Sashe 95
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
"A yi ha
uri, Yalla
ai" ya juya ya fita bai ce komai ba.
Yana fita na sauke ajiyar zuciya.
Dana sani da ban bashi labarin soyayyata da yaya Aminu ba.
Ga shi dai yaya Aminun ya yi aure last year, ya auri wata farar Bafulatana a Yola amma duk sadda wani abu ya sa muka yi waya sai ransa ya
aci.
Gaskiya kishin maza babu kyau.
Bai dawo gidan ba sai dare.
Allah ya taimakeni da ya shigo sai na ga ya
an sauko, dan haka sai na buge da yi masa ta
in Zahra, ai kuwa sai gashi har da dariya.
Yana son Zahra so bana wasa ba.
Bana jin yana yiwa Junior son da yake mata.
Itama yarinyar 'yar gaban goshin Daddy ce, komai Daddynta.
Da muka kwanta ban ta
alo shi bama shi ya ta
aloni na kuwa saki jiki na fara kar
an sunnar Aure.
Captain yana tsaye jikin madubi yana saka links
in rigarsa na zuba masa idanu ina kallon yadda yake komai cikin nitsuwa.
Wani murmushi ne ya
wace mini ba tareda na shirya ba.
Mijina kenan fa, farincikina, uban 'ya'yana, Abokina, Business Partner
ina.
Saboda ina tare da shi babu wata matsala da zata tunkaroni a rayuwata ko business
ina da ba zan iya warwarewa ba.
"Ka yi kyau" na furta lokacin dana mi
e na tako inda ya ke.
Juyowa ya yi yana kallona hannunsa
auke da hula.
"Na yi kyau ko?" Ya fa
a zai saka hular na kar
e hular daga hannunsa na
an yi
agel na saka masa na ce "ka yi kyau sosai"
Ya zagayeni da hannunsa ya ce "wannan dana ke samun Compliment da safen nan so ake a hanani tafiyar nan ko"
"Kaima ka san idan son raina ne ba za ka yi tafiyar nan ba"
Hutu aka yi Jalal zai raka Muhammad London wajen Mamanshi.
Yaron ba son zuwa yake ba amma saboda yana cikin tsarin da Kotu ta saka musu dole ne Jalal ya tura shi hutu wajen ta.
Tsarin zai
are ne idan Muhammad
in ya kai shekara shatakwas.
A lokacin ne zai za
i ya je ko kar ya je wajen Mamansa.
Idan ya je London
in ya ce akwai abinda zai tsaya yi dan haka sai ya yi sati guda kafin ya dawo.
Sati gudan nan yawa ne garesu a wajena.
Idan son samu ne duk tafiyar da zai yi kada ya tsallake kwana biyu ya dawo gareni.
Kissing goshina ya yi sannan ya kwantar dani a
irjinsa.
Wani sanyi ne ya ratsa ni.
Bani da wani waje da ya fi mini da
i a duniya sama da kwanciya a jikin Mijina.
Ina fata na
au shekaru masu yawa nan gaba ina kwanciya a jikinsa irin haka.
"Ka san me?"
"Sai kin fa
"Ina sonka, Mr Jalal Maiya
Murmushi ya yi sannan ya ce"Nima ina sonki, MY SUNSHINE" manna mini kiss ya sake yi a goshi.
"Dad na shirya" muka jiyo muryar Muhammad a bakin
ofa.
"Gani saukowa"
Ina jin
aran gudun yaron a stairs na
auko wayata na ce barin mana Selfie.
A yadda nake kwance a
irjinsa na yi mana hoton.
Bayan na yi guda uku sannan na ajiye wayar na raka shi waje.
an duba mana Hajiya Kaka idan bata yi bacci ba sai na mata sallama" na shiga
akin Kaka na sameta tana shar
an bacci.
Na fito na ce masa tana bacci.
A bakin
ofa na tsaya ina gani ya wuce ya je ya shiga motar wanda tuni Muhammad ya shiga.
Bayan motar ta fita daga gidan sai na koma ciki.
Kayan wasan Zahra dana gani a falon na tattare na yi sama da su na kai
akinta na mayar da su cikin sauran kayan wasanta.
Tana can wajen Hajiya tana rigimarta.
Komawa na yi
akina na kalli kaina a madubi.
Wata Madam na gani tana kallona.
Gaskiya ban ga ta zama ba, idan na haihu dole na mayar da hankali kan diet
ina da exercise Gym
innan dai dana watsar shi zan koma.
Na shafa cikin ina addu'ar Allah ya sa na saukeshi lafiya.
Haka kawai dana zauna sai na ji ina son posting hoton dana
auka.
Hoton ya fito sosai mun yi bala'in kyau ga shi dukkanmu murmushi muke yi.
Tunda na auri Jalal da aka ri
a cecekuce akan aurena ana zagina wai ya fini kyau, a'a ba auren soyayya muka yi ba, a'a dan ku
insa na aureshi bayan na wala
anta Alhaji Nafi'u, ban ta
aura wani abu gameda mijina a social media ba.
Ko lokacin bikin Janan da muka yi Reception ban
aura hoto ko
aya a shafukana ba.
Janan ce ma ta
aura hotonmu a Instagram page
inta amma ni ban
aura ba.
Na yi hakan ne saboda in
an kiyaye Aurena daga bakin 'yan social media saboda bakinsu guba ne a gareni.
Ina yin food content, ina saka business
ina a social media, amma aurena kam sai dai su yi ta hasashe.
Ban sani ba ko da
i ne ya min yawa ko kuma dai hormones
in ciki ne suke ingizani ban sani ba.
Na dai
aura hotonmu a duka social media pages
ina bayan na rufe fiskar Jalal da emoji
in zuciya
.
Na rubuta MY HOME a
asan hoton.
Daga 2 likes
in dana fara gani a Instagram daga
aurawa haka likes
in suka fara
aruwa. 10 likes, 74 likes, 1050 likes, 3k likes sai
ara yawa suke, kan kace me cikin
asa da awa
aya har hoton ya kai 17k likes, ga comments
in mutane rututu.
Da gangan na
i karanta comments
in saboda na san raina zai iya
aci.
Ban damu da comments
insu ba, ko su fa
i alkhairi ko su fa
i sharri.
Abinda na ke so su shaida shine MIJINA shine GIDANA.
JALAL is my HOME
Ba a babin makwanci ko ciyarwa ko shayarwa ba.
Ina nufin idan za a yi ya
in duniya na uku.
Idan za mu tashi bamu da komai gobe.
Idan wata rigima ko matsala za ta tunkaromu, ina da tabbacin idan ina tare da shi, to ina GIDA!
Jalal is HOME.
NOW and FOREVER.
Alhamdulillahi bisa wannan ni'imar...
*THE END*
*Ina sonku sosai bisa ha
urinku da gazawata (it was not intentional)*
*Thank you for loving Jay and Zeey*
*Thank you for buying CHEF ZEEY.
Allah Ubangiji ya saka muku Albarka a naku kasuwancin duka.
Amin*
AzizatHamza2025
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO KL5
TECNO LD7
WPS Office
4dd565c1df64481b9852ffc400489ed7