Sashe 29
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Waya san mi sauran ga
an nawa za su yi kafin mu kai JK Plaza.
Ina cikin wannan tunanin kuwa sai cikina ya
ugi.
Subhanallahi! ga
aina sun fara malfuctioning kamar wanda aka
erosu daga China.
Yes, ban karya ba na fito.
To shine sai ta tona min asiri a cikin motar Jalal.
Na sa handbag
ina na danne cikina ina
an muskutawa ka
an dan kar ya gane.
Tunda na shiga motar bai min magana ba.
Nima ban masa ba.
Actually ya kamata na gaishe shi, amma ban yi ba.
Laifinsa ne ai da ya zo mini surprise babu shiri.
Ina tunanin za mu je Plaza sai na ga ya ja ya tsaya a wani
aramin restaurant a bakin titi.
Na san restaurant
in.
Na wata Bayarabiya ce, Anty Bose.
Ta iya Amala sosai.
Na ta
a zuwa neman aiki a wajenta da da
ewa ta ce bata bu
atar 'yar aiki a lokacin.
Duk da dai na ji haushi amma ban ga laifinta ba.
A lokacin wajen bai yi girma kaman yanzu ba.
Ba zan manta ba ita da mijinta da
annenta biyu suke aiki a wajen.
Daga baya da mutane suka gane Amalanta da da
i sai aka fara mata tururuwa, daga nan kasuwarsu ta bu
e.
Yanzu tana da ma'aikata za su yi shida.
Nima idan kwa
ayin Amalan Yarabawa ya kamani ina zuwa siya a wajen dan babu nisa da unguwarmu.
Idan ban ci a wajenta ba, to zan ci a restaurant
in Anty Shukura.
Ita kuma muna da
an nisa da ita shiyasa ba koyaushe nake zuwa ba.
Ganin ya yi parking bai ce mini komai ba.
Sai na ce " Amala za ka siya?".
Na san suna siyarda wasu abincin a wajen, amma Amalarsu ce ta fi suna.
Dan ba Yarabawa ka
ai ke tururuwan cin Amala a wajen ba.
Cikina ya sake wani
ugi mai
arfi.
Wannan karan jakar dana sa bai hana sautin
ugin fitowa ba.
an kalleni ya ce "Market survey"
"Market survey?" Na maimaita.
Na san market survey.
Amma yaushe na ce masa zan yi aiki a restaurant
insa balle ya fito dani market survey.
Kafin na gama lissafina har ya bu
ofa ya fita.
Sai nima na bu
e na fito, dan ko ba komai ina jin yunwa kuma sai na ci Amala kafin na tafi.
Aiki a restaurant
in Yarabawa ya sa na koyi cin Amala.
Lokacin da nake aiki a Zikks Foods sai in yita mamakin ba
in tuwon Yarabawan nan, amma sau
aya dana ta
a na ji da
insa, ban sake mamaki ba.
Zan iya cewa na fi son shi akan tuwon Semo.
So, market survey or no market survey.
Yau sai na ci Amalan Anty Bose.
Kusa da kujerar da ya zauna nima na zauna.
Staff
insu tana tambayarsa mi zai ci sai ya nunani da yatsa.
Ai tuni na ce mata Amala biyu da miyar Ewedu, sai goat meat 2, Ponmo 1, da kifi 1.
Tana tafiya na saci kallon Jalal dake
an nazartan wajen da muke.
arfe sha
aya da wani abu ne, wajen bai fara cika ba.
Da mun zo
arfe biyu zuwa yamma da ya ga yadda ake turereniya a wajen nan.
Aka kawo mini abincina na wanke hannu a
asan table na fara ci.
Amalan na sauka ina jin kaina a cloud 9.
Da zafi-zafinsa haka na dinga tura loma ina ci ina su
e hannu.
Shi kuwa Jalal tambayar yarinyar da ta kawo min abinci yayi menene a Menu
insu dan basu da shi a rubuce irin na restaurant
in 'yan gayu.
Yarinyar ta fara lissafo masa abubuwan da suke siyarwa.
Dana gama cin abinci sai na ga ya mi
e ya je ya biya ku
i.
Nima na mi
e na bi bayansa muka fita.
"Ina so muje local restaurant kamar uku haka mu yi survey, amma abincin da kika ci a wajen nan ya wadatar, ba sai mun je wani wajen ba".
Ya wadatar?.
A malmalan Amala biyun?.
Ba fa manya bane.
Na san ya suke
aurin Amalansu shiyasa na ce a bani biyu.
Koma dai yanene dai na ci na
oshi.
Atleast yanzu hankalina ya dawo jikina zan samu damar gaya masa magana da kyau idan ya ce zai rena mini hankali.
Lokacin da muka shiga
angaren restaurant a JK Plaza sai na ga Laptop
insa a kunne a wajen.
Da alama nan ya fara zuwa kafin ya zo gidanmu
aukana.
Dama sai dana fa
awa Kaka, maganar restaurant ya sa yake nemana ba wai wani zancen soyayya ba.
Idan ma soyayya ne, ni zan yi soyayya da shi ne?.
Mutumin da ya tsallake Nigeria ya tafi England ya je ya auro mata, har abun sone.
Yadda ya ke
in ba
ar fata haka nima nake
insa.
Duk da dai ina cikin operation neman Saurayi, wannan ba Saurayin da zan sa shi a potential candidate bane.
Wannan mijin Baturiya ne.
Wannan
an Hajiya Layla ne.
Wannan, Jalal Maiya
i ne.
