← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 95

Sashe 56

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sunan da na ji Yakubu ya fa
a ya sa na furta Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un.

Alhaji Nafi'u.

Me Alhaji Nafi'u ya zo yi?.

Ina zaune cikina ya mur
a, jikina ya fara rawa.

"Ya Allah ka rabani da sharrin wannan mutumin" na furta a fili hawaye na ciko mini.

Ina jin surutu da hayaniyar na
aruwa amma ban tashi daga inda nake ba.

Addu'a kawai nake maimaitawa.

Can na jiyo muryan Baffa Mamman yana tambayar ina nake.

Aka ce masa ina cikin
akin Kaka.
ago labulen aka yi Baffa Mamman ya ce "saka hijabinki ki fito".
ulululu cikina yai
ara.

Ban san hijabin wa na zara ba a hannun kujera na saka na bi bayansa.

Sai dana fito daga
akin na ga ashe fa an cika
ofar
akin ne ma
Me ya ke shirin faruwa?

Mi ya kawo Alhaji Nafi'u da safen nan ana saura awa
aya da rabi a
aura aurena?.

Na shiga uku ni ZIYADA.

Allah ka taimakeni...

CZ 38
*JAYKAY*
"Ango" sunan da ake kiransa kenan tun da aka shiga satin aurensa.

Funny enough sai ya ji sunan yana masa da
i idan aka fa
Jalal ya sake duba fiskarsa a jikin mirror.

Ba
arya ya yi kyau.

Sabon aski, gyaran fuska, clean shave.

Ba
aramin kyau ya yi ba cikin farar Getzner Wagambari da ya sha
inki mai kyau da aikin hannu.

Aurensa na farko suit ya sa.

Yana iya tuno lokacin vividly a idanunsa.

Jamal da ya masa Best Man ne ya saka blue Jumfa har da hula.

Hoton da suka
auka yana nan a cikin Album
in hotunansa.

Wannan auren daban yake da wancan.

Wannan auren cike yake da tsari da
a'idoji.

Dan haka yau zai bi dukkan tsari ya kuma cika duka
a'idojin da aka shar'anta ya auri ZIYADA, 'yar Nigeria, kuma Bahaushiya.

Ranan Laraba da yamma ya je ya
auketa suka je gwaji.

Abin ma ya escaping
insa sai da Hajiya ta tambayeshi ko sun yi pre-marital screening ya tuna ba su yi ba.

Da ya je
aukanta bai fa
a mata inda za su je ba sai da ta fito ya ce mata Clinic za su je su yi screening sai ta fara kame-kame wai ita tana tsoron Allura.
arshe ta ce masa ya bari ta kira wata
anwarta su tafi tare.

Bai musa ba ya jira ta shiga gida ta sake fitowa ita da wata teenage girl, da ba za ta fi 13-14yrs ba.

Kafin su isa Asibitin sai ta tambayeshi miye genotype
insa?

Ya ce mata AA.

Da ya fa
i haka sai ya ga fiskarta ya washe ta furta wani abu
asa-
asa amma bai ji me ta fa
a ba.

Da ya tambayeta sai ta ce masa babu komai.

Har suka isa Asibitin fiskarta a sake yake, as if maganar genotype shine ka
ai matsalarta.

Already ya riga ya yi magana da mutumin da Ibrahim ya ha
asu a Lab
in dan haka suna zuwa aka fara
aukan sample
insu.

Nasa aka fara
auka kafin nata.

Ya riga ya san genotype da blood group
insa.

Dama baya wasa da check up duk bayan wata shida saboda ya saba da haka tun yana Pilot.

Awa biyu aka ce su jira result
in ya fito wannan ya sa ya
aukesu suka je JK Plaza bayan ya siya musu shawarma da ice cream a hanya.

Da suka shiga Restaurant Ziyada ta yi mamakin yadda aka sake gyara decorating Gidan Girki aka saka abubuwan gargajiya a wajen, hatta paintings
in wajen an chanja zuwa painting
in riga da
auyuka.

