← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 95

Sashe 46

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ri
on marainiya akwai wahala.

Ga naka 'ya'yan haka zaka rufe ido ka ri
e maraya da hannu bibbiyu.

Ka san yanzu haka ta kusa kammala karatun Digiri ko?"
Jalal ya shiga mamakin
aryar mutumin nan.

A
an binciken da ya yi, makarantar da Ziyada take self-sponsored ne.

Ita take biyawa kanta ku
in makaranta.

Amma sai ga shi wannan tsohon yana claiming shi yake fa
i-tashi akan karatunta.

"Haka ne, Malam.

Allah ya saka muku da Alkhairi"
Jin ya yarda da bayaninsa sai Baffa Lawalli ya gyara zamansa yana fa
in "ya za a yi.

Ai yiwa kaine.

Abinda ya yi Sadiqu ai shi yayi ni.

Dan haka 'yarsa 'yata ce"
"Nawa ne ku
in da shi Alhaji Rabi'un ke binka?"
"Alhaji Nafi'u sunansa, Ranka shi da
"Okayyy"
in da
an yawansu.

Dama na kar
i aron ku
in ne na sa a gona bara.

To kuma sai gona ba ta yi kyau ba"
Jalal dai kallonsa yake.

Wannan mutumin expert ne wajen ro
o.

Ya san manipulation tactics da zai blackmailing mutum emotionally.

Ba dan ya san labarin mutumin ba, da babu abinda zai hana shi yarda da duk wa
annan
aryan da ya shirga masa.
in ya kai dubu
ari takwas da hamsin.

Idan aka ha
a da wanda Zakari ke binsa zai cikata Miliyan
aya babu dubu arba'in"
"In short dai Miliyan
aya, right?"
Baffa Lawalli ya gya
a masa kai.

"Sunansa ka ce Alhaji Naa..."
"Alhaji Nafi'u Badamasi.

Yana da gidan Fiya water mai suna NAFI'U TABIL WATER"
"It's alright" Jalal ya mi
e tsaye ya kai hannunsa wa Baffa Lawalli daya sake baki, saboda a tunaninsa Jalal zai ce ya bashi account numbarsa ya tura masa ku
in ne.

"Ka yi ha
uri akwai ba
in dake jirana.

Insha Allahu za a yi wani abu a kai"
Baffa Lawalli dai ba haka ya so ba.

Ya dai mi
e ya yi musabaha da Jalal yana murmushin ya
Jalal komawa desk
insa ya yi amma sai Baffa Lawalli ya tsaya yana sosa kai.

"Na ce, ko zan jiraka a waje zuwa ba
in naka su tafi?"
Jalal ya washe fiska ya ce "Baba ai aikine a gabana dayawa.

Abinda za a yi ga katina, idan an kwana biyu ka kirani ka tuna mini.

Insha Allahu za a yi wani abu a kai.

Wannan ba zai gagara ba"
Ya ciro complementary card
insa tareda saka hannu ya
au wallet
insa ya ciro sabbin 'yan dubu-dubu.

Bai cika ri
e cash ba, amma kaman akwai cash
in dubu goma a wallet
in.

Ya ciresu duka ya ha
a da card
insa ya bawa Baffa Lawalli.

Baffa Lawalli harda
an risinawa ya kar
a yana masa godiya.

Har ya fita Jalal bai dena mamakin mutumin ba.

Zai yi bincike akan maganar ku
in.

Idan ya tabbatar Alhaji Nafi'u na binsa ku
i kamar yadda ya fa
a kawai zai sa a biya direct ta account
in Alhaji Nafi'un ne.

Idan ya fara bashi ku
i haka tun daga yanzu.

A gaba ma duk wata matsala wajensa zai taho.

Not that baya son taimaka masa.

Amma baya son mutane masu maula.

Saboda duk taimakon da za ka masu ba zai ta
a isarsu ba.

Zai yi iya taimakon da zai iya.

