Sashe 63
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In brief Ya Habib ya labartawa Zain tafiyar Rufaida har ma da cikin dake jikinta, shi kanshi sai a yanzu yake mamakin kansa na rashin zuwa nemanta, yana ta tambayar kansa yana ta neman dalilin daya hana shi hakan amman be gano ba. Akwai kamshin gaskiya a labarin sai dai hakan be isa ya saka Zain yarda da shi ba, domin za a iya shirya komai so he trust no one.
“Ka min alfarma ko kan yarinyar nan ne na shafa”
“Ba zan iya baka wannan damar ba, wata kila idan ka taba ta zaku bata ne tare, amman a yadda ka bani labarin matar da cikin zai iya yiyuwa ba wannan yarinyar ba ce, saboda shekarun sun yi tsayin da za a ce yarka tana nan karamar kamar wannan”
“Nima ban tabbatar ba, amman jikina na bani cewar wannan jinina ce, amman ina son gwajin DNA, kuma zan nemi inda mahaifiyarta take”
“Kamin nan zan yi reporting dinka gurin police dan ban yarda da kai ba”
Sai yai murmushi takaici.
“Kana da damar haka, nima zan fi jindadin haka”
Zain be kara cewa komai ba, ya fito rike da hannun Hafsatu manga wacce tako ta daina hawayen har yanzu, a gaban motarsa ya nufa da ita ya risina ya share mata hawaye.
“Ki daina kuka, ba zan bawa kowa ke ba, ba kuma zan yarda kowa ya sake cutar da ke ba kinji?”
Ya gyada kai. Sannan ya bude mota motar ta shiga ya rufe, sai da ya zagoyo zai shiga side dinsa sannan ya kula da Mutumen wanda ya fito daga cikin falon ya zo waje ya tsaya tare da Anty Ummi suna kallonsu. Sai da suka wace sannan ya juyo ya kalli Anty Ummi
“Miye alakarki da wannan yaron?”
“Kanena ne uwarmu daya”
Anty Ummi ta fada cike da damuwa. Sai kawai ya nufi motarsa tun kamin ya karasa direban ya fito da sauri ya bude masa yana shiga ya maida motar ya rufe ya koma mazaunin direaba yaja motar suka fice. Falo Anty Ummi ta dawo ta zauna saman kujera tana tunani.
“Idan har hakan ta tabbata..... ”
Sai kuma tai shiru hawaye suka sauko mata, sai ta lumshe ido ta fashe da kuka.
HAMEEDA POV.
“Ka gane ni?”
“Ee ina da number ki ai”
“Good ya aikin”
“Da godiya”
“Kasan kwanaki ka taba kirana akan maganar yarinyar Kauye nan ko?”
Yayi shiru na dan wani lokaci.
“Minene?”
“Ga yarinyar nan na dawo da ita saboda kai”
“Saboda ni ko kuma saboda wani kudirinki?”
“Gaskiya saboda bana son zaman yarinyar nan a gidanmu ne, ban ce ka riketa har na tsawon lokaci ba, kawai na dan kankanen lokaci za ka rike min ita”
“A kaina kika shirya game dinki wannan karon?”
“Ba wani shiri, idan baka shirya ba, zan iya bawa wani ita daman saboda kawai naga ka damu da ita ne”
“Bana so ki nemi wani”
Daga haka Auwal ya kashe wayar, sai tai kwafa.
“Idan kai baka min ba, ai wasu zasu iya min”
Number Fauziya ta kira bugu daya ta daga.
“Ke be karbeta ba”
“Kar hakan ya dame ki, zamu samu wanda zai aje mana ita na dan lokaci”
“Gobe da Safe dan Allah da zarar na kiraki zan aiko Abida da ita, make sure kin samo mutumen a yau”
“Karki damu zan nema miki shi”
“Ina son ki kawata”
“Muna tare ai”
Ta sauke wayar fuskarta dauke da damuwa.
“Ba ni da wani Zabi sai wannan, idan ba haka ba yarinyar zata tona min asiri, kuma ban san abunda Zain ya shirya ba, ban san abunda yake da kudirin yi ba, amman na san wannan zai kawarda komai”
Mikewa tai tsaye sai ga hawaye ya zubo mata.
“Kai ne sila, na zama wata kalar mace wacce ban taba tunanin zama ba, sau nawa zan batar da yarinyar nan sau nawa zata dawo?”
Sai kuma ta juyo.
“Dole shi zan fara zubawa kamin na fita da ita, haka ya kamata sai fitinar ta koma tsakaninsu ta yadda hankalinsa zai koma can”
Hannu ta kai ya dafe kanta ta rumtse ido tana jin yanayin jikinta babu dadi kamar yadda zuciyarta take.
[3/20, 12:52 PM] 😍🌹خديجة كاندي♥️🖤: 45
Daga gidansu Anty Ummi ya dawo gida tare da ita, har lokacin bata daina hawaye ba. Yana rike da hannunta ya shigo falon a lokacin Farhat na tsaye tana mopping. Kallo ta bishi da shi har ya zauna ya zaunar da Hafsatu manga gefensa.
“Tafi kai da ita ka nunawa duniya an baka Kuyanga?”
Ta fada tana tabe baki. Sai da ya kai hannu ya share ma Hafsatu manga hawaye sannan ya kalli Farhat yana mamakin kalamanta ya ce
“Idan na nunawa duniya ita kina da damuwa da hakan ne?”
“Ban dai g abun kallo ko burgewa a nan ba, shiyasa nake mamakin mutanen da zasu bata lokaci su kalli wannan yarinyar”
“Mama zauna nan zanje na dawo sai na siyo miki kayan kinji...?”
