Sashe 73
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Zata yi magana, zo mu ci farfesu sai kuma mu ci indomie”
“Har da indo ka zo min? Amman zaka tafi da ni ko?”
“Aa ba yau ba”
“Zat bana son nan, dan Allah ka tafi da ni”
“Mu ci abinci yanzu in yaso daga baya sai mu yi maganar tafiyar”
A plate daya suka ci indomie, sannan suka dora da farfesun, shi kanshi ya manta when last ya ci abinci da yawa haka, duk abunda suke Brr na kallonsu suke da burgewa tana ayyana irin shakuwar da suka yi, tana jin son yar'uwarta Hafsatu manga har cikin ranta. Bayan sun gama Zain ya mika mata ledar chocolate din.
“Kin ga Chocolate nan da biscuits na siyo miki da Milk Candy ki tafi da shi ki rika ci”
Sai ta kalleshi tana bata fuska.
“Ba za kaje da ni ba? Ko na shiga da shi sai su karbe ba zasu bari na ci ba”
“Saboda me?”
“Sun fini girma, hadda dukana suke”
Idonta ya kawo kwallah, sai tausayinta ya kama shi.
“Yi hakuri kinji zan daukeke daga nan ba za ki dade ba?”
“Yaushe?”
Sai Barr Hassana tai karaf ta ce
“Shi ma be sani ba, Alkali kadai y sani dan shi zai yanke hukunci”
“Amman ya kamata a duba lafiyarta tace tana jin zazzabi fa, kuma a fada musu a daina dukanta”
“Karka damu da ciwonta tsoro ne yake tare da ita, ba wata wahala ake basu sosai ba, gidan yarin under age na kamar na manya yake ba, amman zan yi musu magana”
Ganin ba tafiya za su yi da ita ba, yasa ta bude baki za tai kuk sai Zain ya rumgumeta.
“Don't cry karki yi kuka, zan fitar da ke daga nan ba zaki dade ba, idan kika yi kuka ba zan sake dowowa ba”
Jin hakan sai yasa tai saurin gintse kukan ta maida shi ciki tana kwalla. Ya dade yana rarrashinta sannan ya saketa aka koma da ita ciki yana jin babu dadi.
[3/29, 12:20 AM] 😍🌹خديجة كاندي♥️🖤: 51.
Labarin abunda ya faru ka kadare ko'ina ciki da wajen garin Gusau, ko'ina zancen ake har da yan karawa miya gishiri mutane da yawa sun sa ido akan shari'ar domin magana ta zagaye ko'ina cewar za a shiga kotu, hankula kowa ya koma can kama daga Zain da Anty Ummi har Alhaji Habib da yan'uwan Rufaida da ma duk wanda ke da ruwa da tsaki a ciki.
It's Monday morning as they said yau za a shiga kotun amman Zain yana jin wani irin ba farinciki yake ba, haka ma ba akasin hakan yake ba, baya iya fayyace yadda yake ji ba a halin yanzu. Around ten aka hallara a kotun kowa da kowa na nan ciki har da Hajiya Hadiza da Hajiya Zarah da kuma Kanen Zain da wasu daga cikin familynsu, sai dai babu Hameeda da Dada a gurin.
Anty Ummi babu yadda ba tayi ba akan mahaifan Farhat su zo amma suka ki, wai ita ba za ta iya ganin bakinciki ba, Anty Ummi da wata Kanwar Rufaida mai suna Sumaiya suna zaune a guri daya, yayinda Zain da Ibrahim suke zaune a layin maza, tare da Alhaji Habib da kanensa Alhaji Nura da kuma babban abokinsa Alhaji Buhari, a layin dake kusa da mazaunin lauyoyi. Yan jarida da masu son gani da ido suna cikin kotu, wasu kuma na tsaye a window, hakan yasa kotun ta cika makil ciki da waje.
