Sashe 85
Hafsatu Manga Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sune shawarwarin da Anty Ummi ta bada, da wadanan shawarwarin take amfani kuma take rayuwa har yau, sai dai tana cikin damuwa da rashin kulawar da Zain yake nuna mata, wani lokacin har ta kan tambayi kanta, anya baya manta da ita ba? Ko kuma ya cireta a zuciyarsa, sai dai kuma Anty Ummi ta fada mata cewar be da mata a can kuma be nema ba, amman miyasa har yanzu ya kasa nemanta? Kuma idan ta nuna masa cewar ita a waya ko social media sai yai blocking dinta? Wannan abun ne yake daure mata kai, a dukan account dinsa da tak following a facebook da twitter da instagram bada hafsat take using ba, saboda idan tai following dinsa da sunnan yana gane sai yai blocking dinta duk kuwa da tarin yawan followers da yake da su, Pretty_Nigerian take using, gurin Full name kuma Sai ta rubuta Mrs Zainudden, hakan yaba ta damar kallon duk wani abu da yake yi a media. Ta twitter ta hada da MB wato Muhammad Ballo one of those minister's son's yana da mata da ɗa ɗaya sai kuma babyn da matarsa ta haifa masa yanzu, he forced himself to her tun tana kin sake jiki har ta fara sake masa jiki domin yazo mata ne as friend, da sannu sannu yayita bincike a kanta da friends dinta har ya gano gaskiyar auren da take tutiya da shi, a haka ya bita yana avoiding duk wani abu da zai bata mata rai ko ya bata kawancensu. Ba shi matsala da ita sai dai da cousin brother dinta wato Raheem domin Raheem na kishinsa sosai, saboda kula shi da Hafsat take yi, da kuma shakuwar da ke tsakaninsu. Wanda shi ya kasa samun hakan daga gareta saboda kawai ya nuna yana sonta, yana ganin wautarta da kuma rashin hankali na son wanda be kula ta ba, ko da dai rana be taba kiranta ba.
She face a lot of challenges a gidan saboda Raheem tun yana bibiyarta a natsake yana nuna mata so har ya fara gajiya da rarrashinta ta fara takura mata. Kullum Momy (Rufaida) cikin bata hakuri take na ta zauna gidan dan bata son zamanta a hostel, a haka tai ta hakuri har ta kawo shekararta ta karshe.
*** *** ***
Sai da aka dauke ruwan saman sannan ta tashi ta shiga bathroom ya wanke fuskarta. Bata sallah dan haka ta wuni dakin bata ci abincin rana ba har dare yayi, misalin takwas da rabi na dare, kiran Pearl ya shigo wayarta. Da sauri ta dauka daman she need some one to talk to.
“Pretty ki turawa james style na siya mana sabon atamfa”
“Okay”
Ta amsa cikin yanyin damuwa.
“Dear are you okay?”
Sai ta fashe da kuka.
“Pearl i was.... I'm thinking of myself am in so much pain”
“About that Zain ko? Pretty ki kwantar da hankalinki komai zai zama daidai, kin ji? Ki kwantar da hankalinki we love you (on be half of them) ”
“We love you too, thank you”
Daga haka ta sauke wayar. Kofar dakinta aka turo hakan yasa tai saurin tashi zaune tana kallon wanda ya shigo sanye da jallabiya. Nuna fuskarta yai.
“Share hawayenki”
Sam ta manta da akwai hawaye a fuskarta sai yanzu da yai maganar, da sauri tasa hannu ta share hawayen.
“Haka za ki yi ta zama kina zubar da hawaye ga wanda be san kina yi ba?”
“Me yasa ba za ka min fatan ya sani ba?”
Ya dan tabe baki sai ya saka hannayensa aljihu.
“Ba ki ci abincin rana ba, yanzu kuma dare yayi baki fito cim abincin ba, haka zaki kwana da yunwa ne?”
“Maybe”
“You know i care for you, idan maganar da nai miki ce ta bata miki rai am sorry please, kije ki ci abinci ko kuma na debo miki a nan? Na sa Larai ta dafa miki indomie”
“Ba amfanin ka yi ta bani hakuri indai za ka cigaba da bata min tai”
“Ba kaunar bacin ranki na ke ba, domin nima nawa ran ba ci yake idan kika bata na ki, amman wani lokacin ina tunani anya ya damu da ke kamar yadda ke kika damu da shi? Ko sau daya be taba kiranki ba be nemi sanin kina raye ko a mace ba, yana can yana ta rayuwarsa ta jindadi, abun ma be yi kyau ba ace wai wata masarautar ce ta bashi kyautarki, ba za kiyi daraja a idonsa ba, maybe shiyasa ya kyaleki, amman in har yana son ki kamar yadda na ke son ki zai so kasancewa da ke kamar dai ni, one hour kika yi ba a gidan nan ba, ina cikin tunaninki,ke ma kuma da kike son sa ai gashi kina son kasancewa da shi ko?”
Tun da ya soma maganar take hawaye, kai tsaye ta daka masa tsawa.
