Sashe 41
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma ai..."
"Shut up and cook for me, Zeeyadah"
Na sake baki ina kallonsa.
He's so authoritative.
"Kin cika surutu"
"Eh
in" na fa
a ina murgu
a masa baki.
To yanzu ni me zan dafa masa?.
Mutumin da ya nuna baya son local abinci me zan dafa in burge shi ni Ziyada?.
aga ido na kalleshi na ce "Me kake so na dafa maka?"
"Duk abinda kika dafa zan ci"
Duk abinda na dafa zai ci.
Sai na ji wani da
i da ya fa
i hakan.
"To, wani irin abinci ka fi so?"
"I mean koda ba abincin gargajiya ba.
What's your favourite food?"
"Duk abinda kika dafa"
He's not helping... ta ya zan san me zan dafa masa idan bai fa
a mini irin abincin da ya ke so ba.
"Kana son Tuwo?, Shinkafa?, Wake?, Spaghetti?, Yam?, Dankali?"
Inata lissafo abubuwa ya yi shiru kawai yana bina da mayataccen kallonsa.
"Ni fa ban san me zan dafa maka ba.
Idan ba ka yi magana ba
anwake zan maka, Allah" na fa
a ina
an turo baki.
"Just so you know, ban ta
a ci ba"
walalo idanu waje.
Dama akwai Bahaushen da bai ta
a cin
anwake ba?.
Sai kuma na tuna ba kowa bane layin gidansu yake da kwatami.
Wasu gidansu Estate ne a GRA.
Dan haka idan Jalal Maiya
i yace bai ta
a cin
anwake ba, ba abun mamaki bane.
Ko Hajiyarsu ma ai ta bani labari wai sai da ta dawo Nigeria ta fara son abincin gida.
Lokacin da ta yi zaman turai bata damu da cimar gida ba, amma wai mijinta na so.
"Da gaske baka ta
a cin
anwake ba?" Na sake tambaya dan in san bai ta
a ci bane kwata-kwata, ko kuma dai ya ta
a ci amma baya so?.
Ya ce "Na san
anwake.
Hajiya da Jamal suna so.
But I've never tried it"
"Tunda kake a rayuwarka baka ta
a ci ba?.
Har lokacin da kake yaro?"
Ya girgiza kai.
"Ko irin a gidan Kakanninkun nan?"
Ya sake girgiza kai.
"Ikon Allah.
Yanzu Dan Allah shekaranka nawa a duniya baka ta
a cin
anwake ba?"
"Take a guess" ya
aga mini gira.
Na ce "35?"
Ya girgiza kai a hankali
"36?"
Ya sake girgiza kai.
"Da bakwai?.
Da takwas?"
Nan ma ya girgiza kai.
Ashe fa ba yaro bane na ke masa kallon
an 35.
"Yanzu ka...ka...ka fi arba'in?"
Ya girgiza kai.
"39?"
Slowly ya sake girgiza kai.
"Yanzu shekaranka 40?" Na fa
a ina
aga yatsuna hu
"40?...
Ashe dai kai tsoho ne?" Na fara masa dariya
"Cook, Zeeyadah.
Kin cika surutu"
"A yi ha
uri Yalla
ai.
Yanzu zan maka Chef Zeey's special
anwake"
Na matsa da sauri na je wajen dana ga buhun 5kg Flour
azu.
Na
auka na ajiye akan island
in.
Zan ha
a garin
anwaken from scratch ne dan babu ready-made garin
anwake a kayan da aka kawo.
Fita ya yi sai na ga ya dawo da system
insa ya ajiye a saman kitchen island
an gefe da inda nake tsaye ina
arin tanka
e flour.
Zama ya yi a wajen ya fara aikinsa.
Nima sai na mayar da hankalina na cigaba da aikin da nake.
Amma time to time ina
aga ido na le
a shi.
He looked so handsome.
And ba za ka ta
a cewa ya kai 40 ba.
He looked barely 35 ma, shiyasa na ke masa kallon Saurayi.
Ashe babba ne.
Idan na kalle shi sai na ji wani murmushi yana taho mini.
Duk da dai shi masifaffe ne.
Kuma wani lokaci he's so full of himself, amma dai Jalal Maiya
i ya fara controlling wani
angare na zuciyata.
Bada shawarata hakan ya faru ba.
Kuma na san idan ban bi a hankali ba, to ilahirin zuciyartawa ce za ta fa
ashin ikonsa.
Kafin hakan ya faru, zan yi
ari na danne wannan sabon feelings
in dana ke ji a kansa.
Idan ba haka ba.
Duk ranan da muka yi aure muka zo rabuwa zan kasance cikin
unci.
As much as na san cewa deal ne a tsakaninmu, ina fata wata
addarar ta tabbatar da zukatanmu waje guda, har mu yi rayuwa iya
arshen rayuwarmu.
Ban san ina murmushi ba sai da naji ya ce "why are you smiling?"
Wani murmushin na sake yi kafin na girgiza masa kai, na juyar da fiskata daga kallonsa na mayar da shi kan kwa
anwaken dana ke.
*JAYKAY*
Murmushi take yi.
For a moment ya
auka ba shi ta ke kallo ba.
Amma sai ya fahimci kawai ta yi nisa ne a kallon da take masa.
As if abinda ke sakata murmushin yana da ala
a da kasancewarsa a wajen.
Murmushinta looks so beautiful.
Ji yake kamar ya tsayar da lokaci ya je inda take, and just hold her.
Shi yasa ba ya so ya ga tana yiwa Jide dariya.
Saboda daga dariyarta har murmushinta, duk ya kamata a ce nasa ne, shi ka
Zai iya biyanta ko nawa ne saboda kullum ta ri
a yi masa irin wannan murmushin.
