← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 95

Sashe 91

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Har final fitting
in Dinner gown
ina fa na yi a zo a ce Reception ka
ai za a yi babu Dinner"
To wai ma menene banbancin Dinner da Reception?

Ni Ziyada 'yar Ghetto ina zan sani.
arshe fa
aramar magana sai ta zamo babba.

Ni da ban san maganar Reception ba an sakani cikin rikici tsakanin Hajiya da Autarta Janan.

Na samu Jalal na ce masa dan Allah ya fasa dik abinda ya shirya a bar Janan ta yi Dinner
inta.

Ya ce kar na damu Janan za ta sauko.

Yaushe muka fara shiri da Janan har maganar Reception ko Dinner zai sake ha
amu fa
Dududu saura sati biyu bikin suna so su
agawa Amarya Janan hankali.

Da na ga fa
an ba nawa bane sai na barsu.

Ai dama uban gayyar bai nemi shawarata ba ya shirya maganar Reception
in aurenmu.

Reception bayan mun baiwa wata shida da aure baya.
arshe dai Janan da kanta ta sauko za a yi Wedding Reception nawa da nata a rana
aya maimakon Dinner.

Sai a lokacin ta fara yi mini magana har da cewa na bata size
ina za ta sa Designer
inta ta min Dinner gown mai kyau kafin ranan Reception
in.

Na ce mata bana son abunda zai ja ido tunda ita ce Amarya ba ni ba.

A yi shi simple kawai.

Na tura mata sample
in gown
in da na gani a Pinterest.

"Wannan ai Jallabiya ce Ziyada.

What is this?" ta turo min reply.

Haka muka dinga musayar pictures daga
arshe na tsaya a wani simple gown daya baje sosai sai wasu stones masu kyau a saman.

Ni dama bana son matsatsten gown.
yar Janan ta yarda a yi mini shi, har da cewa ko ciki ne da ni da ba zan saka corset gown ba.

Allah na tuba Amaren dana ke gani a irin matsatstun corset gown
innan duk a takure suke.

Kawai dan a yi hotuna ne amma ko kaffara babu ba sa sakewa a cikin kayan.

Saura sati
aya bikin Janan ni da Jalal muka je gida gaishe da Kaka.

Har
akin Kaka na shigo da shi sai addu'a take zubo mana.

Baffa Lawalli baya gari wai ya tafi wani
auye ina ji suna maganar wata Bazawara yake nema na ce mai hali baya fasa halinsa.

Mardiyyah na sa ta yiwa Kaka
inki dan hidimar da za a yi.

Na kira Ummana na sake tuna mata amma ta ce na yi ha
uri ba za ta samu zuwa ba Malam ya ce ai an gama hidimar biki idan na haihu za ta zo.

Ban ji da
i ba na ce to Dan Allah ta aiko
annena su zo ta ce za ta yiwa Babansu magana.
arshe dai su
inma cewa aka yi ba za su samu zuwa ba sai na ji babu da
Har gida na kaiwa Faty katin bikin Janan dana Reception
inmu da za a ha
a.

Karo na biyu kenan dana je bayan haihuwarta dan ban je Suna ba.

Ta ce min Insha Allahu za ta zo.

Allah dai ya sa Mijinta ya barta.

Mutumin da ya hanata sana'ar Makeup ban ce zai barta ta zo hidimar Reception ba musamman yanzu da take shayarwa...

A satin biki dai sai dana cirewa Janan tutar Amaryar da ta fi kowacce Amarya rawar kai.

Innalillahi!.
aukan content
in hidimar ta ke duk inda ta gifta ana binta da Ringlight.

Ni dai fatana Allah ya bata zaman lafiya a gidanta.

Dan yadda take fallin nan ban ga alama Khalifah zai barta ta cigaba da hakan ba idan suka yi aure.

A ranan bridal shower
in Janan ne Saudah ta sameni a gefe wai na yi ha
uri Janan ta fa
a mata abinda
anwarta ta yi.

Na ce mata babu komai ya wuce.

Idan ba neman magana ba tun da aka yi abin bata neme ni ta bani ha
uri ba sai yanzu take wani bada ha
urin munafurci da gulma.

Irin an kira Cassandra dan a wargaza tsakanina da Jalal ga shi kuma har yanzu muna nan tare.

Allah na tuba ni dai zuciyata na bani da saninta
anwarta ta yi abinda ta yi.

Ana gobe
aurin aure tun daga safe har yamma haka muka wuni ana doka tambura a gidan Hajiya.

A ranan Asabat da misalin
arfe goma sha
aya na safe aka
aura auren JANAN KABEER MAIYA
I da Angonta ABUBAKAR (Khalifah) SAIDU GALADIMA.

Auren ya samu halartar mutane da dama.

Muna ciki wajen Amarya wasu mata suka shigo da gu
a wai an
aura aure.

Sai hakan ya tuno mini da ranan da aka
aura nawa auren.

"Da gaske an
aura?" Janan ta fa
a duk ta ru
Sai aka saka mata dariya.

A gabanmu ta shiga updating social media handle
inta tana rubuta MARRIED
.

Wasu Cousins
inta mata sai tsokalarta suke.

Ta ce musu su barta yau rananta ne.

Tabbas yau rananta ne.

Shi yasa ma da Jalal ya ce mu yi photo shoot bayan Janan ta yi nata da Khalifah na ce ba sai mun yi ba.

Kafin
arfe biyu na rana ni da Janan an gama mana make up
inmu.

Ni dai simple make up na ce a min kuma na yi kyau sosai.

