← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 95

Sashe 23

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallon shigar da ta yi yayi yana girgiza kai.

Yana fatan Allah ya sa Hajiya bata ga shigar nan ba.

Ba tareda ta cire wayar a kunnenta ba, ta
ariso wajensa sannan ta kashe wayar ta fa
a jikinsa.

"Come, let me kiss you" ta tallafo kansa.

Ya bu
e baki kenan zai ce mata akwai yara a wajen ta ha
e bakinsu ta fara masa deep kiss har sai da ya breaking kiss
in da
arfi ya
an turata.

"J Love, you know I fuckking miss you"
"Kids" yai mata nuni da yaran da ke wasanni a wajen.

Ta bi shi da kallon ko oho.

Wuceta ya yi zai shiga cikin gidan ta ri
o hannunsa tana fa
in ta yi missing
insa sosai.

Suna shiga falo hannu sar
e cikin na juna suka samu Hajiya da wasu mata guda biyu suna magana.

Jalal yai saurin cire hannunsa daga na Cassandra amma ita sai ta
i sake shi.

Gaishe da Hajiya ya yi da ba
in nata yayinda Cassy ta yi ko oho bata gaishe su ba.

Hajiya da ranta ya
aci da shigar da Cassandra ta yi ta ce mata ba za ta gaishe da ba
inta bane?.

Sai a lokacin Cassy ta mi
a musu hannu tana fa
in "Hi, I'm Cassandra, but you can call me Cassy"
Matar da Cassandra ta mi
awa hannu ta kalli hannun ta juyar da kanta gefe ta ha
e rai.

Daga yanayinta ka san daga gidan Sarauta ta fito.
aya matar ce ta kalli Jalal sannan ta ce "Hajiya Layla, na
auka sirikar taki daga tsatson Turawa masu daraja ta fito.

Ashe ragowar Club ce"
Ba Hajiya Layla ka
ai ba.

Shi kansa Jalal ya ka
u da maganar da aka fa
"What are they saying?" Cassandra ta tambaya saboda ta tsargu da yadda suke kallonta.

Hajiya Layla ta cize le
e tana jin wani zafi na taso mata daga can
asan zuciyarta.

Tun
azu da Cassy ta sauko daga
akin Jalal da shigar nan, Hajiya ta ce mata ta koma ta chanja dan bai dace ta shiga cikin yara a haka ba.

Ashe bata chanja
in ba.

Jalal bai ce komai ba ya wuce su ya haura sama.

Cassy ta bi bayanshi tana tambayarsa me matar nan ta fa
a amma bai kulata ba.

"Jalol" ta kira shi da sigar da ta ke kiran cikakken sunansa.

"Hey!

I'm talking to you" ta fa
a da
arfi tana ri
e hannunsa ganin zai wuceta ya shiga ban
aki.

"Take a look at what you're wearing, Cassy"
Kallon kanta ta yi tana ganin rashin aibun suturar da ke jikinta.

Tun data shigo Nigeria ta ke ta faman shafa sunscreen saboda zafi.

"What's wrong with what I'm wearing?" Ta fa
a tana kallonsa galala dan bata ga laifin shigarta ba.

"Everything's WRONG with it CASSANDRA.

This is Nigeria, you have to wear DECENT clothes" ya fa
a a fusace.

"There's so much fucking heat here, Jalol.

It's not my FAULT."
Shiru ya yi yana kallonta, wani sabon
acin rai na taso mata.

Crazy bum short, da rigar da bata rufe mata ciki bane a jikinta.

Shigewa ban
aki ya yi ya bugo
ofa da
arfi dan babu amfanin cigaba da maganar.

Lokacin da ya fito daga ban
aki sai ya samu Cassy ta cire kayan ta saka wani floral gown ja da fari da yellow da ya kai mata iya gwiwa.

"Is this DECENT enough for you?"
Juyar da kansa ya yi bai kulata ba.

Ya tafi wajen closet ya fara neman kayan da zai saka.

Har Cassandra ta fita daga
akin bai sake magana ba.

Saboda ya san ran Hajiya ya
aci sai bai sake saukowa ba har 'yan Birthday party suka gama abinsu suka watse.
aki ya yi sallar Magariba saboda wani ciwon kai da ya taso masa.

Actually, gudun ha
uwa da Hajiya ne ya hana shi fita.

Sai da aka kira Isha sannan ya daure ya yi alwala ya fito, ya ha
u da Cassandra a lobby za ta je
akinsa.

Matsa mata ya yi ta wuce ba tareda ya mata magana ba.

Bayan an yi sallar Isha purposely sai ya
i dawowa gida da wuri ya tsaya har kusan
arfe goma kafin ya taho.

Lokacin da ya shiga falo sai ya ci sa'a babu kowa.

Yai sauri ya haura sama ya tafi
akin Junior dan ya duba shi.

Yaron har ya yi bacci ko kayan jikinsa bai cire ba.

Ga nan gifts kala-kala akan gadonsa, wasu a
asa, wasu ya bu
e, wasu bai bu
e ba.

Da alama yana cikin bu
e gifts
inne bacci ya
aukeshi.

Ya gyarawa yaron kwanciya ya tofa masa addu'a ya kashe wutan
akin ya fito.

Sai da ya sauke ajiyar zuciya sannan ya bu
ofar
akinsa ya shiga.

"Hey" Cassandra ta taso daga inda ta ke zaune a gaban mirror ta zo za ta rungumeshi ya dakatar da ita.

"J Love, I'm sorry" ta sake
arin shiga jikinsa amma ya wuceta ya ce mata bacci yake ji.
aki ya shiga ya watsa ruwa, sannan ya fito ya saka kayan bacci ya kwanta ko kulata bai yi ba.

