← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 95

Sashe 64

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ban gama shiga tashin hankali ba sai da na ga wata babbar blogger ta saka hoton da Faty ta ha
a ta yi dogon rubutu.

Na zauna a bakin gado ina karantawa hawaye na zubo mini.

Ashe har part 1-3 aka yi labari a kaina.

A part one aka zage aka rubuta yadda Chef Zeey mai abincin gargajiya ta shiga jikin wata Hajiya har sai da ta auri
anta.

A part two kuma aka rubuta yadda Chef Zeey mai abincin gargajiya ta ci ku
in wani Alhaji sannan ta rabu da shi ta auri wani Millionaire.

A part three kuma suka rubuta yadda Chef Zeey mai abincin gargajiya ta auri kanta, babu Lefe, babu kayan aure.

Family basa son aure komai a
oye aka yi.

Wa ye ya harha
arya da gaskiyan nan ya rubuta a kaina?.

Wannan labarinma a wajen Fatyn suka ji ko dai wani ne daban ya je ya kitsa min
arya saboda ya
ata min suna?.

Kai Faty ba za ta min haka ba.

Ba za ta bada labarin Alhaji Nafi'u ko kuma ta ce ta dalilin Hajiya Layla na ha
u da Jalal ba.

Amma the more nake tunanin ba za ta min haka ba, the more na ke jin babu wanda yake da information
in abubuwan da suka faru a aurena sai ita.

Wato comments
in shafin Faty nafila ne akan na wannan blog
in.

A shafin blog
innan cin mutucina ake ta yi yadda ban ta
a tsammani ba.

Sun jefe ni da yin asiri.

Sun jefe ni da bin masu ku
i.

Sun jefe ni da siyar da mutuncina saboda ku
Agnes tanata kirana amma na kasa
auka.

Numbar Faty na danna saboda ban ta
a tunanin zata min haka ba.

Da ace Janan ce ta posting ba zan damu ba.

Da a ce wani daban ne ya posting.

Kai ko 'yan gidanmu ne suka yi posting ba zan damu ba.

Amma Faty, Bestie na!.

"Amarsu manya.

Hope dai kin gasa jikinki da kyau dan na san Jalal ba zai miki da sau
i ba" Faty ta fa
a tana min dariya.

Wani tu
in ba
in ciki ne ya taso mani na ji kamar na
ura mata ashar amma sai na danne na ce mata "Faty, yanzu Fisabilillahi abinda kika min ya dace?.

Kin je kin
aura pics
ina dana mijina bayan da bakina na ce miki sai bayan biki zan
aura"
"Subhanallahi!

Bestie kawai na ga hoton Ango a shafin Janan Maiya
i ne shine na ha
a na ce na posting tunda baku
au hoto tare ba"
"Amma, kin ga abinda mutane ke ta fa
a a kan hoton kika yi shiru ba ki ce komai ba?"
"Me ake fa
a?.

Ni Wallahi daga jiya dana
aura post
in har yanzu ban hau Instagram ba.

Amma tunda ba kya so ba rin je na sauke post
Kashe wayar na yi tun ma kafin
acin rai ya
ebeni na fa
a mata maganar da har abada ba zata manta da ni ba...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 43
*JAYKAY*
Lokacin da ya bar
akinsa bayan ya gama waya da Cassandra Ziyada ta riga ta yi bacci.

Bai tasheta ba saboda ya san tana bu
atar hutu.

For a second da ya ga message
in Cassandra ya
auka ta ji labarin aurensa ne.

Lokacin da yake magana da ita kuwa sai ta buge da jaddada masa irin soyayyar da take masa da kuma irin missing
insa da ta yi.

Biye mata ya yi ya bata lokacinsa suka yi magana.

Har da tambayarsa ko shi ka
ai ne a
akin.

Sai da ya le
a fiskar Ziyada da ke bacci sannan ya jaddada mata shi ka
ai ne a
akin, aiki ma yake.

Da suka gama wayar sai ya je ya shirya ya fita.
akin Hajiya ya shiga.

Bayan sun gaisa ta tambayeshi ya kwanan Amarya ya ce mata lafiya.

Da zai fita ta ce masa zuwa yamma sai ya shirya ya kai Ziyada family house ta gaishe da Inna, wato mahaifiyar Daddynsu.

Har yanzu tana raye sai dai tsufa da ciwon
afa.

Bayan ya bar
akin Hajiya fita ya yi ya sa Direbansa ya kaishi gidan Uncle Idris ya masa gaisuwar ban gajiya dan a safiyar zai wuce Abuja.

Uncle Idris ya ce masa idan an kwana biyu ya kawo musu Amarya Abuja su gaisa.

Ya ce zai yi hakan Insha Allah.

Lokacin da ya dawo gidan ya shiga
akinsa sai ya samu Ziyada kwance tana kuka.

Me ya sameta?.

Lafiya lafiya fa ya fita ya barta tana bacci.

Da sauri ya
ariso inda take kwance ya kira sunanta a hankali "Zeeyadah"
ago kanta fiskarta a kumbure idanunta sun yi ja tana jan hanci.

"What happened?" Ya tambaya hankalinsa a tashe.

"Come here" ya bu
e mata hannunsa.

Kwantar da kanta ta yi a
irjinsa tana sheshshe
ar kuka.
a min me ya faru?"
"Kin yi missing
ina ne?"
"Shhh!

Sorry, ya isa.

Ya isa"
Ya cigaba da lallashinta har sai da ta yi shiru.

Wayarta ta jawo ta kunna masa wani video.

Wani mutumi da bai san ko waye bane yake masifa.

