← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 95

Sashe 65

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duk abinda ya sameni to ya shafeshi, kuma zai handling
in abin ba tareda na sha wahala ba.

A kunyace na fito daga
akinmu kusan
arfe shabiyu na rana
auke da tray
in abincin da muka ci.

Ina saukowa zan kai kitchen na ha
u da Hassana sai ta kar
a a hannuna tana min wani munafukin dariya wai "Amarya sannu da fitowa"
Yadda na ga tana kallon fiskata da ya kumbura saboda kukan da na yi na san gulmar wani abun ne a ranta.

To ba abun da take tunanin bane ya sakani kuka, ko kuma ya hana ni fitowa tun safe.

Tambayarta na yi ina Hajiya ta ce min Hajiya tana
akinta.

Na tambayeta wani
aki ne ta min kwatance.
wasa
akin Hajiya na yi tareda sallama.

Bu
e min
ofar aka yi.
an Jalal ne.

Kallona yake bai yi magana ba.

Na masa murmushi na ce "Junior ya kake".

"I'm fine" ya fa
a kaman wanda yake
arin karanto wani abu a fiskata.

"Muhammad, ba za ka gaishe da Antynka da kyau ba" Hajiya ta masa magana.

"Ziyadah ki
ariso ciki mana"
Yaron bai gaisheni ba, sai ma ya fice daga
akin da gudu.

Ban ga laifinsa ba.

Wa zai so a yiwa mahaifiyarsa kishiya.

Tsugunnawa na yi na fara gaishe da Hajiya ta ce sam na tashi na zauna a kujera.

"Ya aka ji da gajiyar biki" na ce mata lafiya.

"Masha Allahu.

Anjima da yamma za ku je can Family House ki gaishe da Inna"
Na ce mata to.

Sai kuma ta sake kallon fiskata ta ce "idan ba za ki iya fita ba ki fa
a masa a bar gaisuwar sai gobe"
Na yi saurin cewa " za mu je yau
in"
Ina zaune a
akin Hajiya muna hira sama-sama Mardiyyah ta kira wayata wai sun zo suna gate.

Ce mata na yi su buga za a barsu su shigo.

Rayuwa kenan.

Na taso a gidan zaure ga shi yanzu ina gida mai Gate.

"Hajiya,
annena ne suka zo"
"Bismillah, ki je ku gaisa"
Na mata godiya na mi
e na bar
akin na sauko
asa.

Lokacin dana sauko suna shigowa kenan.

Ashe ita da Ummiyo da Walida ne.

"Amarya, Amarya"
"Kai bana son iskanci".

"Adda Ziya da muka ce mu
annen Amarya ne sai aka bu
e mana gate aka ce mu shigo-mu shigo muma 'yan gida ne" Ummiyo ta fa
a tana dariya.

Akwatin kayana dana ha
a daga gida Mardiyyah ta kawo mini.

Na mata godiya na ce mata ya ta baro su Kaka.

Ni gashi
acin rai ya sa ko tsohuwata ban kira na ji muryarta ba.

Ta ce mini ai Kaka bayan an wuce dani jiya sai da ta sha kuka sosai sai da su Baffa Adamu suka yi ta bata ha
uri.

Allah Sarki Kaks
ina.

Idan na koma
aki zan kirata na ji muryarta na san hankalinta zai kwanta sosai.

Mardiyyah ta ce wai an ce su tambayeni yaushe nake so a kawo mini kayan Gara?

Sanin cewa za mu fita da Jalal da yamma kuma ban yiwa Hajiya maganar ba sai na ce a bari sai gobe da yamma zan yiwa Hajiya magana.

Sun jima min.

Dan sai da muka ci abincin rana, suka yi sallar Azahar a
akin ba
i dake
asa kafin suka ce za su tafi.

Na raka su har bakin
ofa na dawo.

Dana shiga
aki sai na jawo wayata.

Tunda Jalal yace na cire komai a raina na ajiye wayar ma saboda bana so na sake ganin wani abun takaicin.

Tunda yau dai she
anun social media ne suka dira akan sunana, daga wannan sai wannan.

Missed call
in Faty na gani har guda uku da kuma wasu nambobi guda biyu.

Goge missed calls
in na yi sannan na kira numbar Kaka.

Bata
auka ba sai a kira na biyu.

"Kaka shine kika yi ta kuka ko"
"Ba kuka na yi ba Ziyadatu.

Farin ciki nake Allah ya bani aron rai har na ga aurenki.

Allah ya miki albarka"
"Amin Kaka.

Dan Allah banda kuka.

Kuma ki ri
a cin abinci sosai"
"Ya mijin naki?"
"Yana nan lafiya"
Ta ce na gaishe shi.

Na ce mata zai ji.

Bayan na gama waya da Kaka sai na shiga ban
aki na yi wanka na
auro Alwala na gabatar da sallar la'asar.

Dana idar na
an yi addu'o'i sannan na tashi na na
e sallayar na shirya na wuce
akin Hajiya.

Na ha
u da Janan a falon sama ita da wata suna magana babu wanda ya kulani a cikinsu.

Dana shiga
akin Hajiya sai na tarar itama ta idar da sallan kenan.

A kunyace na fa
a mata wai ana so a kawo kayan Gara daga gida.

Ta ce babu komai dama akwai sauran gyaran da ba a yi bane a kitchen
in gidan da za mu zauna.

Amma babu matsala za su iya zuwa goben.

Na yi mata godiya.

Na zauna a
akinta ina jiran Jalal ya dawo mu wuce gaisuwan da za mu je.

Can kusan
arfe biyar da rabi saura sai ga shi ya shigo.