Zuwa lokacin ta gama shafe-shafenta ta kwanta a gado.

Ta kai hannunta ta ta
a shi sai ya ture hannun ya matsa can nesa da ita.

Wannan ya sa ta ha
ura itama ta juya masa baya ta fara bacci.
a shi da yaji ana yi ta
asansa ne ya sa shi bu
e ido tunma kafin alarm
insa na
arfe hu
u ya buga.

"Hey, stop, don't..." yai yun
urin mi
ewa amma tuni Cassandra ta kifa kanta akan sandar girmansa hakan ya saka shi yin shirun dole.

Ta riga ta san lagonsa.

Sama da shekara goma, ta san ina ne weakness
insa.

Lokacin da ta gama yi masa wasa da bakinta har yana
arin kawowa sai ta yi sauri ta haye samansa ta fara tu
ashi.

Tabbas idan ta wannan harkar ne.

Cassandra Karuwa ce.

Kusan shekara guda rabonsa da mace, wannan ya sa ya mance da haushinta da ya ke ji.

A karo na biyu da za su je, sai ya juyata ya haye samanta yai mata rumfa, amma me!

Wannan Iskar da ke kawo masa tunaninta ne ya sake hura masa kai.

Wannan karan, maimakon Cassandra, idanunsa ita suke kallo...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 16
*Paid Book.

Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*JAYKAY*
Sai da Jalal ya makara sallar Asuba.

Lokacin da ya bar jikin Cassandra
arfe shida na safe har da minti biyu.

Yana shiga ban
aki yai wankan tsarki ya yi alwala sannan ya fito.

Shimfi
a sallaya ya yi ya tada sallah.

Bayan ya idar da sallah sai ya
an yi Azkar, sannan ya tashi ya zauna a kujera ya bu
e Laptop
insa zai reviewing wani Business Document da za su yi meeting a kai yau da safe.

Yana cikin dubawa Cassandra ta tashi daga bacci.

"Good Morning, J Lovvvve" ta tashi daga kan gadon babu komai a jikinta, gashinta ya
an yi buju-buju har yana rufe mata gefen fiska.

Ta sa hannu ta kwashe duka gashin ta na
e shi, ta yi shi kamar bun.

"Working?" Ta tambayeshi lokacin da ta zo ta bayanshi ta rungumeshi tana kissing wuyansa.
an tureta ya yi ya ce mata aiki ya ke kada ta dame shi.

Cassandra ta kissing goshinsa sannan ta je ta
au shirt
insa da ke
asa ta saka.

"Going to get tea, wants some?"
Ba tareda ya
ago ba ya girgiza mata kai.

A hankali take saukowa daga stairs fiskarta
auke da murmushin farin cikin da ta tsinci kanta a ciki bayan gamsuwar data samu daga wajen Jalal.

Ta ji jiki a hannun Jalal.

Da farko ta matching
arfinsa ne, amma daga baya da ta ga yadda ya ke ta lailayata sai ta sada
ar kawai, ta bar masa jagorancin.

Babu wani namiji da ya ta
a zuwa close to yadda Jalal ke gamsar da ita.

And to think that cewa akanta ya fara.

Ita ta koya masa yadda zai jiyar da ita da
i.

And God!

Ya riga ya mastering the art of giving her greatest pleasure.

"Morning, Mrs Maeyerkee" Cassandra ta gaishe da Hajiya da ta gani zaune a dining tana shan magani.

Kiran Hajiya Layla da Mrs Maeyerkee da Cassandrar ke yi ba sabon abu bane a wajen Hajiyar.

Hajiya ta
ata fuska.

Ba sunan bane ya sake tuno mata da
acin ran da ta kwana da shi jiya, illa wucewar da Cassy ta yi sanye da shirt
in Jalal a jikinta.

Daga yadda take yawo a cikin rigan ka san bata sa komai a ciki ba.

Janan da Junior suna
akinsu ba su sauko ba.

Mai-aiki na kitchen tana kujuba-kujubar ha
a breakfast.

Amma duk da haka, yawo da shirt
in Jalal a cikin gida bai dace ba.

Hajiya Layla ta ja tsaki.

Ba kayan jikin Cassandran ka
ai bane ya bata haushi.

Ita karan-kanta wacce ta saka kayan ne Hajiya bata so.

Tun a baya bata sonta.

Balle kuma daga yammacin jiya zuwa yanzu, wani sabon tsanarta Hajiya ke ji.

Daga inda ta ke zaune tana jin yadda Cassandran ke yiwa Mai-aiki bayanin yadda za ta ha
a mata tea
in da za ta sha.

Hajiya ta mi
e ta wuce
akinta.

Lokacin da Jalal ya ga
ma shirinsa ya fito, Cassandra ta gama shan tea ta sake komawa bacci.

Dan sai a lokacin jikinta ya bu
aci hutun gajiyar jujjuyata da tan
warata da Jalal ya yi ta yi da Asubahin yau.
akin Hajiya ya shiga zai gaisheta kafin ya wuce office.

Ko breakfast ba zai iya yi ba saboda lokaci ya
ure.

Ya sameta tana zaune a kujera sanye da hijabin sallarta har da carbi a hannunta amma hankalinta ya yi wani waje.

Tunani take.
an ji jikinsa ya yi sanyi da yanayin da ya ganta.

Duk sadda ka ga Hajiya a haka to tunanin Jamal ta ke yi.

Lokacin da Daddynsu ya rasu.

Hajiya ta ka
u ba ka
an ba.

Amma cikin
anin lokaci ta warware ta cigaba da kula da kasuwancinsa ita da Jamal.
Chapter 23 · 0% Book details