka ne, Mama. Allah ya baki lafiya”
Sai duk suka amsa da amin.
*** *** ***
Kusan every day sai wani yaje gurin Hameeda ya bata wayarta ta kira Dada Yalwa sun yi wata, da zimmar tana kaduna ita kuma tana Gusau. Sai dai hakan be hana Dada tambayar yaushe zata dawo ba, da kuma kewarta saboda tana tunanin kamar can din ma bata cikin dadin rai. Babu wanda matsalar bata dame shi ba, daga Mai Martaba har matansa da kuma yayansa, ban da Zain wanda tunanin halin da Dada zata kasancewa ne kawai ke damunshi, and ya maida hankalinsa gurin barin kasar dan baya son bayan shari'ar yaga yadda Dada zata shiga damuwa domin dole yau da gobe wata rana ta zata sani. A ranar da ta kama 6 ga watan bakwai kowa yaji dabam a masarautar Rishim domin ita ce rana ta karshe da za'a yanke hukunci, Even Hameeda feel so helpless, disgrace, she even felt like ta mutu kamin a isa kotun, ta raina kanta tun daga ranar da ta kwana daya a prison, har yanzu bata jin dana sanin fadin gaskiyar da tai sai dai tana bakinciki abunda ta aikata akan mutumen da be taba samu guri a zuciyarta ya kalleta da so ba ko sau daya...
_____________________________
I feel her pain 😭💔
[4/3, 11:16 PM] 😍🌹خديجة كاندي♥️🖤: *56*
Kotun ta yi tsit kamar babu kowa a ciki, duk da kasancewar kotu ta fi ko yaushe cika, amman kowa ya natsu yana sauraren hukuncin da alkalin ke yankewa.
Kowa yana nan daga familyn su Zain and duk wanda yake da alaka da Hameeda, Anty Ummi Rufaida, Alhaji Habib, even Alhaji Salisu was there with his family.
Sai da alkalin ya karbi result din da aka bada na binciken kwakwalwarta da aka yi ya nuna cewar lafiya kalau take sannan ya soma karanto hujjojinsa, da dokar da aka tanadar da wanda ya aikata kisan kai da gangan, sannan ya yankewa Hameeda hukuncin zama gidan kaso har karshen rayuwarta, ya sassauta mata hukuncin ne duba da yadda ta fallasa kanta kai tsaye ba tare da ta wahalar da shari'a ba.
Sai ta Alkali ya karatowa Fauziya da Abida laifin da ake tuhumarsu da shi suka amsa da cewar sun aikata har da ma da karin bayani akai sannan ya yanke musu hukuncin shakara ashirin da biyar a gidan kaso, bisa ga samunsu da sa hannu gurin taimakon Hameeda ga abunda ta aikata. Sannan kotu ta wanke Hafsatu manga bisa zargin da ake mata. Sai kuma alkali ya basu damar daukaka kara idan har basu yarda da hukuncin da aka yanke musu ba.
Tsakanin Abida da Fauziya da kuma Hameeda sai aka rasa waya fi kukan nadama da bakincin hukuncin da aka yanke mata.
Yan'uwan Zain ma kuka suke, kamar yadda yan'uwan Fauziya ma musu, Alhaji Habib da Rufaida and their families ne kawai suke farinciki sai kuma Zain and Ibrahim.
Ikram kamar zata hadiye zuciya ta mutu saboda bakinciki, a tare suka tashi da Hameeda duk da kasancewar shakuwarsu da ita bata kai shakuwarsu da Zain ba amman an zama abu daya kuma tana jin kamar akwai rashin adalci ko rashin dacewa a abunda Zain yai mata tun farko. Kusan su suka rude kotun da kuka sai kuma yan'uwan Fauziya da ke ta tsalle suna faduwa kasa musamman mahaifiyarta. A harabar kotun Rufaida ta gaisa da Zain, he is happy yau dai ya ga maman Manga kuma cikin hankalinta, Ibrahim sai mamakin yadda kamarsu tai yawa ita da Hafsatu manga yake, Hafsatu manga kam baki har kunne ta sha kyau abunta, duk wani magana da ake tana rike da hannun Zain sai tsale take ita a gurinta kamar yau biki ake domin ganin Zain ga kuma mahaifiyarta ya faranta mata rai sosai. Hannunta Zain ya saki ya nufi gurin motarsa sai ta biyoshi tana saka hannun a baki.
“Ina zaka je?”
Juyowa yai ya kalleta sai ya rina daidai tsawonta ya cire mata hannun daga cikin baki yana murmushi.
“Mama, I'm so happy for you, kin samu iyayenki both, an wankeki a kotu, yanzu hankali zai kwanta na san zaki samu kulawa ta musamman, hakan zai ba ni damar natsuwa a duk inda zan samu kaina, zan tafi wani gurin nesa da nan, maybe a can zan mutu, maybe na dawo, maybe kamin na dawo kin girma kin ginawa kanki wata rayuwar mai kyau, wani babun rayuwa ya bude miki sabon fegi...”
Ya fada with tear in his eyes. Ita kanta bata fahimci inda zancen sa ya dosa ba, amman ta ji babu dadi.
“Ina zaka je?”
“Wata kasa can, inda babu ke babu Hameeda babu kowa sai na bude sabon rayuwa na manta da komai, maybe na sake farincikin kamin na mutu amman Maybe”
“Miyasa zaka tafi?”
Hi spend his time tell her the reason kamar wata babba wacce zata fahimta.
“Kin ga idan na je can, zan manta da komai, kuma bana son na zauna nan Dada tana ganin laifina, bana son wani abun ya sameta tana kusa, and zamana a nan zai rika tunawa kowa abunda ya faru ne, wanda ni ma ba zan so hakan ba”
“To Yaushe zaka dawo?”
“Ban sani ba, maybe sai nan 20 years”
“Minene titi yis din minene shi?”
Yayi murmushi. Sai ya daga kansa yana kallon Ibrahim wanda ya karaso gurin.
“Kamar tayi karama da irin wadanna maganganun sun girmi kunnenta ai”
“Ina fada mata ne kawai as good bye, ka san ita ma kamar ya take a gareni”
Mikewa tsaye Zain yai yana fadar hakan. Ita kuma sai kallonsa take jin zai yi tafiya duk ya daga mata hankali.
“To zan bi ka ka ji?”
“Na ji je gurin Mamanki idan na tashi tafiya zan kiraki”
“Ka yi alkawari?”
Sai yai murmushi ya shafa kanta. Sai ta saki hannunsa ta juya a guje ta nufi gurin iyayenta.
A gaba daya masarautar Rishim babu wanda be yi kukan hukuncin da aka yankewa Hameeda ba, ciki kuwa har da masu ganin hakan ya ne ya dace, amman sai da suka tausaya mata, wadanda basa su kukan fili ba suka yi na zuciyata. Sai dai duk wannan wainar da ake toyawa Dada Yalwa bata sani ba. Domin tana can part dinta bata fito ba kuma Mai Martaba be bar kowa ya shiga can ba balle har ta ji.