Sai dana saka gown
ina ma kyau na ya fito, kuma kayan ya bala'in yin kyau.

Janan har da cewa anya ba zan fita kyau a bikinta ba.

Ina ji Sharifa da wasu
awayen Janan suna dariya
asa-
asa na ce ohon su.

Kafin mu fita na kira Mardiyyah ko sun isa venue
in da za a yi reception
in ta ce ai har sun shiga ma.

Na ce dan Allah ta kula min da Kaka.

A motar Jalal muka taho.

Ina shiga motar na ga shima ya sha farar Babban riga ya yi kyau.

Ya jawoni jikinsa ya manna mini kiss a goshina da kumatuna.

"Za ka goge min kwalliya" na janye fiskata dan kar ya fahimci tasirin kissess
insa ne ke
arin birkitani.

Ya ri
o hannuna ya kissing sannan ya ce "you look beautiful, Zeeyadah".

Na saka murmushi.

Bayan mun isa.

Bayan MC ya announcing shigowarmu.

Bayan Janan da Mijinta sun fara zama.

Bayan dogon surutu daga MC da sauran activities.

Bayan na hango Kaka a high table na
aga mata hannu ina murmushi.

Bayan MC ya kiramu mun fito fili dan mu yi rawa sai ni da Jalal
in muka tsaya kallon juna.

Yadda ba zan iya rawa dan na ceci rayuwata ba na tabbata shima a wajensa hakan ne.

Kallon juna muke yi, fuskar Captain Jay
ina sai she
i ta ke cike da so da
auna.

Yanzu kam na yarda 100/100 yana sona.

Yanzu kam na amince da soyayyar da yake mini har cikin zuciyata.

Yanzu kam soyayyata a bayyane take a fiskarsa, da kalamansa da ayyukansa.

Takawa mu ke yi a hankali.

Mantawa na yi akwai Janan da Angonta Khalifah a gefenmu balle taron jama'ar dake hall
in, 'yan'uwa da abokan Arzi
Jay kawai nake kallo.

Na shagala da kallon kyakykyawar fiskarsa.

Yadda ya sha gyaran fiska ji nake kamar na sa hannu na shafa fiskar na yi wasa da saje da gemunsa.

"Da na san haka 'yan Ghetto suka iya murmushi dana dawo Nigeria a lokacin da su Hajiya suka dawo"
Dariya na saka na ce masa "da ka dawo Nigeria a lokacin da wata 'yar Ghetton daban za ka samu ba ni ba".

A hankali ya
aga hannuna sama ya fara juyani.

Sai murmushi nake yi fiskata na
yalli.

Ba
yallin make up bane,
yalli ne dake tabbatar da kwanciyar hankali da nitsuwar dana ke samu a wajen Mijina.

I am so happy da wannan dogon mutumin da ya sakani zubar da hawaye a baya amma a yanzu ya musanya kukana da dariya.

Ina fata wannan farinciki dana ke ciki ya zamo mai
aurewa har abada.
a bayana da
irjinsa ya yi ya rankwafo kansa dai-dai wuyana ya ce "I love you, Sunshine"
Murmushi na yi hawaye suka taru a idanuna.

Juyo dani ya yi muna fuskantar juna.

Lokacin da muka ha
a ido sai
walla ya zubo mini.

Tattaro fiskata ya yi da hannunsa ya ce "Hey, hey, banda kuka, Sunshine.

Yau ranan farinciki ne" ya saka babbar yatsarsa ya fara goge
wallar da ya sauko a fiskata.

"Idan kika
ata make-up
inki, Janan za ta ce kin
ata mata Party saboda ba ki da Class" Dariya na saka hakan ya saka shi manna mini kiss a goshina.

Ina jin yadda hall
in ya
au ihu.

Hasken flashes
in Camerorin mutane ya fara wawal-wawal a wajen.
awa jikinsa na yi ina
arin danne hawayen da ke taho mini.

Hawayen farinciki ne da godiya bisa ni'imar da Allah ya mini, ni Ziyada jikar Altine mai Tuwo.

A haka muka cigaba da takawa har MC ya ce Amarya da Ango su je su zauna.

Lokacin da aka kiramu yanka cake Janan da Khalifa ne suka fara yanka nasu.

Wani
aton cake mai shegen tsayi.

Namu
aramin vanilla cake ne single layer aka rubuta JAY&ZEEY a samansa.

Ni na ce bana son babban cake.

Muka yanka cake
in a tare.

Shi ya fara saka min a baki sannan nima na
an risina ka
an na saka masa a baki sai tafi ake mana.

Lokacin da aka sake kiranmu wani rawan ni dai cewa Jalal na yi ba zan iya fita ba, na gaji.

Ya ce na yi zamana.

Haka dai muka
are Reception lafiya.

Amma zuwa lokacin ba
aramin gajiya na yi ba.

Da ke za a wuce da Janan Kano
arfe shida na yamma saura 'yan mintuna aka tashi.

Kan kace me anata hayaniyar kai Amarya Kano.

Ni dai gogan nawa ne ya sace ni daga cikin hayaniyar mutane muka yi gidanmu.

Dama Janan ce Amarya, ni kam ai na haura wata shida da aure ma.

Sai dai bisa take-taken Captain Jay
ina, yau fa da alama shi zai kasance first night
in aurenmu.

Bayan mun yi sallar Maghriba sai muka zauna a wajen, shi yana karatun Qur'ani ni kuma ina jan carbi ina yiwa Annabi Salati.

Can
asan raina kuma ina tuno ba
ar wahalar dana sha a hannun Jalal watanni hu
u da suka wuce.
Chapter 91 · 0% Book details