Amma ba zai yi abinda zai jawo a ri
a yi masa sintiri zuwa office
insa kamar yana running charity organization ba.

He's glad cewa Baffa Lawalli ba shine mahaifin Ziyada na asali ba.

Da bai san da wani ido zai ri
a kallon future sirikinsa ba.
*ZEEY*
"Wayyo na shiga uku!"
"Ni Ziyada ina zan sa kaina." Yanzu fa Jalal ya kirani wai in shirya zai zo ya
aukeni muje na gaishe da Hajiyarsa.

Jama'a da wani ido zan kalli Hajiya Layla?.

Daga ha
ani da
anta akan maganar aiki sai ga shi na bi gefe mun shirya wani deal
in aure a tsakaninmu.

Koda yake ita bata ma san auren yana kan wani yarjejeniya bane.

A tunaninta Jalal sona yake kuma zai aureni.

Kuma fa za ta iya tunanin cewa ni nake son Jalal har na convincing
insa yace zai aureni.

Wallahi kunyarta nake.

To me zan ce mata idan na je?.

Wait!

What if ta ce masa bata yarda ya aureni ba.

Kuma fa za ta iya fa
an haka.

"Wayyo Allah na!" Na zauna a bakin gado na rasa me yake min da
"Ba za ki shirya ba" Kaka ta min magana.

Na yi wanka tun
azu.

Zani nema a jikina.

Na shafa mai amma ban saka kaya ba.
5PM Jalal ya ce zai zo.

Yanzu kuma hu
u da rabi ma ta wuce.

Dana gama dibi-dibi sai na tashi na fara neman kayan da zan saka.

Na san wannan Discipline Master
innan tunda ya ce
arfe biyar zai zo, to biyar
in zai iso.

"Kaka in saka Abaya ko Hijabi?" Na
aga mata su duka biyu.

"Ki sa Abayar zai fi miki kyau"
"Kaka, kuma sai na saka Abaya na je gaban sarkuwa"
"Ikon Allah.

Akwai wanda ya hana sakawa ne?"
"Kaka, wai irin ta ganni da shigar mutunci
innan"
"To ki sa wando ki tafi"
"Kaka ke ko!"
"To me zan ce miki tunda na yi magana kin ce ba haka ba"
Sai da wayata ta fara ringing ina cikin tunanin Abaya ko Hijab sannan na yi sauri na fara saka bra
ina.

Koda ban kalli wayar ba na san mai kiran.

Abayar dai na saka.

Last year na siya mana ni da Faty muka yi Anko.

To ina ga ma sau uku na ta
a sakata tunda na sayeta.

A gurguje na
arisa shiri na fito bayan na yi rolling gyalen.

Navy blue Abaya ce, akwai stones a wuya da kuma hannun rigar.

Ina shiga motarsa ya
an kalleni ya ce "zan fara cin taranki idan kika sake
ata min lokaci"
Na duba wayata na ce "minti sha
aya ne kawai fa"
"Komai zai iya faruwa a minti sha
aya, kin sani"
"Me zai faru?.

Saceka za a yi?" Na fa
a ina
an sake gyara rolling
ina dan ya matse min wuya sosai.

"Na ga wata doguwar yarinya ta shiga gidanku yanzu.

Next time idan kika
ata min lokaci ita zan kira"
Doguwar yarinya?.

Mardiyya?.

Itane ta shigo dai-dai zan fito muka ha
u a zaure.

"To sai me.

Ai akwai 'yanmata a gidan namu dayawa" na fa
a ina tura baki.

Wato ma doguwar yarinya.

Thank God ni ba guntuwa bace.

Balle ya min gorin tsayi.

Ina nan dai-dai.

Average height irin wanda maza suke so.

"Are you jealous?"
"Huh!.

Ni Jealous.

Allah ya kiyaye" na fa
a ina dariya.

Amma can ciki na ji zafin maganar fa.

Doguwa my foot.

Da ya ganta doguwa, tana da shape ne?.

Eh.

Tana da shape ne?.