Hajiya ta fara masa masifar ina ya je bai dawo da wuri ba bayan ya san ana jiransa.

Ha
uri ya bata ya ce wani abu ne ya ri
e shi.

Ya ce yanzu zai shirya mu wuce.

Bayan ya bar
akin da kamar minti biyu sai Hajiya ta ce in tashi in bishi ko akwai abinda ya ke bu
ata.

Hajiya ma dai.

To me zai bu
ata bayan na san wanka zai yi kawai ya sa kaya ya fito.

Na dai mi
e na fita.

Kar ta ce daga kwana
aya na fara mata gardama.

Na shigo
akin ashe yana wajen closet.

Zuwa na yi in tambayeshi ko zai ci abinci in sa a kawo masa kafin mu fita sai na ganshi tsaye
aure da towel a
ugunsa.

Da sauri na yi baya
"Ina za ki je?.

Come back".

Ban kula shi ba na yi hanyar
ofa.

"Where are you running to?"
Ashe biyoni ya yi.

"Ni ba guduwa zan yi ba" na fa
a ina waskewa tareda barin kusa da
ofar.
arasowa ya yi inda na ke tsaye ya closing gap dake tsakaninmu.

"Look at me" ya commanding
ina.
agowa na yi ina kallon bare chest
insa
irjina yana dukan uku-uku.

Lokacin da ya
aga hannunsa sai na yi saurin rintse idanuna dan ban shirya ganin sirrinsa dake
oye cikin towel ba.

"Kin yi kuka bayan na fita ko?"
"Allah ban yi ba" na fa
a da sauri ina bu
e idanuna.

"Kin ci abinci?"
Na gya
a kaina ina fa
in "tareda
annena da suka zo ma muka ci"
"Good.

Ki jira na shirya sai mu fita" ya
an shafa kumatuna.

"Ko za ki min wankan?" Na yi saurin girgiza kaina.

Wani murmushi ya min sannan ya wuce ban
aki.

Sai a lokacin na sa hannu a
irjina da ke ta rawan disco tun
azu.

Zama na yi a bakin gado na jira shi har yai wanka ya shirya ya fito.

Tare muka fito muka nufi
akin Hajiya ashe bata nan.

A
asa muka sameta wasu mata sun zo mata gaisuwa.

Sallama muka mata muka fita.

Family House
insu Jalal tsohon gida ne irin ginin gidan Sarautan gargajiya
innan.

Amma kuma
ato ne kuma akwai
angare-
angare da yawa.

Wajen Kakarsa Hajiya Inna ya fara kaini.

Tsohuwar da surutu.

Tana ganinmu ta fara cewa wai yanzu kam za ta kar
i gaisuwan Jalalu tunda ya auro mace mai Sallah.

Jalal ya ha
e rai.

Ina ga baya son Jalalu da take kiransa ne.

A wajen Inna ya barni.

Dake ni renon Kaka ce tuni na sake jiki da Inna muka
alle da hira.

Ta dinga bani labarin
anta, wato marigayi Babansu Jalal.

Da kuma
anin Jalal da ya rasu.

Ta ce ai Jamal ya fi Jalal sakewa da mutane.

Wai da shi ne da ba zai kawoni ya tafi haka ba.

Tsayawa zai yi a sha hira.

Na ce Allah Sarki.

Wata mata aka ha
ani da ita ta kaini sashe biyu a gidan na gaisa da mutanen wajen.

Daga nan kuma muka dawo wajen Inna.

Jalal bai dawo ba sai bayan Isha.

Ni kam har na ci Tuwo a wajen Inna.

Da dai na so in yi pulaku amma yadda Inna ta ja ni a jiki sai na ga gara kawai na ci ko ka
an ne dan tsofi babu abinda suke so irin su ga ka sake kana walwala kusa da su.

Ai kuwa ta ji da
in hakan.

Muka buge da ta
in abinci na ce mata Kakata ta jima tana Tuwo a Zaria kafin tsufa da ciwo ya sa ta dena sana'ar.

Ta ce mini tana da labarin Altine mai Tuwo.

Shekaru kusan arba'in da suka wuce ta kan sa a siyo mata Tuwo a wajen Kaka.

Na ce ikon Allah.

Ina ga lokacin da Kaka ta yi tashe sosai kenan.

Lokacin da Jalal ya zo sai na mata sallama muka tafi bayan ta bani kyautan turmin zani da ruwan ZamZam.

Na ji da
in ha
uwa da tsohuwar.

Har da cewa in ri
a zuwa ina dubata fa.

Ciwon
afa ya hanata yawo shi kuma Jalalu ba ya zuwa gidan sai ya ga dama.

Na ce mata zan ri
a zuwa.

A hanyar mu ta dawowa Faty ta sake kirana.

Wannan karan sai na
auka dan in ji wace tsiyar kuma za ta fa
a min.

Ina
agawa ta fara bani ha
uri wai ta ga videon Alhaji Nafi'u yana trending kuma ita ta riga ta goge post
in da ta yi na yi ha
uri dama so take ta yi celebrating aurena, ba da wata manufa ta yi ba.

Ta tambayeni yanzu ya zan yi da batun Alhaji Nafi'u?.

Kallon Jalal da ke tu
i na yi sannan na ce mata "Mijina ya ce kar na damu zai
au mataki a kai".
atuwar ajiyar zuciya ta yi ta
an yi shiru kafin ta ce mini wai gaskiya abinda Jalal ya yi ya burgeta.

Har da mayar da maganar wasa wai "su Ziyada manya, jiya-jiya fa aka yi aurenki har kin fara baza capacity.

Wai Mijina zai
au mataki.
Chapter 65 · 0% Book details