Ya fada ba tare da ya cewa Farhat komai ba, ta lake kafada alamar ba zata zauna ba. Farhat ta dauke kai ta kwashe kayan mopping din ta nufi kitchen.
“Ni ban son wannan matar”
Hafsatu manga ta fada.
“Ba dadewa zan yi ba, yanzu zan dawo bana son na fita da ke ne wani abun ya faru....”
Be karasa maganar ba wayarsa tai ringing kamar mai jiran kiran sai yai saurin ciro wayar daga aljihunsa yana kallon mai kiran.
“Kana ina?”
Yana picking Ibrahim yai masa tambayar.
“Minene”
“Akwai wata magana da nake son mu tattauna da kai”
“Ina gida yanzu”
“Hafsat ta fada min Yayanta ya kirata ya fada mata wai Hameeda ta kirashi zata bashi yarinyar nan”
“What...?”
“Ina ta hadu da shi?”
“Shiyasa nake son mu hadu yanzu, Zain ya kamata a atakawa yarinyar nan burki ba zata zo ta zamar muku yar daba ba, nan gaba abun zai iya barin kanka ya koma gurin Mai Martaba baka san iya wanda zata cutar a cikin wannan halin ba”
“Mu hadu office yanzu”
Ya kashe wayar kana ya dubi Hafsatu manga, yana wani tunani na dabam.
‘Ko dai mutumen da ya gani a gurin Anty Ummi Hameeda ta hada kai da shi ne? Wata kila Anty Ummi bata sani ba amman shi mutumen ya sani, sai dai kuma be yi kama da irin mutumen da za a bashi kudi yai irin wannan shaidar ba, kamaminsa da yanayinsa be nuna hakan ba’
Hannunta ya rika.
“Ta so muje ciki ki kwanta, yanzu nan zan dawo”
“Aa ni kaje da ni”
“Idan naje da ke, Anty Ummi karbeki zata yi ta bawa wannan mutumen kina son haka?”
Ta yi saurin girgiza kai.
“To mu shiga ciki ki kwanta yanzu nan zanje na dawo, ai nan gidanane babu wanda ya isa ya daukeki kinji?”
Ta gyada kai, daukar yai ya hau da ita sama dakinsa ya shiga da ita ya kwantar da ita saman gadon, tana ta kuka a hankali. Sai fa kai kofa kamar zai fita sai kuma ya juyo ya kalleta sai ya dawo yaja blanket ya lullube ya share mata hawayenta ya sunbamci goshinta sannan ya fice.
Ko da ya sauko kasa ya tarar tana saka turaren wuta, ko ina ya karade da kamshi sai zagaya falon take da shi, a gaggauce ya fita daga falon ya shiga motarsa ya dauki hanyar asibitin. Ta fiyar sauri yai ya riga Ibrahim isa a office din, sai da yai zaman mintuna goma sannan ya Ibrahim ya turo kofar ya shigo.
“Duk yadda kake tunanin yarinyar nan ta wuce nan Zain ya kamata mu daukar mata mataki”
Ya fada tun kamin ya zauna, sai kuma ya dora da.
“Dazun Hafsat ta kirani ta fada min wai Hameeda ta kira Yayanta wai zata bashi yarinyar idan yana so, tana son ya aje mata ita na kwana biyu, yace mata ba zai karba yanzu zata iya samun wani ta bashi ita, ina tunanin tana tsoron yarinyar ta tona mata asiri ne”
“Miye alakar shi da ita da har zata fada masa haka kai tsaye? Dole akwai wani abu kasa, wata kila ma wani shirin ne shiyasa ita Hafsat din ta fada maka”
“No mahaifiyarsu ta gargade shi a kan ya cire bakinsa cikin lamarin, da yayi niyar sai ya maida yarinyar ne gurinsa saboda wulakancin da kai ma kanwarsa, sai kuma mahaifiyar ta shiga tsakani hakan yasa ya kyaleta, so ina ji kamin ya shiga ta hana shi din ne ya nemi numberta har yai mata magana, domin a yanzu haka abunda ya fada cewa yai Hafsat din ta fada maka yar'uwarka zata sake batar da yarinyar idan ba ayi wani abu ba, zata iya hallakata kuma baya son sunan yar'uwarsa ko wani nasa ya sake fitowa”
“Ina ya samu number Hameeda? Abunda baka sani ba Ibrahim mutane yanzu ba abun yarda ba ne, kowa kokarin yin abunda ke gabansa yake, mutane da dama suna amfani ne da kai dan cimma wani buri da manufa ta su”
“Ta hanyar Hafsat ya samu a wacan lokacin, ita kuma ta samu ne ta hanyar Doc Isma'il, gaskiya ya kamata kai wani abu indai ba so kake ta sake cutar da yarinyar nan ba”
“Nima yau an so ayi wasa da hankalina, wani bangare ina ganin kamar gaskiya ne, sai dai kuma na kasa yarda da hakan dari bisa dari...”
A nan ya kwashe labarin abunda ya faru ya fada ma Ibrahim.
“Amman baka tunanin yana da gaskiya?”
“Da ace ganinsa nai yana cigiyarta wata kila da zan yarda, amman haka kawai zan hadu da mutum a tsakar falo daga ganin yarinya ya ce yarsa ce sai kuma na yarda? Zan sa a bincika min a garin da yake shin da gaske yarsa ta bata ko kuma karya ne, zan gwada jininsa, kuma zan sa ya kawo hoton matar da yake ikiraren matarsa ai ita Mama ta sana mahaifiyarta dan haka za ta iya shaidar mahaifiyarta ko a hoto.
About Hameeda kuma ina tunani lokaci yayi daya kamata ace na fallasawa Mai Martaba komai, dole ne yanzu kan na fada masa gaskiya, ta yadda ko na dauki mataki akanta ba zai zargeni ba”