Idon Hassana yana kan yar'uwarta tana kallonta, tana jin rashin kyautawa a abunda yar'uwarta zata aikata, zata bata son ta a gurin Abbah su, jaridu da yawa zasu ruwaito cewar yar'uwa da yar'uwa uwa daya uba daya suna shari'a daya, idan har yai winning za ta jidadin yadda hakan, sai dai ba zata so rashin nasarar yar'uwarta, domin ba a son lauya yana faduwa a shari'a.
Ita da Husaina dukansu kwarararrin lauyoyi ne, ba zata yarda ta kada kanta dan'uwarta ba, haka ma Husaina ba zata ka da kanta dan ita ba, dukansu suna kokarin ganin sun yi nasara ne.
Ko sau daya Hussaina bata dago ta kalli yar'uwarta ba sha'aninta kawai take tana duba takardun dake hannunta tana buge bugen waya. Mutane dake cikin kotu kuma na magana kadan kadan kowa na fadin albarkacin bakinsa.
Ana haka muhuti ya shigo ya bada sanarwa cewar alkali zai shigo yanzu, sai kowa ya natsu, ba a kara minti biyar ba Alkalin ya shigo ta kofar dake kusa da mazaunin alkalin, hakan yasa kowa ya tashi tsaye daga lauyoyin har mutane dake cikin kotu.
“Kotuuuuuuuu”
Haka kowa ya amsa, har sai da alkalin ya zauna, bayansa wani dan sanda ne ya tsaya guri daya kamar an dasashi a gurin. Sai da alkali ya gama duba takardun da ke gaban teburin da aka aje masa, ya saka hannu a wasu sannan ya mikawa police din ya saka a jaka, sannan muhuti ya mike tsaye yana gabatar da katar farko.
“Yau litani daya ga watan biyar shekara ta dubu biyu da biyu, a yau shari'ar farko wacce za a gabatar ita ce wacce Barrister Husaina da Dpo Auwal suka shigar akan zargin Hafsat Habib Salisu da kashe Farhat Muhammad ta hanyar soka mata wuka”
Yana gama fadin hakan ya mika takardun ga alkali, alkalin ya shigo dubawa, sannan ya bada umarni aka shigo da Hafsatu manga yan sanda hudu na tare da ita daya mace sauran uku kuma duk maza, gaba daya sai hankali ya koma kanta, kana ganinta kasan tayi kuka har bata iya numfashi da kyau, ba idonta kadai ba har fuskarta ta kumbura, mutanen da ke cikin kotun kowa da abunda yake rayawa a zuciyarsa. Alkali ya tada kai ya kalli Hafsatu manga wacce kanta ke kasa tana zubar da kwalla. Sai da ya dauke kansa yai rubutu sannan ya ce.
“Idan lauyoyin masu gabatar da kara sun shirya za su iya gabatar da kansu”
A take Barr Husaina ta mike tsaye yana gyara rigarta ta ce
“Sunana Barrister Husaina Habib Salisu lauya mai gabata da kara, a tare da ni akwai lauya mai taimakamin Barrister Bello Muhammad”
Tana kaiwa wannan gabar sai lauyan ya tashi tsaye sannan ya zauna. Barrister Hassana ta mike tsaye with full confidence ta gabatar da kanta.
“Sunana Barrister Hassana Habib Salisu, lauya mai kare wacce ake kara”
Bayan ta koma ta zauna alkalin ya rubuta sunansu sannan ta wani bayani baya sannan ya sake dago kai ya kallesu ya ce
“Idan lauya mai shigar da kara ta shirya zata iya gabatarwa”
Barr Husaina ta mike tsaye tana dan risinawa alkalin.
“Na gode”
Sai ta fita daga gaban teburin ta karasa gurin Hafsatu manga tana fadin.
“A ranar Alhamis 17 ga watan hudu shekara ta dubu biyu da biyu da misalin karfe karfe daya da minti arba'in da bakwai da rana, aka samu Hafsat Habib Salisu wacce ake kira da Hafsatu manga a falon Margayiya Farhat ta daba mata wuka wanda yai sanadiyar mutuwarta har lahira...”