Malam Adamu da ya gani gefensa kuna Ziyada tsaye ne ya sa shi kar
an wayar a hannunta yana
arin fahimtar abinda ake fa
a.

Videon gaba
aya bai kai minti
aya ba.

"Waye wannan?"
"Who is he?" Ya tambaya da kakkausar murya har sai da Ziyada ta
an ja baya a tsorace.

"Alhaji Nafi'u ne.

Wani ne ya uploading videon abinda ya faru jiya da safe kafin a
aura aure" ta fa
a tana sheshshe
ar kuka.

Yadda jijiyoyin kansa suka firfito lokaci guda ka san ransa a mugun
ace yake.

Instantly ya ji ba zai yarda da wannan cin fuskar ba.

Duk abinda zai ta
ata.

Duk abinda zai sakata kuka sai ya da
ile.

Wayarsa ya
aga ya danna numbar Lawyansa.

"Zan tura maka wani video yanzu, ka duba ka drafting defamation case akai"
Yana gama fa
in haka sai ya sake kiran wani number.

"JK Maiya
i speaking.

Akwai wani video da nake so a tracing min wanda ya fara
aurawa.

And all copies should be taken down.

Yes.

Thank you"
Zuba masa ido Ziyada ta yi jin abinda ya fa
Tashi
aya kuma sai ya sake fiskarsa yace "Ke da kike da Miji me ya sa za ki yi kuka?" Ya sa babbar yatsarsa ya fara share wani
walla guda da ya gani a saman kumatunta.

"I'm here for you.

Duk abinda zai sameki ni za ki kira kin ji?" ta gya
a masa kai wasu hawayen na saukowa.

"Wannan ba komai bane.

Za a yi maganinsa according to the Law"
"Ba shi ya
aura videon ba"
"Shhhh!

Manta da shi" ya fa
a yana
an murza tsakanin girarta.

"Ni dana
auka zan dawo na samu Amarya ta min shiri na musamman6 sai ga shi kin
ata kwalliyarki da hawaye"
"Ni ban yi kwalliya ba" ta fa
a muryarta a dashe.

"Wannan fa?" Ya nuna idanunta.

Ko bata kalli fiskarta a madubi ba ta san kwallinta da ya zazzago saboda kuka yake nufi.

"Kwalli ne kawai"
wasa musu
ofar da aka fara yi ne ya katse maganar da ya ke son yi.

"Yalla
ai, Hajiya ta ce a kawo muku abinci yanzu ne ko sai anjima?"
Jalal ya kalli Ziyada ya ce "ba ki ci abinci ba?" Ta gya
a masa kai.

"Why?" Sai kuma ya
aga muryarsa ya ce "Ki kawo" .

Shi ba ma'abocin karyawa da wuri bane.

Infact a mafiya yawan lokuta ma yana skipping breakfast sai da rana ya ci abinci.

Yana hakan ne saboda baya son ajiye tumbi.

Kusan minti uku sai aka sake
wasa
ofar.

Jalal ya mi
e ya je ya bu
ofar ya kar
i tray
in abinci daga hannun Hassana da take ta rarraba ido tana son ganin cikin
akin.

Ajiye tray
in ya yi a saman
aramin stool ya ce Ziyada ta taso ta zo ta karya.

Har
arfe goma na safe ta wuce bata karya ba saboda ta tsayawa yiwa wani banza kuka.

Idan ya gama da Alhaji Nafi'u sai zaman garin Zaria ya gagare shi.

"Eat" ya commanding ganin ta tsaya kallon abincin.

"Idan kika sake tunanin wancan mutumin sai na yi maganinki"
"Kalleni" ya tallafo fiskarta.

"I'm the ONLY MAN you should think about.

Idan kin gaji da tunanina then you can start thinking about yadda za ki running Gidan Girki.

Za a bu
e JK Plaza nan da kwana bakwai"
"Kwana bakwai ?" Ta maimaita da
arfi.

"YES"
Sai da ta fara cin abinci sannan shima ya
au mug ya fara shan coffee.

Ga shi dai yana jin zafin coffee
in a harshensa, amma zafin da ya ke ji a zuciyarsa ya fi
ona shi.

Bai ta
a jin zai iya illata wani a rayuwarsa ba, sai yau da ya ga Ziyada ta yi kuka saboda wani banza.

A yadda ya ji zafin hakan idan Alhaji Nafi'u bai kwana a prison ba sunansa ba Jalal Kabeer Maiya
i ba...
*ZEEY*
Wanka na sake yi na chanja kaya bayan Jalal ya fita jim ka
an bayan mun gama yin breakfast.

Tunda ya ce min kada na sake kuka akan Alhaji Nafi'u na ji wani sanyi a raina.

Na tuno maganarsa "Ke da kike da Miji me ya sa za ki yi kuka?"
Kwana
aya da aure amma har na fara ganin amfanin Miji a rayuwata.

Duk kukan da na sha saboda
ata min suna da ake son yi a social media amma one hug da kuma assurance daya bani har na ji kamar duka damuwata sun zo
arshe.

Sai yanzu na gane
aya daga cikin definition
in MIJI shine, mutumin da ya ke
aukewa matarsa ko kuma ya rage mata duk wani damuwarta.

Duk namijin da bai fa
a wannan definition
in ba, to bai cika a kira shi MIJI ba.

Da a ce bani da aure aka saki wannan videon a social media, da ni ka
ai zan tunkari abin na fara
arin kare kaina.

Amma yanzu, auren Jalal ya saka mini wani blanket na kariya.
Chapter 64 · 0% Book details