“Be kamata ka shigo min daki kana fada min bakaken magana ba, ai Hajiya ta ce karka sake shiga dakina ko? Fita ka bani guri bana son ganinka”
“Zan fita amman dan Allah ki sauko ki abinci”
Yana fadar hakan ya juya ya fice. Sai ta fashe da kuka ta rumgume fillo ta kwanta zuciyarta na mata wani mugun suya.
A week din haka tai ta zuwa scul kamar marar lafiya, bata sakewa bata walwala ta dauki abun ta saka a kanta gashi in ya dawo gida Raheem yai ta damunta. Sai dai friends dinta suna yi dukan kokarinsu wajen ganin ta sake jikinta ta yi walwala, amman bata kamar da ba, idan ma suna son ta sake sosai su dauko mata zancen Zain, more especially Bauty ta fi taba labarinsa har ma da wani abun na personal life dinsa wanda bata sani ba, sometimes har mamaki take yadda take. Sanin sirrinsa, sai ta ce mata ai a gurin friends ta ji.
It's Saturday they are all at home daman haka suke every weekend za a je gidan daya daga cikinsu a zaune ana fira, on that day duk friend din da aka je gurinta ita ta tanadar musu komai, so today it's Pearl day. Fira suke sune ciye ciye a garden din gidan, ba laifi Hafsat ta dan sake jiki tana ta tsoma baki ana firar, sai dai duk firar da ake dauriya kawai Hafsat take, saboda cikinta da ke ciwo.
“Pretty lafiyarki?”
Beauty ta tambaya dan ta lura da yanyinta ga hannunta da ke dafe da cikinta.
“Wallahi cikina ne ke ciwo”
“Subhanallahi”
Duk suka fada. Pearl ta ce.
“Mun yi ciye ciye fa, kuma kamar ba a hada kifi da yogurt ko?”
“Like serious? Mun ci farfesun kifi kuma kin sha yogurt ko? Ni dai ban sha ba”
Cewar Fateema (Diamond girl). Pretty wacce ta gama razana ta ce
“Na san ba a hadawa amman na dauka sai nono kawai ba da yogurt ba”
“Gashi kuwa kina jin ciwon ciki, tashi muje asibiti kar abun ya taba ki”
Sai duk suka tashi da sauri. Amman ita tana mikewa tsaye sai ta koma ta zauna saboda ciwon cikin.
“Ba zan iya mikewa tsaye ba, it's so much pain”
Tana rufe bakin sai amai. Sai duk suka saka salati hankalinsu ya tashi sosai.
[4/7, 12:28 PM] 😍🌹خديجة كاندي♥️🖤: *59*
“Eh cikinta ne yake ciwo sosai har an bata gado ma”
“Amman da sauki ko?”
“Ee kifi ta ci da yogurt”
Muryar wata macen ce ta amsa masa daga can cikin wayar.
“Gobe zan Naija saboda Dada ba lafiya, amman ina son ganinta yanzu”
“Okay bari na turo maka ita”
Ya sauke wayar yana gyara tsayuwar gilashin idonsa, tsaye yake gaban wata katuwar glass door wanda hakan ya bashi damar hange dukan abunda ke wajen unguwar, yana sanye da short da vest dayan hannunsa rike da tea. A hankali ya kai kurba tea yana hadewa zuciyarsa ya bugawa da mugun karfi kamar zata fito. Lokaci daya wayarsa yai kara alamar sako, Multimedia message, ne mai dauke da video. Hafsat ce aka dauka tana kwance saman hospital bed tana bachi, ta takure kafafunta guri daya kamar yadda take bachi a lokacin da take karama. Dan murmushi yai sai yai baya baya ya zauna saman wata royal chair yana shafa screen din wayar. Rayuwarsu ta baya yake tunawa lokacin da yake jinyarta, haka take bachi sai ta takure kafafunta guri daya. Wani lokacin yana mamakin kansa da kuma ita, yadda rayuwata ta canja masa, be tsammaci zai iya sake sakewa da walwalah kamar da ba, amman da yai hakuri ga shi komai ya wuce, all those years da yai a paris kullum da tunanin Hafsat yake kwana da shi yake tashi ta shiga ransa fiye da komai.
Be yi wata daya da baro kasar ba, ya kira Anty Ummi akan yana son ta sadashi da mahaifin Hafsat yana son magana da ita, number Alhaji Habib ta turo masa kasancewar ba guri daya suke ba, shi yana Kaduna ita kuma tana Gusau. Ta dade be kira numbar ba, yana ta tunanin abunda zai fadawa iyayenta idan ya kira, sai dai yana son waya da ita yana son ji daga gareta, ya san tana tare da iyayenta amman a yadda suka shaku abu ne mai wahala ace bata tambaye shi ba.
Ranar da ya dialing number ya kira, ya ssmu kansa ciki wani yanayi marar misaltuwa, gaisawa suka fara yi da sannan ya gabatar masa ta kansa, Alhaji Habib yayi farinciki da yaji shi ne, sai Zain ya kasa tambayar Hafsat, yana ta saurare ko mahaifinta zai ce masa gata ku gaisa amman yaji shiru, har Zain ya masa sallama zai kashe wayar sai ya kira sunansa.