“Objection my lord, ya kamata lauya mai kara ta gyara kalamanta domin ba a samu yarinyar da ake tuhuma rike da wuka tana dabawa Margayiya Farhat ba, zargi kawai ake yi”
Alkalin ya dauke idonsa daga barin kallon Barrister Hassana ya kalli Barrister Husaina ya ce
“Ya kamata lauya mai kara ta gyara kalamanta”
“Na gode ya mai shari'a, ina neman kotu ta bani dama na yi ma Hafsatu manga tambayoyi”
“Kotu ta baki dama”
Sai da ta risina tai masa godiya, sannan ta karasa gaban Hafsatu manga wacce ke hawaye har yanzu tana hadiyar kuka.
“Shin zaki iya fadawa kotu kina ina a wannan ranar ta alhamis da misalin karfe daya da minti arba'in da bakwai”
Kai kawai Hafsatu manga ta daga ta kalli Barrister Husaina sai ta kara fashewa da kuka.
“Ba zaki iya fada ba? Amman miyasa kika kasheta? Me tai miki?”
“Objection my lord, be kamata lauya mai kara ta tsare karamar yarinya kamar wannan tana mata irin wadannan tambaboyinba, domin ita kanta tana cikin rudu da tsoron abunda ya faru, kuma har yanzu zarginta ake ba a kamata dumu dumu ba”
Barr Husaina ta juya ta kalli alkalin tana tarar numfashin yar'uwarta ta ce.
“Ya mai girma mai shari'a dole ne Hafsatu manga ya bude baki ta amsa mana wasu tambayoyin, domin ita kadaice aka samu a falon a lokacin da Farhat take da sauran numfashi”
“Korafinki be karbu ba Barrister Hassana, za ki iya cigaba”
Ya karasa yana kallon Barrister Husaina.
“Na gode Mai shari'a”
Ya sake kallon Hafsatu manga ta maimaita mata tambayar, amman Hafsatu manga ta kasa cewa komai sai kuka take. Barrister Husaina ta kalli Alkalin ta ce.
“Ya mai girma mai shari'a, a ranar Alhamis sha bakwai ga wata 4, da Misalin karfe daya daga cikin masu aikin gidan Sarki wacce ake kira da Abida Zakari ta shiga part din Zain inda ta samu Hafsatu manga a bakin koda tana kokarin guduwa, bayan ta dabawa Margayiya Farhat wuka a ciki, idan kotu ta bani dama ina son a kotu ta kira min Abida domin nai mata wasu yan tambayoyin”
“Kotu na bukatar ganin Abida Zakari a gabanta”
Ana fadar hakan Abida ta tashi tsaye tsumu tsumu taje gaban alkalin ta tsaya, sai da aka bata rantsuwar fadin gaskiya sannan Barrister Husaina ta kalleta ta ce.
“Ko zaki iya fadawa Kotu a wane hali kika samu Farhat?”
“Lokacin da na shiga falon na samu Hafsatu manga rike da wuka a hannunta a bakin kofa tana kokarin guduwa, Farhat kuma tana kwance kusa da dinning cikin jini tana daukar numfashi, Hafsatu manga na ganina sai ta fashe da kuka, ni kuma na fita ina ihu ta hakan mutane suka shigo sai ya buya bayan kujera ta fara kuka”
“Na gode, za ki iya komawa ki zauna”
Ta koma Barrister Husaina tasa kotu ta kira mata Zain, cikin takun kasaita ya taso ya zo ya tsaya gaban alkali.
“Shin ko zaka iya fadawa kotu alakarka da Margayiya Farhat”
“Matata ce”
“Auren soyayya kuka yi?”
Barrister Hassana ta mike tsaye tana dakar teburin dake gabanta.
“Objection my lord, be kamata Barr Husaina ta rika tambayar abunda ya shafi rayuwar aure ko soyayya dake tsakanin Zain da Margayiya Farhat ba, akan kisanta ne ba akan soyayyarta ba”