Relax Ziyada ba wannan ne a gabanki ba.

Abinda ke gabanki shine ha
uwarki da Hajiya Layla.

Sai da muka iso gidan zuciyata ta fara bugawa da
arfi.

Na ji kamar na ce masa ya komar dani gida ba zan iya kallon Hajiya ba.

Na dai daure muka shiga gidan ya yi parking muka fito.

Na jira shi har ya yi gaba sannan na bi bayansa muka shiga gidan.

Tsabar a tsorace nake gidan ma chanja mini ya yi.

Babu kowa a falon sai TV dake aiki.

Na zauna ina
aura hannuna a
irji ina karanto addu'ar samun sau
Jalal ya haura sama ya barni ni
aya a
aton falon kamar wata mayya.

Janan ce ta fara fitowa.

Ta ci kwalliya alamun fita za ta yi.

"Ina wuni" na gaisheta a
an tsorace dan tun daga stairs take hararata.

Bata kulani ba ta wuce bayan ta ja doguwar tsaki.

A zuciyata na ce an fara.

"Lale marhaban" muryan Hajiya Layla ya katseni daga tunanin dana ke.

Fiskarta
auke da murmushi ta
ariso falon.

Na mi
e tsaye ina gaisheta.

"Zauna mana.

Ziyadah ai ke ba ba
uwa bace a gidan nan"
Na zauna inata murmushi kamar wadda aka bani contract
in tallen Close-Up.

Har kumatuna sun fara ciwo tsabar murmushi.

Bata kawo maganar Jalal ba.

Ta tambayeni labarin Kaks, daga nan muka shiga ta
in content ta ce yanzu bata ganin post
ina.

Na ce mata Aikin restaurant da muke ne kwana biyu ya sa ban samu daman yin content a gida na
aura ba.

Ta ce Allah ya taimaka na amsa da Amin.

Muka
an yi shiru.

Har lokacin ban sake jikina ba.

Dan a lissafina tana tunanin yadda za a yi ta sallameni daga rayuwar
anta ne.

Sai kuma ta ce "Ziyadah, Jalal ya same ni da maganarki.

Kuma gaskiya na ji da
in maganar dan Wallahi tun kafin na ganki ido-da ido kike burgeni"
Alhamdulillah.

Alamu sun nuna ba korata za a yi ba.

Na sunkuyar da kaina
asa ina murmushi.
an yi shiru kafin ta ce "Ziyadah, ina so ki saurareni da kyau"
Wayyo Jama'a!.

Korata za ta yi...
*Pay 500*
5921536136
MLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 32
an yi shiru kafin ta ce "Ziyadah, ina so ki saurareni da kyau"
Wayyo Jama'a!.

Korata za ta yi...

Hajiya Layla ta ce "A wajena yanzu ne Jalal zai yi aure.

Na san ya fa
a miki wacece matarsa?"
Na gya
a mata kai ina jin wani sanyi a raina dan har ga Allah na
auka cewa za ta yi ban dace da
anta ba.

"To, ina so ki nuna masa banbancin auren waccar kucakar da kuma aurenki.

Ina so ki nuna masa da
in auren mace Bahaushiya data ke da tarbiyya.

Kin ji?"
Hmm!

Ta ya zan nuna masa da
in auren Bahaushiya while gaba
aya auren namu deal ne.

Jin ban yi magana ba sai ta ce " zan takuraki ko?"
"A'a, Hajiya" na yi saurin furtawa.

" Ni fa idan bai rabu da shegiyar nan ba hankalina ba zai ta
a kwanciya ba.

Na jima ina son Jalal ya auri wata a Nigeria, amma sai yanzu ne burina zai cika.

Dan haka ki yi duk dabarar da za ki yi dan ganin ya rabu da Cassandra.

Wallahi albarkacin Junior ta ke ci, da ba zan yarda ko kusa dani Jalal ya kawota ba"
"Nagode, Hajiya.
Chapter 46 · 0% Book details