Wajen ya sake bada classic gargajiya vibe haka.

Aiki Jalal ya yi a Laptop
insa occasionally yana
agowa ya kalli Ziyada da
anwarta da suke cin shawarma.

Da suka gama cin Shawarma da ice cream sai yace su koma Asibitin time
in da aka basu ya kusa cika.

Dukkansu lafiyarsu
alau.

Blood group
insu babu matsala saboda duka rhesus factor
in positive ne.

Sai kuma genotype wanda kasancewarsa AA yasa suka zama compatible da ita mai AS genotype.

It was the last time da ya sakata a idanunsa.

Tun daga ranan ba su sake ha
uwa ba sai yau idan Allah ya sa an kawo masa ita.

Zai ganta.

Zai ta
ata.

Yau kam bata isa ta ce masa ai sadaki ya biya ba a
aura aure ba.

Yau za a bashi lasisin ta
ata.

And ta
ata, he will.

"Dad, su Uncle Ibrahim na jiranka a
asa" Junior ya le
akinsa ya fa
a.

Shima sanye yake da shiga irin ta Jalal har da Babban riga, da hula, da takalmi.
awa Yaron Babban rigansa dake na
e yayi ya ce ya sauka masa da shi yanzu zai fito.

Kallon
arshe ya yiwa kansa a mirror sannan ya sake fesa turare ya fito.

Yes.

Jalal Maiya
i ya fito sak Ango.

Babu wanda zai ganshi da ba zai ga
warjinin Angwaye a tattare da shi ba.

He looks so handsome, sai wani
anshi mai sanyi yake zubawa.

Yana saukowa
asa matan da ke wajen ke ta kiransa 'Ango, Ango'.

Hajiya bata
akinta.

Bai san ina ta shiga ba.

Ya so ya gaisheta kafin su wuce.

Da ya fito waje inda Ibrahim da wani cousin
insu AbdulSamad ke jiransa sai ya ga Janan a wajen.

"Make some noise for the Groommmmm" ta fa
a tana saka ihu da tafi
"Jan, ina Hajiya?"
"Bata
aki?.

Ban san ina ta shiga ba to"
"Ango za mu makara fa.

Ka san sai mun fara biyawa gidan Uncle Idris kafin mu wuce" Ibrahim ya fa
a yana gyara zaman hularsa.

"Ku tsaya mu yi hoto" Janan ta fa
a tana fito da wayarta.

"Janan we are going to be late.

Ki bari idan muka dawo za a yi hotuna"
"Guys ina zuwa" Jalal ya excusing kansa zai koma cikin gidan.

"Ina kuma za ka je?.

Mutumina
arfe goma ta cika fa.

Please ka yi sauri"
Bai tsaya sauraron Ibrahim ba ya yi cikin gida.

Wani tunani ne ya zo masa.

Idan Hajiya bata
akinta kuma bata falon
asa cikin mutane tabbas wajen da yake tunani ta shiga.

Lokacin da ya mur
ofar
akin Jamal bai yi mamakin jin
ofar a bu
e ba.

Hajiya ya gani zaune a bakin gado ri
e da rigan Jamal tana kuka.

Tsayawa ya yi a bakin
ofar yana kallonta yana jin zuciyarsa na masa zafi.

"Lah!

Har ka shirya.

Za ku tafi ko?" Hajiya ta fa
a tana
oye rigan a bayanta tareda saurin goge idanunta.

Yadda
akin yake so neat babu
ura babu komai ya tabbatar masa ba wannan ne karon farko da Hajiya ke zuwa
akin ba.

Kenan nan ta ke zuwa ta sha kukanta idan ciwon rashin Jamal ya taso mata.
auka shi ka
ai ne ya kasa mantawa da mutuwar
an'uwansa.

Ya
auka Hajiya ta manta da komai shi yasa bata son maganarsa.