This killer smile da ya ke melting dukkan wani ice da ya rufe masa zuciyarsa tsawon shekaru.
With her, he feels so alive.
Mantawa yake da
uncin rashin
an'uwansa.
Mantawa yake da maganar Cassandra.
Ganinsa yake a NAMIJI, da cikakken ma'anar da kalmar NAMIJI ta
unsa.
Aiki yake amma ya raba attention
insa gida biyu.
aya yana drafting proposal na wani bid da yake son shiga na wani contract da Kamfaninsu ke nema.
Sauran rabin hankalinsa kuma yana tracing kowanni movement
in Ziyada.
Yadda take sifting flour, yadda ta saka wasu abubuwa a cikin bowl
in har ta zo ta fara kwa
awa.
Akwai
an garin flour a saman hancinta da gefen kumatunta.
Yana so ya mata magana ta goge, amma idan ya fa
a mata zai rasa damar ganinta a haka, messy...cute.
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 28
*Paid Book.
Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*ZEEY*
"Ga shi.
Chef Zeey's special
anwake" na fa
a ina ajiye masa plate
in abincin a gabansa.
Ya kalleni sannan ya kalli abincin ya ce "why not ki kira shi da My Jalal's
anwake?"
"My Jalal's
anwake kuma?" Na fa
a ina
an hararansa.
"Yeahhh" ya
aga mini gira yana
aukan fork.
"Sai ka yi kuma.
Ni dai ka ci ka bani feed back" na fa
a ina kallon yadda ya wani tsaya yana dibi-dibi bai san ina zai fara
ibawa ba.
anwaken ya sha saut
d onions sai
anshi yake.
Ga shi na dicing cucumber da tomato
anana.
Ga boiled egg guda biyu dana raba gida biyu.
Ga yaji dakan hannu dana taho da shi daga gida.
Ni kaina ina ganin
anwaken nan sai ha
iyar yawu nake dan ya yi ne.
auki cokali da ke gefe na
ebi
angaren veggies
in na ha
a da
anwake da wajen albasan na mi
a masa cokalin dan ya kar
a ya ci.
Gogan naku sai ya bu
e bakinsa yana jira in sa masa a baki.
"Please, ka kar
a ka ci"
Ya girgiza min kai yana nuna mini bakinsa da yatsa.
"Just this once" ya fa
a yana wani narke min mayun idanunsan nan.
Na yi saurin janye idanuna daga nasa na ce "Gidan Girki baya feeding customer a baki, Mr Jalal"
Na sake mi
a masa cokalin.
Wannan karan sai ya kar
a yana fa
in "baku da customer service mai kyau, Chef"
Na yi masa murmushi ina kallon yadda yake taunawa.
Dama idan mutum yana cin abinci yana kyau ne? ko kuma dai shi
inne hakan ke masa kyau?.
Na girgiza kai ina adjusting tinanina kafin ya sake kamani ina masa kallon
urilla.
"Do you like it?" Na tambaye shi ganin ya sake
iban
anwaken ya kai baki.
Bai yi magana ba.
"Dan Allah ka yi min magana.
Ya yi da
Ruwan dana ajiye masa ya
auka ya sha bayan yayi cokali uku.
"It's very hot" ya fa
a bayan ya ajiye ruwan.
"Ba ka cin yaji kenan?"
"To ka ci nan babu yaji a wajen" na fa
a ina juya masa plate
in dan ya
ebi wajen da babu yaji.
Maimakon ya yi hakan sai ya
ebi waje mai yajin ya sake ci.
Wannan karan sai ya ce "it's nice"
"Nice kawai?.
Maybe saboda first time
inka ne amma
an..."
"Shhhh!.
Ki bar surutu"
Na yi shiru ina kallonsa har ya gama cin
anwaken tas.
"Ka ce it's hot gashi nan ka cinye ai"
Ya tura plate
in gefe ya ce "Idan za ku serving wannan a Menu please ku rubuta EXTRA HOT saboda mutanen da basa son yaji"
"Yajin fa ka
an na sa maka" na fa
a ina
arin dishing
anwaken dan nima na ji taste
Ina kaiwa baki na kalleshi.
Tabbas yajin yana da zafi sosai.
Sai yanzu ma na tuna ashe yajin
ananun barkono masu fa
a na
auko.
Dama na kan daka shi a gida saboda cin
anwake da kuma Shinkafa da yaji.
Ga mai cin yaji wannan yajin is perfect, zai masa da
i sosai.
Amma wanda baya son yaji zai ji cewa yajin ya masa zafi dayawa.
I think maganarsa na kan hanya.
Za mu sakawa wannan Extra Hot
anwake a MENU
inmu saboda masoya cin yaji.
Sai kuma a yi wani Simple Special
anwake na marasa son yaji.
Na zauna na cinye
anwaken nan tas abuna.
Ba mai yawa na yi ba, amma wanda na ci ya fi wanda na zubawa Jalal.
Na wanke abubuwan dana
ata na goge wajen yayinda Jalal ya cigaba da aiki a Laptop
insa.
Time to time yana shan ruwa.
Gora
aya da rabi ya sha kafin mu bar wajen.
Na ce masa ya bari in dafa masa wani abun daban yace mini no need.
The fact that ya yi complain
in zafin yajin sai na ji babu da
i.
Even though ya cinye abincin sai nake ganin ya ci ne saboda kar na yi magana, ba wai dan yana so ba.
Mentally, sai na fara ticking list
in abubuwan da Jalal baya so.
Number 1: Jalal baya cin yaji.
Daga yanzu duk abinda zan bashi zai reflecting wannan.