"The last time da muka yi magana a nan, kin fa
a mini irin restaurant
in da za ki bu
e na abincin gargajiya ne"
aga giransa
aya ya ce "Enlighten me, miye banbancin restaurant
in da za ki bu
e da kuma wanda kika ci Amala biyu a ciki
azu?"
Da farko yadda yake
aga gira
aya idan yana magana is sooooo sexy.
No, ba sexy zan fa
a ba.
Ina nufin yana
an masa kyau ka
an.
Na biyu, shine tun ba a je ko'ina ba har ya fara mini gorin Amala biyun da ya siya min.
Eh
in.
Na ci Amala biyun.
Cikinsa ko cikina?
Na uku, sai na yi murmushi na ce masa "Mr
an Hajiya Mijin Baturiya, nagode da abincin da ka siya min.
Amma ba sai ka fa
a masu gadi sun ji ka biya min ku
in Amala biyun dana ci ba.
Ka san dai zan iya biyawa kaina tunda kaga na ci abinci a wajen.
Ni da kake gani regular customer
insu ce ehe"
"Sannan, magana ka ce za mu yi shiyasa na zo nan.
Ban zo nan dan na maka bayanin yadda zan bu
e restaurant
ina ba.
Na riga na fa
a maka ka ri
e fancy restaurant
inka, nima in ri
e nawa a Ghetto.
Dan haka babu sauran bayanin da zan maka yanzu"
an yi shiru yana kallona, sai kuma ya
au wayarsa ya fara typing wani abu.
Da ya
ago sai yace "Idan zan baki wannan wajen.
How do you intend to run it?"
Idan zai bani wannan restaurant da muke ciki yake nufi?.
Ba ya ce idea ta bata dace da wajen bane.
Kafin na bashi amsa sai ya sake cewa "Ina da proposal, Zeeyadah.
Zan baki wannan wajen, ki yi yadda kike so.
Tuwo,
anwake, whatever kike so ki girka a nan, I will allow it"
Na bu
e baki ina kallonsa da mamaki.
Jalal
in da muka yi kaca-kaca da shi a nan akan ya kushe idea
ina shine yanzu yake cewa zai bari na ri
e restaurant
insa.
To ko dai Hajiya ne ta masa magana?.
"Ni fa ban ce maka ina son aiki a nan ba.
Na fa
a maka na fasa.
Ka ri
e kayanka ka yi yadda kake so da shi.
Allah zai bamu ku
i muma mu bu
e irin namu, ehe"
Ba zan bari ya tsole min ido da wani restaurant
insa na 'yan
arya ba.
"Idan kika amince da proposal
ina.
Bayan shekara
aya wannan wajen zai zama naki, za ki zama sole owner na wannan wajen" ya wani bu
e hannayensa irin na ga girman wajen
innan.
"Ban gane ba?" Na tambaya dan bayaninsa bai kama hankalina ba
"Cewa za ki yi minene proposal
ina?" Ya fa
a yana mini wani kallo mai ma'ana biyu.
"Menene proposal
inka?" Na tambaya nima ina kallonsa.
Ajiye hannayensa ya yi akan table ya zuba mini idanunsa masu
yallin nan.
A dai-dai wannan lokaci uwar munafukai ta fara munafurcinta.
Zuciyar ZIYADA dai ta samu matsala.
Kafin na iya janye idanuna daga narkewan idanunsa cikin nawa sai na ji ya ce "MARRY ME, ZEEYADAH"
Ashe ban sani ba, kunnena ma ta bi ru
in zuciya dan kuwa wasu kalmomi uku ta kawo min.
Ni na san ba abinda Jalal ya fa
a ba kenan.
Munafurci ne kawai.
Miye kuma Marry me Zeeyadah???.
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 20
*Paid Book.
Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*ZEEY*
Mutumin nan ya sha BURKUTU.
JALAL MAIYA
I ya sha Burkutu.
Irin Burkutun dana ga ana sha a Kaduna lokacin da muka je Unguwarsu
awata Dorcas Manzo da muka yi Culinary School da ita.
Yo idan ba Burkutu ya sha ba wani irin proposal ne wai 'Marry me, Zeeyadah' sai ka ce a film.
Tsabar mamaki sai na kasa magana ma.
Yo ko Hajiyarsa ce ta ce ya aureni, kawai sai ya zo ya min tayin aure da al
awarin zai bani Restaurant.
Restaurant
in a matsayin sadaki ne? ko a matsayin kyautar aure?.
"Abinda na fa
a ya baki mamaki ko?.
The whole Miss Ghetto ta kasa magana tun
azu" ya fa
a yana
an murmushin gefen baki.
Wait, ko dai wani ya fa
a masa iyayena sun bani wa'adin kawo miji ne?.
To idan ba haka ba, wannan renin hankalin daga ina.
Na gyara zamana na ce "Mr Jalal, ni ba 'yar maula bace.
Yes.
Gidanmu akwai Talauci, amma mu ba mabarata bane.
Dan haka, maganar wai in aureka saboda za ka bani kyautan restaurant ba mai yiwuwa bane.
Talaucina bai kai kyautarka ya tsole min ido ba.
Ina da abin yi, kuma ina samun rufin asiri, Alhamdulillah" na mi
e tsaye na
au jakata na ce masa "idan ka je gida, ka gaida min Hajiya"
Na juya zan tafi raina a
ace sai na ji ya ce "your Cousin, ya fa
a mini ba ki da Saurayi"
Na juyo da sauri ina kallonsa.
Wani cousin
in nawa yake nufi?.
Muna da yara a gidanmu dayawa, ni kaina ban san lissafinsu ba.
'Ya'yan Baffa Mamman kawai na sani saboda su hu
u ne basu da yawa.