Sai yanzu ya fahimci Hajiya ta fi shi jin zafin rashin Jamal.

Sai yanzu ya fahimci uwa ba za ta ta
a mantawa da
anta da ya rasu ba.

"Hajiya, ki yi ha
uri" ya samo kalmomin da
yar ya furta su lokacin da ya tako tsakiyar
akin inda Hajiya ke tsaye.

"Babu komai Jalal.

Wannan ai ranan farin ciki ne.

Kawai..." sai ta yi shiru ta fara sheshshe
ar kuka.

Kawai dai ta tuna cewa da Jamal bai yi accident ba, da shima ya yi aure kamar yadda Jalal yake shirin yin sabon aure a yau.

Sa hannu ya yi ya rungumeta yana bata ha
uri.

Tabbas tana bu
atar wannan comfort
in.

Ba zai iya tuna yaushe rabon da ya yiwa Hajiya comfort hug irin haka ba.

Wata
ila tun ranan da suka zo graduation
insa lokacin da ya gama Aviation Academy ta ce masa 'I'm Proud of You'.

Sai dai yanzu, da shi da ita
in duka suna bu
atar wannan Mother-Son bonding
Shima Jalal hawayen ne yake
arin taho masa amma sai yai ta maza ya shanye saboda idan ya nuna weakness
insa a gaban Hajiya to wa zai rarrashi Hajiyar a yanzu da take bu
atar lallashi.

Ita ce ta fara janye jikinta.

Ta goge fiskarta ta ce ya wuce wajen
aurin aure kada ya makara.

Ta yi masa addu'ar da bai ta
a ji a bakinta ba tun daga ranan da ya auri Cassy har zuwa yau.

Wannan addu'ar ya sake tabbatar masa auren Ziyada, yana da mahimmanci sosai a wajen Hajiya.

"Muhammad Jalal, Allah ya sa Albarka a wannan aure da zaka yi.

Allah ya baku zaman lafiya ya ka
e fitina"
Jalal ya amsa da Amin yana jin wani sanyi a zuciyarsa.

Sai da suka fito daga
akin ya ga Hajiya ta sa key ta rufe
akin Jamal sannan ya mata sallama ya tafi.

Ta ce masa a dawo lafiya, Ango.

Jalal ya yi murmushin jin da
i...
*ZEEY*
Dokawar da zuciyata yayi a
irjina lokacin da muka fito waje na ga cincirindon mutane, na
auka daga nan numfashina
aukewa zai yi na jini gaban Malaiku ina amsa Man Rabbuka.

Ban san ya aka yi na dinga takawa ba har na ratsa mutane na kawo wajen da Baffa Adamu, Baffa Lawalli, Baffa Zakari da kuma Alhaji Nafi'u suke tsaye cirko-cirko
"Yaya Adamu, ga Ziyadatun" Baffa Mamman ya fa
a yana nuna ni.

Idanun kowa sai ya yo kaina, na ji wani juyi ya kamani.

Ri
e hannuna da Baffa Adamu ya yi ya sa ban fa
i a wajen ba.

"Alhaji Nafi'u, ka ganta nan.

To Nine Ubanta.

Ka fa
a mana dalilin zuwanka wajen nan yau".

'Nine Ubanta' dana ji ya fa
a sai ya saka hawayen da nake ta
oyewa suka zubo.

Na yi saurin saka hannuna
aya na goge.

"Kamar yadda na fa
a.

Na zo ne na mayar da ku
in da Saurayinta ya aiko mini.

Ni ba za a sayi bakina da Miliyan
aya ba.

Na fi
arfin Naira Miliyan
aya tunda ba yau na fara kasuwanci ba.

Ko ba haka ba?" ya fa
a da
arfi yana kallon wani mutumi da ke gefensa da alama tare suka zo.

Mutumin ya amsa da hakane yana gya
a kai kamar wani
wajen
adangare.
Chapter 56 · 0% Book details